ije mayafi taje ta gaida Hjy snn tadawo lkcn zhrdee yana toilet yana wanka' shiyasa ta samu damar daukar magani da inna ta bata tasha wanda zatasha saura k'uma ta ije' yana fitowa yasa kayan bcc ya kwanta' itama tashiga tai nata wankan tasa kayan bcc ta kwanta' gani ta kwanta suna kallon juya yasashi juya mata baya' itama bata nuna ya dameta ba taci gaba da kwanciyarta".
"washe gari Aisha ta amshi girki' koda yadawo d'akin ta zhrdee yayi iya kokarinsa wajan gani ya shawo kanta amma Aisha baki yarda ga sha'awa dake matukar damusa dan yakusa kai bango' kyaleta yai ya fita harkanta saida yabari cikin dare snn bcc yai nida da'ita zhrdee ya f'ada mata' a birkice ta falka h'ade da tureshi ya sauka daga kanta ta mike ta sauka kasa' zhrdee ya bita h'ade da riketa da karfi' zhrdee kasakeni".
" Aisha bazan sakeki ba' Dan Allah ki tsaya kiji wlh sha'warce taimi yawa har ya kaini bango yau bazan iya jurewaba Dan Allah koda sau daya ne Dan Allah Aisha".
"tsaki tai h'ade da fisge hannu ta barsa a gun".
" babu irin rokon da bemataba amma taki yarda har safe' washe gari ma h'aka sukai tayi amma a banza".
"ran zhrdee ya bari sosae har bayason gani Aisha kusa dashi' yana idar da sallar asuba ya koma d'akin zainab' ganisa da tai tunda asuba tasan ba lfy' sbd idan ita keda girki shine yake barin d'akin ta yana idar da sallar asuba amma idan Aisha ne sai bayan sallar isha yake zuwa d'akin ta".
"da gari ya kara wayewa taje kitchen ta h'ada masa breakfast yana karyawa ya fita kasuwa' yau ko sallamar Aisha beyiba tai tafiyarsa".
" h'aka yabawa zainab damar tararrayar mijinta' da yamma yana dawowa kasuwa hannu bibbiyu zainab ta amsheshi ta h'ada masa ruwan wanka saida yai snn yaci abinci' ita k'uma ta shiga tai nata wankan bayan ta fito bata Shafa mai ba saidai turaruka kawai tasa kayan bcc snn ta kwanta' shima yana gamawa yai brush yazo ya kwanta' ya kwanta ne kawai amma shikadan yasan abinda ke damusa a zcy sbd sha'awar da yake damusa gashi besan ta'ina zaifarawa zainab mgn ba' k'uma a gskya yau dai bazai iya daurewaba' gashi sbd Aisha ne yaki bawa zainab hakkinta tun ranar farko besake kulata ba' k'uma bata nuna h'akan ya dameta ba' to yanzu da'ina zanfara? gashi yau kam nakai bango' amma bari nagani".
"zainab har kinyi bcc ne?".
" a'a lfy meya faru?".
"babu komai zainab d'in ta".
"a yau ko' zhrdee najin h'aka ya yunkuro zuwa kan fuskanta' yana f'adin ke matsalata dake kenan wnn bakin yacika surutu da yawa baya shanye rada".
"gani yana d'an neta h'ade da daukar mata numfashinsa a fuskanta a'a meye h'aka ka saukami a jiki mana".
"ke kitsaya kiji mana wlh Allah ko' himm' daga snn yafara shafeta h'ade da tsotse2 mgnr ma ya gagara da h'aka ya tubeta shima ya tube gani zai shigeta yasa zainab sa masa kuka tana f'adi Dan Allah kabari wlh Akwai zafi' ke kitsaya bazakiji zafiba a hankali zanyi".
" kafin zainab tai mgn tuni zhrdee ya shige' shi kansa ya rasa a wani duniya yake sbd ya kasa daidaita kansa' kafin asuba zhrdee yayi yakai sau gudu' kowani around yai saiya rungume zainab a kirjinsa yana kwatata irin dadin dayaji' a zcyrsa yana cewa kodan ita budurwace nasameta yasa takeda ni'ima h'aka? ko k'uma Dan wnn shine yina na biyu da'ita? idan ko h'aka halittata yake gskya na cuci kaina".
