Share this page
ake bashi shawara yayi abin haka yake ji har ya kai hannun shi saman Kirjinta yana lallabawa kamar wani dan yayye. A hankali ya janye nan ma domin baya daukar kome baya jin kome, a hankali ya janye baki daya,ya dauki rawanin shi da kome ya gyara ya fita a matukar sanyayye dan bai san yadda zai yi ba, a hanya suka yi karo Gidado, ganin yadda yake tafiya a matukar tashin kuzari yasa shi tsayawa yana kallon shi. "Lafiya me ya same ka?" Rike hannun dan uwan yayi ya ja shi suka shiga wani sashi, suka shiga ya ce mishi. "Gidado mara na ciwo" ya fada a sanyayye. Kura mishi ido yayi, a hankali abinda ya faru tsakanin shi da Bintu ya dawo mishi daki-daki kamar yanzu abin yake faruwa, bayan ya gama shan dage-dage, ya jima a zauren su Ammyn suna hira sai da Innayoh tace mishi yaje ya duba Bintu dan bakuwa ce. Haimah kan tana gidan kasancewar yana zaune a wurin amma baki daya yanayin shi ya sauya sai zufa yake kamar ya hàdiye kunama, a hankali ya mike ya nufi sashin Bintu, yana shiga ya samu tana gyara zaman mayafin ta ita da baiwar ta Kubrah tana ganin shi ta gaishe shi sannan ta fita, kallon ta yake tun daga kasa har zuwa sama, idanun shine ya sauka akan kirjin ta, a hankali ya tako gaban ta, ya riko mayafin a hankali yake ja, yana mata kallon kasa kasa, har ya rage ita yake rike da karshen mayafin, fisgota yayi ta fado kan shi. A hankali ya juyata bayan ta ya sauka akan lafiyayyen kirjin shi, hannun shi ya sauka akan K'ugunta., Yana jin tudun mazaunin ta a kan shi. A hankali yake haura da hannun shi har ya sauka akan kirjinta, kan shi ta zura akan kadadar ta zuwa wuyar ta, a hankali ya fara ya motsa albarkatun kirjinta, yana goga zabirar shi bayan ta. Cikin wani mahaukacin yanayi ya juuyata tare da jinginata da bango ya shiga sumbatar bakin ta, hannun shi bai tsaya wuri guda ba, kamar zautacce haka Yake biyar da ita, bai san sa'ada dauke ta cak ba, ya rasa yadda zai yi da rigar ta dan haka fincike shi yayi tare da yaga rigar idanun shi ya sauka akan wani kyale da ta lullube kirjin ta, zamar da kyalen yayi ya zubawa kirjin ido, kan shi ya saka a tsakanin tagwaye biyun nan, ya hàdiye yawun kafin ya kalle ta, ganin har zuwa lokacin jikin ta ne yake rawa, idanun ta gam, bakin shi ya sauke kan na Fulaninta, bata san lokacin da ta sake wata irin kuka ba, tana ture kan shi domin yau baki daya kamar ba Hamma Gidado da ta sani bane, haka yayi ta tsotse yar mutane, sai da ya gigice ya shagala saura kadan ya kai babban mataki, tayi ta mishi kuka da magiya, sannan ya sake ta bayan ya matse ta a kirjin shi, tare da kai hannun ta kusurwa sararin duniyar shi ta fashe da kuka. Ai kuwa mayen nacewa yayi da hannun ta, ita kuwa kuka take tana kokarin kwace hannun ta, ya birkitotta daga tsaye suka zube akan Kilishi wurin, janye wandon shi yayi ta zuba cinyoyin ta a saman tana kwance a kirjin shi, a hankali yaji duk wani karfin tsiyan da yake ji ya ragu. Kallon ta yake ta boye fuskar ta a kirjin shi. Sai da suka jima sannan ga dauki kayan shi ya maida hankali, sannan ya dauki