AMINU kan SAI son Barka sbd yadda suke zama babu mejin kansu itada Mariya' yaransu ma h'aka sumeda Fatima tamkar itace uwarsu sbd yadda take masu' kamar ranar da ba sch idan zataje duba bnz din ta tare suka zuwa da sauwama wani lkc k'uma da hakif"
"bayan wasu watanni Alhj AMINU yana zuwa gani iyayensa a kano yaje har gidan su Fatima ya sanar dasu idan zai koma tare zasu koma da yara' Bbn Fatima bemusa ba koda Alhj AMINU ya tashi tafiya tare suka wuce"
"koda su halif sukaga su Khadijat suyi murna sosai sbd su kara samu abokan wasa' d'an kusan Kansu dayane' Khadijat da sauwama Jabeer da halif shiyasa koda Alhj ya kaisu sch class d'in Khadijat daya da sauwama shikuma Jabeer class dinsu daya da halif' yanzu gaba daya kusan yaran kudawo gun Fatima ne sbd koda assign aka basu guta suke zuwa shima kanta Alhj yaji dadin h'akan sosai itama Mariya tun tana dari dari da Fatima har tazo ta saki jiki da'ita"
"saidai duk tsawon zaman da sukai Fatima bata sake samu ciki ba Mariya ce kawai ta kara haihuwa har sau biyu mace dana miji' Alhj AMINU ba karami son yake yaga ya haihu da Fatima ba amma Allah be yarda ba' itako Fatima abin be dameta ba itadai addu'ar ta kullum Allah ya raya mata su Khadijat da Jabeer"
"dukiyar da Nasir ya barima alhamdllh dan abin sai son barka' wani lkcn idan Fatima taga Alhj beda kudin biyawa yara kudin sch Fatima ke biya sbd kowa yasan yau da gobe sai Allah"
"shima Alhj AMINU be boyewa Mariya komai ba akan waye Fatima tun daga lkcn takara samu girma a gun Mariya sbd da zarginsu takeyi akan Alhj ne yake bata duk kudin da take kashewa' ita k'uma idan ta tambyesa ba lalla bane yabata sai yace be dashi amma ita Fatima kuwa harkokin gabanta kawai takeyi batare da ta tsaya zaman jiransa ba"
*shiyasa sana'a yanada kyau kodan cirewa kai takaici*
~~~~ ~~~~~ ~~~~
"yanzu kam gidan zhrdee SAI son barka sbd kan matarsa a h'ade yake ko shida suke zamansa wani abin har sai sukahe su rufe bejiba' haka k'uma koda matsala suka samu har sai suci su sube bazai saniba"
"gani bikin su Amatullah da amatulrahman yataso duk haduwa sukai a parlour Abba suna shawaran yadda za'ayi' yya Nurudee da yake yasan heda niyar kula abin arziki koda ake mgn bece uffan ba'
" gani mgn yana gaba yana baya yasa zhrdee tambyar Abba me ake bukata ne da ake ta mgn da betaru ya zama daya ba "
"wlh son kafi kowa sani yanzu kam banida kudin da zanmafi kayan daki irin wnda sukeso' shiyasa nace kuhadu idan ma h'ade kudi za'ayi sai a h'ada a ciye masu"
"himm Abba kenan sbd kayan dakine aketa wnn mgnr?"
"himm son kenan' kaima kasan inda inada kudi wlh bazan tsaya sauraranku ba amma yanzu da kaga duk natsaya ina niman taimakonku kasan babu ne"
"haka ne Abba' kada kadamu idan kayan dakine insha Allahu bazan gagara ba"
"bangane ba son?"
"murmushi yai snn yace na dauki nawin kayan d'akin"
"him son kenan' kaidai baka gajiya' ngd ubangiji Allah yai maka Albarka yasashi kagama da duniya lfy' ya baka masu saka maka' amma k'uma naga ga matanka da ciki anya abu bazai maka yawaba?"
