Share this page
abin yazama h'aka' yanzu medame kike bukata?" "Zainab ta lissafa wa inna' mikewa inna tai' kai tsaye daya daga cikin shagon *Alhj Musa* taje ta zabowa Zainab shadda laces material h'ade da atamfa' saida ta karisa cikin kasuwa tai siyayya snn koma d'akin Zainab" "gani kayan Zainab tai murna sosae harda kukan ta' inna ta kwashi kayan da zata tafi g'ida tabiya takaiwa tela" "Abba yace Hjy ta tambyi Zainab wani suna takeso?" "Zainab tace sunan innarta takeso' daga nan Hjy ta kwashe duk yadda sukai da zhrdee ta f'adi masa' bece komai ba jijjinawa kawai yai" "ana gobe suna duk wani abuda ake bukata Abba yabawa Hjy kudi ta siyowa Zainab' shima zhrdee ya siyewa Aisha dinkaukun shadda galila kala biyu yace tasa ran suna" "ranar suna Zainab me jego ansha kyau dangin Uwa dana uba duk suzo g'ida yacika fakil inna harda akwati taiwa takwaranta' gani yadda g'ida yacika yasa Aisha mmki" "ranar suna da dare Aisha tanatayiwa zhrdee kuka wai cikinta na ciwo lfy' hankali zhrdee ya tashi ya rasa inda zaisa kansa' kusan kasa bcc yai tana kwance a cinyarsa shikuma yana zaune jigine da bango yana yimata sannu" "da safe yace suje hospital zhrdee yaiwa doct bayani yadda suka kwana' doct yace suje suyi scanning' fita sukayi zuwa gun scanning' koda sukayi ya nuna lfy klau k'uma yan'biyu ne a cikin duk maza" "murna agun zhrdee kamar yagoya Aisha yakeji suna barin hospital *ATM* ya biya ya ciro kudi suka tafi supermarket siyayyar kayan baby boys yai sosae kamar mahaukaci harda kayan wasan yara yasiye babu abinda yarage be siye ba komai biyu yake dauka' kaya yacika mota tam gaba ne kawai ba'a saba kaya ba snn suka dawo g'ida" "zhrdee ke kwashe kayan da kansa yai zufa yai sharkam' koda Aisha tasa hannu zata dauki kayan da sauri yace tabari kawai" "Zainab na kitchen tana kallonsa duk da taji ciwo abu amma ta dan ne tai kamar bata gansu ba" "tun daga lkcn wani sabon shagwaba Aisha keyi' koda zhrdee yace Zainab taci gaba da yiwa Aisha abinci babu yabo babu fallasa' babu eh balle a'a" "daga batada lkcn su yasa kullum idan yana dawowa daga kasuwa yake siyo mata abinci" "bayan kwanaki cikin dare Aisha na bcc taji kamar an mutsileta a gigice ta tashi da ihu' zhrdee dake kwance shima a gigice ya falka' gani yadda Aisha takeyi be tsaya fadiwa kowa ba daukarta yai zuwa hospital" "tunda zhrdee ya kaita take labour ba'ita kega haihuwa ba sai safe tasamu baby girl" "nurse d'in da suka amsheta daya daga cikinsu tafito da murnar ta' zhrdee yana ganita ya mike yazo inda take h'ade da tambyar lfy?" "tace congrats ta sauka'ansamu baby girl" "ake murnar zhrdee ya koma ciki" *to fa Aisha kwalelenki da twins* 😋😋 📖🖊 ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* *MARYAM HAUSA NOVEL GRP* *MMN AHAMED HAUSA NOVEL GRP* *MMN USWAN HAUSA NOVEL GRP* *AMINCI 1-2 HAUSA NOVEL GRP* *LONG LIFE HAUSA NOVEL GRP* *RAIHANA HAUSA NOVEL GRP* _*NAGODE SOSAI DA BIBIYAR NVL D'IN NAN DA KUKEYI ALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUCI AMIN*_ ________________________________________ _*godiya tare da jijinar bangirma gareka abdulrhaman Hausa Nvl GRP Allah yabar kauna da zumuci yakawo Anuty ta gari*_ 🤣 4⃣8⃣ "zhrdee yace zan'iya