"da asuba yatashi yaje yai wanka tafita masallaci shida su Abba da yayyinsa har suka dawo zainab bata tashi tai wanka ba banle sallah' da kansa yata da'ita taje tai wanka da alwala tazo tai sallah' bayan ta idar ta mike zata fita' ina zaki?"
"zanje na h'aka maka abin karyaeane".
" barshi kawai zo ki kwanta ki huta".
"to kawai tace tadawo ta kwanta' shima kwanciya yai kusa da'ita h'ade da zuba mata ido har bcc ya daukeshi' shiyasa yau ya makara befita kasuwa da wori ba"
"the nest day ma h'aka ne dan kwanta3 hanata bcc yai' tun tana daurewa har saida ya kureta' da safe kuwa da kansa ya h'ada masu ruwan wanka yana rungume da'ita sukaje sukai wankansu' zainab da kanta ta shiryashi snn tabashi breakfast yana gamawa ya mike zuwa kasuwa' tare suka fita zuwa d'akin Aisha' Aisha na zauna a kan cushion suka shigo zhrdee yana tsaye a b'akin kofa zainab tace Aisha kin tashi lfy?"
"lfy klau' zhrdee dake tsaye yace gimbiyata kenan Hjy kilishi sarkin fushi da mulki dama nazo duba kwana ne' tunda kina lfy ni natafi kasuwa saina dawo".
" Aisha tai banza dashi' zainab tace Aisha ana mgn dake".
"wani irin kallon banza Aisha taiwa zainab' zhrdee na gani h'aka yakamo hannu zainab suka fita".
" suna fita aisha tace lalla kam wlh sainayi maganinki a g'idan nan".
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES.F.O.W.☘.
🌳impacting valuable knowledge and entertainment is our concern🌳
story written by Mmn uswan.
3⃣8⃣
"har bakin mota zainab ta rakashi' ya b'ude ya shiga snn zainab ta mika masa jakarsa dake hannu hannunta ya amsa gani yatada mota zai fita sai tace kalli dakatawa yai ya tsaya h'ade da juyo mata fuska yaji abinda zatace' sakai tai cikin motar daidai bakinsa tai masa kiss💋 h'ade cewa pls kakulamin da kanka' snn ta ciro kanta' murmushi kawai zhrdee snn yaja mota yatafi".
" yana tukine dai kawai amma hankalinsa baya tare sbd abinda sukai zainab jiya da dare' idan yatuno wasu abubuwa sai dai kawai yai murmushi h'ade da shafe kansa".
"Aisha najin tafiyar zainab da sauri ta mike tafito har zata shige Aisha tace zainab".
"na'am Aisha".
" Dan Allah Dan annabi na rokeki banaso na kara ganiki a dakina".
"lfy wani abune aka f'adi maki a kaina?".
" a'a babu komai' nidai kawai kada kikara shiga daki".
"Aisha kenan' iya kacin abinda zainab tace kenan ta shige d'akin ta".
"itama Aisha shigewa d'akin tai' zainab na shiga daki bata zauna ba tafara gyara d'akin ta tana gamawa ta h'ada kayan zhrdee indices d'insa ta kwashe taje toilet ta wanke masa shi tsaf ta shanya snn taje ta gyara kayan daya cire tasa acikin wardrobe ta'ije masa bayan ta gama aikinta tas tai wanka ta kwanta".
"da rana misalin 11-30 saiga kiran zhrdee kaman daga sama zainab taji wayarta na ringing da sauri ta daga wayar' gani number zhrdee ne yasata dauka h'ade da sallama' yana amsawa yace kindafa abinc ne?"
"a'a"
"kisa sanwa dani ganinan zuwa".
" to kawai tace h'ade da mikewa' bayan ta kashe wayar kitchen kawai ta nufa tasa sanwa jolif rice da dafa masa da kifi busasshe kafin tagama zhrdee ya'iso kai tsaye d'akin zainab yashige' koda yashiga ganita yai tana sallah' b'akin gado ya zauna yana jiran ta'idar".
"zainab na sallama ta juya da sannu da dawowa' yawwa sannu ya g'ida".
