hankalinsa be kwanta ba' gani faduwar gaban yai yawa yasashi mikewa ya baro d'akin"
"yana isowa ganisu yai suna b'akin aiki' be tanka masuba d'akin Aisha ya shige ya dauko belt yazo ya fara zuwa masu' Rukky na gani ita yafi duka yasata rike belt din' babu yadda beyiba akan tasake amma taki' itama k'uma Aisha' ta h'aka ne tasamu cin galaban Rukky"
"duk abinda sukeyi Zainab na d'aki tana jinsu' Aisha tana daina dukan Rukky ba' zhrdee dake tsaye bemata mgn ba saidai ma kokarin kwace belt dayakeyi' zcyr daya dibi Rukky sake belt din tai snn tasa hannu ta hankade Aisha' Aisha taje ta f'ada a jikin kofar Zainab kofa ya b'ude' dama ba key tasaba turawa kawai tayi"
"Zainab dake akan cushion da sauri ta juyo gani Aisha ne tsaki kawai tai h'ade da juya mata bayan' Rukky taso bin Aisha tasamu ta hayeta amma zhrdee ya hana' kukan kura tai ta kwace tayo kan Aisha' Zainab na gani h'aka mikewa tai da sauri hannu tasa ta hankade Rukky taje ta hadu da cushion d'in dake parlour, Aisha Dale yunkirin bin Rukky Zainab ta dauka shigowa zatayi d'an samo mafaka hannu Zainab tasa ta ture aishan itama snn tasa key ta rufe kofarta"
"tura Aisha da Zainab tayi Aisha taje ta f'ada jikin Rukky' Rukky dake kokarin mikewa tayo kan Aisha h'aka ta sake komawa da karfi ta buga kai a taiss' da sauri zhrdee ya finciko Aisha zuwa d'akin' gani h'aka yasa Rukky juya f'adin kan Zainab' zagi inda take shiga banan take fita ba' duk abinda Rukky tafadi sai Zainab ta meda mata'
" jin haushi yana kama Zainab tace Dan Allah ja kibani gu wawiyar banza alguguma da kikiya' wanda yakamata kiyi bazakiyi sai Wanda be kamata ba' a gabanafa har karuwa aka kiraki dashi amma babu abinda kikayi"
"b'ude b'akin Rukky tace uwar kice karuwa banza mara tushe mara asali karya mara zcy' wanda dake da babu duk dayane a g'idan mijin da kike zamansa besan darajanki da mutujciba' jakar banza kawai wacce batasan right din taba"
"Zainab tace uwarkice jaka dabba' wlh Rukky duk abinda zakiyi bazanga laifinki ba daliliko shine gaba daya rayuwarku da haram aka ginashi"
"ubanwa yace maki h'aka?"
"ubankine shegiya karuwar banza bara lasisi"
"ba ubana badai saidai ubanki Musa me tunbi haram"..
" Zainab yana fitowa yace ya'isa haka"
"duk da h'ak basu bariba"
"Zainab ke banaso nasake jin bakinki"
"gani Rukky bata daina zagan mata iyayeba yasa itama bata dai meda mata ba"
"da haushi ya kama zhrdee kafa yasa ya bige kofar ta b'ude yana shiga ya h'au Zainab da duka"
"Zainab tayi kokarin kwacewa amma takasa shikuma be daina dukantaba gani zai mata illa yasata kamo masa gaba ta murde yana duka h'ade da cewa bazaki sakeba' itama k'uma Zainab tanaja tana kuka' Abba danwarsa suma suna kuka suna mmnsu duk inda tabi da zhrdee' duk da jikin zhrdee yai sanyi sbd ja da take masa bana wasaneba amma bedaina karfin halin dukanta ba"
"saida ta tabbata koda ta sakesa babu abinda zai iya snn ta sakesa a guje ta rarumi hijab da yaranta tabar g'idan' tana sakewa wani irin zufane ya karyo masa har juwa yake gani' gu yasamu ya zauna tuku"
"a ranar kasuwan da bejeba kenan' da kafa Zainab tai ta tafiya har ta'isa g'idan su' tana shiga parlour sukai karo da inna gani yadda jikinta yai yasa inna yankewa da salati' itama Zainab dake tsaye kuka kawai tasa' inna ta kamata suka zauna babu irin tambyar da inna bataiwa Zainab ba amma babu abinda Zainab tace sai kuka' gani haka inna tace ta shige ciki ta kwanta"
"zhrdee yafi minti goma kafin ya'iya tashi'saida hankalinsa ya dawo jikinsa snn ya mike parlour ya koma ya kwanta' lkcn babu kowa a gun"
"suna tunda sukaga h'aka babu wanda yasake koda tarine a g'idan"
"shiru shiru Hjy bataga *Akbar* ya shigo gunta ba har dare k'uma ba h'aka yasaba ba' sbd mafi yawanci lkta ma zamansa a gun Hjy yafi yawa' mikewa tai da kanta tazo dubashi' tana leka d'akin h'ade da kiran sunansa taga daki wayam babu kowa' dawowa parlour tai snn ta kwadawa zhrdee kira lkcn yana dakin Aisha ya kwanta.