ganita?" "bismillh mana" "OK' tana gaba yana baya yana biye da'ita suka shiga d'akin" "lkcn Aisha na kwance akan bedrest baby k'uma k'uma tana kwance a gefen Aisha' gani zhrdee ya shigo Aisha ta fashe da kuka' da sauri ya karisa guta ya rungumeta yana f'adi lfy Aisha ta' kodai wani abune ya sameki" "kai kawai ta kada h'ade da nuna masa baby dake kwance gefeta" "mutuwa tayi' ko yaya" "a'a' baby girl ne aka samu" "to menene Dan ansamu baby girl Aisha' dah da bamu samu bafa' Dan Allah ya'isa haka banason gani hawayen ga dake zubowa a fuskanki' karfa ki mance haihuwa kikai fa' kina kuka wani shi yazo ya sameki haka kawai" "hannu yasa yana share mata hawaye' saida ya share tsaf snn yaje ya dauki baby h'ade da zuba mata ido yana kallonta' Aisha ta yunkura zata mike da sauri zhrdee ya'ije baby a dayan gadon dake side snn yasa hannu ya dago Aisha ta zauna" "bayan ta zauna dayake d'akin akwai light baby ya dauko snn yadawo gun Aisha rungumeta yai sukai ta daukar Pict shida Aisha da babynsu a rungume a jikinsu" "shigowar nurse ne ta katsisu' gani abinda sukeyi ita kanta saida suka bata sha'awa' snn tace to idan kungama zaku iya tafiya g'ida tunda lfyrta klau" "OK' mugode sosae" "babu damuwa nima ngd" "hijab ya dauko ya samata da kansa snn ya dauki jakar da sukazo dashi ya dauki baby' gabar mota ya b'ude mata ta zauna snn ya dora mata baby ya b'ude baya ya ije jaka ya shiga mota' a hankali yake driving har sukakai g'ida" "zhrdee na dauke da baby suka shiga daga ciki' bayan su shiga dakine ya kwantar da baby Aisha itama ta kwanta snn yace yanzu me kike bukata" "ruwan zafi" "me zakiyi dashi?" "wanka mana" "OK' fita yai zuwa kitchen yaje ya kunna gas yasa ruwan zafin' yana kan dorawa kenan saiga Zainab ta shigo dorawa *Islaha* ruwan wanka' gani zhrdee a kitchen tace lfy" "ruwa nazo dorawa" "me zakai dashi k'uma?" "Aisha ce takeso" "Aisha' shine bazata iya fitowa ta dora ba?" "a'a kinsan ai ta haihu ne shiyasa nace ta huta na dora mata ruwan" "haihuwa fa kace zhrdee?" haihuwa wasane da zata haihu babu wanda yaji ".. "Eh' kyace h'aka mana' kin dauka ita irinki ne da uban kowa sai yasan zaki haihu' duk kibi ki wahalar da jama'a kisa mutum kashe kudin da beyi niya ba".. "au' abinma harda gorine?" "nayi d'in raguwar banza kawai" "nine fa zhrdee?" "Dan kece sai fa?" "himm zhrdee kenan' dadin abin bani na dorawa kaina ba Allah ne ya dorami dan h'aka sai kayi dashi amma ba daniba' wlh rashin ilimi na damuka zhrdee" "uban waye mara ilimi?" "kae" "hannu ya daga zai kai mata mari' wlh kana marina saina zuwa bar da ruwan zafi naga ta tsiya" "muguwa azaluma yar' b'akin ciki'ai ni tun ba yanzu ba nasan kina b'akin ciki dani" "Ohooo dai' da nayi niyar dora mata ruwan ne amma tunda abin naka yazama rashin mutunci wlh cokali bazan kaudaba" "saime?" dama waya gaiyaceki a gun? wlh Zainab ko d'akin kika shiga ban godeba" "fita Zainab tai ta nufi d'akin Hjy' zhrdee yaki kaucewa daga gun" "Zainab na shiga lkcn Hjy na zaune akan sallaya tana lazumi dukawa tai gaban Hjy tana jiran da shafa' itama Hjy gani Zainab d'in ne yasa ta shafa h'ade da cewa Zainab har kin shigo?" "eh Hjy ina kwana?" "lfy klau' ya kwana yara"... "Hjy yanzu sbd Allah abinda