Share this page
kala. "gani yadda take kallon kayan yasashi dariya snn yace wata matace ta kawo office dinmu shine ba siye maki. "Cikin murna da doki Aisha tace nagode Yallabai Allah ya kara budi yasa kafi h'aka. "Dariya sbd jin dadi addau'arta yace nima nagode Allah ya barni da yan'mata na' kashe ido daya yai h'ade da yimata gwado 😜 sbd yasan bataso. "Mikewa tai tana bubuga kafa alamar shagwaba' da sauri ya mike ya rungumeta yana cewa to kiyi hakuri na tuba bazan kara ba' Yan'mata na yanxu ta gaima. "Gani irin hararan da ta kai masa yasashi cewa au na kuma ko? Mari ta kai masa a kirji amma da wasa. "Daukarta yai tsaf ya dorata akan gado shikuma ya shiga wanka ' kafin ya dawo ta kwashe kayan dayaci abinci ta kai kitcher snn ta dawo daki. "Tana shiga ya fito wanka sanye da kayan bcc a jiki' shigewa yai bargo suka kwanta. "A wann dare Aisha taso birge alh amma ina!!!! Ta kasa sai faman kuka takeyi da juyi' gani taki tsaya masa da kyau hannu yasa ya b'ude ta da karfi yaci gaba da aiwatar da nufinsa itako Aisha sai faman lankwaye masa takeyi kamar maciji. "kafin safe duk Nasir ya galabaitar da'ita' Bayan sallar asuba komawa tai ta kwana'shima zuwa yai kasa da'ita ya kwanta h'ade da kiran sunanta. "Can karkashin makoshi ta amsa masa' Yace dan Allah kiyi hakuri kirji? " kai kawai ta daga masa. " Nasir yaci gaba da cewa wlh Aisha nima kaina bana sani inada karfin sha'awa h'aka sai nazo kanki' na kanyi iya kokarina naga nayi cintrolling kaina amma sai na kasa bansan abinda yasa ba. "K'uma h'aka baya kamani sai a kanki amma in Allah ya yarda zanyi kokarin h'akan bazai sake faruwa ba kinji Aisha ta. "Aisha tace naji. "mikewa yai ya shiga wanka yana shiga toilet a hankali ta lallaba ta mike taje kitcher ta h'ada masa abin karyawa. "kafin ya fito ta gama ta kai masa dinning table' yana fitowa ya shirya cikin bakaken suit yaje yai breasfast yanayi suna hira har ya kare snn sukai sallama ya tafi. "Bayan ya fitane ta kwashe kayan ta kai kitcher snn ta koma daki 'Zama tai a bakin gado rike da wayarta a hannu shiru tai tana faman tunani kala kala. "A zuciyarta tana f'adin dama h'aka duk wanda yai aure yakeji? Dama h'aka mu' amala tsakani mata da miji yake da wiya? Kai anya koma?! Kodai ni kadai ce nakejin h'aka? Ko k'uma banida lfy ne? "Nasan idan h'aka ne babu yadda za'ayi zamansu ya dare har yakai ga haihuwa'kuma babu yadda za'ayi budurwa tabar g'idan iyayenta tabi wani katon banxa. "Ko kodai na kira karima ne na tambayata yadda abin yake tunda ita ta rigani aure harma da yara biyu 'nayi h'aka kuwa idan nai h'aka batonawa kaina asiri nai ba da mijina? Sbd tunda nake da ummata bantabaji koda wasa suna irin wanga hiran da kawaye ko makwabta ba. "k'uma kullum sai Yallabai yace duk wiya duk rintsi kada na fadiwa wata sirina banle ma irin wanga 'To kodai zan kira ummata ne na fadi mata? Kai bazan iya ba' inama xanfara. "Duk Aisha ta wanga mgnr ne a cikin zuciyarta' a hankali ta lallaba taje ta dauko wani karami mirro ta dawo kan gadon tubewa tai ta h'ade da raba kafafuwarta ta bude sosai snn ta dauko mirro din ta duba gabanta gani yadda gaba daya ya canxa harda wasu kananu kuraje suka feso mata a gefen cinyoyinta kamar yan'yan zafi wani irin ijiyar zuciya tai snn ta ije mirro din ta dauko powder zafi ya yayyafa agun h'aka ta kwanta ko pan babu banle zani kafa a bubude kamar yar'shayi a take bcc ya dauketa. 