Share this page
wasu lkta yana cikin jama'a" "yana daga bayan su sake gaisawa cikin natsuwa Abba yace lfy umman yara?" "murmushi umma tai snn umma tace dama Aisha ce bayan ka fita kasuwa itama ta sallameni akan zataje gidan su ubaida"" "shiru umma tai' alamar jijina" "Abba dake rike da waya a kunnisa yace umman yara ina sauraranki" "snn umma taci gaba da cewa shine ta dawo g'ida tana kuka h'ade kiran suna zhrdee k'uma babu yaran data fita dasu' nayi iya kokarin wajan tambyrta amma bata bani amsa ba" "to meya sami zhrdee d'in?" "wlh nima ban sani ba" "to bari ba kira Alhj Kailani naji" "to ina sauraranka" "to yace h'ade da kashe wayar' ya kira Alhj Kailani'bayan su gaisa Alhj yace lfy?'gani ba yasaba kiransa bane yasa Bbn zhrdee tambyarsa' abban Aisha ya shashe da lfy klau' ya g'ida da yaran?" "kowa lfy" "gani bece dashi komai ba yasashi be f'adi dalilin kiransa ba' SAI yace dama kwana biyu ne bajika yasa nace bari na kira mu gaisa" "aiko nagode sosai Allah yabar zumuci" "bayan su sallama ne Bbn Aisha yake tambyarsa kansa cewa to kodai ba zhrdee d'in sa bane' to idan ba shiba mezaisa Aisha ta tada hankalinta h'aka?" kodai iyayensa basusan abinda ya faru dashi neba?' kae ba h'aka bane' to kodai sakinta yai snn k'uma ya amshi yaransa' kae koma menene ubangiji Allah ya jishemu alkairi" "abban zhrdee shima mmki yakeyi h'ade da juyayin kiran da Bbn Aisha yai masa' a daya bangaren k'uma ya tunanin kodai akan mgnr Aisha da zhrdee ne yasa shi kira amma k'uma yakasa tambya' amma koma menene insha Allahu yau idan nakoma g'ida zan tambyi son naji dalilinsa nayi h'aka" "kai tsaye g'ida zhrdee ya nufa da yaransa' bayan yai parking ya kwashi yaransa ya rungumesu zuwa bangaren Hjy' ganisa da yara yasa Hjy tambyr lfy h'ade da mika hannu ta amshesa yaran" "saida ya zauna snn tasake tambyarsa' zhrdee yace eh amsosu nayi" "meyasa ka rabasu da mamarsu?' kodai kadawo da'ita ne?" "a'a ban dawo da'ita ba' tana g'idan su" "kamar yaya zhrdee ka b'ude ka warwaremi kaimi bayani ta yadda zan fahimta" "eh to rabuwa mukai da'ita" "salati Hjy tasa da lallalami tana tambyar garin yaya?" "rabuwa mukai da'ita na saketa...kaeeee subhanallh h'aba zhrdee kanka daya kuwa' meyai zafi h'aka' to wlh baka isa ba' k'uma Abba zandawo NA sanar masa' banda rashin hankali irin take waya cemaka ana saki haka kawai' saki banza ne? idan wani abu tai maka meyasa bazaka sanar manaba SAI kaje ka yanke hukunci da kanka' to wlh bari kaji idan ma ganinane yasa kake h'aka garama kabari idan nine yau gobe bani bace' sbd h'aka ga yaranka nan ka medasu gun mamansu' bazanyi wahala dakai naji da yaranka ba"..? " zhrdee naji haka ya mike yabar d'akin ".. kae kae zhrdee ba dakae nake ba?" "koya wayga balle yasan tanayi" "da umma taji shiru yasata kiran Bbn Aisha taji yadda suke' yana shagon koda yaga kiran be daga ba har yagaji ya tsike" "itama be daga ba yasa ta hkr da kiran' itama Aisha da taga uwar bari d'an kanta ta hkr