Share this page
yi da aminatu ko ya sauka akan kujeran da yake, bai yi musu ba, suka ga ya fara kokarin mikewa suka ce sun dakatar da shi, amma zasu kai hari masarautan Gombe. Ya zata wasa suke mishi sai da takai ta kawo wata ranar laraba ta fito taga ana shirin yaki. A lokacin labarin ya isa ga Fulani Aminatu, za a yaki masarautan ta domin sarki yaki mu'amala kowacce mace sai ita, ba mamakin anyi mishi asiri ne tunda sun san cewa bata haihuwa. Fitowa tayi ta nufi shashinsa, yana sanye da kayan yaƙi. "Ina zaka? Wannan ba kome bane idan ka dauki shawara na matsalar zata wuce, na had'a ka da Allah ka amshi Yahanasu. Wallahi bana jin kome akan ta, nayi imani da Allah ba zai tab'a wulakanta ni ba" A fusace ya juyo tare da wani matse ta. "Haka kika son nayi mata?" Ya fada da mugun karfi. "Ya xan yi? Kana zaton zasu kyale koda yaro me shan mama ne a cikin masarautan ne? Ina son ka amma yakin da za ayi da ahalina ba abu ne mai sauki ba, don Allah ka yafawa zuciyar ka ruwan sanyi. Babu abinda zata dauka a jikin ka" ture ta yayi domin ran shi ya gama ɓaci, ya nuna mata ta fita. Gidan galadima ta nufa wannan shine karon farko a rayuwarta ta tab'a fita. Tana shiga cikin gidan yana tsaye da matan shi, ta zube akan gwiwar ta. "Idan nice bana Haihuwa zan iya hakuri da duk bukatar ku, amma tab'a ahalina shine abinda ba zan iya dauke kai akan shi ba, don Allah ka roke shi ya amshi ya hannu'" babu d'igon kwalla a idanun ta, sai ma wani irin hakuri da juriyar da Allah ya daura mata a ranar. Shigowa yayi ya kai hannun shi dukkan biyu ya d'ago ta. Sai lokacin ta fashe da kuka, kamar ranta zai fita. "Don Allah Baffa'm kayi yadda suke bukata wallahi idan ta kama ka kara aure ne na yarda" Bakin shi ya kai kunnen ta. "Karki damu na amince na karɓe ta" kuka take kamar ranta zai fita, Abinda ya faru bayan fitar ta. Nufi gidan Chiroma dama abinda yake bukata kenan, ya cusa tsoro a zuciyar Aminatu, yadda zata d'agawa Sarki Bello hankali shi ya amince da bukatar shi. Ya kuma tako yazo har gidan ya nime Alfarmar akan lallai ya amince da Yahanasu. Lokacin da ya shiga gidan babu kayan sarauta daga shi sai kayan shi. Na zaman rubutu ya shiga cikin gidan, kallon Chiroma yayi, sake bai shiga da fushi ba. _(Note asalin damuwar da yake cikin labarin da wasu kananan fitintunu wallahi ya faru a daular Gobir, labarin ya faru da gaske akan sha'anin mulkin su, don haka ba wai dan yana gidan sarauta ba, a'a da wannan yanayin aka ragewa daular karfin mulkin ta a nahiyar Afirka baki daya. muje zuwa)_ Cikin sanyin murya ya ce mishi. "Ban san me natsare maka ba, bayan haka bani da wata manufa da kai, Chiroma nayi Imani da Allah kana barci da zuciyar ka, domin idanun ka basu barci. Ban zo dan na gaya maka zan amshi kwarkwarah ba, naso da naga Aminatu anan sai na yanke kan ka daga jikin ka zai Allah ya kwace ka, tsohon kawai " Dariya yayi sannan ya ce mishi. "Ba zan yi fada da kai ba, amma nasan lokaci na zuba da zan yi fada da kai" bai saurare shi ba, ya bar zauren. Gidan galadima ya nufa yaji yadda take rokon kar a tab'a ahalinta. Wani irin