Share this page
"sbd Allah zhrdee kai da kake da amarya mezakai dani..... "amarya banza amaryan wufi wayace miki tana gabana?" ko nine na f'adi maki h'aka?". "a'a to amma... "to amma me?". "h'aba Aisha Ashe duk f'adi tashi da nake akanki b'akya gani' sbd da kefa duk nakasa sukuni tun safe nake niman yadda zanshigo na ganki amma shine kike tureni daga jikinki Aisha". "jikin Aisha yai sanyi tace to kayi hkr" amma Ai gani.. "kikaga me?" ni bani gani kowa a kwayar idona saike. "murmushi kawai Aisha tai h'ade da cewa uhmm". "rungumarta yai suka kwanta. "shiru-shiru Hjy bataji motsin Aisha ba tace amatullah taje ta dubota ko lfy?". "to kawai tace mike"?. "koda Amatullah taje tai ta sallama babu wanda ya amsa' sukuma a lkcn duk suyi nisa shiya basu san tana yiba' itama Amatullah tasan zahrdee baya nan h'akan yasata tura kofar ta shiga. "ganisu da tai yasata fita da sauri taja kofar' duk da suna rufe a bargo amma saida taji wani iri' jin motsin kofar yasa Aisha cewa tashi kamar anshigo. "kin tashi yai yana f'adin babu wanda yashigo' a'a zahrdee Dan Allah katashi "gani ta nace ne yasashi tashi yaje yasawa kofar key yadawo. "koda amatullah taje cewa kawai tai tasameta tana bcc. "Hjy tace bcc lfy tun yanzu. "Eh"kawai tace' gani snn bata sake mgn ba". "zainab ta zauna har tagaji ta koma ta kwanta'tana kwanciya bcc ya dauke ta". "zahrdee na rungume da Aisha suna hira har 11PM karaf idon Aisha akan a gogo da sauri ta sanarwa zhrdee' shima mikewa yai tare sukaje wanka bayan sun fitone ya canza kaya sn sukai sallama ya fita a sace zuwa g'idan zainab. "yana shiga ya tarar tayi bcc rufe gida yai snn yazo ya dauki pilo yaje extra room din ya kwanta. "zainab bata falkaba sai 2-30AM. gani ita kadaine a g'idan kamar jiya da sauri ta tashi zuwa bedroom. "da sassafe tazo parlour dan gani wanda yake motsi a g'ida' tana tsaye a tsakiyar parlour zhrdee yadawo daga sallama' yana shiga suka hada ido' yace lfy?". "a'a" dama motsi nakeji cikin dare shine nazo duba waye". 'OK kawai yace har zaishiga dakin daya kwana tace ina kwana". "lfy klau kintashi lfy?". "lfy klau". "shigewarsa yai yaje yaci gaba da kwanciyarsa. "kitchen zainab ta shiga ta hada masu abin karyawa' tana gamawa taje tai wanka da kwalliya snn tazo ta dauki tre din abinci da sallama tashiga d'akin ta ije masa a gaba snn ta tadashi. "sbd ta dauka bcc ne yakeyi batasan idonsa biyu ba". "mikewa yai zaune h'ade da cewa ngd". "murmushi tai har ta zauna zhrdee yace a'a tashi kije kiyi wani aiki' idan ina bukatar wani abu zansanar dake". "to kawai tace snn ta mike ta tice. "da h'aka Zainab take rayuwa a g'idan zhrdee' koda wasa be taba leka dakinta ba banle yasan kalarsa' ita k'uma zainab da rashin wayo irin nata besa ta daina shan maganin matar da aka bata ba' safe rana yamma take sha. "duk yadda zhrdee zaiyi saiyayi idan zuwa gun Aisha' idan beje da asuba ba zaije da rana ko dare. "satin su zainab uku da aure ciwon mara ya kamata tun dare takeyi kamar me nakuda gashi taiwa zahrdee kiran duniyarnan yai banza da'ita' gani h'aka yasa Zainab daukar wayarta ta kira g'ida takira inna Hulaira tana kuka. "kukan da takeyi ne ya hanata mgn' jin h'aka