da kukan" "da yamma bayan ya dawo daga kasuwa' lkcn yaran duk su bcc suka cikin hira da Hjy ne Amatullah ta kawo Husaina tatashi daga bcc tana kuka yasa takawota gun Hjy" "Abba yana ganita yace yaushe amaryata suka dawo?" "murmushi Hjy tai snn tace dama akwai mgnr da nakeso muyi amma bari nayi ka huta tuku" "lfy ko?" "a'a lfy klau " wlh Hjy dazu ina kasuwa kakan yaranga ya kirani duk da becemi komai ba amma a nawa tunanin sai nake gani kamar akan mgnr son ne da matarsa' amma k'uma tunda sun daidaita shikenan" "murmushi Hjy tai snn tace dama mgnr nasune Alhj" "nasu k'uma?" "eh wlh" "kana kasuwa ne zhrdee ya kwaso yaranga ya kawosu' koda na tambyesa shine yake cewa wai shifa ya sauwake mata".. " subhanallh wnn ai mgnr banza yakeyi' ina son d'in yake?' bansaniba ko yana ciki' bari na kirasa ta waya" "kiran farko zhrdee ya daga wayar h'ade da sallama' Abba yace kazo inason ganinka yanzu nan" "to kawai yace snn ya mike zuwa gun kiran abbansa' dama yana cikin g'idan ba fita yai ba" "da sallama zhrdee ya shigo d'akin' shahida na gani bbnta ya shigo tasa kukan ya dauketa' gani shure shuren da takeyi yasa zhrdee daukarta snn tai shiru' gu yasamu ya zauna a kasa' Abba da Hjy k'uma su kan cushion zaune" "Abba yace son bayan nadawo kasuwa ne Hjy take fadimi wata mgn amma ban gasgantaba nace sai naji ta bakinka" "eh hakane Abba" "kamar yaya h'aka ne' idan ban fahimta ba" "abinda Hjy ta f'adi maka" "a'a son kada muyi h'aka dakai' amma koma menene nafiso kaimi bayani da kanka ta yadda zan fahimta" "eh laifi taimi ni k'uma da sharadan dana gindaya mata idan har tanason cigaba da zama dani' ta nunarmi bazata iya ba shine nace shikenan ta tafi kawai Allah ya h'ada kowa da abokin arzikinsa" "amma dai babu saki ko my son?" "shiru zhrdee yai" "son dakaifa nakeyi" "Akwai" "subhanallh' h'aba son meyasa ka aikata haka?' kamar kabada manya?' meye amfanimu?' wlh banji dadin abinda ka aikata ba kwata kawata son" "to kayi hkr Abba" "yanzu saki nawa kayi mata?" "dayane Abba" "alhamdllh' Allah ya kiyaye gaba" "amin Hjy tace" "kabata takardan ne?" "a'a batama sanda saki ba" "yanzu ina takardan yake?" "ban rubuta bako" "to shikenan yanzu abinda nakeso dakai shine kayi hkr' idan kana biyewa mata SAI ku hadu ku zama iri daya' yanzu dai kaje ka dawo da matanka".. " wafa kenan' Abba? " "Aisha da Zainab mana" "kae Abba idan Aisha ce na hkr da'ita" "sbd me son?" "kawai dai haka Abba" "a'a son ban yarda ba' rankane kawai ya baci amma nasan kanason matarka" "Allah kuwa Abba"... " kae son' banaso na tsaya muna h'aka dakae' nasan yadda kakeson Aisha kawai bacin raine yasa kacewa haka" "Allah kuwa Abba". " kae son' koda zaka kwana kana rantsuwa ba yarda zanyi ba" "wlh Abba idan har bazatabi umarninaba wlh na hkr da'ita" "kae son" "na'am Abba" "ina aishan take?" "tana gidan su?" "tashi muje na rakaka ka meda yaranga' k'uma nabaka nan da sati kaje kadawo da matarka' banason kace uffan sbd umurni nabaka" "mikewa