tsanar Bingel da yaji da shi ya kudiri Aniyar sai ya saka mata wani irin tsoron shi. Dan haka yana mai da Fulani Aminatu sashin Taz ya gayawa Innayoh bukatar shi, bata yi musu ba ta saka aka shirya Bingel aka kaita wurin shi. Dake ran shi ta gama ɓaci gashi dai an janye yakin baki daya dan haka cikin fushi da fusata, ya daure ta, sai da ya gana mata azaba bayan ya rufe mata bakin ta, ba duka ba zagi daura ta yayi ya a daure na tsawon kwana biyu cur ba ruwa ba abinci. A ranar na ukun ne bayan ya dawo fada, ya kunce ta ya zuba mata abinci a ƙasa, haka yayi ta cin abincin tana kuka. Wani irin kyamarta yake ji shi yasa ya gaza kome da ita, tana gama cin abincin, ya farmata mata kamar tsohon zaki babu d'igon imani kamar yadda ta saka iyayen ta da matar shi kuka haka yake far mata, yana gaya mata magana masu zafi tare da alwadar din ta, duk wani cin zarafin da ya dace ayiwa mutum ya mata. Sai da ya kai wani lokaci yana mata wani mugun aikin da bata san tana duniya ba ko tana lahira bane, dama sabida haka ya sha maganin kara kuzari da lafiyar shi ma ya aka kare balle ya kara da wanda ya kara haukata shi. Sai da ya shafe kwana goma tana dakin ban da azaba babu abinda yake mata dan ko tafiya bata yi sai rarrafe, a wulakance ya kira Innayoh ya ce mata. "Matukar kika mata wani abu sai na baki mamaki,a kaita shashin bayi marasa gata da galihu wanda suke cikin masifa da tsangwama ta zauna a can bata cancanci zaman fada ba, domin kazamtar mace ce da tayi cuɗanya da wasu mazan bana son ganin ta" "An gama ranka shi dade" daga nan aka wuce da Bingel, zuciya irin ta uwa yasa Innayoh ta saka wasu bayi suka kula da ita, domin kowa sai da yasan sarki ya tsani Bingel. Sai da ya dauki tsawon sati Daya bai leka waje ba, sabida tashin hankali, kuma ya hana kowa zuwa gare shi. "Innayoh haka zan cigaba da ganin shi a cikin kunci, zanje koda zai Kore ni ne" ta fada tana bar bangaren ta, nufar bangaren shi tayi ta samu kofar shi a dan bude, shiga tayi tana tafiya a hankali har cikin dakin ta same shi zaune ya bata shiru gwanin ban tausayi. Zuwa tayi ta zauna a gaban shi. "Baffa'm" kamar jiran ta, yake ya riko hannun ta, ya damke sosai yana kallon ta da rinannnun idanun shi ya fada a sanyayye ya ce. "Balagaza ce, shashasha ce bata bata rike kanta ba, ta lalata kanta kafin zuwan ta gare ni" rufe mishi baki tayi tana girgiza mishi kai,. mikewa tayi ta rungume shi. Hawaye na zuba mata, bata hana shi kanta ba, bata kuma kokarin tuno mishi kome ba, amma tabbas ta yarda babu wata mace bayan ita a rayuwar shi, domin yadda ta susuce mata kamar bai yi mualama da wata mace ba, domin baki daya ta samu gyaran jiki yadda ta dace haka suka mance da kowa. Wani irin riko ya kaiwa K'ugunta, dama mazan gobirawa Allah yayi musu Baiwar kula da mace a gado, idan kaga Aminatu da zungurerren baffa'm din ta ita yar mitsitsiya shi kuwa kamar tsohon bishiyar kuka, ba tare da tuna kankantar shekarun ta ba, abinda ya rasa a can ya ke samu anan, itama tai wani irin kewar shi, ko tari bata yi ba ya cigaba da zuba mata aikin arziki, a yadda yake mata