nata ya saka mata, ya kalli bakin ta ya sumbata. A yanzu ya cire rai akan Anum, tun ba yau ba Bintu take son shi ba laifi idan Yaso ta, zai rungume matan shi, idan ya cika kokarin jin haushin dan uwan shi tabbas ya nuna bai yarda da ƙaddara ba, kawai abinda ya fi mishi idan aka gama bikin ya dauki Haimah su tafi bayan watanni shida ya dawo ya dauki Bintu, tunda saura shekara daya da dari ya gama, amma zama a wuri daya zai haifar Mishi da tsanar dan uwan shi, zai tafi ba zai zauna ba. Da wannan tunanin ya kalli Lamido da hannu ya tambaye shi. "Ina matar ka?" "Ban san ya zan yi da ita ba?" Ya bashi amsa yana kokarin yin rubda ciki. "Ka gane, yana da kyau ka ajiye kan ka a matsayin wanda yake son abu, ba wai wanda aka tilastawa ba, mace ce tafi takobi sauƙin sarrafawa, idan har zaka sarrafa takobi toh ya kake jin zaka sarrafa mace? Kome a jikin ta yana bukatar kulawa da tattali,Karka ce zaka yiwa mace kallon Alfarma ka mata kayiwa kan ka iso da Alfarma ta maka, mace ce zaka iya jiyar da kan ka kome ba zan koya maka yadda zaka yi da su ba, amma kayi amfani da kwakwalwar ka zaka fahimci abinda nake nufi, ina zuwa" Ya fita can sai gashi da ruwan kanwa ya bashi sai da ya sha, sannan ya zauna yana kara fahimtar da shi abubawa akan mace sannan ya shiga kawo mishi hadisan Nana A'ishah, Allah ya ƙara yarda da ita kunya ce ta kama Lamido, mikewa Gidado yayi ya nufi waje bai kuma bin takan shi ba, baki daya ya gama koyawa kan shi imani da yaki da fansa bai taba nazari akan rayuwar mace ba, bayan ya samu abin ya sake shi. Tashi yayi ya shiga cikin gidan ya nufi dakin shi. Wani littafin da wani dan bagadaza ya rubuta na rayuwar aure a musulunci ya fara dubawa, a hankali yake kara nazartan kome kunyar Gidado ce ta kama shi domin kafin asuba ya nazarci littafin sama da yadda ya fahimci kan shi. -- Malama Anum yadda ya tafi ya bar ta a wurin kunyan da kuka saka a wurin tasan dayawan maza sun so mata wani abu amma na abin da yayi ta mata dazun ya dame ta, dan haka tana wurin har Innayoh tazo ta fita da ita, ta haɗa su da Bintu daki daya ganin yadda Bintu take cikin walwala yasa ita ta takura kanta har sai da Innayoh ta.mata fada washi gari aka yi shagalin budar kai, sanan aka mika kowacce dakin ta... #Mai_Dambu [6/18, 7:28 PM] Black Girl: KALLABI..! A Tsakanin Rawuna EWF BABI NA SITTIN DA BIYAR Kamar yadda ake abisa al'ada ajiye sarauta yayi ya raka Gidado, duk da ya lura kamar shi Gidado yana dan jan jikinsa da shi, amma bai fasa shigewa gidado ba, haka ya raka shi har babban zauren Matan Gidado sannan ya fito zai koma sashin sa, shima Gidado ya biyo shi, rike kadadar Lamido yayi, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya rike hannun shi suka ci-gaba da tafiya, bangaren lamido jan hannun Gidado yayi suka shiga wani daki ya shiga dauko mishi wani wasu abubuwa yana mika mishi sannan ya zauna ya mishi bayani kafin ya ce mishi. "Kasan ban san kome akan sarauta ba, amma zan yi kokari na fahimci wani ba, wannan yana da muhimmanci dan jiya Bana Galadima yake gaya min zaka koma