" zhrdee yana fitowa Hjy tace ina Zainab taje h'aka har dare sbd Allah' idan ma uguwa taje tunda kaga dare yayi me zai hana bazakaje ka dauko ta' ka barta ta dawo da kanta k'uma kasan tanada yara"
"kan zhrdee a kansa yace ba uguwa tajeba"
"kamar yaya?"
"nima bansan inda tajeba"
"wani irin mgnr banza kakeyi h'aka"
"tofa Hjy dan suyi f'ada da Rukky ni k'uma nayi mata f'ada shine tawuce g'idan su"
"shine baka bitaba"
"kam Hjy ai babu inda zani' tunda bada izinina tafita"
"h'ak ne k'uma fa' kayi gskya to Allah ya taimaka"
"juyawa tai ta koma bangaren ta' tana tafe tana mgn"
"shima komawa d'akin Aisha yai suka kwanta"
"bayan Abba yadawo suna hira da Hjy tace Alhj yanzu sbd Allah abinda zhrdee yai ya kyauta kenan?"
"name k'uma Hjy?"
"gani banda yaronga ya shigo bane tun safe shine har dare naje dubashi naga babushi babu uwarsa"
"shine baki tambyi son inda tajeba' nasha f'adi masa yadaina bari sunakai dare a uguwa"
"himm Alhj kenan' koda na tambyi zhrdee wani irin mgnr banza yake fadimi' wai suyi fadane da Rukky shine ta wuce g'idan su' kaduba fa sbd Allah duk irin hkrin yarinyarnan amma saida suka kureta"
"a'a gskya abu beyi dadi ba"
enafa yaga dadi"
"babu komai zansamesa nayi masa mgn akan yaje ya dawo da'ita"
"to shikenan Allah yasa yaji naka"
"Bbn Zainab yana dawowa bayan ya huta inna take sanar masa Zainab tadawo g'ida"
"lfy ta dawo g'ida?"
"wlh nima bansani ba"
"wani irin baki saniba Hjy?"
"to Alhj wlh babu irin tambyar da banmata amma taki mgn"
"kiromi ita"
"to kawai tace snn tamike taje kiranta' tate suka dawo"
"dukawa Zainab tai cikin ladabi ta gaidashi snn yace lfy Zainab kika dawo g'ida?"
"kan Zainab na kasa tace babu komai baba"
"a'a Zainab idan kinsan akwai matsala kifadi"
"babu komai Bb gajiya kawai nayi da auren"
"dukkansu dariya sukasa' snn yace Zainab kenan' antaba gajiya da aikin ladah?"
"ba'a taba ba amma nikan Allah yagani na hkr"
"Zainab'
" na'am Bb"
"kinfi kowa sani bazan yarda ki zauna a g'idan nan bako?' dan haka gara kitashi kawai ki dauko kayanki na medaki"
"Bbn kasan tunda nake dakai bantaba bujirewa mgnrka bako?"
"kwarai da gske"
"Bb yau kam saidai kaya hkr sbd babu inda zani' idan k'uma ka matsami wlh barin garin zanyi"
"barin gari k'uma Zainab?"
"shiru Zainab tai"
"Bb yace to tashi kije daga ciki"
"babu yadda iyayen Zainab basuyi ba Dan tafadi masu abinda ya hadasu amma Zainab taki' daga karke kyaleta sukai"
"kwanan Zainab uku zhrdee yai sallama a kofar gidan su ko ciki be shigaba' gani mamy kanwar Zainab tana dawowa daga sch zhrdee ya kirata yace taje ciki tacewa Zainab tabashi yaransa"
"mamy na shiga ta fadiwa Zainab' Zainab najin h'ak ta mike taje ta dauko yaran tabata takai masa' zhrdee yana amsansu ya sasu a mota sai g'ida"
"gun Hjy ya kaisu' lkcn Hjy na sallah zama yayi yana jiran tashafa"
"tana shafawa tace wanga yaran k'uma fa?"
