dauka da aishi tazo Fatima tace gashi keda Abdul k'uma harda na dare nayi d'an g'idan babu wani abu da yai saura komai ya kare.
"Aisha tace to' snn ta dauka takai daki.
" itama Fatima d'akin' ta tashaga wayarta ta dauko bugu daya taiwa number Nasir yashiga sbd ita kadae ce takeda wann number' daga ita sae shi kawai suke amfani dashi' ko Aisha batasan yanada wann number ba.
"Nasir yana gani kiran Fatima da sauri ya daga h'ade da cewa hello gimbiyata' Fatima najin h'aka sae tai marerece tace batada lfy tun ranar daya fita dake fama da ciwo.
"Da sauri Nasir yace kifito kice drive yakawoki hospital d'in doctor kamal nima ganinan tafe.
" to kawai tace.
"yana kashe wayar toilet tashiga ta watsa ruwa snn tafito riga kawai tasa batare da kwalliya ba ta d'au key d'in motarta ko sallamar Aisha batai ba tafita.
"dama kwance yake a hotal d'in daya kama yake hutawarsa mikewa yai ya d'au key yafita' koda Fatima ta'isa hospital d'in can gefe tai parking motar ta inda ba lallane ya ganta ba' tana gani shigowarsa tai saurin fita daga motar taje jikin wata itaciya ta rabe.
" Nasir yana parking har ya bude mota zai fita da sauri tashige juyawar da zaiyi ita yagani yace Fatima yaya jiki dae' wani Orin mugun kallo tai masa snn tace lfyta klau.
"dawowa cikin motar yai Fatima taci gaba da cewa h'aba Nasir waikai meyasa bakada imanine da tsoron Allah tun yaushe nace maka abincin mu yakare amma baka tankaniba' to wlh yau ko sanwa bamu dora ba' h'aka yara suka tafi schl.
" b'ude makin Nasir yace kinsone.
"kamar yaya Nasir?.
"bakinada kudi ba? bangane ba?.
"wlh Fatima idan Aisha tana g'idan nan bazan sisina na siye abinci ba' kinfi kowa sani ina nimana sbd iyayena nan da kuma yarana sae kuma ke...
'" haba Nasir wani irin mgn kakeyine h'aka sbd Allah' to wlh bazan yarda ba' idan har baka siyo mana abinci ba saena buga g'ida na f'adi duk irin abinda kakeyi anan' k'uma wlh har abbana saena f'adi mawa na gwammaci idan auren zai mutu nema ya mutu..
"kina mgnr banzargi ne idan akwai uban da ya'isa ya kashemin aurena dake inaso na gansa'ke bakisan aurena dake mutu karaba bane.
" cikin masifa Fatima tace toni wlh bazan zauna ba sae dae ko nakoma g'ida.
"A isgilance yace ga hanya.
"Ni dae abu daya nasani kudina nasa na auro yarinyarga a lkcn da nake sonta yanzu k'uma nace banayi dolene?.
"haba Nasir sbd Allah me baiwar Allah ga tai maka?
"bataimin komai ba gajiya ne kawai nai da'ita wlh Fatima wani aure nakeso naji shiyasa' ni k'uma banida ra'ayin tara mata dayawa' ko Hauwa ma da kikaga mun dade da'ita dan bazama takeyi ba shiyasa' kinga da'ita da babu duk daya ne..
"cikin fushi tace kai wlh baka isa ba' k'uma wlh kai da auren saedae idan anayi a lahira' amma a duniya kagama kenan.
" dariya yai h'ade da cewa wlh shiyasa nake kara sonki Fatima ta.
"Amma yanzu abinda za'ayi ga wasu kudi sae dae babu yawa Dan basufi ten thousand ba kisiyewa yarana sweet sbd nasan dae wanda na siyo yakare' amma idan kinaso nasiyo abinci a g'idan nan to ki tabbata Aisha tabar g'idan.
" dole yasa Fatima amsar kudin d'an batada yadda zatayi.
"Washe gari Abdul na idar da sallar asuba ya d'au jakarsa zuwa bauchi' Aisha tai kuka kamar me' d'an a zcyrta ji take kamar tabisa....
ππ
ββ
β
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.β.
MMN USWAN
ALHAMDULLILAH
FANS INA MIKA GODIYATA GAREMU A GSKYA INAJIN DADIN CONMM D'INKU D'AN SHIKE KARAMI KARFIN GWINWA WAJAN TP. NAGODE NAGODE SOSAE FANS ALLAH YABAR ZUMUCI.