nan da sati toh gashi nan Insha Allah idan ka dawo zamu sauya tsarin mulki tunda shine muradin ka,kayi hakuri ban cika alkawarin da na dauka maka ba, na idan ka zama sarki ni zan zauna a gefen ka domin tayaka zartas da hukuncin da ya dace, nasan kana jin babu dad'i ne Sabida haka ko? Kayi don Allah bani da kowa sama da kai" a hankali ya tako sannan ta rungume Lamido yana buga bayan shi. Sannan ya janye ya kama hannun Lamido ya ce mishi. "Insha Allah zan zama me baka shawara na gari a kan mulkin ka, sai dai ba wato sati bane tafiya ta jibi ne" ya fada mishi haka da hannu, kamata yayi a ce sun koma wurin matan su, a'a sai suka bude shafin hira da juna, kamar na angwaye ba, ana hira ana dariya gwanin ban sha'awa, wannan daren shine suka dauke shi a matsayin daren su, su biyu dan haka suka baje hiran kiran sallah farko yasa su sake dariya suka fita tare zuwa masallacin, basu dawo ba sai da gari ya waye, sashin Fulani Aminatu suka nufa a rufe an ma hana su shiga wurin Innayoh suka nufa tana ganin su ta fara murmushi. "Da fatan kun tashi lafiya? Ina matayen ku?" Zama suka yi sannan Gidado ya Mata magana da hannu ya ce mata. "Ai ba a wurin su muka kwana ba." Ware idanu tayi tana cewa. "Uban ɗakina akan me haka ya faru? Maza ku wuce wurin matan ku" fata-fata ta kore su, suna dariya suka fita rike hannun Lamido yayi sannan ya ce mishi. "Matar ka tana jiran ka, ka shiga a matsayin Jarumin soyayya, ka nuna mata duniyarta da duniyarka abu daya ne" murmushi yayi cike da kunya sannan ya daki kafadar shi. "Nagode malamin soyayya" sannan suka rabu, A can sashin Fulani Aminatu kuwa, wallahi tsofin nan babu ruwan su, durzan juna suke na yaushe gamo, kamar ba a sha ruwa ba, asalima ko kunya basu ji suke zabga kaunar su.d ** A hankali ya shiga cikin gidan bayi ne ke ta zubewa daga ko ina na gidan, sashin Anum ya nufa, yana jin muryan ta tana wakar ayeee mama ayyye mama. Tsigar jikin shine ya mike yarrrrr, a karon farko da yaji zazzakar muryan ta tana waka, a hankali yake tafiya. Har cikin katon turakar ta, tana rike da takobin shi, tana wakar. _da aure yana raka aure! Da na bi ki mun tafi tare mama ayeee ye_ Ta madubin dakin ta hango shi, yana takowa a hankali. Bayan ta yazo ya tsaya, sannan ya kai hannun shi kan hannun da take rike da takobin, tafin dayan hannun shi ya daura akan shafaffen cikin ta, ya jinginata da kirjin shi, ya shiga juya mata hannun ta da takobin yake rike da shi, zanin da take daure da shi a kirjin ta sakamakon fitowa wankar da tayi bata saka kaya ba, ta shiga daukar takobin da yake makale a dakin, a hankali ya shiga juyata yana koya mata yadda ake aiki da takobin, ba koyarwar bace abin sakon da yake tafiya a tsakanin sarrafa takobin shine abin dubawa, domin a hankali maganar Gidado yake dawo mishi. "Idan har zaka iya keta rigar mutum da takobin ka, ya kenan idan har ka yi amfani da hannun ka wurin sarrafa matar ka?" A hankali yake juya ta har suka fuskanci juna, kallon ta yayi. "Ina kayan ki?" Ya tambaye ta kamar zuciyar shi zata fita Sabida girman bugawar