yasa hankalin g'ida ya tashi da sauri inna Hulaira ta d'au hijab sai g'idan zainab' koda tashiga ganita tai kwance tana juyi akan carpet tana kuka. "da sauri tai kanta hade da tambyr lfy zainab meya sameki?". "zainab takasa mgn sai kuka". "gani h'aka yasa inna kiran Hjy Mmn zhrdee ta sanar mata da abinda ake ciki. "nan take Hjy ta kira Abba ta sanar dashi' Abba yace ina son yake?" koba a gidan ne yake ba?". "eh ba'a nan yake ba". "to shikena yanzu abinda za'ayi kije ki dauketa zuwa hospital kafin yazo. '"to kawai Hjy tace' kyale ta dauka gani gida babu kowa da kanta taja mota'tana isa inna ta fito da zainab sukai hospital. "amma yai kira har yagaji amma duk numbers zhrdee a kashe suke gaba daya. "gani h'aka yasa Abba zuwa shagon son da kansa nan ma begansa ba' mmki ya kama Abba sosae. "daga nan hospital ya wuce'ko kafin yaje doct yayi abinciken da zaiyi ya gama' ruwa kawai aka samata hade da alluran bcc. "Abba da kansa yaje office din doct din dayake family doct ne'doct yaiwa Abba bayani komai. "batare da nuna damuwa ko bacin rai ba yace ngd insha Allahu za'a gyara. "bayan Abba yafita a office din doct Abba ya sami Hjy ya sanar da'ita duk abinda ake ciki. "ciko da mmki Hjy tace wlh alhj nifa ban fahimci abinda kake f'di ba". "Abba yace Hjy kenan Ashe tunda akai auren nan son betada tarawa da yarinyarnan ba?" "hade da buga kirji Hjy tace me?" "wlh kuwa Hjy" nima kaina abin yana dauremi kai. "lalla zhrdee yanuna mana yacika dan kansa' amma Dan Allah Alhj kabarni dashi kaga ikon Allah. 📖🖊 ☘☘ ☘ AURE IBADA NE FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.☘. 🌳Impacting valuable knowledge and Entertainment is our concern🌳. story written by Mmn uswan☘ 3⃣3⃣ "murmushi Alhj yai snn yace Hjy kenan' me zaki?" "kashhhh!!!" nace kabarni dashi kawai". "to naji na yarda amma duk abinda zakiyi banaso ki aikata cikin fushi' ni inda kin barni zanshawo kan al'amarin". "Alhj kenan' nafi kowa sani halinka' shiyasa nace kabarni dashi". "fitowar inna Hulaira ne daga d'akin yasa sukai shiru da mgnr". "Hjy ta tareta da cewa me doct yace ne?". "a'a" ba dani akai mgnr ba da Alhj nima abinda nake tambya kenan kika fito' amma yace result din be fito ba". "Eh" h'aka ne Hjy amma ya jikin nata yanzu?". "Alhj jiki da sauki". "ta tashi ne". "a'a" har yanzu bata falka ba". "to shikenan ni zanje idan yaso ko zuwa yamma ne zamu dawo da maigidan mata". "sbd na aikesa wani kauye be nan shiyasa baku gansa a nan ba". "Allah sarki Allah ya dawo dashi lfy". "amin ngd". "bayan tafiyar Alhj ne duk suka shige cikin d'akin". "Abba be koma kasuwa ba saida yabiya g'ida ko zaiga zhrdee amma be gansa ba' a cewar Aisha tun fitar safe be dawo g'idan ba". "h'aka ya sake komawa kasuwa nan ma bashi' ko da tasake kiran number still a kashe yake". "zama Alhj yai yai shiru yana tunanin yadda akai zhrdee ya lalace h'aka' to ma me yake nima da nine?" kodae so yake ya zubarmi da mutunci a gun uban yarinya nan ne lalla idan ko son be gyara ba wlh saina nuna masa kuskurensa. "Aisha na komawa d'aki zhrdee yace lfy Abba ya kiraki?". "kae fa ya tmbya". "Ni k'uma?". "Eh kae". "to me zanmasa?". "nima bansani ba". "to bari na fita baje