"kwaso yarana nayi"
"waye zasu rikesu?"
"Rukky ne zanba mawa"
"wlh na rantse da Allah idan baka kwashi yaran nan ka medasu gun uwarsu ba ranka sai yayi mummunar baci' wayar nan she gun yara alzaluman ne zaka basu yara rike?' kada ka bacemi da gani a gaba ba"
"mikewa yai a sanyaye ya kwashe su ya medasu gun uwarsu"
"gidan zhrdee kullum cikin lalura na yau daban na gobe daban"
"Zainab nada sati uku su Hjy da Abba sukaje bawa iyayenta hkr' Alhj Musa yace aini babu abinda kukaimi amma dai Zainab ce bazata koma ba' idan har zhrdee yanaso ta koma sai yazo da kansa ya bata hkr h'ade da alkawarin bazai kara walakantami yarinya ba'sbd yanzu idan nabaka ita kuka komai bazaisan yayi kuskure ba"
"Hjy tace babu komai k'uma ko nama dana haifesa na goyi bayan h'ak"
"nan dai sukai sallama *Akbar* yasa kukan zaibi Hjy' Hjy tace ya zauna zata dawo ta daukesa sutafi g'ida"
_*~BAYAN WATA BIYU~*_
tun safe sukewa juna gani gani' Aisha ta dorawa yara ruwan plast wanda take dama masu kunu' Ashe Rukky tana kallonta' Aisha tana fita Rukky tazo ta zubar da ruwan h'ade da kashe gas d'in "
"Aisha tazo juye ruwan taga gas a kashe nan ta h'au f'ada' tana f'adin wacce shegiyar nan ta zubarmi da ruwa k'uma ta kashe gas d'in?"
"Rukky tace nice"
"Ai dama nasan saike shegiya karamar yar'iska karuwa"
"da'kyau kamar kinsan rana irin ta yau nake jira"
"kekika sani shegiya kawai"
"uwarkice shegiya"
"uwankidai wlh karuwa nafadi na kara k'uma wlh sai kinbar g'idan"
"kwai da gske zanbar g'idan amma saina barki da tabo k'uma bari kigani"
"zhrdee dake d'aki yanajin h'ak da sauri yafito"
"wuka Rukky ta dauko gani h'ak yasa Aisha gudu' itama Rukky na binta' a guje zhrdee yasha gaban Rukky itama tariga tayi setting wuka h'ade da rufewar ido' yana shiga tsakiyarsu Rukky ta d'an na masa wukar a ciki"
"gani h'ak yasa Aisha tai tsayawa' gani ta tsaya yasa Rukky ciro wukar daga cikin zhrdee ta d'an nawa Aisha itama a ciki"
take zhrdee ya f'adi sumanme' itama Aisha binsa tai' jini kuwa yace idan bakayi kabani gu"
"d'aki Rukky ta koma ta h'ada kayanta ta kara gaba"
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRIRES F. O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
5⃣8⃣
"daga Aisha har zhrdee sumewa sukai' jini kuwa sai faman rushing yakeyi kamar anyanka akuya"
"Hjy dake bangaren ta haka kawai taji gabanta yai mumanar f'adi' babu abinda take anbato sai innalallahi'wainna'ilaihim'raju'un"
"shahida da shahid duk su tashi' garin kokuwar sauka daga gado shahida ta f'adi' nan ma takara sa wani kuka"
"har a lkcn hankali Hjy be kwanta ba' sake sake takeyi kala kala a zcyrta' h'ade da tambyar kanta kodai wani abune zai faru da'ita yasa hankalinta keta faduwa' gani zaman d'aki ba zaikai mataba yasa tamike tana zagaye g'ida h'ade da tasbihi a zcyrta"
"lungu da sako na g'idan saida ta leka har tayo kwantar parlour su Aisha' wata zcyta mezakije kiyi a bangaren yara?"
