Share this page
shi ya shimfida ta. Sannan ya gyara mata kwanciya kasancewar sunyi sallah Isha a can. Dan haka ban daki ta shiga yayi wanka ya gyara jikin shi ya fito ya gabatar da shafa'i da wutiri, sannan ya kwanta a bayan ta. A hankali ya shiga cire mata kayan jikinta, sannan ya juyata gare shi yana kallon yadda take barci, a hankali ya shiga sarrafa kowani sassa na jikin ta, bude idanu tayi tana kallon yadda yake kome, sannan ta lumshe idanun ta, tana me sadakar da kome a gare shi da irin kallon da yarinyar can tayi mishi, gwara tabar shi yayi yadda yake bukata da ita tana jin shi har ya... _____________________________ End of page 14 I hope you enjoy the page but yanzun aka fara labarin duk da labarin ban yi kome a cikin shi ba... Domin labarin Soyayyar Fulani Aminatu da Sarki Bello ne..... Alhamdulillahi sabida uzirrruka da yake gabana na shiryar-shiryen azumi ina mai baku hakuri.... Insha Allah bayan sallah zan daura... Kuyi hakuri nima ina da iyali da abubuwan da zan cimma kafin zuwa yau. So a kara min hakuri. 🚶🚶Amma idan Allah yaso ya yarda aka dawo hutun Sallah... Zamu saka labule 🏃🏃🙄 comments and vote shine prize na Kallabi idan bai muku ba.... Ina dawowa Sai mu saka normal prize domin akwai masu rokon don Allah a mai da shi na kuɗi 😂🤣 OMG irin su Oo da Oo sai da tace min Ramlah kiji tsoron Allah ki bar shi a na kudi mu yan private zamu saya wallahi🏃🙄 anya ba haka zamu yi ba... Allah ya kai mu karshen sallah lafiya.... A yafe min Allah ya yafe mana baki daya.... __________________________________ #Mai_Dambu [5/14, 2:22 PM] Pearl crystal: KALLABI...! A Tsakanin Rawuna Na Mai_Dambu EWF https://www.wattpad.com/1211982995?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=LwOvWHDiBboeA4ZroqRR9tLbxMtyk2vFV%2FjORlX9QKiqiDV08vNxiK9Xy9NMKORjteVSxPkooZz8c9jGSWy4AyYFTiZfoCxyeS8vVnzma1CO83Z9LbVafcer0R1oY1CA *

Chapter 9 of 39