zhrdee yai ya kyauta kenan?" Zainab tana mgnr kwalla suka zubo mata". "lfy Zainab? wani abune k'uma yai maki?" "Ashe Aisha ta haihu amma babu wanda yasani a g'idan". " haihuwa?" wani irin haihuwa Zainab?" "wlh kuwa Hjy naje sawa *Islaha* ruwan wanka shine na ganshi yana sawa Aisha ruwan zafi" "mikewa Hjy tai h'ade da cewa zomuje' Hjy na gaba Zainab na baya suka nufi d'akin Aisha' suna shiga sukaga Aisha zaune rike da baby a hannunta' gani Hjy yasata cewa sannu da shigowa" "Ashe da gske ne kin haihu?" "eh' cikin dare ne da naji shine muka tafi hospital" "amma yanzu sbd Allah Aisha kin kyauta kenan?" idan bazaki fadiwa Zainab sbd ita kishiyarne to nifa?' ko nima din kin daukeni a matsayin kishiyane?" idan shi zhrdee beda hankali kefa?" wlh Aisha idan abinda kike mana ko kike igiza zhrdee yake mana na rashin biyayya a d'akin nan mukace zamu rama kinsan bazakiji dadin zama a g'idan bako?" "idan kina gadaran sbd yana sonki ne karfa ki mance ni uwarsace idan naga dama a yau din nan zan'iya sawa ya sakeki' saki k'uma ta har abada sbd na isa dashi' daga shi har abinda ya mallaka duk suna karkashin iko nane".. " ashe zhrdee yana bayan Hjy karaf a'a Hjy ba laifinta bane"... "wuf tai da bayan hannu ta watsa masa mari' tunda daga lkcn shuri yai besake mgn ba" "Hjy taci gaba da cewa dan h'aka ki kiyaye' idan kinason zama da zhrdee dole ki bi abinda keso' Aisha kada kiga kamar bansan abinda kuke kullawa keda zhrdee bane akan Zainab duk abinda kukeyi ina sane dan h'aka ki kiyaye" "snn ta jiyo kan zhrdee kai k'uma zhrdee duk abinda kikeyi kaci gaba ina sane da duk shiga da fitanka a g'idan nan' kada ka mance ku biyar Allah yabani a duniya tunda kuka taso babu wanda ya taba jin kanku sbd h'aka har kwatance akeyi daku' most especially kai yadda kataso cikin ladabi da biyayya da k'uma kyautatawa iyaye amma tunda Aisha ta dawo rayuwarka komai ya lalace' zhrdee bazance ka saki Aisha ba amma inaso kasan wani abu guda daya zhrdee Aisha da Zainab matankane ko dasu ko babu su zaka iya rayuwa kamar kowa' amma bandani' bazan maka baki sbd Aisha ba amma ka kiyayi bacin rana" "juyawa tai gun Zainab dake tsaye kusa da'ita tace ke'!! muje' suna fita suka bar d'akin" "suna fita Aisha tasa kuka' da sauri zhrdee yazo inda take ya rungumeta yana bata hkr' bayan tayi shiru ne zhrdee ya kira g'idan su Aisha ya sanar dasu haihuwa' murna sukai h'ade da yimasa barka' daga g'idan su Aisha aka aika g'ida ubaida' ubaida tai murna sosae' washe gari taje g'ida mai jego sukasha hiransu sosai bata koma g'ida ba sai da yamma" "kwana biyu da haihuwar Aisha kanwar bbnta tazo daga kauye' ita ke tayata aiki sbd Zainab taki kauda koda cokaline' ubaida k'uma ba kullum take zuwa ba' goga zhrdee kafin yaje masallaci yakesa mata ruwan wanka'kafin yadawo ruwan yai zafi" "ana gobe suna zhrdee ya siyewa Aisha kaya na gani na fada yakai kala goma duk dinkanku h'ade da sarkan zinare' kayan baby ma h'aka' raguna biyu ya siyewa Aisha' itako Zainab ko kyale bata gani ba" "ranar suna baby taci suna *Laila* sunar Hjy kenan Mmn zhrdee' dangin Aisha na birni dana kauye duk suzo" "minti da minti Aisha saita canza kaya ita da baby da uban baby' Pict kuwa ba'a mgn" "tunda