📖🖊 ☘☘ ☘ AURE IBADA NE FASAHA ONLINE WRITES F..O. W. ☘ MMN USWAN 0⃣4⃣ "Aisha bata falka ba sai bayan azahar'tana tashi taje tai wanka h'ade da alwala tazo tai sallah' bayan ta'idar ne ta tashi kitcher tasa sanwa. "duk da ba wani cin abinci take jiba amma h'aka ta lallaba tai masa tuwon shinkafa da vegetable soup bayan ta gama ta kai masa dinning ta danke masa su snn taje tai wanka tasha kwalliyarta cikin englsh wear takoma parlour ta zauna tana jiransa ya dawo. "Gani tara yayi be dawo ba yasa ta canxa channer daga zeeworld xuwa nigeria news tana kallon abinda ke tafiya a duniya duk abinda Aisha keyi tanayi tana duba agogo har aka kare labaran Nasir be dawo ba' Wayar ta ta dauka tai dilling nmbe sa har sau uku yana ringing amma be dauka ba sai a na hudu snn ya daga. "Cikin natsuwa tai masa sallama' Nasir amsawa yai da fara'arsa snn Aisha ta gaidashi da aiki' yace aiki alhamdllh snn tace gani nai har goma yakusa baka dawo ba shine nace bari na kira naji ko lfy? ". "murmushi yai snn yace Aisha ta kenan wlh aiki ne yimin yawa shiyasa kikaga bandawo ba amma yanzu h'aka zantaso kenan na dawo g'ida kinji Aisha ta. " Aisha dake zaune tace naji Yallabai. "Nasir yace Aisha ya! Najiki wani irin h'aka?". "murmushi tai snn tace kewarkane kawai ya dameni. "Dariya yai snn yace Aisha kenan'idan banda abinki tare fa muka kwana ko duk kin mance ne? Shiru tai' Shiru da tai ne yace Aisha. "tace na'am. "Yace me kikaso na siyo maki? Kinsan me ciki da kwadayi. "murmushi tai h'ade da cewa babu komai kai kawai nake bukata. "Wani irin d'adi ne ya ziyarci zuciyar alh Nasir' amma ya matse yace kamar da gaske... "Aisha tace wlh kuwa Yallabai. "Nasir yace na yarda amma inaso kimin alkawari. "Aisha tace na mefa? ". "Nasir yace yau baza'aimin kamar na jiya ba. " Aisha tace kamar yaya? ". "Nasir yace kin mance abinda kikai jiya ne? Lankwayewafa kikai tayi kamar wanda babu kashi a jikinta kina cewa kashi! Waish! Aish! Yallabai ka tausayamin wlh akwai zafi' Ko duk kin mance ne?". "Hannu tasa ta rufe fuskarta kamar yana ganita. Jin shirun da tai yasashi kwalkacewa da dariya h'ade da kashe wayar. "mikewa tai ta sake wani wanka daya daga cikin rigunar da ya siyo mata daga office d'insa tasa kafin ta tafi parlour taji knocking d'insa' Da sauri taje ta b'ude masa ya shigo h'ade da yimasa snn da zuwa. "d'adi ta rakashi h'ade da tayashi tubewa ta h'ada masa ruwan wanka ya shiga wanka kafin ya fito ta fidda masa da kayan bcc sa bakin gado ta zauna tana jiran fitowarsa 'yana fita ta mike ta dauko masa lotino d'insa ya shafa ta tai maka masa yasa kaya snn suka nufi dinning d'an cin abinci. "Plate ta dauko ta xuba masa yanaci suna