kasuwa naji abinda zaice". "to". "mikomin wayata da riga". "Aisha na mika masa yasa snn ya kunna wayar". "bayan ya sanya riga ne yace da Aisha dubami kiga idan babu kowa nazo na fita" Aisha na fita sukai karo da Amatullah'gani yadda Aisha ke juye juye yasa amatullah cewa lfy Aisha?". "me kika gani?". "gani nayi naki juye-juye kamar mara gskya". "rashin gskya k'uma?". "Eh"mana". "a'a" babu komai". "uhmmm"!!. "amatullah tace". "makewa Aisha tai ta dauka amatullah shigewa d'aki tai' batasan itama makewar tai ba". "Aisha na gani shigewar amatullah da sauri taje ta sanarwa zhrdee suka fito tare ya fice snn ta koma d'aki. "duk abinda sukeyi a idon amatullah' kama baki kawai tai tana mmkin yadda zhrdee ya lallace h'aka bayan da ba h'aka yake ba". "Zainab bata falka ba sai bayan la'asar tana falkawa da sauri suka mike zuwa kanta suna tambyar jikinta". "shiru Zainab tai sai hawaye da suke kara kaina a fuskanta' gani h'aka inna hulaira taje daidai inda kanta yake tasa hannu tana shafe mata kai h'ade da tambyarta meke damut". "cikin kuka Zainab tafara mgnr tun kafin ta fasa goran da sauri Hjy ta tareta da cewa ya'isa h'aka' ba'ason mara lafiya da surutu". "inna hulaira tace gskya kam". "gani magrib ya kusa yasa Hjy kiran amatullah' amatullah na dagawa Hjy tace suyo abinci sukawo". "amatullah tace to Hjy". "har zata kashe wayar sai k'uma ta tambya ko zahrdee yazo g'ida". "a'a kawai amatullah tace". "koda zhrdee yaje kasuwa gun Abba'Abba bece dashi komai ba sbd a kasuwa suke". "da yamma lkcn su amatullah da amaturahaman suna hospital saiga Abba da zhrdee sun shigo". "suna shigowa duk suka mike bayan su gaisa da Hulaira Abba ya tambyi mai jiki". "tace da sauri'snn suka fita shida Hjy". "zahrdee dake gefen gado daedae kan zainab yadora hannu pilo da tasa kai batare dayace mata komai ba' gani h'aka yasa Hulaira fita daga d'akin'. suma su amatullah fita sukai yarage subiyu kawai. "bayan su fita ne zhrdee ya jawo kujeran dake gefe ya zauna' saeda ya zauna snn yace yaya jikin?". "banza dashi Zainab tai bata tanka ba". "dakefa nakeyi ko baki jikine". "a lkcn ne tace meya dameka da jikina da har kake tambya ta". "Dan na tambayi jiki sai yazama f'ada k'uma". "ta yaya bazanyi f'ada da kaiba sbd Allah nasan kana jina lkcn da nake kwada maka kira amma baka amsani ba kai tafiyarka". "h'aba zainab ta yaya zanji kiranki na kwaleki' wlh banji bane amma tunda kince h'aka ne to kiyi hkr' yanzu dai yaya jikin naki. "tsaki tai bama h'ade da jiya masa baya. "yanzu Zainab ni kikewa tsaki sbd Allah dan na tambyi jiki kin?" tunda tambya ya zama laifi Allah ya baki hkr ni zantafi ko kina bukatar wani abu?". "banza dashi tai bata tanka ba". "Zainab dakefa nakeyi.... "shigowa inna Hulaira ne ya katse zhrdee' Ashe taji abinda suke f'adi' nan take ta h'au zainab da f'adi". "zainab najin h'aka tasa kuka h'ade da cewa a'a". "shima zhrdee gani h'aka yasashi hawa kan gadon ya zauna kusa da'ita snn ya rike mata hannu daya kamar mai yimata tausa cikin sigar tausayawa yana f'adin h'aka zainab dita Dan Allah kiyi hakuri ki daina wnn kuka mana Dan Allah kinji". "dayan hannunsa yasa yana goge mata hawaye' gani inna na gun