"juyawa tai zata koma wata zcyr tace a'a Hjy gara dai ki leka"
"juyawa tai ta shige bangaren su Aisha' tun daga nisa take hango gangarowar jini kamar anyanka rago' salati tasa jiki yana rawa ta karisa gun"
"dukkansu ganisu tai kwance Aisha na jikin zhrdee duk babu me nimfashi a cikinsu' cikin dimuwa da tashi hankali ta dago Aisha' daga jikin zhrdee itama ta shinfida mata ta a kasa' a guje ta juya takoma bangarenta ta dauki waya' Abba ta kira' cikin Sa'a dugun farko ya daga wayar h'ade da sallama"
"cikin kuka ko amsa sallama batai ba cewa kawai tai Alhj g'ida babu lfy"
"abirkice Alhj ya mike yana salati' kafin yace komai Hjy ta katse wayar' Allah yasa lkcn Shamsudee yashigo gun Abba sbd akwai mgnr da zasuyi dare' cikin gigita Abba yace Shamsudee muje g'ida kawai"
"gani halin da Abba ke ciki yasa Shamsudee amsar key din motar Abba suka dauki hanyar g'ida';duk su biyu kowa da abinda yake aiyanawa a zcyrsa"
"suna isa bangaren Hjy suka nufa'batare da subi ba cikin parlour su Aisha ba' suna shiga sukaga batanan a gun' jugun kawai Abba yai batare daya uffan ba' Shamsudee ne yafita zuwa kitchen ko tana gun' gani batanan yajuya ya dawo bangarenta sbd yasan bata shiga bangaren su Aisha"
"itako a lkcn tana kan su Aisha da zhrdee jingine jikin bango tana faman sharban kuka' sbd ta dauka mutuwa sukai' ba'ita ba duk wanda zai gansu a lkcn dauka zai gawane ke kwance"
"Shamsudee yana komawa yace Abba banganta ba"
"batare daya tanka ba waya yasake daukowa ya kira numr ta' Hjy na dagawa cikin kuka tace kushigo kawai zhrdee zhrdee' jin h'ak yasa Abba fita a guje yana f'adin me yasamu son d'in ne?"
"kafin Abba ya'isa gun yya Shamsudee yariga shi' ganisu kwance yasa yya Shamsudee fasawa wata irin kara yana kira know brother' f'adawa yai kansa yana jijjigashi' shima Abba mutuwar tsaye yai yakasa karisowa gun balle yaga abin b'akin ciki da takaici' hawaye
kawai wasu kebin wasu Abba keyi"
"rungume zhrdee yya Shamsudee yai yana faman kuka'hjy take tsaye itama kuka kawai takeyi'gani yadda yya Shamsudee yake jijiga zhrdee ne yasa Abba karfin hali yazo ya amshesa ya shinfida shi snn suka koma kan Aisha' itama disem bata ko motsi' cikin kuka Abba yace Hjy kina ina aka halakamu h'ak?' wayene yai mana h'ak?' k'uma me mukai masa?"
"cikin kuka yya Shamsudee ya ciro wayarsa ya kira yya Nurudee ya sanar masa rasuwar zhrdee"
"what yace' shikansa besan lkcn daya fasa da kuka ba"
"duk mutani dake gun sai faman cewa suke lfy?' h'ade da yaran shagonsa"
"batare daya tanka ba mota kawai yashiga zuwa g'ida' daga yaran shagon har abokan binsa sukai zuwa g'idan"
"suma yaran shagon zhrdee dana Abba h'ade dana yya Shamsudee duk labarin rasuwar zhrdee ta riskesu"
"suma duk rufe shagonar sukai zuwa g'idan' a nan nema Bbn Zainab yaji labarin rasuwar' saida ya sanar g'ida snn yanufi gun zana'idar"
"cikin kuka Hjy take f'adin wlh bansaniba Alhj nima ina bangarena' bansan ko wayeba
Alhj' shikenan zhrdee"
"Abba yace ina Rukky take?'
"a lkcn ne Hjy ta tuno da wata Rukky ya' da sauri suka nufi dakinta maybe ita a d'aki aka sameta akai mata nata"
"gani kofa b'ude suka kutsakai dukkansu su uku'wayam sukaga daki babu Rukky babu akwatin kayanta'
" cikin mmki Hjy tace Alhj me zangani haka' kodai kidnapping dinta sukai"
"shiru Abba yai sbd tunani da yakeyi h'ade da kokonton abinda zcyrsa take raya yasa"
"yya Shamsudee yace wani irin kidnapping Hjy' kidnapping ne shine harda ja kan kayanta' ni wlh ma nafara zarginta' idan ba itace ta aikata to turowa tai aka aikata'
"shiru Abba ya a zcyrsa yana cewa yanzu na rasa son kenan?' yanzu mutuwa yai kenan' me nayiwa mutuni da suka aikatamin irin wnn dayar aiki?"