hira har yakare ta kwashe kayan ta medasu kitcher snn ta dawo' Tana dawowa yace suje su kwanta sbd dare yayi' Koda sukaje kwanciya gani Nasir ya fara shafeta da sauri ta janye jikinta daga nasa. "Da mmki Nasir yace Aisha menene h'aka? Kizo mu kwanta mana. "Aisha tai shiru duk idanuta suka cika da kwalla. "Sbd duhun dake d'akin yasa bega kwalla ba' jawota yai jikanshi yaci gaba da aiwatar da nufinsa' duk da juye juyen da takeyi amma be hanashi ba h'akan yasa tashi wiya sosae. "Da safe be tsaya bata lokaci gun bresfast ba a tsantsaye yasha ya fita' yana fita taja a hankali tashiga wanka' tana cikin wankan ne i'dan ruwan zafi ya tabi gun wani irin zafi takeji da taga h'aka watsa ruwan kawai tai a jiki ta mike. "Ruwan lipton kawai tasha ta kwanta' dama tunda Aisha ta samu ciki bata da wani abincin da yawoci lipton sbd koda taci wani abu baya zama duk dadin sa'Sai lipton din shiyasa duk ranar da Nasir baya g'idan ta bata girki' I'dan ma tayi kadan ne na bilyaminu d'an aikenta. "Shiyasa yau tai kwanciyarta sbd ko bilyaminu ma da take girkin d'anshi yau bayanan ruwan zafi ne k'uma akwai a plast' Bayan Nasir ya tashi daga aiki sai da yazo g'idan Aisha sbd suyi sallama yau g'idan Fatima zai koma. "Dama kwana bibbiyu sukeyi' Aisha na kwance sukai sallama ya fita h'ade da janyo mata kofa ya rufe'bayan fitarsa ne Aisha ta fashe da kuka sai da tai kuka sosae snn ta mike taje toilet tai alwala tazo ta zauna tafara nafila snn tai sallah. "Bayan ta'idar ne ta zauna tana tunanin baya a zuciyar tana cewa Ashe mgnr KARIMA gaskiya ne lokaacin da zan auri Yallabai KARIMA take cewa ke Aisha da kuruciyarki zakije ki shiga cikin mata biyu kece ta uku Aisha' Aisha ki daure ki auri yazed yaro kema yarinya koba komai zaku more kuruciyarku ga k'uma kwanciyar hankali. "Wlh Aisha bantaba koye maki komai ba a tsakanina da bbnsu su AMIR lokaacin da zaikara AURE Wlh har cikin ziciyata ji nake kamar idan yafita g'idan karya dawo' har addu'a nakeyi i'dan yafita mota ta bugeshi a dawomin da gawarsa sbd kowa ya raya' amma nasan yanxu Aisha ba lallane ki fahimci abinda nake nufi ba ko kisan halin da nake ciki amma tunda yanxu me mata zaki aura watarana ko bani tare dake sai kintuna da mgn ta Aisha. "Wani irin ajiyar zuciya Aisha tai h'ade da cewa lalla KARIMA Ashe akwai ranar da zan zauna ina tuna wanga mgn' Yau inda ace saurayi na aure wanda beda mata nasan da nunanan tare yana tayani raino ciki da nan-nan dani amma da yake wanga me iyaline ko'ajikinsa gashi yasan banda lfy k'uma duk wanta laluran dana shiga sanadiyar auransane dani sbd kafin nayi aure bansan irin wanga laluran ba sai yanxu k'uma na rasa meke kawomin irin wanga yawan cututuka h'aka ko asibitine zanje naga likita? ' K'uma naje batare da sani Yallabai ba?'