yasashi jawota ya rungumeta a kirjinshi yasa shafe mata baya h'aba zainabata kiyi hkr h'aka kinji k'uma Dan Allah kidaina kuka h'aka banason gani hawaye a fuskanki pls baby stop crying. "yanzu f'adimi me zakici na siyo maki"?. "shiru tai bata tanka ba". "kiyi mgn mana Zainab". "Zainab tasake shiru". "inna Hulaira dake gefe murmushi kawai tai h'ade da dauke kanta a gunsu. "gani bataga niyar mgn yasashi cewa ina zuwa' sauka yai daga kan gadon ya fita". "koda yafita bega su Hjy da Abba ba' a zcyrsa yace maybe gida sukaje". "bakin hospital yaje inda ake siyar da gasassun kaza yasiyo h'ade dasu YOGHURT DA ICE CREAM snn ya dawo ciki da sallama ya shiga dakin plate ya dauko ya zuba namar kazan a plate snn ya h'au gadon dama lkcn Zainab ba zaune ta jingina da bango da kansa yake bata a baki. "su Abba suna shigowa kenan sukai karo da zhrdee yana bawa zainab abinci a baki murmushi kawai Abba yai batare da sun karisa ciki ba yajuya ya fita". "Hjy ne ta kariso ciki dan suyi sallama da inna'inna na gani Hjy ta mike suka fita bayan sun fitane sukai sallama Hjy tace da safe zata dawo". "Inna tace babu damuwa". "bayan su fitane inna ta tsaya a waje tana jiran sugama". "zainab tai mmkin zhrdee sosae a zcyrta tana cewa kodai dama zhrdee yana sona h'aka' shine baya kulani' baya kwana a dakina' bayaso nazo kusa dashi' kodai yaudarata yakeyi' ko k'uma sbd yaga ba'a gida muke ba". "tsayawa tai tai shiru tare da zuba masa ido takasa tauna namar dake bakinta". "zahrdee ya katse mata tunani da tambyrta yahh!! dae?". "uhmm' babu komai". "kodai kin koshine?". "Eh'nakoshi". "OK to kisha yaourt din koda kadan ne". "daukowa yai ya bata a baki tasha snn ya cire ya'ije. "tissue ya dinba ya goge mata baki snn ya sauka daga gadon h'ade da cewa ni zantafi' in Allah ya kaimu da safe zanzo". "shiru kawai tai tana kallonsa cike da mmki Kodai ba zhrdee da tasani bane". "kina jina kuwa zainab?". "Allah yasa mukai". "amin ngd". "bayan ya fitane inna tashigo". "su Hjy suna hanya ne Hjy take tambyar Alhj a ina yaga yaronga?". "wafa son kike nufi kowa?". "shifa". "wlh nima bansan ta yaya akai yazo kasuwa ba'kawai ganisa nayi a kasuwa". "baka tambyesa daga ina yake ba?". "a'a ban tambyesa ba sbd gani nayi a kasuwa muke". "to amma kinsan wani abin mmki?". "a'a saika f'adi". *"da gske ne kuwa abinda doct ya fada?". "me kagani ne Alhj?". "sbd abinda naga yake mata a hospital". "himm Alhj kenan'kana mantuwa da d'an yau". "kamar yaya?". "baka tunani yayi h'aka ne kawai Dan dauke mana hankali?". "ko Hjy?". "Eh"mana". "to Allah ya'kyau ta". "amin"kadai kabarni dashi kawai". "him Hjy kenan". "su amatullah dake baya suna zaune sunaji duk abinda Abba da Hjy suke f'adi amma babu wanda ya tanka har suka isa". "suna isa Hjy da yara suka riga shiga ciki Abba ya tsaya gyara parking mota' su Hjy suna shiga ciki daidai lkcn Aisha na fitowa daga kitchen' tana gani shigowa su Hjy da fara'arta ta taresu da sannnu da dawowa". " hjy yawwa sannu da g'ida". "har Aisha zata shige Hjy ta daka mata tsawa da keee!! da sauri Aisha ta juyo' baki iya cewa ya mai jiki bane?". "kuna da mara lfy ne?". "me kikace Aisha?". "cewa nayi kinada mara lfy