BABY ZULAIHAT
BEST FRIEND GRP
MAIMUNA MUHAMMED MMN USWAN GRP
AISHA MAGAJI KD
LONG LIVE HOME OF NVL
JIJJINAR BANGIRMA GAREKI MMN MEEMA MARUBUCIR RAIHANA AND YARAN MIJINA NAGODE ALLAH YABAR ZUMUCI.
DUK INA MIKA GODIYATA A GAREKU, CMM DINKU BA KARAMIN KARAMI KARFIN GWIWA YAKEYI BA TNX SO MUCH ALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUCI.
READERS GA QUESTION PLS MISALI ACE KECE KISHIYA TA D'AU TAKARDAN SAKI TA BAKI, BAFA MIJIN DA KIKE ZAMANSABA KISHIYA DAN ALLAH YAYA ZAJI???
AMSATA TANA GAREKU. INA SAURAROπ.
2β£1β£
"Abdul be'isa ba sai bayan sallar magrib snn ya'isa g'ida' lokacin umma na zaune akan sallaya tana lazumi h'ade da jiran isha'i yayi tai Abdul yai sallama.
" jin salamarsa ne yasa umma shafe addu'a snn tai masa barka da zuwa Abdul' yana murmushi yace yawwa umma sannu da g'ida' umma tace yawwa sannu da hanya.
"bayan sun gaisa ne umma ta mike ta kawo masa abinci' Abdul yaci suna hira har Abba yashigo'shima zama yai sukaci gaba da hira' sae dae duk irin hiran da sukeyi be yarda ya f'adi halin da Aisha take ciki ba har suka kare hira.
"Da asuba lokacin Abdul ya dawo daga masallaci kai tsaye d'akin Abba yashiga gaida shi' bayan su gaisa ne Abdul yake bayyanawa Abba halin da Aisha take ciki' wuf umma tai ta antayo d'akin ashe dama tana gada b'akin kofa zata shigo jin suna mgn ne yasata dakatawa ta tsaya daga b'akin kofan.
"Cikin gigita umma tace mekace!!! Abdul Ashe dama halin da 'yar'uwanka take ciki kenan shine ka boyemi Abdul' umma tana karisa mgnr da fashe da kuka h'ade da cewa ni dama tunda naketa mafarke munana nasan ba lfy.
"shiru Abdul yai yana sauraran maganganu da umma keyi' Abba dake zaune akan cushion yace h'aba Hafsatu wani irin mgn kikeyi h'aka ta yaya za'ace mutum zaiyi rayuwa batare da jarabtaba banlema rayuwar aure.
"Ita rayuwa ta gaji h'aka dole sai da jarabta wani yazo maka a farko wani k'uma a tsakiya wani k'uma a karke' idan Allah ya jarabceta a farko ta gode masa ma wata kila jin dadin ta na gaba' d'an h'aka a guna ba wani abu bane Allah ya fidda dasu lfy.
" Nace dae duk suna lfy ita da maigidan nasu? Abdul yace ni wlh Abba tunda naje garin har nabari banga maigidan ta ba'wani abu mmki koda na tambayeta takasa bani amsa guda daya kwankwara sae faman kame kame takeyi.
"umma tace kaga abinda nake f'adi h'aka ko Alhj to nidai wlh bazan yarda nayi asarar yan'daya da Allah yabani ba wayasani ma ko d'an yankai kaine....
"A take Alhj ya daka mata wani irin tsawa h'ade da cewa h'aba hafsatu wani irin mgn kikeyi h'aka sbd Allah' to wlh idan bcc kikeyi ki falka k'uma ina mai tabbabatar maki da kiyi gaggawar rokonsa gafara sbd mummunar zato da kikai masa.
"Umma tace nifa ba zarginsa nakeyi ba.
" Abba yace idan ba zarginsa kikeyi ba to menene amfani irin wnn mgnr? ni dae abinda nakeso dake shine nafi bukatar da kitayata da addu'a Allah yabata zaman lfy ita da mijinta' idan ma wani hali take ciki Allah ya fidda'ita.
"jinsa kawai umma keyi amma duk mgnr da Abba keyi bekai zacin ta ba.