"alhamdllh' ya kasuwa? alhamdllh' bari na duba abincin ko ya karisa".
"a'a yazo kiga hannu yasa ya jawota jikinsa ya zaunar da'ita a kafarsa' hannu yasa ta cikin rigarta yana shafe mata...... da sauri zainab ta tureshi h'ade da daukan zani ta daura taje duba abinci' gani abincin yayi plate ta dauka ta diba masa snn ta dauki ruwa takai masa"
"gani ta da yai da kaya a hannu da sauri ya dauki towel ya daura yaje ya amsheta suna ijewa ta sake mikewa".
" ina zaki?"
"wanka zayi".
" a'a dawo ki zauna' tare sukaci abinda duk da ba mgn sukeyi ba amma idonsa nakan zainab' bayan su gama ne zhrdee yai second around snn sukai wanka ya koma kasuwa".
"da yamma Aisha ta amshi girki zhrdee yana dawowa d'akin Aisha ya shiga lkcn tana toilet tana beyi mgn ya tube yarage daga shi sai gajeran wando snn yasamu b'akin katifa ya zauna' Aisha ta fitowa daure da towel gani zhrdee yasata daure fuska h'ade da dauke kanta".
"gani h'aka yasa zhrdee mikewa kamar zaishig toilet da karfi ya dauketa ta baya sai kan gado snn ya fisge towel d'in da take daure dashi' a lkcn kam beda niyar amfani da'ita amma a lkcn saida yai' Aisha tayi kokarin gudu amma takasa sbd irin rikon da yai mata' yana gamawa ya je yai wanka' nan yabata kwance tana cizon lebbanta' baya fitowa suka h'ada ido yace lfy? ko dama kin dauka karfina kikafi?".
"ita dai bata tanka masa ba' zama yai yaci abinci yana gamawa yasa kaya yatafi bangaren su Hjy dama lkcn duk suna parlour zama yai sukaci gaba da hira harda su Shamsudee da Nurudee itama tashi tai tasake wanke wanka zhrdee be dawowa d'akin Aisha ba sai around 11PM' koda yashiga be kulata ba kwanciya kawai yai.
"da safe tana idar da sallah taje kitchen ta h'aka masa breakfast ta kawo ta'ije yana fitowa wanka ita k'uma ta shiga kafin tafito ya shirya karyawa yatsaya yi' tana fitowa ko kallansa batai ba taci gaba da shafa mai' yana gamawa ya kime' gani har zaifita batace dashi kala ba yasashi cewa Aisha ina kwana' tai shiru' dakefa nakeyi still bata amsa ba' daga snn besake mgn' wardrobe yaje dauka wasu takardu yana budewa wayarta ya f'adi a tarwatse yadda ta'ije'".
" subhanalillah yaushe wayarki tai h'aka? ko fadowar da taine yasata tarwatsewa? dukawa yai ya dauki wayar' kae wann ma ai ta tashi a aiki babu wata mgnr gyara".
"idan Aisha ta tanka kasa ma zai tanka".
" meda wayar yai cikin wardrobe ya dauki abinda zai dauka yai gaba".
"yana fita d'akin zainab yashiga snn tana kwance amma ba bcc takeyi ba' gani yashigo ne yasata mikewa zaine h'ade da cewa ina kwana".
" lfy klau kin tashi lfy?".
"lfy klau' har ya juya zainab tace dan Allah inaso mgn dakai' tsayawa yai h'ade da cewa ina jinki".
"dama mgnr zuwa awone antenatal sbd lkcn da suka rubutamin yakamata tun last upper week ne yakamata nafara zuwa banjeba"..
"eh ina sane ai".
" to yaushe zanfara?"
"sai lkcn dana shirya".
" kamar yaushe kenan?".
"bansani ba".
" zhrdee ya karisa mgnr ne da fita' shiru zainab tai' tana binsa da kallo".
"zhrdee be dade da fitata zainab taji ana sallama duk da Aisha taji amma dayake batai niyar amsawaba yasa ta kyale' zainab ce tafito duba me sallama' wata mata tagani rike da d'an ta dan kimani shekara hudu a hannu cikin girmamawa suka gaisa zainab tace wa kike nima?"
"gun Aisha nazo tananan?"