ta fahimci yana cikin matsanancin kewar ta da bukatar ta. "Aminatu me aka yi da macen da ta sayar da kanta domin biyan buƙatar kanta?" Girgiza kai tayi dan kamar huce haushinsa yake a kanta. "Duk rintsi duk wuya, nan nawa ne" ya fada kamar me fisgar numfashi, ya cigaba da abinda yake. "Daga ranar da na fahimci ba ni daya nake tare da mace ba, har duniya ta tashi bana tare da ita don Allah karki hada ni da kowa wallahi idan kika ce baki son zamn nan zan ajiye kome da kowa mu tafi mu rayu dake" ya fada lokacin da ya haɗa fuskar shi da na ta, a hankali ya sake mata wani irin kuka, kamar ba shi ba. Fadar abinda ake mishi yake yana kuka yana gaya mata yadda zuciyar shi take ji, gaya mata yake, ita kanta kuka take Sabida damuwar shi damuwarta ce, farin cikin shi farin cikin ta ne, haka suka makelewa juna ya kalli yadda take kuka ya ce mata. "Aminatu! Makiya sun saka ni a gaba! Ban san abin yi ba, na rasa me zan musu" "Ka cigaba da gayawa Allah kukan ka zai share maka hawayen ka" ta fada cikin matsanancin kuka, rungume ta yayi yana jin wani sabon kaunarta yana huda zuciyar shi tana shiga duk wani lungu da sako na ruhin shi. Sai da ya huce kwanakin shi da baya tare da ita, lokacin tayi wani irin sanyi suka shiga wanka tare, har lokacin tana kwance a jikin shi, shi kuma yana shafa bayan ta, bayan ya sheka musu ruwa. Yadda ya ganta tayi wani luf bai san lokacin da ya daura hannun shi akan Zariyar shi ba, ya shiga tab'a ta. Bai ki ya kare rayuwar shi a tare da ita ba, ba zai tab'a gajiya da niman hutu ba, yana mugun kaunarta. * A bangaren Bingel kuwa ba karamin jinya ta sha ba, karshe bayin da suke wurin wani wanda ya damu da ita sai Innayoh, ranar karshe da zata daina zuwa wurin ta, ta ce mata. "Ban san meye a kasar zuciyar ki ba, Aminatu ta gaya min gaskiya haduwar ku, amma ina had'a ki da Allah ki tsaya ina inda Mai Martaba ya ajiye ki, domin idan kika kuskura kika shigo a karo na biyu artabun ba zai mana kyau ba" "Innayoh! Gargadi kike min ne? Tsoro kike ji kar sarki Bello ya mai da ita bora?" Dariya Innayoh tayi sannan ta ce mata. "Ai Aminatu ba zata tab'a zama bora ba" , kallon inda take a wulakance Innayoh tayi sannan ta ce mata. "Ina da yakinin daren da Mai Martaba ya kwana dake ba mamaki rijiyar abu de take, tunda gashi a madadin samun yanci sai aka bige da shashi mafi muni a masarauta. Idan har nayi zurfin nazari fanko ya tarad, ina kuma yar da aka haife ta a cikin mutunci da kamala cikin tattali da gata, ina kuma wacce ta tsare wa kaddaran ta hau na a mizanin hankali mana?" "Innayoh" ta kira sunan Innayoh da karfi tare da yin kan Innayoh, wasu kartin dogarai suka shigo dakin. "Ku kyale ta, ta ci albarkacin mai Martaba, daga yau ki kame kanki idan ba haka ba tabbas zaki ga abinda zai biyo baya" Fita Innayoh tayi bata kuma bin ta kanta ba, haka rayuwa ta cigaba da tafiya har tsawon wata guda, sarki Bello da kan shi ta bada Umarnin a dauki Bingel a mai da ita wurin iyayen ta, a aurar da ita. A gefe guda kuwa caa yan majalisar shi suka mishi. Yadda ya Haukace musu yasa baki daya suka shiga hankalin