"shiru da tai tana share kwalla yasa Abba cewa hafsatu kina jina ko' umma tace nidae gskya Alhj hnklina be kwanta ba sbd Allah kadae yasan halin da Aisha take ciki' in da zaka amince ne da sae naje na ganta...
" kije ina hafsatu?
"gun Aisha mana.
"Tab d'in jam wlh bantaba sani bakida hankali ba sae yau'Ashe h'aka kike? dama ance ku mata habkalinku daya yake dana yaro' idan banda rashin hankali daga yaro yazo da zance sae kice zaki' to wlh bari kiji ko da wasa kada ki sake tunanin h'aka' ba keba wani ka daga cikin g'idan nan babu wanda zaisake zuwa tunda abin yazama h'aka.
"Umma tace amma Alhj....
"Amma me? banaso nasake jin b'akin wani daga cikin ku' d'an h'aka kutashi kubani gu.
"H'aka duk suka mike jiki a sanyaje.
~~~ ~~~~ ~~~
Tun bayan tafiyar Abdul Aisha kullum cikin kuka take' ko fitowa parlour batayi' idan har kinga ta fito to abinci tazo dauka bayan h'aka zama takeyi a daki tai ta faman tunani kala kala.
"S'au kinta daya yanzu sbd lokaci lokaci umma tana bugowa suyi hira amma ba kullum ba sae k'uma Abdul' duk da Abdul yana kokari wajan sa mata recharge car k'uma yace idan tana bukatar wani abu tai mgn amma nawi takeji sbd tunda tai aure dae dae da rana daya bata taba aikawa iyayenta da komai ba' bayan ka auran da yaro ka huta amma sae yazama har yanzu ana wahala da'ita.
"shiyasa duk yadda takai ga bukatar wani abu take hkr' impact ma koda za'a bata' itana zasu aika mata dashi? tunda ba wani tasani a garin ba' k'uma ba account ta b'ude ba banle tace kota account zasu iya turo mata.
"ita dae Fatima tananan sae faman tunani takeyi kala kala ta'ina zata bulowa Nasir kodae takira g'ida gu iyayensa ne ta f'adi irin abinda yake aikatawa anan.
" Can k'uma tace kae a'a idan nai h'aka bedace ba sbd mahaifiyarsa be kamata a daga mata hankali ba' idan k'uma mahaifinsane ba lallane ya damuba tunda bayason yaji ance ga laifin Nasir tun yanada kuruciyarsa banle yanzu da girma ya kamashi' idan k'uma idan iyayenta ne tarida da tasan halin Abba ta cewa zaiyi ta h'ada kayanta da yara yadawo g'ida' tasan idan har tasake tabar g'idan Nasir to ba lalla bane abbanta ya bari tadawo g'idan Nasir' koda zata dawo tasan sae ta wahala kafin abari.
"Sbd a rayuwar Alhj Sunusi duk cikin'ya'yansa yafiso Fatima sbd suna mahaifiyarsa ne da'ita.
"" Can wani zcy yace kodae na tambayesa kudi ne nace zanyi wasu uzurorine dasu' to k'uma idan nai h'aka zaice aikin da nakeyi fa? tunda besan nabar aiki ba.
"kai bama zanyi h'akan ba' baridae kagani' mikewa tai ta dauko wayarta cikin bedroom tashige snn tai rangadawa Nasir kira' lkcn yana kwance kamar bazai daga ba gani kira yaki karewa h'aka dagawa h'ade da sallama.
" ko amsawa Fatima batai ba' ta h'au shi da masifa tana f'adi wlh idan bakazo g'idan nan yanzu ba na rantse da Allah a yau bazan kwana garin nan ba sae kano k'uma g'idan mu zantafi direct' idan har ma na sanarwa Abba ya nabiyo jirgi nazo.
"Nasir yace what? Fatima kanki daya kuwa? to wlh idan kika sake kikabar g'idan nan nida kene' k'uma kada kifita ko nan da b'akin gate dan ganinan zuwa.
"Batare daya kashe wayar ba yasata cikin aljihu yafice daga d'akin kai tsaye motar a'a ya shige yakama zuba gudu kamar zaitashi sama.
"Kafin yashigo g'idan tuni ta h'ada kaya a cikin jaka h'ade da yafa kyalenta' ko minti goma ba aiba Nasir yashigo da motarsa.
"jin tafiyarsa yasata daukar jaka tafara tafiya kamar da gaske yana shiga fisge jakar yai yai hurgi dashi h'ade da jawota yasama kofar key yarufe ta ciki.