Zainab taga h'aka tana Zaune a d'akin ta sai yan'uwan zhrdee da suka shigo mata suna ta hiransu har yamma kowa ya watse" *a gurguje dan Allah kuyimin uziri* "ana gama suna zhrdee ya me kwana da Aisha ta tafi haka ya gode" "gani yadda dama yake kasa zaune ya kasa tsaye yasa bata musaba ta h'ada kayanta' zhrdee ya h'ada mata goma ta barziki ta tafi" "bayan tafiyarta zhrdee ya koma d'akin Aisha da kwana duk dare shike raino Aisha tana bccita' gani baby tai bcc yasa zhrdee shinfidata shima ya kwanta' Ashe bcc yana daukarsa combortion ya kama yarinya har tasankare ta mace basu saniba" "sai guraren asuba Aisha ta falka' tana falkawa kan yarinya tai koda Aisha ta dauketa bata motsi' da sauri ta tada zhrdee h'ade da mika masa ita' koda zhrdee ya dauketa kallo daya yai mata yagano batada rai" "cikin gigita yace Aisha garin yaya batafa da rai" "me kake zhrdee?" "batare daya saurareta ba a guje ya nufin gun Hjy" "ihu Aisha tasa h'ade da f'adi a kasa tana ihu"""""" 📖✍ l ☘☘ ☘ *AURA IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* 4⃣9⃣ "a guje zhrdee ya shiga d'akin Hjy' a birkice Hjy ta tashi daga bcc tana f'adin lfy zhrdee?" "mika mata baby yai kawai batare da yace komai ba" "Hjy na amsar baby taga tariga ta cika' salati tai h'ade da shafe mata fuska" "ta mutu ko Hjy?" "Allah yai wa *laila cikawa zhrdee" "zhrdee yana salati jikinsa na rawa' mikewa Hjy tai tace muje' d'akin Aisha suka koma' suna shiga gani Aisha tai tana kwance a kasa sai faman birgima takeyi tana kuka" "shigewarta tai batare da tace mata kala ba' gefen gado taje ta shinfida gawar a kasa snn ta fita" "tana fida da sauri zhrdee yai kan Aisha ya dagota ya rungumeta h'ade da bata hakuri" "rarra fawa Aisha tai taje kan gawar ta b'ude tasake fasawa da kuka' zhrdee na rungume da'ita a gaban gawar suma kwalla yakeyi" "Hjy na fita d'akin Alhj ta shiga taje ta sanar dashi abinda ke faruwa' mikewa Alhj yai yaje ya tada su yya Shamsudee duk suka fita parlour su Zainab' " Zainab dake bcc tanajin hayaniyar mutani falka lekowa tai gani su yya a zaune yasata komawa taje tasa hijab snn tasako fitowa' gani Hjy ta shiga d'akin Aisha yasata itama shiga d'akin" "tana shiga gani Aisha da zhrdee suna kuka yasa ta tsorata da sauri tai inda suke zaune' gani gawa yasata salati ta sanarwa ubangiji" "hannu Hjy tasa ta dauki baby har zata shiga toilet da sauri Zainab tace a'a Hjy" "meyasa cikace a'a" "gara ayi mata a d'aki kawai kamar zaifi kyau" "to shikenan" "shiga toilet d'in Zainab tai ta dibo ruwa mai tsarki da tsafta h'ade da baho na wanka tafito dashi zuwa bedroom ta'ije h'ade da cewa ina zuwa" "komawa d'akin ta tai ta dauko turare da ruwan zamzam da take bawa *Islaha* har zata fita *Islaha* ta falka tana kuka" "daukarta tai suka fito dare' mikawa yya Shamsudee tai ita snn tashige d'akin Aisha" "har zasu fara wanka Hjy tace zhrdee ya fita parlour' Zainab da kanta taiwa baby wanka h'ade da shiryata Hjy na zaune bayan ta gama ta shinfidata a kan" "yya Shamsudee ya kira Hjy ya mika mata *Islaha* sbd zasu tafi masallaci dan asuba yai lkcn" "itama Hjy tafiya tai taje sallah' itako Zainab na zaune da gawa' gani *Islaha* zata dameta da kuka yasa ta goyata" "bayan