Share this page
bai kai wanda gidado zai samu, bamu san me ƙaddara ta shirya mana ba,. Amma ina jin babban al'amari akan Anum da Lamido" Gyada kai Amunatu tayi tana kallon ta kafin tace mata. "Ina Anum din?" "Ana mata gyara ne sabida Sarkin gida ya gaya min zata koma a yi bikin su baki daya, dole a matsayin shi na sabon ango sabon Sarki yaji duniyar da bambanci" Gyada mata kayi tayi tana murmushin jin dadi. "Yarana sun girma" inji Innayoh, Haka suka gama karyawa, sannan itama Anan ta kira me gyaran jikin aka fara na Haimah, abin ya matukar burge mahaifiyar Haimah. Da la'asar Bintu da Anum suka shigo cikin gidan, tayi kyau ta fito asalin Shuwa Arab dinta, ta durkuwa har kasa tana gaida Ammyn. "Allah ya muku albarka" daidai fitowar Haimah da dakin su, kallon kallo sukayi da Bintu, kowacce tana girmama kyan halittar Yar uwarta. "Bintu itace Haimah" "Sannun" "Yawwa" Juyawa suka yi suna kallon Anum da ta kuma fita daban a cikin su, baki daya sai suka ga ashe ba kyau bane a tare da dasu. Itace asalin kyan. Zama sukayi da Ammyn tana karantar yanayin su, a yanayin da take kallon Anum haka kawai take jin kamar ita din wani sashi ce nata, tana jin wani irin kaunar yarinyar da bata san lokacin da ta fara ba, kodan tana Matar Hassan ce oho. Amma tana son yarinayr,, haka kawai take ganin yanayin yarinyar kamar irin nata. "Anum!" "Na'am" ta amsa kanta sunkuye, "Iyayen ki suna nan?" Ba zata taji tambayar Ammyn, Kasa tayi da kanta tana kallon kasa. "Mahaifiyata ta tafi amma yar kasar Somalia ce, mahaifinta Balaraben can mahaifiyar ta kuma kabilar Baggara ce na shuwa Arab, mahaifina kuma bafulatanin Gobir ne." "Ikon Allah Innayoh jiki wani yanayi" "Toh ya za ayi da ikon Allah! Zanen ƙaddarar kenan" Haka suka yi ta hira, Bintu tana satar kallon Haimah, a ranta tana cewa. *Wallahi bar ganin kina da kyau ni na fara son shi* Kallon ta Anum tayi ta zungure ta, murmushi suka yiwa juna,dan akwai kyakkyawar fahimtar juna, shi yasa suka zama kamar Kawaye. Sati biyu da zuwan su idan ka ga Anum ba zaka dauka wannan me yawon a daji bane da shanu,tayi kyau Kirjin ta yayi mahaukacin cika, kugun ta ya kuma fitowa siffar ta na ya mace ya fito sosai, ga kyau ga diri. Haka yasa ranar wata Jumma'a bayan sallah Jumma'a Baffa'm da waziri suka tawo, bayan sallah la'asar aka daura Auren Gidado da Bintu. Duk wannan yanayin har lokacin Baffa'm yaƙi haduwa da Ammyn kunyar ta yake ji,shi kuwa Waziri me zai yi banda dariya da tsoka sai wajen dare Ya raka shi cikin gidan, duk Innayoh ta kora kowa zuwa cikin gidan, tana zaune a zauren ta wanda yake cike da kamshin turaren wuta, ya shiga da sallama, kallon ta yayi yana kara hango lokacin da ya ganta a saman katangar ana shigo da ita, a hankali ya isa gaban ta ya zauna akan gwiwar shi. Hannun ta ya riko ya saka a kan kirjin shi. "Yau kimanin shekaru ashirin da bakwai bai dai na bugawa da sunan Amunatu ba, Minanin Baffa'm " "Ka amince Cikin na kane?" A hankali yayi kasa da fuskar shi ya had'e tare da zura hannun shi cikin rigar ta yana yamutsa mata dukiyar Fulanin ta, cikin kwarewa da iyawa na wanda yayi kewar matar shi, sai da ya gama gigita mata