su dan da bai da fada babu zafi amma tun daga ranar da yayi tarayya da Bingel ya zama mafadacin dole, domin haushin kowa yake ji musamman su da suka saka shi ya zauna da ita, ya tsani yarinya sosai. Shigowar Sarkin gida ya tafi wurin Sarkin fada ya gaya mishi sakon Innayoh. Shi kuma ya kalli Mai Martaba ya tako har kusa ea kunnen shi ya gaya mishi abinda Sarkin gida ya gaya mishi. Cak yayi numfashin sa yana barazanar daukewa, baki daya yaji duniyar ta tsaya mishi a fusace ya ce mishi.....🙄😹🤣😂 [5/20, 10:31 AM] Mai_Dambu: BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS "Karya ne!" Rike hannun shi Waziri Zakaria yayi yana mishi alama da ido, wani irin abu yaji ya tsaya mishi a makoshin sa hàdiye yawun tashin hankali yayi wanda ya san babu d'igon shi a bakin shi. "Ka tafi ka cewa Innayoh a zubda shi ya bi rariya babu macen da zata riga Aminatu had'a jini da ni" "An gama" "A'a kuskure ne fa! Abinda muke fatan ka samu yau an samu ta wurin wata shine zaka ce baka bukatar shi kayiwa Allah butulci kenan! Maza Sarkin gida aje a gayawa Innayoh ta dawo da ita cikin masarauta a zuba mata nayi da zasu kula da ita da magajin gobir" inji Galadima, kafin ka ce kwabo labarin cikin Bingel ya baza cikin masarautan da kewayen shi, labarin kamar wutar daji ya zaga ko ina har inda ba a zata ba, haka aka yi ta tura sakon fatan Alkhairi. Cikin fushi ya bar fadar, bai tsaya ba sai sashin Fulani Aminatu. Tana tsaye Innayoh tana gyara kayan Abincin da aka yi za a kaiwa Bingel. "Assalamu alaikum!" Yayi sallama da hadaddiyar muryan shi wanda Bature ke kira da (hucky voice) "Wa'alaikumunsalam" ta amsa mishi, tare da d'ago kai tana kallon yadda yake tsuma. "Jeki Innayoh!" Ta fada cikin dakakiyar murya. "An gama fulanin Gobir, Allah ya baki ikon daukar nauyin kowa har da magajin gobir" inji Innayoh, Riko hannun shi tayi tare da zaunar da shi, sannan ta shiga kawo mishi ruwa da abinci, daukar kofin ruwan tayi zata mika mishi Ya buge hannun ta. Kofin ya fadi can, "Allah ya huci zuciyar ka, ba dai labarin da nake ji ne yake shirin tabbata, na kace a watsar da kyautar Allah, Ni da nasaka ayi shagali tare da" "Waye ya aike ki?" Ya tambaye ta, "Allah ya baka nasara, babu nice na saka kai na domin ina da yakinin duk abinda zai fito" "A'a wallahi ba..." Wani irin kallo ta mishi daga cikin zuciyar ta. Cikin kasa da murya ta ce mishi. "Allah ya taimaka ki Mai Gobirawa, Allah ya bawa alfaharin Gobirawa, alakar da ta shiga tsakanin ku me girma ce, idan har wani yayi yunkurin dakatar da haka mutuwa zata tabbata akan shi. Karka amayar da adawar ka akan abinda kudirin Allah ne kawai. Allah ya kawo mana Barkindo lafiya" Ta fada tana kallon shi fuskar. "Kudiran Allah ne akan shi, nasan nayi kuskuren barin ka, ka Kore ta daga masarautan, amma da nasan itace zata share mana hawaye. Zuwan Barkindo ya tabbatar min da cewa nice nake da damuwa, kaga ikon Allah ka gafarce ni da son kaina da nayi da an dawo ita cikin masarauta, amma yanzun naji Galadima ya saka an dawo ita. Lokaci bai kure ba zamu iya kulawa da ita da Magajin Gobir" Kura