da take, juya ta yayi bayan ta a kirjin shi, a hankali ya sauya rikon takobin, sannan ya saka daya hannun ya rike zanin sa karfi sai da ta juya ta kalle shi, sassanyar fatar bakin shi ya saka akan kumcin ta, wani irin kasala ya saukar mata wanda yasa ta Lumshe idanun babu shiri, a hankali ya cigaba da tab'a ta, sai da jikin ta ya mutu murus, sannan ya saka kan shi a kafadar ta, juyar da fuskar ta tayi tana shirin kallon shi, ba zata ya sauke bakin shi akan nata. Gabanta ne ya shiga bugawa a hankali ta sake takobin tayi tare da ware hannun ta, shi kuma ya sarkafe hannun shi sa nata, kamar wanda za a kwace mishi ita, wani fitinannen sumbata yake kaiwa bakin ta, kamar zai cinye har da harshen ta, a hankali ya juyo da ita, suna tafiya a hankali, janye zanin kirjin ya yayi, tare da ɗaukar ta kamar yarinya, maganar Gidado yana yawo akan shi. "Ba wata babba bace da ba xaka iya sarrafa ta ba, a'a ka duba wannan labarin zaka fahimci yadda ake gudanar da rayuwar Aure a musulunci, duba labarin Ummu Salma kaji tambayar da dan ta ya mata akan soyayyar gidan Annabi, karka sake matar ka tayi kewar ka babu hujja baka ga Baffa'm ba ne, ko waziri bai gaya maka bane? Tambayi Innayoh kasha labari karka bari rashin maganar ka ya tauye rayuwar ka da ita. Allah da kan shi ya ce mana matan ku gonakin ku ne, amma karin armashin abin Manzon Allah ya ce kafin ayi nomar sai an fara da gyara yan ciyayin da suka lillibe gonar sannan a aika dan sako, ka aika mata da dan sako, ka koya mata yadda zata dauke ka a kowani lokaci" Sauke hannun shi ne yayi akan kirjin ta, wani yarrr yaji daga shi har ita, sai da ta ware idanu cikin na shi, sannan ta Lumshe tare da sake mishi jiki baki, Bai san lokacin da ya gigice yayi ta kaiwa na shanun ta daduma ba kamar xai cinye ta baki daya, kuka take son yi amma da ta tuna abinda Innayo ya fada musu shakaranjiya bata san lokacin da ta k'amk'ame shi ba. Jikin ta yana masifar rawa. Abinda ta gaya mata yana yawo a kunnen ta. "Karki sake kishiyar ki ta game kina tsoron mijin ku a shimfida kamar ba mace ba, dole ki zama. Zama Jaruma ki zama me ɗauke bukatar shi, dan haka kar na kuma ganin hawaye a kwance a fuskar ki, ki sake jikin ki babu abinda zai Miki da ya wuce aikin lada wanda zaa a kai har kabarin bakin ki ko baki son ya samu ladar ne" K'amk'ame shi tayi idanun ta yana zubda kwalla, babu abinda yake D'aga mata hankali kamar yadda bakin ta wuyar ta da kirjin ta, kamar an watsa mata barkono. Sabida aikin sumbatar da suke sha kawai. Ganin yadda take shashekar yasa shi d'agowa yana kallon fuskar ta, gwanin ban sha'awa, ya sumbaci karamin bakin ta da yayi jajjur, sannan ya janye a hankali, ya bar ta, ya shige ban daki, wani irin yanayi ne ya shige shi yana jin shi kamar yafi kowa Sa'a, koda ya fito ya same ta a nan inda ya barta tana kwance a hankali ya kalli tudun kirjin ta da yadda bakin yayi wani irin, shafa laullausar gashin kan shi yayi ya fita, daga nan bai kuma bin ta kanta ba, amma Tabbas abin ya tsaya mishi a rai. Wani shauki yake ji na fisgar shi kamar zai