"Abba yana f'adin haka ne sbd duk cikin yaran da Allah ya bashi zhrdee yafi jin kansu' a rayuwar zhrdee bayaso yaga su Abba da Hjy su shiga wani hali saidai idan be dashi'koda be dashi sai yayi yadda yai ya biya masu bukatansu koda ba duk ba' in bandama yanzu daya tara iyali amma be hanasa yiwa iyayensa"
fita Hjy tai daga d'akin Rukky zani ta dauko' yya Shamsudee ya amsa ya rufe zhrdee har ya juya kan Aisha can ya hango babban yatsar hannu zhrdee yai motsi' ganisa yai kamar gizone goge ido yai Dan tabbatar da gskyr abinda idonsa ya gane masa' still hannu yasake motsi' a guje yya Shamsudee ya yaye masa zani h'ade da sa wata uwar ihu yana f'adi be mutuba Abba wlh be mutuba Abba"
"yya Shamsudee be rufe bakiba su yya Nurudee suka shigo' jin kamar be mutuba yasa Nurudee ciccibar zhrdee zuwa mota batare daya cewa kowa kome ba' jama'ar da suka shigo suka taimaka masa' itama Aisha akace a h'ada da'ita' yya Nurudee gudu yake subsea kamar Wanda zai tashi sama"
"suna shiga hospital dict yana ganisu yace bazai amshesuba sai sun kawo statement of of police babu irin rokon da basuba amma suki yarda su tabesu sbd rules d'in kasa ne"
"dole saida akaje aka dauko police sukai cike ciken da zasuyi snn doct ya tabesu' bayan ya gama binciken da zai ya tabbatar masu duk su biyu suna raye amma duk sai anmasu operation especially shi zhrdee dayake nasa yatabi hanjinsa' k'uma sakamakon bleeding da sukai suna bukatar jini"
"jini su yya aka diba' itako Aisha koda aka gwada beyi maching da nasu ba' dole saida bbnta a kanita Abdul yazo snn akayi amfani da nasu"
"Rukky tana fita nai tsaye tashar motar kaduna ta nufa'cikin sa'a mutum daya yarage yasa tana shiga bayan su biya kudi mota ya tashi"
"suko police komawa g'idan Alhj sukai suka kara fadada bincike'duk binciken da zasuyi suyi k'uma ya tabbatar masu da cewa Rukky ta aikata h'akan"
"h'akan yasa suna fita g'idan su Rukky suka nufa'daidai lkcn bbnta yana g'ida gateman ya shiga yai sallama da bbnta' jin ance police ne yasa bebata lkcn yafito ganisu' yana fita bayan su gaisa ya suka nuna masa *ID CARD* nasu snn sukace suzo niman Rukky ne"
"bbnta yace batanan tana g'idan mijinta' nan suka warware masa abinda su tafe dashi snn k'uma suzo tafiya da'ita ne"
"duk irin bayani da Bbn Rukky yaso masu amma suki sauraransa har ciki suka shiga duk wani binciken da zasuyi suyi amma basu gantaba' Dan h'aka suka tafi da bbnta' h'aka suka tafi dashi a motar police aka rates dashi nan danan area ya dauka ankama *Alhj isa* cikin g'ida kuwa sau faman kuka da kuka"
"duk irin tafiyar da akeyi fuskan Rukky a rufe a mafiya' taki yarda ta b'ude fuskan"
"inna najin labarin zhrdee ba mutuwa yai ba amma yana hospital ana masu operation shida Aisha' yasa inna cewa Zainab tatashi suje' duk da abin yana damuta amma cewa tai babu inda zata' inna tayi tayi amma Zainab ta kafe akan bazataje ko'ina ba' yaje Allah yabashi lfy' h'aka inna taje ita kadai"
"tunda aka shiga dasu zhrdee Abba sai faman addu'a yakeyi kala kala' baya kare wnn zai kamo wnn' ita kuwa Hjy tana g'ida sbd g'ida yacika tamkar babu nasake tsinke' dangin uwa dana uba da makwabta h'ade da abokan arziki"
"Rukky tana isa Kaduna tashar *kawo* tasake niman motar kano"