. "Duk Aisha na mgnr ne a cikin zuciyar ta' can k'uma tace ba nabari xuwa gobe gani yanxu kuraje zasuyi' idan yaro in Yallabai yazo da fase saena sanar dashi. "Washe gari da safe Aisha nasa idon Yallabai har tara yai amma bezo ba gani h'aka yasa ta dauki waya ta kirashi ringing din farko ya daga h'ade da sallama be tsaya sun gaisa ba yace Aisha ta dan Allah kiyi hakuri nasan nayi lafi amma kiyafe min kinji. "Aisha tace babu komai ya wuce. "Snn yace kin tashi lfy? ". " tace klau'kaima katashi lfy?. "yace klau ya jikin naki? Aisha tace dama nabuga ne na bambayeka inaso naje asibiti.. "Nasir yace jikin ne har yanxu? "Tace eh amma zazzabine kawai. "Nasir yace zazzabin har yanxu kina jinshi sosae ne ko yane? Tace a'a yanxu dai nasamu sauki ba kamar dare ba. "Nasir yace to ganinan zuwa mutafi asibiti kawai doctor ya dubaki ko? Aisha tace a'a da kabari kawai bilyaminu ya kaini basai kabaro office ba. "Nasir yace zamana kikeyi ko zaman bilyaminu?Shiru Aisha tai. "Kashe wayar yai h'ade da mikewa ya baro office zuwa g'ida' yana shiga kai tsare d'akin ta ya nufa da sallama ya sameta zaune a bakin gado. "Tana ganisa ta saki fuska h'ade da murmushi tai masa snn da zuwa'ya amsa da tambayar kijinta. Tace da sauki. "Yace shirya mutafi' mikewa tai ta dogowar riga da hijab suka nufi asibiti' suna isa kai tsaye d'akin doctor suka shiga Nasir ne ya mika masa hannu suka gaisa snn itama Aisha ta gama shinkafa. "Doctor Kamal yace Yallabai yai! dae? Nasir yace yan'mata nace batajin dadi' Aisha najin h'aka ta sunkuyar da kai kasa Doctor Kamal yace hjy Aisha ya kikejin jikin? "kan Aisha na kasa takasa daga kai banle ta basai amsa' da doctor Kamal yaga h'aka kashewa alh Nasir ido yai alama yafita. "mikewa yai yafita yana murmushi'bayan ya fita ne doctor Kamal yace Aisha meke daminki? Aisha tace wani kurajene suka fitomi matse matsina. "Doctor yace yaya kuraje suke? "Aisha tace kananune masu Zaria da kankayi. "Doctor yace tun kina budurwa ne suke maki h'aka ko yaya? "Aisha tace a'a bayan aure nane. "Doctor yace h'aka kawai suka fito ko yaya? Kan Aisha na kasa tace eh amma basa tashi kankayi da zafi sai ranar da take g'ida na' doctor yace kayar yaya? Banga ne ba? Shiru Aisha tai. "Doctor yace ko dai kina nufin idan ya sadu dake?(sex) Aisha tace eh. "Doctor yace ok. "Alh Nasir ya shigo'Dama duk mgnr da sukeyi yana jinsu' maguguna ya rubuta masu snn yace ba komai ke kawo irin wanga ciwon sai idan kuna sharing toilet ana iya dauka.... "Da sauri Aisha tace a'a toilet d'inmu mukadai muke amfani dashi kuna tun ina g'ida bana h'ada toilet da wasu. "Doctor yace eh basai h'ada toilet kawai yakesa a dauka ba miji yana iya bawa matarsa misali idan ya kwanta da wata matar tanashi to anan ne zai dauka ya bawa wanda bata dashi. "Shiru Aisha tai h'ade da kurawa alh Nasir ido'duk idanuta suka cika da kwalla' Duk da Nasir ya lura da h'aka amma be nuna mata yaci gaba da sauraran doctor har yakare bayanin sa' snn sukai sallama h'ade da gidiya. "jikin Aisha a sanwa take tafiya sukaje gun saeda magani suka siye' bayan su siye ne sukeje mota ya bude mata gaba ta tashi shima ya zaga ya shiga ya jasu zuwa gida. "Bayan su isa g'ida ne da kansa ya dauketa ya kaita d'akin ta ya shinfidata ta kwanta ' bude frg din dake d'akin ta yai ya dibo ruwa