su yya sun dawowa ne yya yai sallama yace Zainab ta miko gawar' mikewa tai ta dauko *laila* tacewa Aisha dake zaune gefe gata kuyi sallama" "Aisha na amsan *laila* kankameta tai tasa ihu' gani bazata iya jurewa ba' yasa Zainab fisgeta taje ta mikawa yya dake tsaye b'akin kofa" "ihu Aisha tasa tana kuka' bayan su tafine Zainab ta h'au Aisha ta f'ada' h'aba Aisha meye kikeyi h'aka kamar ba musulma ba' sai kace a kanki aka fara gani mutuwa' wanda ke kanki ma baki wuce shiga amma kike kuka h'aka?' banza da Zainab Aisha tai taci gaba da kukanta" "yanzu Aisha bazaki shiru d'in ba' sbd Allah' kamar ba mai ilimi ba' wlh abinda kikeyi ko jahili bazaiyi h'aka ba".. " shigowar Hjy ne ya katse Zainab' kin dawo " "har sun tafi da'ita ne?" "eh" "to Allah ya jikanta' ni zanko ciki" "Hjy na fita Zainab itama ta fita zuwa d'akin ta taje sallah" "da safe duk yan'uwar Aisha sukazo harda ubaida' kanni bbnta saida akayi addu'ar uku snn suka koma' a ranar da akai uku zhrdee ya dawo d'akin Aisha" "tana kwance tana kwalla zhrdee ya shiga' gani tana kuka da sauri ya karisa kanta h'ade da dagota ya rungumeta yana bata hkr" "gani yadda yake bata baki yasa Aisha sake fashewa da kuka' tana f'adi yanzu shikenan Hjy ta tafi kenan?' yanzu na rasata kenan zhrdee?' zhrdee nashiga uku zhrdee" "h'aba Aisha baki shiga uku ba Aisha ta' Allah daya bamu shine zai kara mana wani kinji Aisha' Dan Allah ki daina WNN kukan h'aka" "rungumarsa tai tana hawaye" "da asuba bayan zhrdee ya dawo daga masallaci' d'akin Hjy yaje gaidata' bayan su gaisa ya jima suna hira har ya mike sai fita Hjy tace zhrdee" "na'am Hjy" "nace ba' mai zai hana a cikin kayan da kuka siye na takwarata tunda ga yadda Allah yai ikon sa ka dauki keke daya mana kabawa *Islaha* da d'an ragowar wasu kaya' tunda naga kun siye kayan da yawa k'uma yanzu batanan" "a'a Hjy' kibari kawai idan nasamu kudi zan siye mata nata itama" "kullum aikin kenan idan akan Zainab ne ko yaranta" "a'a ba h'aka bane Hjy' idan har na Aisha taga na dauki kayanta na bawa Zainab Ai bazataji dadi ba ko?" "eh' tunda ga Azumi kanwar uwarka ba' zhrdee kenan a addu'a ta dakai Allah ya shirya mikai' yasa kagane" "fita kawai zhrdee yai batare da yace komai ba" "tunda *Akbar* yafara samu kafa da kansa yake zuwa gun mmnrsa' haka ma yau dayake zhrdee tunda Aisha ta haihu a d'akin ta yake kwana sai da safe idan yaga dama yaleka d'akin Zainab' h'aka ma yau da zhrdee ya leka Zainab har zai fita *Akbar* yaje ya rike bbnsa daukarsa zhrdee yai suka nufi dakin Aisha" "suna shiga zhrdee yace Aisha" na'am" "hadomi tea nasha' yunwa nakeji" "to kawai tace tafita zuwa kitchen' tana h'ada masa ta kawo' amsa zhrdee yai yafara sha' Abba na zaune a gaban bbnsa" "har ya kusan shanyewa Abba ya mika hannu" "Abbana zaka sha ne?" "to bari na baka a baki ko' Abbana" "har ya dauki spoon zai fara bawa *Akbar* kenan Aisha tace h'aba zhrdee meye kakeyi h'aka' komai ne kaci saika bashi' ko kuma sare sarin koyawa yaro kwadayi' ko'ina yaje yaga anacin abu yace sai yaci" "Aisha bari na bashi koda kadan ne" "bazaka bashi ba" "kinga kuka zaiyi ko" "ba kuka ba yayi kukan jini ma" "har zhrdee yakaiwa *Akbar* tea d'in da sauri Aisha tazo ta fisge