"eh tananan amma tsaya nadubata' shiga d'akin Aisha tai ganita zauna yasata cewa kinyi bakuwa' banza da zainab tai bata tanka ba' zainab na fita tace shiga tana ciki".
" to tace".
"tana shiga Aisha taga Ashe ubaida ne' tsalle tai ta rungumeta tana murna' uhmm su Aisha sarakan zumuci' tunda aka auri zhrdee aka mancemu' nidai nasan zhrdee bazai hanaki zumuci ba'idan ma nabaki haushi ina sane da labarin za'ai maki kishiya amma naki zuwa bikin sbd tunda kikai aure kika sharemu kwana2"..
" Dan Allah ubaida kiyi hkr wlh ba h'aka bane".
"to menene? badai kice zhrdee ya hanaki hulda da cewa ba' duk da nasanshi da kishi kamar ace akankine".
" uhmm ubaida kenan mgnr dah!! ne wnn".
"kamar yya Aisha?"
"wlh zhrdee ya canza' dan yatashi a yadda kika sanshi' sbd komai ya canza' tunda ya auro algugumar yaringa".
" kefa kawata shafami naji labari".
"yanzu h'aka ma da kika gani wlh nafi wata bana mgn dashi' koda yazo banza nakeyi dashi".
" subhanallh Aisha lfyrki kuwa".
"lfy klau ubaida'.
" h'aba Aisha auren da kikai a farko kika zauna da kishiyoyi har biyu kece ta uku be daga miki hnkli ba saina zhrdee? idan wanda nagani itace kishiyarta taki guda nawa take? kin zauna da manyan mata ma banle ita".
"himm ubaida kenan bazaki gane bane".
" ina ko zangane' saidai kiganar dani".
"ubaida koda na auri Nasir yanada mata biyu nice ta uku' bayan aurenmu nagane cewa ya auri wasu matan kafin ni amma duk yasakesu' amma wlh h'akan be taba tami da hankali ba' sbd ban zauna dasu ba' Fatima ce kawai muka zauna tare' ita k'uma Fatima abinda na lura dashi shine bata daukeni a matsayin kishiya ba' nasan inda ta daukeni a matsayin kishiya wlh ko abinci bazata baniba".
"to ba yarinya bace a haife ta haifeni dan dai Allah bebasu haihu da wuri bane' wani abu daya sama lura dashi shine Nasir yana matukar son Fatima' k'uma ko menene zai'iya yimaka idan kace zaka tadama Fatima da hankali dan ba karamin son yake yimata ba".
"a kudi shekaru ilimi na zamani dana boko Fatima ta fini ubaida ta'ina zanfara' matar da take da doctoring degree daga ita har Nasir na kur'ani k'uma nasha jinta cikin dare tana karatu da asuba k'uma suyi da yara' k'uma koshi Nasir d'in ma ba baya ba' ubaida ta'ina zanfara?"
"OK yanzu na ganeki Aisha' kin nunami su kinajin shoronsu kenan' shikuma zahradee baki shoransa sbd shi yarone".
"ba h'aka bane ubaida".
" to menene?".
"wlh ubaida duk da nataba aure kafin na auri zhrdee amma bantaba jin zafin kishi kamar yadda nake kishi zahradee ba"..
" kamar yaya Aisha".
"ubaida aurena da zhrdee nasan dadin d'an namiji' nasan dadin saduwa"..
" ban gane ba Aisha".
"Aisha na mgnr ne babu alamar wasa a fuskanta".
" a lkcn dana auri Nasir duk lkcn da yazo saduwa dani har fargaba nakeyi sbd a duk lkcn daya sadu dani gabana komawa yakeyi kamar ya salbe jazur yake komawa sbd azaba' nakanji raina kamar zaifita idan yanaji' da naga abin yana niman fita karfina yasa a sanar dashi' shine ya siyo wani magani TUBE JELLY PERSONAL LUBRICANT a duk lkcn da zaifara saiya shafa daya fara amfani dashi naji saukin zafin sosae ".
" sai k'uma daga baya danayi rashin lfy wanda yasa harna cire rai da rayuwar duniya'🤔 ..Aisha kwaran da gske ubaida sanadiyar h'aka nasamu matsala a mahaifata wanda doct ya shedami ba lalla bane na haihu"..