yace ta tashi tasha magani' amsar kofin ruwan tai ta eje a gefe. "Da alh Nasir yaga h'aka hannu yasa ya dagata ta zauna' shima dukawa yai a gabanta yace Aisha 'Aisha' Aisha. "tace na'am. "yace sau nawa na kiraki? "Tana kwalla tace sau uku. "Snn yace wlh Aisha ko kur'ani kika bani zan'iya yimaki rantsuwa' wlh tunda nake a duniya bantaba yin wani aiki makamancin zina ba banle har na aikata zina da kaina. "Tun bansan ciwon kaina ba lokacin inada kuruciyata naiwa ubangiji alkawari idan har Allah ya cikami burina ni k'uma nai masa alkawari bazan taba saba masa ba. "Sai dai d'an Adam ajixina amma bata hanyar zina ba. "Idan h'aka kimin wani zargi amma banda zina. "Shiru Aisha tai tana kwallonsa' Nasir ya mike yace ni zantafi Allah ya kara sauki' fita yai h'ade da janyo mata kofa ya koma office. ☘☘ ☘ AURE IBADA NE FASAHA ONLINE WRITES. F. O. W. ☘ MMN USWAN 0⃣5⃣ YA ALLAH, ACCEPT OUR PRAYERS AND FORGIVE OUR SINS BEFORE WE RETURN TO YOU AMEEN TAKAITANCEN BAYANI. MAGANI TOILET INFECTION 1 SASSAKEN BAURE KANUMFARI ZUMA MAZARKWAILA CITTA ZAKI ZUBA SASSAKEN BAURE A CIKIN TUKUYA KI ZUBA RUWA DA YAWA SAI RUWAN SUN KUSA SHANYEWA SAI KI SAUKE' KI CIRE SASSAKEN BAURE ' SAI KI TACE BAYAN KIN TACE SAI ZUBA ZUMA MAZARKWAILA CITTA KANUMFARI. ANASO A ZUBA KANUMFARIN DA YAWA A MAYAR A CIKIN TUKUYAR YA KARA TAFASAWA SANN KIJUYE KI RINKA SHA KOFI BIYU A RANA. WANAN HADIN HADINE NA MUSAMMAN WANDA MACE TANA AMFANI DASHI' ZATA KARA SAMUN WADATACCIYAR NI'IMA SNN DUK YANA KASHE KWAYOYIN CUTAR GABAN MACE. KUMA YANA MOTSA SHA'AWA DA KARAWA MACE NI'IMA DA KUMA KASHE KWAYOYIN CHUTA. YANA KUMA MAGANI FITOWAR FARIN RUWA DAGA GABAN MACE. ALLAH YASA MUDACE. 2 GABAN YANSUN GARIN TAFASAWA ZUMA COKALI 10 A HADA SU GURI GUDA ANA SHA KARAMIN COKALI SAU BIYU A RANA HAR KWANA GOMA ZA'ADACE INSHA ALLAH. 3 GARIN SI'ITIR NANAR SHAYI RUWAN KHAL ANA HADA MAGANIN COKALI DAYA DA KHAL ZA'A DACE INSHA ALLAH. DAN ALLAH YAN'UWA GA DUK ME LALURA IRIN WANNAN KARA YAJI KUNYA SBD BA'A KUNYA DA CUTA TAYI KARAMIN NIMAN WANGA MAGUGUNAR TA HADA INSHA ALLAHU ZA'A DACE. ALLAH YA DATAR DAMU AMEEN. **** ***** **** "Shiru Aisha tai tana kallonsa har yafita' wani sabon kuka sai da tai me'isanta snn tai Shiru ledar magugunarta ta dauko tafara cirewa sai da ta gama snn ta k'ada tasha. "Tana gama sha bcc ya dauketa bata tashi ba sai gab da la'asar snn ta tashi' tana tashi toilet ta shiga tai alwala tazo sallah bayan ta'idar ne taje tashiga kitcher ta h'ada ruwan lipton tashi snn ta koma dakin da yamma kafin Nasir yaje g'ida sai da ya biyo ya dubata da jiki snn ya karisa g'idan Fatima. "washe gari snn ya dawo g'idan Aisha tunda Hauwa ba gari take ba sai tazo shiyasa ya raya kwana bibbiyu amma duk ranar da Hauwa tazo ko g'idan wayo yake zaije gun Hauwa a nan ne zai zauna har sai ta koma. "Shiyasa yau ya dawo g'idan Aisha bayan yagama cin abincin yamma yana zaune a tsakiyar gado yana jingine da allon gado' ita k'uma Aisha tana kwance a gefen gado kusa dashi ta jiya masa baya shiru tai kamar bata gun. "Gani h'aka yasa