lissafi, sannan ya rungume ta yq kai bakin shi kunnen ta ya ce mata. "Akwai yarda da ta wuce haka? Ai jini yafi ruwa kauri, sannan jini na ne ya tsaga yq bada lamido ga Gobir Ya bani Gidado irina" "Amma kayi kuskuren fahimta, yarinyar da ka bawa Lamido itace burin Gidado" shafa kanta yayi, sannan ya ce mata. "Galadima ya gaya min, tun zuwan shi amma bana jin zai iya mulkin Gobir asalima kaddaran su ba daya bace" D'aga kai tayi tana kallon shi. "Dama kasan da haka?" Lumshe idanun shi yayi tare da cewa. "Shi lamido bai san da haka ba, amma ni nasan Yarinyar gidadona yake so ƙaddara" "Baffa'm" ta kasar katse shi, tana kallon shi cikin damuwa. "Muna iya sauya ƙaddara da karfin Addu'oin mu, da ka bashi ba mamaki ya zama waraka ga al'umma, yaki da mulki basu haduwa sai rugujewa, ina tsoron kar a cutar min da Yaron da bai samu soyayyar uwa har haka ba." "Kiyi hakuri Anum itama shi take so ki bisu da addu'a Allah ya albarkaci rayuwar su" "Amin Ya Allah" "Gobe zan huta jibi zan kuma komawa gobe na nimo auren ki, ke da Yaran zaku jirani, idan muka dawo ranar sati sai mu wuce Gobir ko kome ya kare sai farin ciki" "Hmmm" ta fada tana sake k'amk'ame shi, kamar wani zai kwace mata shi, tayi kewar baffa'm ai kuwa daga gobe za a fara mata gyaran jiki itama ba zata je wurin shi hannu haka ba. Haka suka gama matse juna, kafin Baffa'm yayi karfin halin barin ta, ba dan ya so ba, ranar Lahadi ya wuce Gombe, sun isa ranar Laraba, Alhamis suka kwana Jumma'a bayan sallah asuba aka daura auren Baffa'm da Aminatu a karo na biyu, ranar suka bar Gombe. Ranar Litinin suka isa. Ai kuwa Baffa'm babu kunya yayi fuska abin shi dare nayi ya shiga ya samu tayi fess da ita sai wani mayyen kamshi ke bazuwa idan ta motsa, dan haka da sassarfa ya isa gare ta, ji yake kamar matashi dan shekaru ashirin da biyar, dan haka tana tsaye ya isa bayan ta tare da saka hannu ya riko K'ugunta, lokaci guda ya ziro kan shi a wuyar ta, yana sake mata wani irin numfashi me tab'a zuciya da ruhinta, jingina tayi a kirjin shi hohoho jiya ba yau ba, a hankali ya kai hannun shi saman cikin ta yana shafawa, zuwa kirjin ta, wani irin damka yayi tare da ya mutsa su, kan shi yana wuyar ta sai wani irin nishi yake sakar mata yana tsotsar bayan ta, baki daya ji yake kamar ya bude idanun shi ya ga ya cinye ta. Juyata yayi tare da jingina ta da jikin bango yana mata wasu mahaukatar sumbatar da yasata biye mishi. Kamar zasu cinye juna, wato Baffa'm har yanzu da jarumtar shi domin cak ya dauke uwar Yan biyu zuwa dakin da ya sha gyara. Tun daga bakin kofar ya dire ta, ya shiga zuba mata wani gigitaccen sumbatar yana rabata da kayan jikin ta, ita kanta jikin ta ya tsuma kawai mahadin shi yake bukata, dan haka suka shiga kashe junan su, tun daga bakin kofar har kan gadon, wato da Baffa'm ya fara al'amari irin na D'aga buje sai da ta sauke wasu tagwayen ajiyar zuciya, tana rike da shi gamgam, tare sq bude mishi jiki da kyau ya more rayuwar shi, kamar xai zauce haka yake hake mata tare da bata wani mugun kulawa na musamman. Hatta gadon dakin shi kan shi sai da ya san yau yayi bakon na musamman, domin Baffa'm kamar matashi