cup d'in tea d'in" " *Akbar* na gani h'aka yasa kuka" "zhrdee yace kingani ko" "Aisha tace naga me?' babu wani tea d'in ta zai sha' idan yunwa yakeji yaje d'akin uwarsa yasha" "duk Aisha tana mgnr ne h'ade da zunguro *Akbar* a goshi" "shiko *Akbar* kuka yasa har yana sukewa" "gani h'aka yasa Aisha daukarsa ta fitar dashi waje' daidai b'akin kofarta ta'ije shi' tana ijeshi Zainab na fitowa daga d'akin ta' da sauri takariso' kafin ta iso Aisha ta tura kofa ta rufe" "daukar Abba kawai Zainab tai suka koma d'akin ta h'ade da cizon yatsa" "bayan kwana biyu Zainab na zaune a dakinta da'ita da yara suna wasa sai ga kiran inna yashigo' da sauri Zainab ta daga cikin girmamawa ta gaida ta'bayan su gaisa inna tace yan'ta albishirin" "goro inna" "kinsan me?" "a'a inna sai kin f'adi" "amma fa za'aban tukuici" "eh naji zanbayar inna f'adi dai naji" "to abbanki ya biya maki *hajji* " ihu Zainab tasa h'ade da tsalle tana murna' godiya sosae taiwa inna snn sukai sallama' sbd murna har tarasa abinda zatayi" "da yamma lkcn zhrdee ya dawo daga kasuwa da yake yau a dakinta yake' tayi tunanin yadda taji muryansa shigowa Zainab' zama tai a b'akin gado tana jiransa" "shiko yana d'akin Aisha suna hira' Zainab tai zama har tagaji zhrdee be shigoba' bcc ya dauketa' zhrdee be shigo d'akin Zainab ba sai around 1AM snn yashigo' tanajin shigowar sa amma taba tashi ba' shima kwanciyarsa kawai yai sbd yariga yai wanka a d'akin Aisha" "bari tai da safe lkcn ya dawo daga masallaci bayan ta gaida shi' shine take sanar dashi mgnr hajji" "shiru yai sai da takare snn yace kiyi hkr babu inda zaki"... " da sauri Zainab ta mike daga duken da take a gabansa h'ade da cewa me kace?" "nace babu inda zaki" "sbd me?" "sbd na isa dake" "to shikenan' abinda kawai Zainab tace masa kenan" "fita tai daga d'akin' batare da tace masa kala ba' kai tsaye d'akin Hjy taje' a ladabce ta gaida ta' tanayi tana kwalla" "lfy zainab me kuka ya faru?" "Zainab na kuka ta fadiwa Hjy yadda sukai da zhrdee" "haka yace?" "Eh" "tsaya ina zuwa' wayarta ta dauko ta kira zhrdee' zhrdee yana gani number Hjy da sauri ya daga wayar h'ade da sallama" "kazo ina niman ka" "to gani nan' gari ya meda snn ya nufi d'akin" "yana shiga yaga Zainab duke a gaban Hjy' daure mata fuska yai' snn ya duka gani Hjy" "yaya kukai da Zainab?" "mgnr hajji ne kuma nace tabari" "sbd me?" "sbd Akwai abinda nake shiryawa idan nagama zanbiya masu ita da Aisha sutafi tare" "a'a bazai yuwuba' kabari kawai ta tafi idan tadawo in har da gske kakeyi kanada niyar biya mata saita koma a na biyu' fanninka daban NA bbnta ma daban" "a'a Hjy da dai tabari NA biya masu" "bazai fa yuwuba' dama wani ne ba kai ba' h'aka kawai kai baka biya mataba k'uma baka bari taje Wanda bbnta ya biya mata ba" "toni gskya" "gskya me?" "gani nayi ga yarinya karama kada WANI abu yazo ya sameta" "babu abinda zai dameta idan ma mutuwa tai Allah ya jikanta amma tafiya babu fashi' k'uma kafin kaje kasuwa kabiya g'idan su kaiwa Alhj Musa godiya" "to kawai yace ya mike' yana fita yace wlh babu inda zani" "Zainab dake biye dashi bata tanka masa ba" "dayake a kurarren lkc ne shiyasa Zainab tafara zuwa training d'an ma Allah yasa tanada