ne?". "lalla Aisha' koda yake bakida laifi jeki abinki". "shigewa tai batare da tattama ba". "ido kawai Hjy ta zubawa Aisha tana kallonta har tashige' a zcyr Hjy tana f'adin zakici ubanki idan dani zakiyi". "amatullah da amatulrahaman sukasa dariya". "da safe saida zhrdee ya biya hospital snn taje kasuwa' da yake shida Hjy sukaje' da yamma akai sallama Hjy ta dauki zainab zuwa g'idan ta' a dakinta ta'ije ta har zhrdee da Abba suka dawo daga kasuwa. "bayan su dawone zhrdee yana d'akin Aisha yanacin abinci suna hira' Hjy da kanta tai sallama Aisha ne ta amsa snn taje ta b'ude kofar' gani Hjy ne yasata dukawa tace sannu Hjy". "kema sannu'ina Mijin naki?". "yana ciki". "kirashi kuzo tare". "to kawai tace". "komawa tai ta sanar dashi' mikewa yai ita k'uma ta sa hijab suka fita tare". "parlour suka nufa ita dashi' suka shiga da sallama' Abba da Hjy suka amsa a kan carpet suka zauna ita dashi zhrdee yace Abba gamu". "Abba yace bani ke kiranku ba Hjy ce". "eh'nice na kiraka dama tambyarka ne nakeso nayi' baka sabarwa matarka bane game da rashin lfy dayan matarka bane?". "tasani". "tasani fa kace?". "ke Aisha". "na'am". "dama kina sane da yar'uwanki ba lfy?". "Eh". "to meyasa jiya da nake tambyarki kika nunarmi baki sani ba?". "eh' sbd bansan gutane kukaje ba shiyasa k'uma.. "k'uma me?". "babu komai". "yanzu sbd Allah Aisha kin kyauta kenan inda g'ida daya aka hadaku h'aka zaku zauna? k'uma idan ma banda abinki Aisha koda bangani ba amma naji labarin cewa koda kikai auren farko ku uku ne a gun mijinku h'aka be dameki ba sai zainab ce zata tsole maki ido? to wlh bazan yarda da wnn zama ba dole ki gyara". "shiru Aisha tai tanaji Hjy' zhrdee ne yace aa Hjy Aisha batada laifi nine me laifi sbd nine na hanata zuwa hospital din".. "salati Hjy tai snn tace lalla zhrdee yaune nasan bakada hankali' yanzu da kanka kake fadin h'aka". "shiru Aisha tai sbd tasan fadi kawai zhrdee yai dan kareta amma ba h'aka bane". "Abba dake zaune yana jinsu cewa kawai yai ke Aisha". "da sauri tace na'am Abba". "tashi kije daki". "to tace h'ade da mikewa zuwa daki". "bayan Aisha ta shige ne Abba yai gyaran murya snn ya fara da cewa son wlh bazan boye maka ba wlh ka batamin rai kwata-kwata tunda da nake dakai bantaba tsammani zakai mi h'aka ba'amma bakada da laifi laifi nane ngd da irin sakayyar da kaimi.. "menayi k'uma Abba kodai hadani dakai ne akayi?". "tsawa Abba ya daka masa yana fadin kaemi shiru' banason mgnr banza' kada ka daukeni yaro karami wanda besan abinda yakeyi ba mana. "Dan Allah Abba kaimi bayani wlh ban fahimta ba". "karaf Hjy tace kace baka fahimta ba mana ashe tunda akai aure babu abinda ya shiga tsakanika da matarka... "lailahallalahu' Muhammadu rasulillahi (S.W.A) akanka. "Dan Allah Hjy waya fadi maki h'aka?". "me garinku ne ya fadi min h'aka'kanaso kace karya ake maka ko yaya?" to bari kaji doct ya zaiyanami komai Ashe tunda aka kaita kallonta kawai kake kamar photo' nidai nasan kanada lfy banle nace.. "to nidai nidai". "kaidai me son?" wlh bari kaji wlh idan har kabari h'aka yasake kasan cewa wlh zanyi mummunar saba maka k'uma wlh bazaka sake jin dadi naba". "yanzu abinda nakeso dakai