yayi ta jin kamshi, itama kuma ta shanye dama ai ita horon shi ce, dan haka haka jin kome a dakin sai na ajiyar zuciya Baffa'm, yana yi yana godewa Allah da ya kuma bashi sabon dama a yau gashi nan yana gurje Aminatu a karo na biyu, kusan raba dare suka yi yayi ya kuma itama bata hana shi ba, ta biye mishi suka yi ta zabga love kamar zasu cinye juna, can goshin asuba suka sake juna. Ban daki ya shi yayi wanka yazo ya dauke ta duk da tana ki amma haka ya taimaka mata yana murmushi tayi wanka da gyaran jiki, sannan ta fito tana tafiya kamar maciji saboda yadda Baffa'm yq gurje ta wallahi ko zamanin baya sai haka. "Minani ya naga kamar kina dingishi?" Aikuwa ta kifa kanta a kirjin shi tare da make kirjin tana buga kafa a kasa. "Toh wallahi zaki kuma sani koma miki gaya min gaskiya irin wannan yanayin sai matar Gobirawa anya na cancanci zama dake?" D'ago kai tayi tana kallon shi, kafin ta kara rungume shi. "Idan ban zauna da kai ba dawa zan zauna? Baffa'm yaci ace nayi na wani auren da kuruciya ta,amma na zauna na jira ka domin kq gaya min na saka a raina ba xaka tab'a juya min baya ba sai da dalili! Idan ban yarda da dalilin ka ba da dalilin waye zai yarda? Sai dai idan kana da wata mace da ka ajiye" D'ago habb'arta tayi ya sumbaci bakin ta. "Har yau ban kuma samun macen da take dauke ni kamar ke ba, akan me zan yi mafarkin wata? Ke din dai nake buri" Kaita bakin gado yayi, sannan ya bata damar zama ya gyara gadon ya kwantar da ita. Ya koma yayi alola ya fito ya fara sallah, tun tana kirga raka'ar da yake har ta daina, barci yayi gaba da ita. Ganin yadda ya gurjeta babu wasa yasa shi bai D'aga ta daga barci ba, sai ma kara nanuke ta da yayi da bargo, saboda sanyin asuba. -- A hankali take kallon tasossin gaban ta, murmushi tayi sannan ta bude ba farko farin madara ne kal,har mai da kwanciya akai. Bude tasa ta biyu tayi taga ruwa ne garau har daukar idanu yake. "Kowanne kike dauka kaddaran shi daban ne." Wani dattijo yq fada mata. Daukar ruwan tayi tasha sosai sannan ta ajiye, kafin ta dauki madarar ta kurbar sannan ta ajiye. "Ina mika miki ta'aziyar rashin da zaki yi" a hankali tasar madaran ya zube a kasa yana kwaranya. "Kin ce addu'a tana sauya ƙaddara toh kiyi ƙarki yi wasa da shi Kiyi tayi Allah ya baki hakuri rashin da zaku yi keda Bello amma ki shirya ku shirya" Buga mata matashin yayi ta farka a firgice tana kallon shi. "Baffa'm yau mu bar garin nan, ban ga Gidado ina yake?" Murmushi yayi sannan ya ce mata. "Yana tare da Waziri" "Alhamdulillahi." Ta fada tana daura kan ta a kirjin shi. "Baffa'm jikina ciwo yake wallahi" "Toh sanun Innayoh ta kawo ruwan zafi da abin karyawa, tashi Kiyi wanka zaki warware" "TOH" ta fada bayan ta sauke ajiyar zuciya. "Uwar biyu na dauke ki ne?" "A'a bar shi zan iya da kaina" ta fada tana kokarin mikewa, mayafin da ta lullube ya zame, hannun shi ya kai kan dukiyar Fulanin ya matse a hankali. "Baffa'm wanka zan yi da sallah har yanzu da zafi" "Toh me nace xan yi? Kallon banza suka min nake son tabbatar da cewa ni suke harara ko wani.... ___________ Wow team Baffa'm ya dawo kan network... Karku damu Insha Allah