"Innallilahiwainnaillahraju'un' Aisha shine bantaba sani ba".
" murmushi kawai Aisha tai".
"amma kintaba samu ciki a g'idan Nasir?"
"nasamu yakai wata uku snn ya lalace".
"kinji abinda yasa nake matukar son zhrdee wlh a duk lkcn naga gansa da zainab sainaji kamar na kasheta na gaina ganita' wlh ubaida ba lallane ki yarda da abinda zanfadi maki ba amma tun bayan aurena da zhrdee Allah ya jazabceni da sosa"
"son da kike masane yasa kike gaba dashi?".
" a'a ba h'aka bane' koda zhrdee ya sauri zainab nunami yai baya saduwa da'ita' koda labari yazomi sai naji Ashe har ma cikine da'ita".
"ciki fa kikace Aisha?".
" wlh kuwa' shiyasa na hkr dashi gaba daya na barmata shi'dan a yadda nakejin zhrdee bazan iya sharing d'in sa da wata mace ba".
"wlh Aisha bansan ke wawiya bane sai yau' nidai yanzu g'ida zanje sbd Bbn Abba yace kada na dade na barsama a g'ida ne yana kirana' amma koma menene kiyi kokari kizo' yanzu dai Dan Allah idan yadawo ki amfashe hannu bibbiyu sbd wlh zhrdee yana soki sosae' kizo kina masa h'aka bazaiji dadi ba' Dan Allah kiyi hkr ki sanyaya zcyrki".
" to shikenan ngd ubaida' idan ba h'aka ba kinaji kina gani a kwace makishi ".
" duk sukasa dariya' oho gashi kinzo ko ruwa banbaki ba "
"a'a babu komai ai ba bakuwace niba".
" har bakin gate Aisha ta rakata sukai sallama "
"yamma nayi Aisha ta hadawa zhrdee lafiyayyar abinci h'ade da juice takawo daki ta jere masa tashiga wanka bata taba lkc ba ta fito kwalliya sosae tai ita kanta tasan tayi kyau' bata dade da gamawa ba zhrdee yai sallama suna h'ada ido yai mmki sosae a zcyrsa yana cewa to yau k'uma me aka shiya' karisawa yai ciki gimbiyata yau kwalliya ne h'aka akaimi?"
"to zo kiga wani abu".
" gani bata motsaba yasashi zuwa gabanta ya duka yana dafe da gwiwowinta Aisha dan Allah kiyi hkr ki daina fushi dani h'aka' wlh duk lkcn da zanshigo dakinki har faduwar gaba nakeyi' kamar fa ki mance auren soyayya mukai dake idan ma wani abu ne nayi maki me zaihana ki sanar dani amma ba kirinka fushi dani ba' wlh banajin dadi nashigo naganki kina cikin kunci' Aisha sbd dakefa yasa nake bujirewa mgnr su Hjy da Abba da k'uma zainab d'an dai naga na kyautatamaki amma duk yatashi a banza'.
"idan k'uma kince mgnr aurena da zainab wlh bani na nimawa kaina ba su Abba ne' ni k'uma na amince masune sbd zabi suka bani' ni k'uma har ga Allah banason rabuwa dake shiyasa na amince masu' k'uma nima ai yakamata nayi fushi dake sakamakon buyemi mgnr rashin haihuwar' amma kinga duk banyi fushi ba sbd inasonki ko' idan k'uma mgnr cikin fans ne wlh bayin kaina bane rabon cikine ya kaini gunta a wnn ranar' k'uma koba komai ai matatace kamar yadda kema kike"
"Dan Allah komai ya wuce inaso muyiwa juna uziri muyafewa junarmu Dan Allah mukoma kamar da' kinji Aisha ta".
"murmushi kawai tai masa batare da tace komai ba".
" zahradee yace alhamdllh hannu yasa a aljihu ya ciro sabuwar waya ya mika mata' bayan ta gani ya amsa yasa mata a caji' snn ya tube yaci abinci' a yau kam ko leka zainab beyiba balle tasan yadawo zamansa yai a d'akin Aisha ".