mata ido yayi, yaushe Aminatu ta koma me tsannanin damuwa akan wasu? Yaushe har tayi dogon nazari haka. "Ki fita harkan cikin nan duk abinda ya faru babu ruwa na" ya fada da ƙarfi. "Baffa'm a wannan gabbar ba zan iya ba, cire kaina akan al'amarin cikin daidai yake da bayyanawa duniya ina adawa da samuwar shi. Baffa'm ka bude idanun ka, ka cire batun damuwa ka Amshi kwarkwarah Yahanasu Bingel, bata da matsalar kome sai alkhairi" Zai kuma magana ta rufe mishi baki da tafin hannun ta. "Baka yarda da Ni ba ko?" Ta tambaye shi cikin tsannanin damuwa. "Ba yarda dake bane ban yi ba, zasu iya cutar dake akan cikin domin su cimma nasara akan mu, koma yayya ne ki cire kan ki." "Hm" tayi murmushin ƙarfin hali, sannan ta ce mishi. "Ka daina zancen za'a iya cutar dani, duk wanda zai cutar dani kai ne xaja fara bashi kofar haka, a duk lokacin da ka yarda da ni duniyar nan babu me iya cutar dani, dan haka kayi hakuri ka bar ni na bayyana farin ciki na akan magajin gobir," ta fadi haka yana cusa hannun ta cikin alkyabbar shi, Tausayin kanta ya kara kama ta, domin tasan ta rasa shi tunda Bingel ta samu cikin shi, shi yasa ta kirkiro wannan kyautatawar domin an ce me d'a wawa ne, idan tana haka zai tausaya mata ba zai juya mata baya ba, sai dai ta manta da cewa SO daya ne tak ne ita yayiwa kuma ita yakewa, duniya baki dayan ta idan Yahanasu Bingel zata cika da Yara da abinda yafi Yaran baya jin kome akan su, kuma baya jin zasu tab'a burge shi. Aminatu itace soyayyar shi, dan haka ya kai hannun shi kadadar ta ya jijjiga ta yana faɗin. "Kalli cikin idanuna, babu kome sai yarda da amincewa da nayi dake ba iya zuciya ba, hatta gangan jikina naki ne, nasan kunyi haka ne dan gudun kar na juya miki baya ko? Aminatu gaya min masarautan kina bukatar shi ko baki bukata shi?" Murmushin ƙarfin hali tayi tana kara kallon shi cikin dukkanin kaunar shi da soyayyar shi me sanyi da Aminci d'ago kai tayi tana kallon kan shi da yasha rawani tare da masu uku biyu a gefe da gefe daya a keyar shi,sarkin da ya wanzar da zaman lafiya a tsakanin al'ummar shi, Jarumin da ya tari namijin zaki domin ita, gwarzon da yayi arangama da taron fasikai domin ita, Sadaukin da ya dakatar da laluran ta na zama babban masifa a cikin alumma. Shi din nan dai mayaki Jarumin da yake gwagwarmaya a cikin gida da waje domin dakatar da abin da zai cutar da ita, a hankali ta kara ganin cewa kaf nahiyar nan babu macen da tayi sa'ar mijin da zai shafe sa'a guda da rabi yana amayar da soyayyar shi a gare ta. Hannun ta ta kai saman kafadar dhi ta sumbaci bakin shi. Tare da lumshe idanun shi, jan zaren alkyabbar yayi ya zube a kasa, cikin tsannanin Tausayin ta, ya shiga sumbatar bakin ta, tare da jan mayafinta kasa, hannun shi ya kai kan K'ugunta. Yana me janye bakin shi daga cikin nata, domin so yake kota halin k'ak'a ne sai ya dakatar da ita kai abincin dayan hannun shi ya kai kan hannun ta, ya riko a hankali. Tare da juyar da ita yana matsawa a sanyayye yake tafiya da ita har bakin kofar turakar ta, yayin da ya kai kan shi wuyar ta, yana tsotsar fatar wurin. Baki