zan yi kokarin yi muku koda sau biyu a sati ne Allah labarin ne akwai tsawo idan nace zan mai da shi na kuɗi ba zan rubuta abinda nake bukata ba royal story bai da dadi a paid book domin baya making sense , amma as a free😂🤣❤️👑🔥 Zamu rakashe da labarin D'aga buje... Domin yanzun aka fara🚶🏾‍♀️🚶🏾‍♀️🚶🏾‍♀️🚶🏾‍♀️💪 #Mai_Dambu [6/18, 9:17 AM] Black Girl: KALLABI...! A Tsakanin Rawuna EWF BABI NA SITTIN DA UKU Make hannun shi, tayi cike da matsanancin kunya dan sai yanzu ta tuna da wani ido zata kalli surukanta. Kamar wata yar Yarinya karama ta kalle shi tare da zubewa a kirjin shi ta ce. "Baffa'm!!!" Ta kira sunan shi matukar shagwab'e, hawaye ne ya shiga sauka daga idanun shi, ya rasa wani irin farin ciki zai yi a karon na biyu a rayuwar su. "Baffa'm ina jin kunyar su Bintu da Anum!" "Kai haba?" Ya tambaye ta muryan shi na nuna damuwarsa a fili ƙarara. "Baffa'm!" "Hmm Fulanina! Me kike so? Baki koshi da ni bane?" Ya tambaye ta cikin wani irin kulawa. Ware idanu yayi tana dukar kirjin shi. "Baffa'm dan taimaka min na gyara jikina" Kamar jiran Umarnin ta yaƙe, ya dauke ta cak, yayi ban daki da ita (al'amarin soyayya ba lallai sai matasa ba, har yau turawa sun fimu cigaba wallahi basu tsofa a tattalin juna da nuna kaunar juna amma sai kaji bahaushe nacewa chaii gaskiya mu sauya hali idan ba haka ba zamu iya karewa muna ji muna gani bamu moru rayuwar mu ba, akwai mata dayawa da suke da matsalar a rayuwar auren su, wanda deeply inside din su suna fama da rashin kulawar aure da d'a namiji, matuƙar rayuwa zata cigaba da tafiya ba makawa mata dayawa zasu faɗa sharrin shaidan Allah ya kyauta) Sai da ya taimaka mata tafito daga wanka ta shirya suka fito tana zuba kamshi irin sabon auren nan, kallon gidado tayi da yake gaban abinci, sai wasa yake da abincin gaban shi. "Ubana ya dai?" D'ago raunanin idanun shi yayi, a hankali ya ce mata da hannu. "Babu kome" Zama suka yi suna kallon shi, duk ya fige kamar ba shi ba, yana kokarin boye damuwar shi amma sai da suka d'ago shi. "Kayi hakuri da abinda ya Fãrû, ni na yanke shawarar hada shi da yarinyar." D'ago kai yayi yana kallon Baffa'm idanun shi cikin na Baffa'm a hankali hawaye ya fara zuba daga idanun shi. Dunkule hannun shi yayi jikin shi yana rawa, hannun ta ta daura akan dunkulallen hannun, idanun ta a lumshe, tana buga hannun a hankali kallon su yayi a hankali ya sake hannun, ya fara sauke ajiyar zuciya. "Ko kana son na mutu ne?" Girgiza mata kai yayi. "Ban isa na roki arziki ba ne? Na roki arzikin a bar maganar nan iyakar mu ko ban roka ba? Idan har na isa toh ka ajiye Anum a matsayin surukar ka ko wasan kanin miji bana so! Bana son alakar da ta wuce na Musulunci idan ba haka ba." A hankali ta Lumshe idanun ta, kafin ta bude ya koma wani iri. "Zan bayyana kaina kar a tsalleke abinda nake bukata" Rike kadadar ta Baffa'm yayi yana cewa. "Zai fahimce ki ba sai kin fusata ba" baki daya suka kuma shiga rarrashin sa, da nuna mishi illar hassadar da take shirin kama zuciyar shi. A tare su uku suka karya,sannan suka shiga cikin gidan sarautar suka kai gaisuwa, matan mai Martaba sai tsokanar Ammyn suke tare da zolayar, har