" duk da mgnr da yai batace dashing kala ba amma da sukazo kwanciya yaga babbaci sbd duk yadda juyata yanayi batare da tace kala ba' da yagama daukarta yai ya dora akan kirjinsa sukai bcc.
"yau ko zhrdee ko masallaci bejeba a daki sukai sallah tare suna idarwa suka koma gado".
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRIRES F.O.W.☘.
🌳impacting valuable knowledge and entertainment is our concern🌳
story written by Mmn uswan.
3⃣9⃣
"basu dashi ba sai around 10AM suka tashi' shine ya fara tashi snn Aisha' toilet taje tai wanka snn tasa doguwar rigan jallabiya har takami hanya zata fita' Aisha ina zaki?"
"kitchen zanje hadoma breakfast".
" idan Akwai rowan Lipton kikawomi kawai".
"to shikenan".
" fita tai taje kitchen ta dibo masa ruwan Lipton din ta kawo masa' tana fita yashiga toilet wanka' koda tashigo da bata ganaaba ijewa tai a kan table dake gefe takoma b'akin gado ta zauna tana jiran fitowarsa".
"yana fitowa daga toilet jawo kajera dake gaban mirrow yai ya zauna kusa da'ita h'ade da zuba mata ido' Aisha na gani h'aka ta kau da kanta gefe".
" menene h'aka Aisha ta kalleni mana' murmushi tai snn tadawo da kallonta kansa' shima zuba mata ido yai h'ade da murmushi' snn yace jeki ki dauko min mai".
"mikewa tai taje ta dauko tana dawowa ta mika masa' h'aba Aisha ta shafami mana' murmushi tai snn ta dawo b'akin gado ta zauna h'aka ya dunga maka mata kowani bangare na jikinsa mata shafa masa' bayan ta gama yace ga short niker dita dauko misami".
" har dama niker?"
"Eh' mana".
"daukowa tai tasa masa' snn yacire towel d'in da yake daure dashi' bayan ya gama sa kayansa ne yace dauranki abu daya".
" me k'uma? "
"bakibawa mijinki breakfast ba".
"kae zhrdee wlh shagwabarka yai yawa".
" Aisha kenan idan banmaki shagwaba ba wazan mawa?.
"Allah ko?"
"eh mana"
"mikewa yai yaje ta bayanta ya rungume ta h'ade da cewa wlh Aisha dan bakisan yadda nake jinki a zcyta bane yasa' inda ana budewa da na b'ude maki zcyta kiga zahiri' amma inaso kinsan cewa kece jiya kece yau gobe da jibi ma h'aka ne' Aisha ina matukar sonki a rayuwata duk lkcn dana wayi gari naga baki tare na tabbata karshen rayuwatane yazo Aisha' Aisha ina matukar son ki Aisha I really love you' jiyota yai ta gabansa suna kallon juna' Aisha ta".
" na'am"
"kina sona?"
"gira kawai ta daga masa tana dariya".
"da gske Aisha ta?"
"da gske".
" kae Aisha naji dadi sosae' amma dan Allah kidaina fushi dani' koda laifi nayi maki zanfi jin dadi da'ace kina fushi dani' kinji Aisha ta".
"naji"
"yawwa eshat d'in ta' Allah ya barmu tare".
"amin"
"to zomuje kibani breakfast".
" zama yai Aisha na basa a baki har suka gama snn ya mike h'ade da daukar jakansa' ni zantafi kasuwa'".
"saika dawo Allah ya kare".
" amin ngd".
"yana fita saida yashiga d'akin zainab snn tana kwance tana tunanin zhrdee rabonsa da d'akin ta tun jiya da zaifita kasuwa' sallamar sane ya katse mata tunani dagowa tai ta zauna h'ade da cewa ina kwana".
" lfy klau' kintashi lfy?".
"tun jiya daka shigo da safe lkcn da zaka fita kasuwa baka sake lekowa ba Allah dai yasa lfy ne?".
" lfy klau Akwai abinda tsaidanine yasa bansamu leko kiba"
"shiru kawai zainab tai tana kallonsa' ni zantati saina dawo"
"Allah ya kare yabada abinda akaje nima"
"amin kawai yace yafice'yana fita hawaye kawai suka zubowa zainab".