*Allah ya rabamu da son zuciya da k'uma aikin danasani. idan ba aikin danasani ba' mezai kawo me tafiya kano Kaduna? " ina kano ina bauchi?' Allah yasa mufi karfin zuciyarmu amin*
"nan ma tasamu sai yanzu aka fara lodi' door sai yacika kafin mota yatashi' gani h'akan yasa tafita tafara zata tashar ko zata samu wani wanda bazai bata lkcn"
"duk union data tambya sai suce dukane idan ba motar da take lodi ta cikiba' wata motar bata isa tayi lodiba' dole yasa ta hkr ta koma ta zauna"
"dama tunda tashigo wani union yasa mata ido Dan tabbatar da abinda idinsa ya gane masa gskyne koko akasin h'akan ne"
"saida ya tabbatar tabbas Rukky ne snn yakoma gefe yai aron waya a gun Dan uwarsa snn yasa num yai plashing na farko gani ba'a kiraba snn yasake"
"yana shiga a karo na biyu *Alhj Imran* yabi numr"
"basho yace yayyyyy Alhj kananan abuka"
"Inanan abuna basho' ba kagujeni ba?"
"h'aka Alhj kaima kasan wlh tsohuwace ta rike wuta shiyasa' amma yanzu kasan me?"
"a'a saika f'adi"
"ina tsohuwar matanka a kake nima?"
"to gata nan a tasha"
"Rukky fa?"
"kwarai da gske Alhj"
"INA zata?"
yanzu dai da h'aka tashiga motar kano amma bansan Iya inda zata tsaya ba"
"to yanzu basho menene abinyi?"
"a'a ya Alhj kasan natuba da irin wnn aiki' sai nasa ayi maka"
"to yaya zasuyi?"
"kada kaji komai ya Alhj' yanzu dai kyaleta zamuyi har sai tabar tasha snn na tura yara daidai gadar Zaria inda zaka haye zuwa kano' a nan ne zasu tare motar su dauko maka ina"
"alhamdllh' ni k'uma daga nan zantura nawa yaran zuwa Jos' yaranka suna kawota Jos nawa yaran zasu amsheta zuwa gwambe"
"shikenan za'ayi yadda kace' amma fa katara kudi' kasan dai bani bane sawa nayi k'uma ya kamata suji dumus"
"kada kadamu basho"
"na sanka ne ai Alhj wlh idan banga da'kyau ba da kaina zan biyoka har gwambe"
"bama zamuyi h'aka dakai ba basho"
"to yanzu Alhj samu kati na kirasu"
"to shikenan"
"suna gama mgn ya medawa me waya wayarsa' snn yaje yaci gama da kiran passenger"
"ana gama masu operation aka fito dasu one after the other zuwa d'akin da zasu kwanta' daki daya aka ijesu shida Aisha snn aka jona masu jini"
"bayan fitar inna zuwa hospital Zainab ta koma daki taci gaba da kuka'dama tunda sakon mutuwar zhrdee ya risketa take kuka har izuwa yanzu' duk da taso ganisa sbd taga wani hali yake ciki amma h'aka ta daure zcyrta taki zuwa hospital d'in"
"mota yana ciki passenger sukabada kudi snn mota ya tasho"
"basho na gani tashin motar ya sanar masu' tafiya sukai suna jiran zuwarsu' su Rukky suna isa gun daidai zaka haure gadan a guje suka fito hannunyesu ririke da bindigu suka tare motar"
"police da suke tsaye can gefe suna amsar five naira ten naira suna gani h'aka a sittin sukabar gun"
"mota yana parking suka b'ude motar wani mutum da yai gaggawar fitowa daga motar tokari daya daga cikinsu ya kai masa saida ya f'adi masa' snn suka fara searching motar sbd *Alhj imran* yariga ya tura masu da Pict nata' can suka hangota zaune sukai pointing nata sukace tafito"
"h'aka tafito jiki na rawa' duk cikin motar babu wanda ya tanka hatta direban"
"tana fita suka sata a nasu motar h'ade da rufe mata ido da kyalle suka dauki hanyar Jos"
*BAYAN WASU AWANNIN ZHRDEE YA FALKA' HADE DA AMBATO SUNA ZAINAB' A BAKINSA' GEFEN IDONSA YANA GANGAROWA DA KWALLA*