kaje ka dauki matarka mutafi gida Allah yabamu alkairai". "amin Abba". "tana dakin Hjy kwance". "to". "juyawa yai zuwa dakin Aisha". "ina zaka?". "shiru yai". "hannu kawai Abba ya nuna masa alama kada yashiga". "dakin Hjy yanufa daidai lkcn zainab ta tashi yace tashi muje gida". "to kawai tace snn ta mike". "suna fita dukawa sukai suka sallami su Abba snn suka fice". "suna fita Hjy ta mike zuwa kitchen daukowa Abba abinci' tana cikin tafiya ne su amatullah basusan Hjy na jinsu ba amatullah ta kwashe duk abinda tagani tsakani Aisha da zhrdee ta fadiwa amatulrahaman. "Hjy tai mmki sosae amma anan tabar mgnr ta karisa kitchen. "amma a zcyrta cewa tai lalla zhrdee mune zaimedamu kananu yara ko? amma ba komai. "su zainab suna isa gida dakinta suka nufa kai tsaye shida zainab ita kanta tai mmkin shiga dakinta da yai' sbd tunda tazo gidan betaba shiga ba". "suna shiga zainab tasamu bakin gado ta zauna' bayan ta zauna ne zhrdee yace wato ke Dan tsabar shan kunya da shan mutunci shine kika fadiwa su Abba da Hjy tsakanimu ko?". "ni? me k'uma nayi? Hjy ce tace na fadi mata wani abu?". "ohooo" ke kika sani koma menene yau zaki baya bashinsa". "kamar yaya?". "ta kanji akeji". "eyye". "Eh". "tashi ki tube". "kamar yya". "kamar yaya ake tubewa?" wlh idan baki tube ba da kaina zantubeki". "zainab najin h'aka da sauri ta mike zata fita daga dakin". " kafa zhrdee yasa mata'kadan yarage ta fadi da sauri yasa hannu ya jawota zuwa gado' snn yaje ya rufe kofar dakin ya dawo tubewa yai yarage dashi sai sglet da gajeran wado". "zainab na gani h'aka tasa ihu' hayewa yai kan gadon ya bita har inda take hannu yasa ya jawota da karfi' gani yana kokarin kware mata zani yasa zainab sa hannu tana bige masa nasa hannun". "zahrdee da yaga h'aka da karfin tsiya ya yaye mata zani zuwa sama h'ade da yafe pan din dake jikinta' duk irin kukan da takeyi besa ya karaya ba' da karfi ya shigeta zainab na ihu tana kiran zanmutu Dan Allah kabari' amma ina sbd shi kansa besan abinda yake ciki ba. "zainab tai kuka har tagaji sbd ihu muryanta har yakoma baya fita". "zahrdee be sauka ba saida yai mata jago jago snn ya sauka duk irin kukan da takeyi zahrdee be kalleta ba' iya kaci dauka rigansa yai yana hakki h'ade da cewa tunda abinda kikeso kenan gashi nayi maki' kinga kai kara yakare. "fita yai zuwa other room din da yake kwanciya". "gani daya zahrdee ya b'ude zainab dan kadan yarage ta hade' dagawa da tai taganta cikin jini male-male kwance akan gado wani ihu tasa hade ya jawo zani gadon hannu bibbiyu tana kallon abinda zahrdee ya aikata mata". 📖🖊 ☘☘ ☘ AURE IBADA NE FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.☘. 🌳impacing valuable knowledge and entertainment is our concern.