daya ya mantar da ita kudirin ta, ya shigar da ita wata kalar duniyar da ta kasa fita akan lokaci, bai kyale ta ba sai da ya wurga ta cikin mafi girman al'amari da yasa ta laushi kamar ya mata dukar tsiya, nan kuwa bulalar shi kawai yayi amfani da shi wurin zungure ta, har sai da ta ji a jikin ta. Sannan ya koma gefe. Yana kallon yadda tayi shiru. "Idan zaki tafi ganin ta, ki fara niman izni na, sannan idan zaki tafi karki tafi ke daya dole ki jira Ni" "Baffa'm!!" Ta kira shi a shagwab'e, tana me mikewa zaune, tana wani girgiza tare da tuture mayafin jikin ta, aikuwa karo da yayi da na Fulani ta suna kad'awa bai sai lokacin da ya hàdiye yawun shi yayi yana kallon yadda suke wani kad'awa. Hannun shi ya kai yana tab'a su, tsawon shekarun da ya dauka yana tab'a su bai ta gajiya ba, amfanin auren Yarinya karama kenan, domin kullum ya kusance ta ji yake kamar yau ya fara ta'adi da ita, kullum tana nan like zam-zam, sannan ya lura da wani irin lafiyar da ya samu domin kuzarin shi da lafiyar shi ya karu, jin shi yake kamar matashi dan shekara ashirin a duniya, a duk lokacin da ya hadu da ita sai ya mata hauka Basarakiyar shi take kwanciya ta huta, amma idan ya tab'a sama sama, kin kwanciya take, yanzu ma.haka ne tana tsaye kamar bai yi kome ba, janyota yayi yana zaune, cikin wayo da dabara, ya sakota saman cinyar shi. "Baf..." Bata kai ga karasa abinda yake bakin ta ba, ta ji shi har cikin kanta. Tunda take da shi bai tab'a.mata haka ba, domin wani irin haki take, ya kuma maka na shanun ta ya damke gam, yana goga akan shi a gadon bayan ta, bai tab'a jin dadin rayuwa irin wannan yanayin da yayi mata, ya ma rasa me zai mata sai juya kan shi yake, ga wani numfashin da ya tsaya iya wuyar shi, idanun shi ta cika da kwalla. "Aminatu Allah ya jikan mahaifiyar ki! Ko daga wacce kabilar ta fito ta girmama al'amarin kowa." Tabbas ita kanta bata san wacce irin kabilar Mahaifiyar ta, ta fito ba amma ta san mijin ta da mahaifin ta suna kaunar su, taji a bakin Innayoh duk lokacin da Kwarkwarah Amrah ta shiga wurin Mai Martaba wato mahaifin ta, sai ta shafe kwana goma tana dakin shi. "Baffa'm" ta kira sunan shi a raunane. so take ta kwace kanta, hawaye da majina suke zuba daga fuskarta kuka take tana rokon shi, amma bai ji ta ba. Asalin ma irin su fulani Aminatu dole sai sarakuna ko attajiri, domin baki daya mata ne na manyan mutane, duk da kasancewar su bakaken larabawa, madu zubin shuwa Arab, gashi suyi surki da fulani, asalin su mutane ne da basu a cikin yakin kasar Hausa, shi yasa duk wanda zai gan su arangama yake da ƙabilar su. Baffa'm bai kyale ta ba, sai da ta mata Tsinannen duka da bulalar shi, sannan ya tara mata mugun gajiya, kafin ya kyale ta, domin bai tab'a samun dama irina yau ba, taimaka mata yayi har a ban dakin, kasa tsayuwa tayi kamar zata zube, burin shi kenan ya gajiyar da ita yadda ba zata iya fita ko ina ba, yaga karshen niman suna, ya kwanan da sanin yanzu hanyar da za a shiga tsakanin. Dan haka ya san yadda ya kamata ya biyar da ita, har ta kwanta barci. Zama yayi yana kallon ta, yana jin