suka fito akan gobe za a dauki hanya zuwa Gobir. Surikar su baki daya suka tawo suka gaida iyayen mazan su, kafin suka koma aka cigaba da gyara, da shirin komawa masarautan. Washi gari kuwa suka D'aga daga borno. Zuwa Gobir, ** Tunda Baffa'm suka bar Gobir ake samun cigaba na ban mamaki, talakawa da kan su sun yarda an yi sabon Sarki, domin shi sa galadima suka yi badd'a kama suka shiga cikin gari suna duba abubuwan cigaba da aka samu da wanda aka fadi, da yadda kome. Da ya gama zaga Masarautan da al'ummar shi, a hankali ya haura katangar wurin hutawar Baffa'm, yana kallon ko ina. Gyaran murya ya ji a bakin kofar. Kallon ta yayi sannan ya nad'e hannun shi a kirjin. "Mara kunyar da ya iya dukar kwarkwaran Uban shi, kazo ka samu mulki ka haye kamar yadda nayi adawa da Mahaifiyar ka a wancan lokacin naji Bello ya je dawo da ita. Hmm kallon ku nake" murmushi yayi sannan ya taka gaban ta tare da kai fuskar shi kunnen ta ya fada mata wani magana da yasa ta yanki jiki ta faɗi. Jikin ta yana rawa. Durkusawa yayi, sannan ya ce mata. "Kin zata babu wanda ya sani ne? Kowa zuba muku ido yayi taga tsalle birin ku,, idan kika gama kafin duniya ta gaya mishi gaskiya ji fara gaya mishi kafin ba dawo kan ku, an haife ni ne domin daukar fansa, na rantse da Allah kamar yadda kuka saka ta kuka sai na saka ku kuka, na jima da ajiye kome akan ku dan haka ki gama kewaye-kewayen ki namiji ne a gaban ku!" Yana gama fadar haka ya tsallake ta yayi tafiyar shi, mutanan nan sun cuci iyayen shi, sun zalinci iyayen ba zai tab'a barin su su huta ba har sai ya ga bayan su kaf din su, shi yasa ya hana ayiwa su Chiroma kome ya bar su a inda babu wanda ya sani daga shi sai Galadima ko Baffa'm bai gayawa mishi ya sauya musu gida ba, gudun kar a samu matsala daga baya. Dan haka ya shiga binciken shi, bayan tafiyar su Baffa'm da kwana biyar aka kawo Fulani Dija,daga Kano kallo daya yayiwa sashin ta, bai kuma bin ta kanta ba, dan baya kaunar ganin fuskar ta, kuma yayi alƙawarin yadda aka kawo ta haka zai bar musu ita. Domin duk wanda ya tab'a martabar Mahaifiyar shi har duniya ta tashi tsakanin su takobi, ita kuma tayi abin har abada ba zai yafe mata ba. Dan idan ya ce ya dauke ta a matar shi toh tabbas ya tabbatar wanda bai san darajar kan shi ba kenan. Tun daga ranar da aka kawo ta aka fara shirin biki daga gidan Galadima ake shirya duk wani bikin da ake, haka abincin shi a tare da galadima suke ci, domin yarda da yasa galadima sakawa ana saka musu abincin, wani abin da yake kara musu son zama tare shine yadda Lamido vaya aikata kome sai abinda galadima ya gaya mishi, kuma abin yake yi kai yi ba yayi kai tsaye sai da shawarar galadima, sannan Galadima ya bashi wasu irin abubuwa da wasu sirrin masarautan, da kome da ya dace. Sannan ya bashi Shawaran ya nemi maganin tsarin jiki saboda mulki sai da niman kariya, murmushi kawai yake yace toh zai nima. Satin su Baffa'm biyu suka dawo, inda aka daura biki na garari, da ya samu halartar manyan sarakunan kasar Hausa har zuwa wasu sassan, anyi bikin da ko a tarihi ba a tab'a yin irin shi ba, musamman wasan dawakai da aka yi, Anum tana kallon