alh Nasir daukanta ya dorata akan cinyarsa yana mata murmushi Aisha ta kokarin yin mgn hannu Nasir yasa ya rufe mata baki h'ade da shafeta kamar mai tausa. "Itama shiru tai tana masa murmushi Nasir yace yan'mata na yah! naga kin kwanta shiru ko dai jikin ne?. "murmushi Aisha tai h'ade da cewa yayi sauki ai. "Aisha ta fadi hakane kawai bawai dan ta samu saukin ciwon da take jiba. "Nasir yace da gaske yan'mata na. "Kai Aisha ta daga masa tana murmushi. "Nasir yace to bari naga gun' hannu yasa zai b'ude mata zani' da sauri Aisha ta rike zani tana cewa a'a Yallabai' shima dariya yai ya h'ade da janye hannunsa a gun. "Daga kai Aisha tai tana kallon cikin Alh Nasir' daya lura da kallon da take masa yace yah! dai yan'mata na? Aisha tace kaga yadda tunbinka ya kara girma kuwa? Dariya yai h'ade da cewa nima h'aka nake gani amma inda na godewa Allah duk girman da tunbina zaiyi kina iya daukanta ko?. "Da sauri Aisha tasa hannu ta rufe fuskanta' shima dariya yai snn yace ni dae wanga kunyar taki bansan abinda zaiyi maki na cire taba' amma naasan ta'inda zan bulo maki. "Da sauri tace kamar yaya? Gira ya daga mata' ido 😳 Aisha ta bude tana kallonsa' cikin wasa yace to menene a ciki wani dare baki gani ba? Me zai baki tsoro a ciki? Da ido Aisha ta nuna masa kirjinsa' shima dariya yasake yi masa snn yace kyau kenan kinga koba komai zanrufeki lip babu me ganiki saini' Yunkurawa tai zanta tashi da sauri ya rikota h'ade da kashe light. "Duk magugunar da doctor yabawa Aisha tana kokarin amfani dasu amma duk da h'aka be'hana kurajen fitowa ba' Gaba daya ya fetso mata' tun daga kasar cibiyanta har gaban ta kurajan suka fetso mata' gashi Nasir ba g'idan ta yake ba. "A wanga lokacin zama ya gagari Aisha sai dai kwanciya ' ko rintsawa batayi ga azabar kaikayi da suke mata' cikin dare da kurajen suka hanata bcc mikewa tai ta lallaba tashiga toilet ta kunna ruwan zafi saeda ya kusan cika bath snn tashiga cikin ta zauna h'ade da daukar sabulun dettol protection anty bacterial soap dashi take wanke kurajen duk da zafin da takeji amma h'aka ta hakura ta d'anne'bayan ta gama ne tai wanka daga ta daura towel ta dawo bedroom magani da doctor ya bata na shafawa tube shine ta dauka h'ade da auduga' bude audugan tai yai falefale sai da ta shafe tube din snn ta dauko audugan ta lulube gun dashi snn ta kwanta kafa a bubude ko zani bata iya rufe jikinta dashi ba' tana kwanciya bcc ya dauketa. "Aisha bata tashiba sai bayan shadda na safe' tashi tai taje tai alwala tazo tai sallah bayan ta'idar kwanciya tai tana jiran xuwan Yallabai shiru2 har goma bezoba h'aka ta sake lallabawa taje kitcher ta h'ada tea tasha da magani'bayan ta gama ne takoma d'akinta ta dauki waya tai dilling nmbr Nasir sai da tai kira biyu ana uku snn ya daga. "Cikin natsowa Aisha tai sallama' Shima da fara'arsa ya amsa' snn ta gaidashi'bayan sun gaisa ne Aisha tace gani nai baka shigo dubani bane da safe yadda kasaba shiyasa nace bari na kiraka naji ko lfy? Allah yasa dai lfy ne. "Nasir yace wlh Aisha