wani irin kaunar ta, murmushi yayi yana tuno abinda ta ce. "Don Allah ka yi hakuri wallahi ba zan kuma.maka musu ba, baffa'm kayi hakuri bana jin dadin haka don akwai ciwo bayanai, Wayyo kirjina baffa'm na gaji cinyoyina. Wayyo Allah na Innayoh kice baffa'm ya bari" A lokacin kuwa daga Innayoh har bayin ta sun fita daga cikin shashin baki daya dan sun san matukar sarki Bello ya riko Fulani Aminatu sai tai kuka da niman agaji domin wani irin lafiya ce da shi na bulalarta haka yasa matukar ya shigo sashin kowa ke fita, kallon shi tayi da idanun ta da suka gama gajiya tilis ta ce. "Baffa'm" hannun shi ya kai saman bakin ta. "Kwanta ki huta, kuma zan gayawa Innayoh karta sake ki fita" yunkurin mikewa take, ya mata wani irin kallo cikin sabon yanayi take ta koma ta kwanta tare da fashe mishi da kuka, tana me jan mayafin tana kallon gefen shi. "Kwanta ki huta kika sani ko na baki ajiyar Yarinya ta," ya kai hannun shi cikin mayafin yana shafa cikin ta. Kai hannun ta kan nashi. Wani sabon kaunar shi yana kara fisgar ta. Cikin kauna da son shi ta kai hannu sajen shi, tana murmushin jin dadi. A duniyar ta me baffa'm zai mata da zai da zata ji zafin shi. A hankali ta janyo fuskar shi ta kai bakin shi kan nata. "Baffa'm Allah ya bani Yaron me kamar ka, ayi mishi wannan tsagon ko bayan raina ba zan tab'a zarganka da laifin da xaka yanke min ba..." Janyo bakin shi yayi yana murmushin jin tausayinta. "Idan kina kara min haka zan ta turmushe ki ne, domin bana gajiya dake bana koshi da ke, kin fi abinci dad'i, kin fi zuma zak'i kin fi ruwa zuba daga korama, zafin ki a cikin yake a waje sanyin ki da sanyin halin ki na musamman ce. Duk lokacin da na juya miki baya, ki yarda Bello yayi haka ne domin baki rayuwar shi bai yi haka ba dan ya juya miki baya ba, bana fatar wannan lokacin daga ranar ba zan kuma amfani ba,.na roki Allah ranar ta zame min wanda bai da amfani.... *ALL'S FAIR WHEN LOVE IS WAR* #Mai_Dambu.... [5/21, 12:52 PM] Mai_Dambu: KALLABI...! A Tsakanin Rawuna Mai_Dambu *EWF* BABI NA ASHIRIN DA TARA. "Ta zame min mara amfani, wanda ba zan kuma amfanar rayuwa ta ba, Fulani Aminatu kece iyakar rayuwata, idan na rasa ki tabbas rayuwata zata iya samun nakasu, don Allah ki daina tunanin zan barki cikin sauki ne?" Lura da yayi barci ya dauke ta, yasa shi tashi daga gaban ta. Ya shiga shiryawa abin shi. Sannan ya fita daga sashin baki daya, yana fita ya hango Sarkin gida yana jiran shi, har sun fara tafiya ya ce mishi. "Ka gayawa Innayoh kar ta sake Fulani Aminatu ta shiga wurin wancan yarinyar" "Toh an gama giwan Gobirawa" wucewa shi yayi har sashinsa bai wani ji kome ba. Lokacin da Sarkin Gida ya samu Innayoh da batun shiru tayi, a shekarun da tayi cikin masarauta a rayuwarta, yasa ta fahimtar wasu abubuwan tun daga gobe, kurawa gefe guda ido tayi iyaka sosai. Abinda take tunani yana shirin tabbata, hannun ta na hagu ta kai saman bakin ta. "Inji mai Martaba ya ce kar abar Fulani ta shiga gaida Yahanasu Bingel?" Kallon shi tayi bayan ta kuma nazarin maganar. "Eh haka ya ce min" sarkin gida

Chapter 15 of 39