ilimin addini sosae yasa be bata wuya ba" "kwanaki yaragewa Zainab su tashi' tana kitchen tana aiki zhrdee yana parlour yana kallon boll sbd TV Aisha yasamu matsala shiyasa ya fito parlour' yana cikin kallo *Islaha* ta rarrafo ta fito daga d'akin mmn hango bbnta yasa ta nufi gunsa' tana isa da sauri tasa hannu zata kamosa" "Aisha dake gefe ta riketa tana f'adin ke dakata" "shima zhrdee hannu ya mika zai dauke Aisha ta hana" " *Islaha* naso taje gun bbnta gani an hanata yasata kuka" "zhrdee yace mikomi ita" "a'a bazaka dauke taba baka gani fararen kayane kasa idan ta bata maka fa" "eh k'uma h'aka ne fa' ijeta mmrta tazo ta dauketa kawai" "Zainab najin h'aka da sauri tazo ta dauketa h'ade da cewa banza yar'iska' dabba' wacce batasan darajan yaro ba' ta Allah ba takiba k'uma insha Allahu baki isa ki rabasu da bbnsu wlh" "shiru Aisha tai bata tanka ba' zhrdee ne yace bacemi da gani a nan' tun kafin natashi" "komawa kitchen tai batare da ta sake mgn ba" "ana gobe zasu tashi ta h'ada kayan yaranta gaba daya ta kaisu gun inna" "gani h'aka itama Hjy bata tambyi dalili h'akan ba" "washe gari har d'aki Zainab taje tana kuka tana sallar Hjy' itama Hjy kuka tai sosae h'ade da fatan aiki cikin sa'a' snn ta fito zuwa gun Aisha' itama har daki tabita rungume Aisha tai tana kuka sukai sallama" "itako Aisha dake tsaye yamutsa baki tai domin ko a jikinta" "zhrdee dake mota yana jiranta haushi ya kamashi sbd dama dakar Hjy ta lalabeshi akan saiya raka Zainab har airport' tana fitowa suka tafi' ko kafin su isa tuni inna da abbanta suna gun' tana zuwa kayi kawai tashige' gani anzo kanta zata shige' kome zhrdee ya gani oho!!! da sauri yaje ya rungumeta a jikinsa na dan mintoci snn ya saketa tashige" "saida sukaga tashinsu snn kowa yakama hanyarsa *Dan Allah kuyi hakuri da wannan abubuwanne sai a slow* 📖✍ ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES. F.O.W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* 5⃣0⃣ "g'ida zhrdee yadawo lkcn Aisha na kwance' rigigine tai kamar mai bcc amma ba bcc takeyi ba" "da sallama zhrdee ya shiga d'akin gani yai sallama bata amsaba ya dauka ko bcc ne takeyi' leka fuskanta yai yaga idonta biyu' yasashi hayewa jikinta yana f'adi my wife tunanin me kikeyi h'aka?" "nannauyar ajiyar zcy tai h'ade da cewa babu komai" "h'aba Aisha babu komai shine kika f'ada duniyar tunani h'aka' idan kinsan Akwai abinda ke damiki dan Allah ki sanarmi Aisha' " da gske nace babu komai" "himm Aisha kenan' nifa mijinki ne be kamata kina boyemi wasu matsalolinki ba' a yadda na dauka nidake duk daya ne' amma boyemi wasu matsalolinki da kikeyi shi zaisa naga kamar kina ware tsakanina dake ne" "lahh!!!!! zhrdee kenan wlh ba h'aka bane" "to menene?" "babu komai". " ban yarda ba" "kinga" "dago fuska tai tana kallonsa" "Aisha" "na'am" "kalleni nan' idanu ya zuba mata yana kallonta" "a hankali ta dago fuska tana kallonsa cikin ido" "hannu yasa ya kamo mata habarta snn yace kina sona?" "shiru Aisha tai h'ade da zuba masa ido" "dakefa nakeyi Aisha' kibani amsata" "kai ta daga masa alamar eh" "yawwa ko kefa' Aisha idan har da gske kina sona to inaso ki fadimi abinda ke damuki" "shiru Aisha tai sai

Chapter 27 of 38