"Yana dadin Fatima kina haukane ko? ke da daske kikeyi tafiya zakiyi ki barni? to wlh karyanki tasha karya babu inda zaki kibarni.
" tsawa Fatima ta dake masa tana f'adin wlh baka isa ba Nasir'.
"A fusace Nasir ya dauketa da mari Wanda yasata saeda ta f'adi kasa.
"Ihu tasa tana kiran wayyo Allah na.
" yace wlh Fatima kibar gani irin son da nake maki idan har ina mgn dake kina cemin ban'iya ba wlh saena maki dukan masifa a g'idan nan k'uma na gwada maki isata d'in.
"Ita k'uma Aisha yau zatabarmi g'ida tunda bada ubanta muka h'ada kudi muka gina ba' a fusace yajuya zai fita.
" Da sauri Fatima tasha gabansa h'ade da cewa a'a Nasir Dan Allah kada kai mata h'aka' idan kai mata h'aka bakai mata adalciba.
"garama kafito da wata hanyar zaifi' ko kace tashirya taje gani g'ida' kaga daganan ma zaka iya aika mata da takardanta saifi.
"H'aka yafita batare daya tanka taba' yana fita sukai karo a parlour Aisha ta duka ta gaidashi' fuska daure ya amsa da cewa jeki ki hadu bayan ki yau d'in nan zaki gani g'ida.
"Kamar a mafarki Aisha taji wani irin tsanle tai ta rungumesa tana fadin nagode sosae Alhj Allah ya kara girma da daukaka.
" batare daya ce amin ba yace jeki ki h'ada kaya kizo ina jiranki.
"Idan banda rashin wayo da batan basira irin na Aisha ba'ai ta tambayi dalili'amma ina jiki na rawa taje ta h'ada kaya tafito' tana fitowa ya mike har zasu fita a guje taje sallamar Fatima.
" Rungumar juna sukai Fatima harda kukanta Aisha tace h'aba Anty wani irin kukane kikeyi h'aka tafiya ai ba mutuwa bane inanan dawowa nan bada dadewa ba....
"Nasir ne ya daka mata tsawa da Dan Allah kizo muje kinbarni a tsaye kamar wani d'an'iska.
" Da sauri Aisha ta saki Fatima tazo ta d'au jakarta suka fita.
ππ
ββ
β
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W. β.
MMN USWA
fans gskya banida b'akin gode maku sae dae nace Allah yabar kauna da zumuci a gskya comm d'in ku yana karami karfin gwiwar sosae nagode nagode sosai
wnn pg kafatalinsa sadaukarwane gareku masoya aure ibada ne.ππ€β€
2β£2β£
"Aisha suna fita zama Fatima tai tai shiru tana tunanin irin wann hali na Nasir' yanzu sbd kwata kwata a rayuwar Nasir be dauki saki wata aba bace a kalla bayan aurenta dashi Nasir yai aure da zaikai shabiyar a cikin yaran da yake aurowa Aisha itace ta shabiyu banda zawarawa' a cikin zawarawanasa Hauwa zuwaira sai ni'eema duk su uku nan gogangune sosae' sae k'uma kash!!!!! duk da gogewarsu Nasir yawuce wa tunaninsu' h'akan yasa zuwaira da ni'eema basu dade da shiba.
"kwata kwata sati ni'eema biyu da Nasir ya koreta sbd tanimi taka masa Fatima' ita kanta ni'eema batasan Fatima ke takawa Nasir birki ba a kanta sakamakon tun daren farkonsa da'ita a cewarsa besameta yadda take sons shiyasa tun washe garin bikin ya nimi bata takardanta amma Fatima ta hanasa.
"itako ni'eema batasan wacce wainar ake toyawaba kullum da Fatima take kuka shiyasa idan ta tashi is kan in ta tace zatawa Fatima duka" Nasir ne ke shigarwa Fatima' gani h'aka yasata bari narar daba Nasir a g'ida ya gun aikinsa tabi Fatima har d'akin ta acewarta wai zaneta zatayi.
"Itama dayake Allah yasa Fatima a tsaye take ga tsayi da jiki' tace bismillh idan bakayi kabani gu.
"DA Allah yabawa Fatima Sa'a ta kwace igiyar hannu ni'eema tafara zuba mata da taji wiya da kanta ta gudu.