"Abba kenan kada kadamu Allah zai rufe asiri"
"haka ne zhrdee Allah yai maka Albarka ya kuma sauki matanka lfy"
"amin Hjy"
"juyawa tai gun su yya Nurudee tace kukuma fa' kune manya amma yazama na kawai' himm Hjy kenan nidai kufi kowa sani karfina amma tunda yazama haka na dauki nawin abinci da za'aci"
"to kaikuma fa Alhj kankamo' tun ake mgn kayan kanka gefe kayi shiru sbd bakada niyar kunla abin arziki"
"himm Hjy kenan' wlh banida shine shiyasa amma ayi hkr kuwa wani lkc"
"Nurudee kenan wlh kana bani mmki amma inda ace na gidan matarka ne kaine gaba ko dayake wnn yazama na gidan kune kuma idan kaya kana gani kamar aikin banzane sbd bamuda abinda zamu baka kamar matanka shiyasa' nidai bazan maka bakiba amma kasani bakada wnda yafimu duk wiya duk dadi muna tare"
itako wacce kake mutuwa akanta wlh ba baki nayi makaba amma tana gani baka dashi ba lalla bane ta zauna dakai"
"Dan Allah Hjy kiyi hkr wlh duk abinda kike tunanin ba h'aka bane' amma tunda amma tunda abu yazama haka shikenan duk abinda babu zansiye amma ni wlh kallon kudi kawai kikemi nikuma bedashi"
"kaeda kasani ni dama tun kana yaro abin hannunka ba ciyuwa yakeyi ba"
"bayan kowa ya watse Abba yace Hjy"
"na'am Alhj"
"wlh shiyasa a kullum nake kara son son sbd kokarin sa' ga shidai shine karami amma abinda yakeyi a gidan nan koda nine iyakaci kenan"
"hakane Alhj mudai babu abinda zamuce saida Allah ya saka masa da alkairi ya bashi masu saka masa"
"ni babu abinda yaimi dadi irin gidan da yasiye"
"gsky ne Hjy"
"kaga bayan biki sai su koma gidan su kawai"
"Allah ya kaimu lkc"
"amin Alhj"
"ana gama b'akin su Amatullah zhrdee da matarsa sukai parking zuwa gidan su' satinsu biyu da komawa Zainab ta haihu baby boy' kwana uku da haihuwar Zainab Aisha itama ta haihu baby boy h'akan yasa zhrdee ya h'ada suna kawai rana daya yai masu suna' kowa sunar bbnsa aka sa masa' kayan kuwa kusan iri daya yai masu saidai kowane da ruwansa' sbd Aisha bakace ita k'uma Zainab fara"
"bayan shekara biyu aka sako Rukky daga prizi bayan ta dawo g'ida bauchi da kwana biyu har kasuwa shago tabi zhrdee da kukanta ido bibbiyu zhrdee ya yafe mata k'uma ya medata dakinta"
"waww ni Rukky Dan Allah kirufami asiri Dan yafe maki kam NA yafe maki amma kije can kisamu daidai ke'aini kinfi karfina Rukky"
"Dan Allah zhrdee"
"hkr zakiyi ki tashi ki tafi' ni yanzu ma da kika gani banida niyar aure idan kinga nayi wani aure to kila SAI a kiyama idan anayi' Dan matana su gamami komai"
"jiki a sanyaye Rukky ta tashi tatafi"
"tana tafiya zhrdee yace ni Rukky idan kin gani a kiyama wlh kaeni akayi' haka kawai nazo NA mutu lkcna beyiba"
"yaran dake shagon sukasa masa dariya"
"shima kansa dariya yai yana f'adi ni Rukky Ai har namutu bazan mance dake ba"
*_TAMMAN BILLAH_*
*_alhamdllh duk da banso tsayawa anan ba amma babu yadda zanyi ne ngd ngd ngd sosai masoya littafin AURE IBADA NE abinda nafadi ciki ubangiji Allah yasa ya amfanar da jama'a kuskuren da nayi k'uma Allah ya yafe mana baki daya_*
*_godiya ta musamman ga Hjy sabba'u Jos plateau bukur pack ubangiji Allah ya kaya girma da daukaka_*
📖✍
📖✍
📖✍
📖🖊
📖🖊
📖🖊
📖🖊
📖🖊
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 38 Chapter of 38