tashi sama,wani sabon yanayi na kara ninka kan shi, dakin shi ya kwanta tare da jan mayafi. A hankali kome yake tafiya cikin wani irin taku, na kula da tattali, wanda shi kan shi bai san yana bata ba, sai dai ya tsinci shi a saman ta yake dawowa hankalin shi, tun tana jin tsoron shi, har ta fara sabawa idan yazo yana hada bakin shi dalibar zata dauki haske kamar daama yana ajiye akan ta. A hankali shakuwa da zaman kurma itama take tare da shi, a cikin kwanaki biyar da suka yi babu abinda ya shiga tsakanin su wanda bai wuce tab'e tab'e ba, sannan yana matukar bata lokacin shi musamman yau da yake son su shiga wurin su Baffa'm, kallon yadda take kokarin daura abin wuya ta kasa,takawa yayi bayan ta ya amshi abin wuyar ya daura mata, sannan ya gyara mata zaman mayafin ta,kafin da dauki alkyabbar ya daura akan mayafin, durkusawa yayi ya ja takalmin alkyabar ya saka mata, tana dafe da kafadar shi, sannan ya mike yana karkade hannun shi. Kafin ya riko hannunta suka shiga takawa a hankali, yana yi yana satar kallon ta, fuskar ta tayi kyau kamar ba ita ba, sai kalle kalle take, gashi dai dare ne amma duk inda duka wuce sai an gaishe su, har suka shiga zauren Fulani da take zaune da sauran matan Bintu a damar ta, Dijah a hagun ta, sai Baffa'm a gefe can Gidado a kusa da shi, Haimah a kusa da gidado, zama yayi sannan Ya riko hannun ta zauna, cikin kunya ta zame hannun ta. "Barka da isowa Zakin Gobir" gyara zama yayi tare da matso da Anum jikin shi. Yana me gyada kan shi, "barkan ku Ammynmu, barka dai BAFFA'M, Barka Hamma Gidado, Barka Bintu, Barka Dijah, Barka Haima" Innayoh da kanta ta fara zuwa Abincin, "Yawwa Barka dai Fulani Anum" inji Bintu. "Fulani ai daga gidan sarauta ake samun su ba daga rugar Fulani ba" Murmushi Anum tayi, Lamido ya d'ago kai zai yi.magana Ammyn ta mishi gargadi da idanu. "Innayoh mu bani ba zubawa Saraki da kaina, shi sunan Fulani daga kabilar fulani aka same shi, na kalubalanci kabilar Hausa ta kira yan matan gidan sarautar su da sunan su, na Yaren Hausa a bar min yarena kar wata kadd'o tai amfani da kalmar Fulani" Murmushi yayi cikin nutsuwa tabbas, ba gaba da gaba ba, ko ta baya sai an shirya, matse hannun ta yayi. Yana me kara jin wani sabon abun da bai tab'a fahimtar yayi zurfi a cikin shi ba sai yau." Haka suka gama cin abincin, ta koma jikin shi ta narke, hannun shi ya zura a cikin alkyabbar ta yana shafa cikin ta zuwa maranta, a hankali yayi kasa da murya yadda ita kawai zata ji shi. "Kin shirya mai da ni Sarki?" A hankali ta kuma narkewa a jikin shi, tana k'amk'ame hannun shi da yake shafa saman maranta, har ya wuce iyakar. Idan baka san meye yake faruwa ba zaka tab'a kawowa Iskanci Lamido yake a wurin ba, sai da Innayoh ta lura da yadda Anum take kara narkewa a jikin shi, a hankali tayiwa Aminatu magana, ai babu shiri ta ce mishi. "Lamido! Ka ɗauki matar ka don Allah ka bar mana zauren mu kaji sabon ango" kunya ce ta kama shi da sauri ya zare hannun shi, ba tare da ya ce uffan ba, ya mike ya dauke matar shi cak suka yi waje, suna fita