"Da yamma bayan Nasir yadawo a zcyr Fatima bataso sanarwa Nasir ba' shiyasa koda yashiga d'akin ta yaganta wani iri ya tambayeta lfy cewa kawai tai babu komai' amma yana shiga d'akin' ni'eema ko zama bata bari yayi ba ta d'au igiyar radio ta mika masa.
" Nasi yace me za'ayi dashi k'uma ni'eema?
"ni'eema tace idan har kanason zamana dakai a cikin g'idan nan to ka amshi wnn wayar yanzu basae anjuma ma inaso ka zanemin Fatima a cikin g'idan nan.
"murmushi Nasir yai h'ade da cewa kai h'aba dae wani abune tai maki?
" ni'eema tace banida amsar baka a yanzu idan har kuwa kana bukatar amsa kabari sai bayan ka aikata abinda nasaka.
"batare da musuba Nasir ya amshi wire d'in yanufi d'akin Fatima' yana fita ni'eema tai wani irin girgiza h'ade da tsalle ta f'ada akan gado tana murna.
"Fatima na kwance a gefen gado Nasir ya shigo h'ade da cewa Fatima dama f'ada ne kukayi da ni'eema?
"Fatima tace me tace maka.
" Nasir yace ke nake tambaya ko ban'isa ki sanarmi bane?
"Daga nan Fatima ta kwashe duk yadda sukai da ni'eema ta f'adi masa har tana kwalla.
"A fusace Nasir yafita' yana shiga d'akin ni'eema ya h'au ta da duka saeda wire ya tsantsanke' yasake dauko balt d'in sa yaci gaba da Durante' duk ihu da ni'eema keyi a kunni Fatima amma besa ta fito cetontaba.
"da ni'eema taga ba sarki sae Allah a guje tafice daga d'akin waje tanufa direct babu ko mayafi banle takalmi sae g'idan su.
" Bayan ta fitane Nasir yaje yana bawa Fatima hakuri.
"da yamma iyayen ni'eema suka dawo da'ita lkcn Nasir da Fatima suna parlour suna kallon lbrai' iyayen ni'eema sukai sallama suka shigo'suna shigowa bayan sun gaisane Fatima ta mike tabasu gu.
"Nasir yace lfy kunzo ku tsattsareni da ido wani abune yafaru? kishiyar mmn ni'eema saeda ta d'an gyara zama kafin tace komai.
"batare daya kalleta ba yace Dan Allah kiyi hkr kada ki yagamin rigan cushion nasan koda'yarki nasa akasuwa bazatai farajan cushion d'in na ba.
"A fusace ni'eema tace h'aba Nasir mmntace fa kake f'adi mata irin wann mgr...
"Tsawa Nasir ya daka mata h'ade da cewa kimin shiru ko nasake masa d'an bansan duka' d'an uwarkice sae me kotane tai abin duka bazan duketa bane? ko kina da uban da zai rama makine?.
"kae Nasir ya'isheka h'aka banza kawai mara mutunci..
"kafin ta karisa tuni Nasir ya dauketa da mari.
"kishiyar mmn ni'eema na gani h'aka ta kamo hannu ni'eema tace zomuje daga gani wnn mutumi ba mutucine dashi ba..
"B'ude b'akin Nasir yace kuma mutuncine daku? banzaye kawai masu kwadanyi kawai.
"Ni'eema tace kaene banza ba dae ni ba.
" kanta Nasir yai zai kae mata duka.
"da sauri kishiyar mmnta ta janyeta' h'ade da cewa rabu dashi muje.
" Nasir yace ina zaki? tsaya to nabaki abinda ya kamaceki' be kamata kije g'ida ba tareda tsaraba ba' jeki na sakeki saki uku..
"matan dake rike da hannu ni'eema tasa kuka h'ade da salati..
"Nasir yace Dan Allah gyatuma kinmin shiru kada ki taramin jama'a a g'ida aga kamar mutuwa akayi.
"fusge hannunta tai daga hannu matan dake rike da'ita tajuya zata shiga ciki...
"da sauri Nasir yace ina zaki?.
" kayana zankwaso.
"kayan ubanwa?da uban me kikazo g'ida.
"Shiru ni'eema tai ta tsareshi da ido sbd tssan dae babu abinda tazo dashi komai na d'akin' ta shine ya zuba.