yadda lamido yake wasan doki, cikin wani irin farin ciki, take kallon shi kamar ta dauke shi, lokacin da Dijah ta zo wurin ganin yadda Anum take kallon lamido kamar an ce ya d'ago kai ya zuba akan Anum, tana kallon shi. Kallon gefen ta yayi yaga Dijah, tawowa yayi gabanta, ya sauka tare da cire alkyabbar shi ya rufawa, sannan ya sunkuyar da kan shi daidai kunnen ta, ya kama a hankali ya ciza, wani jan numfashi tayi tare da rike rigar shi, tare da d'ago kai tana kallon shi hura mata isar bakin shi yayi. Sannan ya juya yana me hawa dokin shi. Kallon shi Gidado yayi cikin takaici dama tunda suka iso yaki yarda su hadu, sai ma wani kauce mishi yake, yanzun da yaga abinda yayiwa Anum gani yake kamar da gayya yayi mishi, shi kuwa yayi haka ne domin ya kular da Dijah, ai kuwa, zubawa Anum ido tayi cikin tsannanin kiyayyar ta da mugun kishin Anum, take kallon ta har aka gama wannan taron, tana zaune ita da Bintu suna cin abincin, sai kus-kus suke suna dariya a can gidan su Haimah itama Anan ake nata shagalin, Dijah na gidan Galadima, sai wani kunci take ba ta dauka zata ga Anum haka ba domin taji labarin an daura auren shi da wata, amma ganin Anum yasa mata masifar kaunar Lamido, bata kuma gigita da al'amarin shi sai da yazo yayi mata wannan abin. ... "Kin yi sa'a fa Anum Lamido yana son ki ya nunawa duniya yana tare da ke" kunya ce ya kamata, tana murmushi. "Addah don..." Hàdiye yawu tayi sakamakon shigowar, kasa karasa maganar tayi tana zare idanu. Mikewa Bintu tayi tare da gaishe shi. Jinjina kai yayi tare da zubawa Anum idanun yana karantar rikicewar ta... 💪👑 Ayi maneji #Mai_Dambu [6/18, 9:18 AM] Black Girl: KALLABI...! A Tsakanin Rawuna EWF BABI NA SITTIN DA HUƊU Takawa yayi ya isa har inda aka ajiye wani kujerar da yaji kayan alfarma, ya zare kafaffun shi a cikin takalmin da yake sanye da shi, yana kallon kasa. Bai san me yasa Innayoh ta matsa lallai sai ya zo ba, kasancewar kujeran yana da wasu irin marika,daga sama kana iya motsa kujeran har yayi ta kad'aka kamar lillo. Shiru yayi yana nazarin sauyin da ya gani a kwayar idanun Gidado, sai bin shi yake lallai yana son magana d shi amma fir sai ya tsiro da wani uzuri. Ajiyar zuciya ya sauke tare da kurawa Anum idanu. "Ke!" Ya kira sunan ta. A rikice ta d'ago kanta, kamar jira take ka ce mata kyas ta fice a guje, maganar Innayoh da Baffa'm ya dawo mishi. "Ita mace ba a nuna mata mulki ko a filin dagga kake, kayi hakuri nasan dole ce amma ka kalle ta da idanun soyayya zata amsa maka" Ajiyar zuciya ya sauke a karo na babu adadi, yana jin yanayin shi yana sauyawa. Bai tab'a sha'awan mace ko kallon ta ba, amma yau jin shi yake kamar an daura mishi wani abu a kugun shi zuwa maran shi, kuma zai iya cewa hakan na da nasaba da wani dage-dagen da Ammyn ta zuba mishi dazun ne wanda yaji dandanon girkin Innayoh ne, baki daya dage-dagen na alwaran sa ne da ya'yan marenan SA. Ita kanta bata san me yasa Innayoh ta girka masa ba, yayi laushi haka yayi ta ci, ba iya shi ba hatta Gidado sai da ta bude mishi ido yaci dan yaki yarda ya zauna a kusa da Lamido karshe tsiro da wani abu yayi ya bar su, lamido na barin wurin