"gani h'ak yya Shamsudee yazo kansa yana masa addu'a har Allah yasa yai normal' amma bedaina ambaton Zainab ba"
"itama tana can tunda tai sallar la'asar tana kan sallaya tana addu'ar Allah yabawa zhrdee sauki"
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
_*I WISH THE OF PEOPLE'S NIGERIAN HAPPY INDEPENDENCE DAYS' PROUD OF MY MOTHERS LAND' MAY ALLAH PROTECT OUR COUNTRYS AND GUIDE OUR LEADERS TO THE RIGHT PATH*_
5⃣9⃣
"gani yadawo normal ne yasa yya Shamsudee yawo kujerar roba ya zauna kusa dashi yana rike da hannu zhrdee"
"can itama Aisha tafara kokarin yunkurawa' gani h'aka yasa yya Shamsudee mikewa da sauri ya kira mmn Aisha' da sauri tazo ta riketa har ta falka h'ade da kiran zhrdee"
"zhrdee yariga ya koma bcc besan abinda take ciki ba"
"Rukky suna isa garin Jos daidai kusa da tashar kano kusa da farin ruwa kafin kikai gurin wani bakaniki sukai parking' boys d'in *Alhj Imran** suna isowa suka mikata snn suka juya"
"duk a lkcn basu budewa Rukky ido ba' h'aka sukaci gaba data tafiya zuwa gwambe' ga uban yunwa da kishin ruwa dake damuta amma ba halin mgn sbd bakinta a rufe yake"
"zhrdee yana falka a wani lkcn yafi wacce lkcn dawowa daidai jiyawar da zaiyi ya hango Aisha kwance, ita k'uma lkcn tana bcc mmki ya kamasa yana tambyar kansa mekuma ya samu Aisha kodai itama caketa da wukarne Rukky tai?'..
" Abba ne ya turo kofa ya shigo d'akin' gani ido zhrdee biyu yasa Abba sauri karisowa gurin h'ade da shafe kan son dinsa snn ya zauna kusa da son ya zauna ido kawai Abba ya dubawa son yana kallonsa a zcyrsa k'uma yanawa ubangijinsa godiya"
"police suna tafiya da *Alhj isa* kai tsaye police station suka nufa dashi' sufesa sukai a cell' a cewarsu koda beli akazo bazasu bayar da belinsa har sai Rukky ta kanta hannu hukuma"
"da yamma Bbn Zainab yace tazo suje gaida zhrdee' Zainab tace a'a baba ka yafi kawai basai naje ba' *Alhj Musa* yace a'a Zainab kizo muje kodan niba kodan albarkaci yara"
"Dan Allah Abba kayi hkr ka tafi kawai' wlh babu inda zani Abba"
"to Zainab shikenan' tunda haka kikace' amma dadai kiyi hkr' fice warsa yai"
"kafin su Rukky su iso garin gwambe tuni Honorable ya sanarwa police' su Rukky basu iso garin gwambe ba sai around ten o'clock' suna isowa yai handling d'in Rukky gurin police snn ya sallami boys d'in da suka kawo masa ita"
"Abba besa kamar police su kama Bbn Rukky ba sai da kanni *Alhj isa* sukaje station niman beli police sukace bazasu bayar da subada bill dinsa ba sai in har sukawo Rukky' sukuma a yanzu da h'aka basusan inda zasuga Rukky ba'asalima rabo da suha ido da Rukky tun ranar da suka daura mata aure da zhrdee basu dake ganita ba"
"h'akan yasa suka nufi g'idan su zhrdee dan niman alfarma akan yabasu bill d'in dan'uwarsu idan yaso duk lkcn da Rukky tadawo garin su amince yasa a kamata k'uma ya yanke mata hukunci daya dace da'ita"
"koda sukaje Abba yace yanzu da h'aka mgn ba'a hannunsa yace ba yana hannu hukuma ne dan h'aka duk abinda shari'a suka yanke akanta daidai ne' babu irin rokon da basuyi Abba yaki yarda daga karkema tashi yai ya bar masu parlour' suma gani h'aka dole yasa suka mike suka bar g'idan"
"tun daga lkcn yar' uwa da abokan arziki aka
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 32 Chapter of 38