" Nasir yace wlh idan baki bacemi da gani a gaba ba saena babbalaki a kwasheki a baro.
"matan najin h'aka da sauri ta jawo hannu ni'eema suka fita.
" Nasir yace shegiya kawai.
"nasan duk wacce zata aureni sbd kudi nane inda badan kudi ba nasan ko kallon banza ban ishekuba.
"bayan rabuwa da ni'eema da sati biyu yasake auro zuwaira' zuwaira ce suka dade da Nasir sbd bame baki bace' k'uma da ta lura yana matukar son Fatima d'an h'aka ta kwantar da kanta kasa' dukkansu su biyun idan sukai mgn bata musu.
" da h'aka tai cikin kissa da kisisina tasamu ta h'ada Nasir da Fatima f'ada har yakai ga Nasir ya kori Fatima takoma g'ida kano' bayan tafiyar Fatima kano da wata daya shiru shiru Nasir beje biko ba amma mahaifin Nasir yaje bbn Fatima yace yaji but sae Nasir yazo da kansa snn Fatima ta koma.
"gani shiru Nasir bezoba yasa Bbn Fatima ya turata kasar waje taje h'ada doctoring degree d'in ta.
"itama zuwaira bayan tafiyar Fatima Nasir ya kamata taje fasa masa kofa zata diba masa kudi saeda yai mata duka snn yasa police suka rufeta satinta guda snn aka sakota shima ya rubuta mata takardan saki yabata snn yarufe g'idan sa tanufi kano.
" koda Nasir yaje bega Fatima ba k'uma mahaifinta yaki fadin kasar datake.
"h'akan yasa Nasir kamar zaiyi hauka' da yaga bazai iya jure rashin taba h'ada kayansa yai yabita duk kasar da yasan tana zuwa kafin suyi aure da inda bbnta ke turata harkan bnz d'in sa' da k'uma inda tai karatu saeda Nasir yaje amma duk abanza d'an beganta ba.
"h'akan yasa Fatima tasamu tai karatu hankalinta kwance tana gamawa tadawo g'ida najeriya' bbnta da kanshi yaje tarota a airport' yana isa nasar yana isa.
" H'akan yasa tana saukowa bbnta yace tabi mijinta sutafi.
"itama bata Musa na sbd tayi kewar masoyinta.
" Nasir baki har kuni yake godiya' biyawa yai g'idan su ya dauki yaransa suka koma binni kebbi.
"tun daga lkcn Nasir yake taka tsatstssan da Fatima' amma duk da h'akan be hanashi aurensa ba sae k'uma yadaena auren bazawara saedae'yanmata wacce bata wuce secondary wata ma bata karewa yake aure' amma kuma baya hadasu gu daya kowa da g'idan sa.
"Da zaran yaji ta sake zaisaketa yasake auro wata' duk cikin yaran da yake aura aishan ce kadae me diploma k'uma itace ta dade dashi sakamakon soyayyar da take masa yafi wanda shi yake mata.
" ba komai ya jawowa Aisha h'aka ba sbd Nasir mutum ne me dadin baki da k'uma duk yadda zaiyi yaga yacimma burinsa akan abinda ya kudura sae yayi sbd iya baeti' dayake Aisha JJC ( Joly just come) ne sae ta tsunduma.
"H'akan yasa tasha wuya dashi' d'an ma tagode Fatima batada keta.
"Nasir yana kai Aisha tssha drop ya daukan mata har bauchi snn ya d'au dubu dari yabata yace tayi tsaraba dashi.
"Batare daya tsaya yaga tashinsuba yajuya yai tafiyarsa ko waige beyi' itako Aisha harda kukanta.
"G'ida kai tsaye Nasir yakoma shina gashi d'akin' Fatima yaje gainta yai kwance shima tubewa yai ya kwanta kusa da'ita h'ade da cewa kae yau narabu da ala kakae nahuta zanyi bcc har nazidda miyau.
"gani duk mgnr da yakeyi Fatima bata tanka masa ba yasashi cewa baby kinyi bcc ne?
"banza dashi Fatima gani h'aka yasa Nasir jawota jikinsa ya rungume ta yana f'adin h'aba Fatima dina kardae ace fushi kikeyi dani? karamar tsaki Fatima tai masa.
" Nasir yace amma kinsan nasha f'adi maki banason tsaki ko? Fatima dake fa nakeyi amma kika kyaleni ko? da yaga batada niyar mgn mikewa yai ya haye kanta h'ade da fara yimata kiss' a dole yasa Fatima ta tanka masa.