🌳 story written by Mmn uswan☘ 3⃣4⃣ "zainab tai kuka har tagaji babu maceci' da h'aka tai tayi har safiya' tai kokarin tashi tai wanka da sallah amma ina' takasa sbd tsamin da jikinta yai ga wani uban zazzabin daya rufeta komawa tai ta kwanta taci gaba da hawaye". " zahrdee yana shiga dakin da yake kwanciya toilet ya shiga yai wanka snn ya fita h'ade da meda kayan jikinsa ya kwanta ". " shikadan a zcyrsa yake immagine irin dadin da yaji a gun zainab a zcyrsa yana cewa gskya baby tayi kota ko'ina' saidai kashhh!! bantaba jin sonta a zcyta ba dede da kwayar zarra". "inama da Aisha tace nasameta h'aka?" himm!! da taga gata da tareraya a guna ". " amma ko yanzu ba laifi' itama tanada irin nata dadin ". "da h'aka yaitayi har bcc ya daukesa". "zhrdee najin kiran sallar farko ya mike yai alwala yafita yabar g'idan masallacin uguwar yai sallah yana idarwa g'ida ya nufa gun Aisha". " Aisha na sallah zhrdee ya shigo d'akin ta babu ko sallama'itama da yake ta saba be dameta ba' yana shiga tubewa yai ya kwanta". "bayan ta'idar ne ta juya gareshi ina kwana". " lfy klau' kintashi lfy? ". " lfy klau' ya kwanar amarya?". "ha raranta yai h'ade da jawota zuwa jikinsa' Aisha na kwance jikin zhrdee tace ango mijin amarya na tambyi kwanan amarya ba'a bani amsa ba". " kina da wata amarya yane? " "a'a" kae ne dai me amarya ". " ni banida wata amarya daya wuce ke' ke kadai nasani amarya yata". "himm zhrdee kenan' kana da'ita mana' bagashi jiya ka dauketa kuka tafi ba". " muka tafi ina?" "g'idan ta". " wama yasani ko cikine da'ita". "cikin fa kikace?". " Eh " mana". "nasan dai ba kallonta zakai ba". " himm Aisha kenan' idan na f'adi maki wani mgn zaki yarda? ". " me zaihana". "idan nace maki bantaba kwana a d'akin taba zaki amince?". " kae fa😳 ". " da gske ". "kace ciwon datai ba ciki bane?". " ciki a ruwa zatasha ciki ko aina' idan ba k'uma zuwa tai dashi daga g'idan su ba". "Allah sarki har taban tausayi wlh' yanzu ido ka zuba mata?" "Eh" mana". "gskya baka kyauta ba". " to shikenan tunda ban kyauta ba' bari naje nayi ". "dagata yai daga kirjinsa h'ade da mikewa". "Da sauri Aisha ta rungumesa tana f'adin a'a wlh'duk sukasa dariya". "Aisha nasan ba lalla bane idan na f'adi maki wani mgn ki yarda' idan ma kin yarda zcyrki zata iya f'adi maki cewa dadin bakine' amma ni wlh nasan ba dadin baki bane har cikin zcyta nake f'adi". "wlh3 Aisha tunda nake a duniya bantaba son wata yar'mace ba bayan ke' a duk lkcn da mace zata tsaye a gabana tamkar namiji d'an uwana nake ganita' duk wata macen da zangani duk kimarta duk ajinta h'aka zalaka duk kyanta wlh bata birgeni idan bake bace' dalilin dayasa kenan nakasa iya daure zcyta dede da kwayar zarra na h'ada gado da zainab' sbd bata gabana bata birgeni' Aisha ke kadaice a zcyta kinriga kin samu gurin zama kinyi kane kane yadda babu wani gurbi daya rage' Aisha I really love you my eeyshat". " Aisha najin h'aka kara lafewa tai a kirjin zhrdee' shima rungumarta yai da karfi suna kallon juna ido cikin ido". "Hjy da kanta ta shiga kitchen ta hadawa su zainab abin breakfast arish da kwai sai tea Amatullah akace takai masu yya Shamsudee ne zaikata". "gaba daya cikin basket aka zuba sai plast dake dauke da tea tana gama shiri suka nufin g'idan su zainab suna isa a b'akin gate yai parking yace tayi sauri su koma g'ida". " to kawai tace' snn tashige". "tana isa b'akin kofa taganshi b'ude h'akan yabata damar shiga ciki' a parlour ta tsaya tai sallama' tai sallama yakai baki uku amma babu wanda ya amsa mata". " zainab na ciki tanaji sallamar da akeyi amma kofa ta amsa ba lallane taji sbd

Chapter 16 of 38