aikine yimin yawa shiyasa bansamu biyowa ba'amma kiyi hakuri dan Allah' murmushin karfin hali tai tace babu komai' Nasir yace nagode wa Allah daya banike k'uma yasa kinada fahimta Allah yai maki albarka kuma ina Allah ya yarda yau dawori zan dawo kinji yan'mata na. "Murmushi tai h'ade da cewa naji Yallabai Allah ya kawo dakai lfy'. "yace amin nagode' amma jikin yayi sauki sosae ko? "Aisha tace ai nawarke' Nasir yace alhamdullh Allah ya kara lfy' saena dawo. "daga nan sukai sallama' Da yamma kafin Nasir ya dawo shiga kitcher tai ta h'ada masa tuwon semo da miyar kubewa busassa tana gamawa ta kwashe ta kai dinning snn taje tai wanka bayan ta fito doguwar riga kawai tasa batare da ta tsaya wani kwalliya ba ko pan babu a jikinta parlour ta koma da kwanta tana jiransa. "Bata dade da kwanciya ba alh Nasir yai sallama cikin dabara ta mike taje ta amshi jakar hannunsa h'ade da yimasa sannu da xuwa' Yace yauwa Aisha ta' ya jiki? "Tace naji sauki' "yace Allah ya kara sauki". "Kamo hannunsa tai xuwa cikin d'akinta'Bayan ta'ije jakar hannunta shima ya zauna a b'abin gado' dukawa tai tana cije masa igiyar takalmin dake kafarsa. "Dankwalin dake kanta ya f'adi ido alh na kaiwa kanta hannu yasa yana fashe masa kitson dake kanta h'ade da cewa gaskiya yan'mata na kina shagwabani da yawa' wanga irin kitso duk sbd ni akayita gaskiya naji d'adi sosae Allah yai maki albarka. "Murmushi Aisha tai h'ade da cewa Amin' Bayan ta gama cire masa takalmin dagowa tai tana kwance masa igiyar rigarsa da yake suit ne yasa sai da tagama snn ya mike ya tube' itama mike tai ta shiga toilet ta h'ada masa ruwan wanka bayan ta fitone yashiga. "Kafin yafito taje ta kara gyara dinning ta zuba masa abincin sa a plate h'ade da juice d'in da tai masa ta zuba a cup da ruwan sanyi snn ta koma parlour ta kwanta' koda yafito sanye yake da farar jallabiya a jikinsa dinning ya nufa gani tai masa arraging komai zama kawai yai yaci gaba da cin abincin sa. "Itako Aisha tana parlour tana kallon tashar zeeworld wani films da dukeyi mai suna my lost home' Gani tara yayi ta canxa channel d'in zuwa Nigera news sbd kallon labarai. "Jin za'ara labarai yasa alh Nasir cire hannu daga abincin da yakeci dama lokacin ya riga ya koshi' xuwa yai ya zauna kusa da'ita sukaci gaba da kallon labarai tare sunayi suna yana janta da hira har aka gama. "Aka koma nuno rahotanni gani goma ya wuce ya kashe TV yace tashi muje mu kwanta sbd gobe idan Allah ya kaimu inaso na fita da wuri' TO kawai Aisha tace h'ade da mikewa suka shige cikin bedroom' suna shiga Nasir ya tube ya rage daga sai short nike ya kwanta' Itako Aisha da rigarta ta kwanta can gefen gado taje ta rakube sbd bataso tai kusa dashi banle harya yajawo wani abu ya shiga tsakaninsu. "juyawar da zaiyi yaga bata kusa dashi' hannu yasa ya jawota jikinsa ya rungume ta' yace cewa Aisha yau k'uma wani sabon salon wasane kika samu h'aka? Na lura kedai baki rabuwa da wasa' shiru Aisha tai tana jinsa. "Nasir yace yan'mata na' Aisha ta dago kai tana

Chapter 2 of 38