tana haɗe bakin ta da na shi..... Hmmm #Mai_Dambu [6/19, 8:43 PM] Ummu Almustapha: KALLABI...! A tsakanin Rawuna EWF BABI NA SITTIN DA SHIDA Mikewa Gidado yayi shima ya fita, baki daya ya bar masarautan, inda ya fara haduwa da Anum ya je, ya dafe kirjin shi da yake barazanar fashewa, ya durkusa akan gwiwar shi ya fashe da kuka, yana rike da kirjin shi. Kuka yake yana dukar kirjin, kuka yake kamar ba namiji ba, yayi kokarin cire Anum amma ya kasa, yayi kokarin boye kishin sa akan ta, amma ya kasa, ya rasa wani irin jarabawa ne, haka ya rasa me yayi Allah ya jarabce shi da Kaunar Anum, me ya rasa da zai saka idanu akan ta. A zuciyar shi yake cewa. "Ya Allah na tuba ya Allah ka cire min son ta, Ya Allah ka raba ni da kaunar ta, Ya Allah na tuba na bika na bi nabiyu rahamati, Ya Allah Anumullah ce mafarkina ya Allah Itace uwar da na zabawa Y'aya na, Ya Allah ka raba ni da kaunar ta kamar yadda ka hana ni magana" kuka yake yana karawa, Duk abinda yake akan Idanun Baffa'm wanda ya biyo bayan shi, domin lokacin da ya fita ya lura da yadda jikin shi yake rawa shi yasa ya biyo bayan shi, a hankali yake takawa har ya isa bayan Gidado, cikin wani masifaffen zafin nama ya juya tare da kai takobin shi wuyar baffa'm. Sake takobin yayi, tare da fadawa jikin Baffa'm. "Baffa'm Ina son ta! Ina kaunar ta Baffa'm tun kafin Hassan ya ganta na mallakawa kaina ita, Baffa'm Itace burina Baffa'm zan tafi ba zan kuma dawowa ba, zan dauki Haimah zan bar Bintu idan na kwana biyu zan dawo na dauke ta amma ba zan zauna a Gobir ba mutuwa zan yi idan na ganta da Lamido" Cikin kaduwa da razana Baffa'm ya cire shi ya kwad'a mishi mari. "Yaushe ka iya munafunci? Yaushe ka zama maha'inci? Husain sama kana magana? Me yasa ka boye mana warakar da ka samu?" Baffa'm ya fada hawaye na zuba mishi, sulallewa yayi tare sa fashewa da sabon kuka, zama Baffa'm yayi yana me janyo shi jikin sa, ya shiga buga bayan shi yana rarrashin sa. "Lokacin da na fahimci hannuna ba zasu isar da sakon zuciya ta ba, lokacin da na gane zuciyar ta zata iya bugawa idan na rasa ta, lokacin da na turo dan uwana kawai zai iya min aikin da zan yi Baffa'm. Zuciya ta zata buga na rasa ta, na rasa ta ita din matar Dan uwana ce koda ba zauna na zata zan zo na same ta na gabatar da kaina na gayawa duniya na samu lafiya sai gashi ta sama a karkashin inuwar dan uwana," sharrrr hawaye ya zubo mishi, sannan Ya fada cikin shashekar kuka, yana me kwantar da kan shi a kafadar Baffa'm, mikewa yayi sannan ya ce. "Karka gayawa kowa zan tafi ba zan wuce wata shida ba, na fasa komawa masarautan na gama shirina dama bankwana na tsaya nayi da Mai Martaba ya saka min albarka, Baffa'm ka cewa Ammyn ta yi hakuri zan dawo" A halin da yake ciki baya buƙatar dakatawa, shi yasa Baffa'm bai yi yunkurin dakatar da shi ba, bai yi kokarin hana shi ba, asalima tare suka yi ta tafiya, "Kayi hakuri!" "Baffa'm ƙaddara ce kuma haka Allah ya hukunta, babban farincikina da muka rabu lafiya ban cutar da shi ba, don Allah kar ka gaya mishi abinda yake faruwa, itama Anum