~~~~ ~~~~ ~~~
"Aisha bata isa bauchi ba sae around eleven PM har kofar g'ida drive yakai ta sae da ya tayata kwashe jakar zuwa cikin g'ida snn yafito yai tafiyarsa' a guje Aisha taje ta rungume umma tana h'ade da fashewa da kuka.
"umma tace aishan kece h'aka a irin wnn lkcn? sannu da zuwa Aisha' riketa umma tai suka shiga daki' bayan su gaisa ne umma tace ina maigidan naki?
" Aisha tace yana lfy duk suce suna gaida ku' Aisha na mgn ne kawai amma hankalin umma baya gun ta mmki kawai takeyi sbd gani yadda Aisha ta rame' dama ba me kiba bace sae takara ramewa sosae.
"sallamar Abba ne ya katse tunanin umma tadawo da tunaninta gun su.
" Abba yace wanake gani kamar Aisha? cikin murna Aisha tace nice Abba mikewa tai taje inda yake tsaye ta duka har kasa ta gaida shi' Abdul ma yashigo shima yai murnar gani 'year"uwansa kusan kwana sukai suna hira ita da ummata' da safe tace Abdul ya rakata kasuwa siyayya sukai sosae taiwa Abba da umma sae k'uma Abdul ya"uwa kuwa sabulai da klin tasiye masu sbd kudin daya rage bazaiji tasiye masu zannuwa ba.
"Umma da Abba sukai ta samata Albarka' Ita da Abdul sukai ta zaga ya"uwa da abokan arziki tai ta raba masu abinda ya sauwaka a gareta' sukai ta samata Albarka.
"Sati Aisha daya Ashe umma tana lura da'ita tunda tazo gari Nasir be kirata yaji ssaukanta ba h'aka k'uma gashi yau tsawon sati daya kenan da zuwanta amma Nasir koda wasa bekira Aisha ba' ko irin d'in gaisuwar safen nan babu.
"Da safe lkcn suna karyawa umma tace niko aishan gani nake kamar tunda kiiazo maigidanki baya kiranki ko' sae da Aisha ta sukuyar dakai snn tace eh amma ina gani kamar aikine suka sha masa kai shiyasa.
" umma tace wani irin aiki da zaihanashi kiranki Aisha tunda kikazo fa koda da wasa banji kince yau maigidana yakirani ba.
"Aisha ta maske da lahhhh' yana kirana sae dae kika lkcn da yake kirana bakya kusane shiyasa kike gani kamar baya kira.
" umma tace anya kuwa Aisha?.
"Aisha tace da gske umma.
"gani yadda Aisha ta zakalkale yasa umma bari zance.
~~~ ~~~~ ~~~
" Fatima suna zaune a parlour ita da Nasir yace Fatima,.
"Fatima tace na'am.
" Dan Allah inaso ki fahimceni k'uma kimi kyakykyawar fahimta kinjiko.
"Fatima tace naji' ta amsa masane kawai amma tasan lbrin gizo baya wuce na koki.
"Nasir yace Dan Allah Fatima ni Nasir nayi maki alkawari daga wnn bazan sake wani auren ba.
" maskewa Fatima tai snn tace ban fahimci me kake nufi ba.
"Mgnr aure mana Fatima.
"Nasir kenan wani aure k'uma kake mgn akai' Ai kakare aure kenan sae dae in anayi a lahira k'uma sae kayi amma a duniya kayi na karshe.
" Fatima kenan karfa ki mance ke bafa uwata bane banle kice zakimi baki.
"nasan ni ba uwarka bace amma wani sashine daga bangaren rayuwarka.
"Fatima!!!!!!.
" Nasir!!!.
"Fatima banaso musake samu matsala dake' bafa niman iziniki nakeyi ba sbd bani ke zamanki ba'kece kike zamana dan h'aka baki isa ki hanani jin dadin rayuwa taba,.
" kae Nasir idan har kanada kunya ma ka dubi tsabar idona kazomi da mgnr aure Nasir' na rantse da Allah idan har kasake min irin wani mgnr wlh saena kira g'ida na sanarwa abbanka da nawa Abba na gwammaci sanadiyar h'akan yazama karken zamana dakai' domin duk hukunci da Abba ya yanke bazan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 38