ya zauna ya ci har da niman kari, Domin tun suna Yara Innayoh take basu wannan cimar. Tunda yasha na yau sai yake jin kamar bashi ba. Kasa kasa yayi da murya. "Kizo" shiru tayi taki mikewa, yana sane da hakan dan yasan zai yi wuya ta mike. "Kizo" Ya kuma maimaita kiran, dakyar ta mike tana kafaffunta sun mata nauyi, a hankali ya cire rawanin kan shi, ya Zubawa fuskar ta da yayi fayau idanu. Bai kuma mata magana ba, haka yayi ta jiranta har ta matso gaban shi. "Zauna" ya nuna mata gefen shi, da dan hanzari ta zuba mishi ido. "Zauna" Gyada kai tayi sannan ta zauna a gefen shi, kafadar su yana gogan juna. "Kin tab'a soyayya?" Kasa tayi ta kanta, tana wasa da hannun ta, tare da girgiza kan ta. "Me yasa kika kawo min karar zaa aura miki sarki?" D'ago kai tayi tana kallon gefen fuskar shi. "Bani zaki kalla ba" ya fada mata yana kallon kofar shigowa da yaga Dijah tsaye ya cab'a kwalliya. A hannun shi ya kai tare da kamo hannun Anum yana me kaiwa fuskar shi musamman daidai bakin shi yw sumbata, idanun shi na kanta, yana jin wani irin tsanar ta tun daga kasar zuciyar shi. Jikin Anum ne ya dauki wani irin rawa irin wanda bata saba da ganin shi ba, a hankali ya juyar da kan shi daidai wuyar ta, ya sumbace ta. Janye mayafin yayi tare da janyota jikin shi. Da sauri Dijah ta bar zauren,a hankali ya ture ta daga jikin shi, dama yayi haka ne domin Dijah, kuma yaji dadin haka domin ya nuna mata bata da daraja. "Mai da mayafin ki!" Ya fada, yana shakar kamshin turaren jikin da, wanda ya cika mishi hanci, karon farko da yaji kamshin turaren mace, yasan Innayoh suna amfani da shi amma bai tab'a shaƙar kamshin har haka ba, marar shi da Yallabai din shine suka fara motsi dan haka ya kara matse cinyoyin shi, dan baya son girman shi ya zube akan idanun ta. Shi asali ma bai taba yarda da akwai so ko soyayya har haka ba. Yana kallon ta da wutsiyar ido yadda take ta kokarin yafa mayafin, mikewa yayi ya amshi mayafin ya lullube mata, sannan ya d'ago ta, a hankali ya saka hannun shi dukkan biyu a kugunta. Suna kallon juna. Kasa tayi da kanta tare da kai kanta kirjin shi tana son jin yanayin bugun zuciyar shi. hannun ta da ya sha warwaraye da zobba ta daura a gefen inda kanta yaƙe. "Zuciyar ka tana gaya min gaskiya" a hankali ya janye kanta daga kirjin shi. Kallon juna suke, yanayin shi yana kara tabbatar da kan sa fa yau yana jin lafiya, mannewa da tayi a jikin shi ya kara haifar da yanayin haka, bai san lokacin da ya k'amk'ame ta ba, sororo ta tsaya, musamman da K'ugunta yake manne da wurin,halittar shi ya kara cika sama da baya. Bai san sa'ada ya fara ta'adi da ita ba, abinka da sabon hannu sai ya rasa me zai mata. Matse ta yayi yana matse mazaunin ta, a hankali ya sake ta kuma kafin ya kuma rungume ta, yana jin tudun kirjin ta ya haifar mishi da wani kasala da yasa shi juyata da ginin dakin ya rasa yadda zai yi da ita, yasan yadda ake sarrafa takobi amma bai tab'a tsinkaye akan yadda ake sarrafa mace ba, matseta yayi yana jin wani abu kamar zai haukace. Bai tab'a zama yayi hira da wani abu, kawai abinda ya sani kullum cikin yaki yake, dan haka kamar wanda

Chapter 32 of 39