"zhrdee yana fita wani irin dadi ne ya kama Aisha tsalle tai ta f'ada katifa tana murna".
" zainab tai kukan ta ta gaji tashi tai taje tai wanka ta sanya kaya bagaren Hjy taje ta zauna sukasha hiransu bata dawoba sai bayan azahar snn tadawo bangarenta' da yamma tai masa tuwon masara da miyar kubewa busassa wanda yaji namar rago da busheshen kifi' sbd tasan yana matukar so' snn taje tai wankanta tasha kwalliya cikin riga da sket taje kitchen ta dauko abincin tadawo daki' zhrdee be dawoba sai bayan isha saida yafara shiga d'akin Aisha yakai kusan minti 30 snn yafito zuwa d'akin zainab".
"yana shiga zainab ta taresa da sannu da zuwa h'ade da amsar masa jakan dake rataye dashi a kafada snn tace kadawo lfy?"
"yah!! kasuwa da k'uma jama'a?"
"alhamdllh".
" ruwa ta dauko ta mika masa snn tace zakaci abinci yanzu ne' ko sai kayi wanka".
"me kikayi?"
"tuwon masara nayi da miyar kibewa".
" a'a yau banajin ci'kije ki dafami koda shinkafane kafin kafito wanka".
"to kawai tace' duk da ranta ya baci amma bata nuna masaba ' toilet tashiga ta h'ada masa ruwan wanka snn tazo ta ninke kayar daya cire tazuba a wardrobe tanufi kitchen' shinkafa ta sake dafa masa wanda bewuce gwangwani daya da rabi ba' tai sanwa da ruwa plast sbd tai sauri' be dauki lkc ba ya daho ta diba ta kawo masa".
" zhrdee yana kaiwa baki da sauri ya dawo dashi' zainab na gani h'aka tace lfy? banji dadin abincin bane kamar be dahuba".
"a'a b'akin kane' to ko zaka gwada cin tuwon kagani".
" to yace' zainab ta dauke shinkafar ta dauko tre d'in tuwon ta kawo gabansa' dibawa tai ta zuba masa a plate' snn yafara ci' zhrdee yaci tuwon sosae yana ga mawa zuwan ta kwashe ta medasu kitchen snn tadawo suka kwanta'.
"yau kam yadda suka kwanta h'aka suka tashi itama zainab be dameta ba' da asuba kafin yaje masallaci saida yashiga d'akin Aisha ya tada'ita snn yafice".
"suna dawowa yashige bangaren Hjy nan ya zauna har eight snn dawowa' dama tun tashi zainab da asuba bata koma bcc ba' tana idar da sallah tashiga kitchen h'ada masa abin breakfast' tana kitchen taji shigowarsa gani bata gama yasata shiga daki ta h'ada masa ruwan wanka a cewarta kafin yafito daga wankan ta gama".
"yana shiga ta koma kitchen taje ta karisa kafin yafito tagama kwashewa tai takai daki' zhrdee yafito wanka daure da towel a kugunsa yaje gaban mirrow ya zauna' yana zama zainab ta dauki dayan towel din dake gefen gado tazo tana goge masa bayansa' banza zhrdee yai da'ita kamar besan tanayiba zainab na gama goge masa baya ta dauko mai har takai hannu zata fara shafa masa' me zakiyi?"
"shafa maka zanyi".
" kae Dan Allah banison iskanci' ni yaronki ne da zaki shafawa mai".
"hannu yakai zai amsa da sauri zainab ta kaudata hannu tana f'adin Dan Allah kabari na shafa maka mana".
"zainab badake nake ba".
" dani kakeyi amma dan Allah bakari na shafa maka ".
"tsayawa yai yana kallonta".
"zainab ta fara shafa masa tana cewa kae baka ma ji dadi matar ka na shafa maka mai ba".
" da sauri zhrdee ya janye kafarsa h'ade da cewa eh d'in ban gogeba".
"to yi hakuri wasa nake maka kawo na karisa kaji maigidana na kaina".
" zahradee najin h'aka kansa yakara fashewa yai girma' mika mata kafar yai h'ade da bonewa' zainab taci gaba' tana ga mawa ta dauko masa kayan da zaisa da taomakontane yasa kayan' suna gamawa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 20 Chapter of 38