karka gaya mata, sannan ina son a kula da shi domin ba a mulki da zafi, ana mulki ne a yanayi daya idan ta kama yanayi biyu dole za ayi, ya takaita yarda da kowa duk da nasan shi. Baffa'm ka yafe min kace Ammyn ta yafe min Allah ya ƙaddara saduwar mu" Ya zaburi dokin shi yayi gaba bai tsaya ba, Baffa'm yana tsaye jikin shi yayi sanyi, kishi da soyayya wasu abubuwa ne masu firgita namiji, Kishin da za ayi shi cikin rigar mutunci da Addinin Musulunci itace kishi me kyau wanda ba zaka tab'a cutar wani na ka ba, yana Kaunar dan uwan shi, yana kishin Anum, abu biyu zasu iya haifar mishi da kiyayyar Dan uwan shi da zai ji kamar ya kashe shi. Duk da dama ana samun haka, dan uwa ya kashe dan uwa sabida kishi da muradi. Baffa'm bai dawo gida ba, sai da ya tabbatar ya daina ganin kurar dokin Gidado, sannan ya dawo gida. Koda ya shiga ya sami Amunatu zaune tana nazarin wasu abubuwan ta na tun zaman farko wanda suka kasance a rufe a sashin har yau da Allah ya nufa da dawowar ta, gwala-gwalai ne take cirewa surukanta, tana gama cirewa taga wani zai dace da Anum, domin har sarkan kafa ne a hankali tayi ta cirewa. Takawa yayi ya zauna a hankali, kafin ta kuma.matsawa ya rungume ta tare da sauke ajiyar zuciya, yana shashekar kuka. "Amunatu na raba kan Yarana na addasa musu kiyayyar juna" a rude ta sake kayan sannan ta juya tana me tallabo fuskar shi tayi tana kallon shi jikin ta a matukar sanyayye ta ce mishi. "Allah ba zai tab'a baka damar raba kan Yaranka ba, koda kuwa ajizanci ne irin na dan Adam." K'amk'ame ta yayi yana kara jin wani irin sabon kuka da Tausayin Hussain yana kara shiga zuciyar shi. "Amunatu ya tafi! Ya tafi ya ce mi yafe mishi na kasa dakatar da shi, Amunatu Yana son Anum yana matukar son anum me yasa ban yi adalci a tsarin ba?" Jikin ta ne ya kara sanyi ta ce. "Husain ko?" Kifa kan shi yayi a Kirjinta yana kuka, yana bata labarin abinda ya faru, har da fara maganar shi. Sai a lokacin hawaye me zafi ya sauka daga idanun ta cikin tsannanin girmama al'amarin kafin ta goge tana kokarin danne abinda yake damun ta,tace mishi. "Insha Allah duk inda ya shiga zai dawo cikin nasara da kwanciyar hankali, idan ya tafi zai samu sauƙin cire ta a ran shi" "Itace farin cikin shi" "Eh koma yayya ne idan yq tafi zai ji bata cikin ran shi." "Yaushe kika fara zama mara imani?" "Baffa'm kana nufin Sabida Husaini sai Lamido ya fasa zama da matar shi? Ko kana tsammanin zan yarda ne ya tsani dan uwan shi? Kana son kace min ya zauna yayi ta kallon dan uwan hassada da kyashi yana samun zama a cikin zuciyar shi? Ko da wasa a bar min su, insha Allah yadda na haife su babu taimakon kowa sai na Allah babu wanda zai shiga min tsakanin su, domin tun ban san sune ba nake rokon Allah ya saya musu Tausayin na kasa da su." Ta mike tana tattare kayan da ta baza a wurin dan shima Baffa'm din Haushin sa take ji. Akan me zai nime kawo maganar da ya rigada ya wuce dan haka ta fishi daukar zafi,sosai tun da ta dawo ta fahimci Aminatun da ya sani ba fa ita bace yanzun. Dan haka yayi

Chapter 33 of 39