Abba yai h'ade da cewa kae nake jira' gani haka yasashi shima ya mike suka fita' Abba da kansa yake driving' zhrdee yana rungume da yaran babu wanda yai mgn tunda suka fara tafiya har suka isa" "a wnn kara zhrdee kin shiga gidan yai a b'akin kofar gidan suka tsaya shida Abba' zhrdee ya nimo yaro ya aikesa ciki yai masa sallama da abban Aisha' da fara'arsa yafito' gani Alhj Kailani ne yasashi cewa su shigo daga cikin g'idan' Aisha najin ance abban zhrdee ne yasata naunayar ajiyar zcy' duk da batasan abinda yake cikin zcyr zhrdee ba" "bayan su gaisa ne abban zhrdee yace bayan nadawo kasuwa ne Hjy take fadimi abinda yafaru tsakani yaran nan" "kae Alhj kenan' wlh babu komai dan nasan ruwa baya tsami banza' haka kawai zhrdee bazaiwa Aisha haka ba' k'uma ni kaina nasan inda tanada gsky da tazo g'ida data f'adi abinda ya hadasu amma dayake batada gsky tunda ya korota daga hospital har izuwa wnn lkcn babu abinda tacewa kowa dake gidan nan" "h'aka ne amma ai"... " a'a Alhj Kailani kada muyi haka dakai' wnn Ai tsakanisu ne' wlh idan ta ninema Aisha bwzatakai wnn lkcn a g'idan nan ba' amma a yanzu idan suka daidaita tsakanisu ya dauketa sutafi" "to Alhj nidai wlh banida abinda zance saidai godiya ubangiji Allah ya kara girma da daukaka" "amin Alhj Ai duk yiwa kaine" "snn Abba ya juya gun zhrdee h'ade da cewa to kai son kaji abinda abbanka yace" "eh naji k'uma ngd" "yanzu tazo muje ko?" "a'a ta zauna kawai Abba" "haka son meyasa kake h'aka?" "a'a Alhj duk yadda akai akwai abinda tai masa' nidai inaso koma menene abi abu a hankali" "shiru Abba yai h'ade da hararan zhrdee" "shiko zhrdee ko daga ido beyiba balle yasan Abba yanayi" "gani haka abban Aisha yace bari na turo maka ita ko' mikewa yai ya nufi d'akin ummata' abban zhrdee yanaji haka shima ya mike har Abba yakai b'akin kofar sukai karo da Aisha' dukawa tai har kasa ta gaidasa snn ta mike ta karisa ciki inda zhrdee yake" "zhrdee yana gani ta ya kara daure fuska har kasa ta duka tace ina yini" "lfy kawai yace daga snn besake mata mgn ba" "gun tasamu ta zauna a gabansa h'ade da tsaresa da ido" "gani irin kallon da take masane yasashi cewa lfy?" "cikin sanyi murya tace kayi hkr Dan Allah" "hkr me kike bani?' bayan kince kin hkr dani' ni yanzu babu wani abu daya rage tsakanina dake' ki tashi ki tafi kawai" "jin h'aka yasa Aisha fashe da kuka h'ade da zubawa shahida ido dake hannunsa" "kintashi kije kawai' k'uma zan aiko maki da takardan sakinki" "jin haka yasata kara ruwa wani kukan h'ade da rike masa kafa tana kuka" *ba komai yatada hankali Aisha illa irin soyayyar da takewa zhrdee' Dan a yanzu ji take idan ba zhrdee ba bazata iya rayuwa da kowani da namiji ba. Dama h'aka rayuwa take duk abinda ka walakanta wataran sai kanima ido rufe. tamance lkcn da itama taiwa zhrdee h'aka lkcn dayake h'au kan sonta* "gani irin kukan da takeyi yasa zhrdee mikewa h'ade da rungumar yar'sa zai fita' a guje Aisha take tasha gabansa ta zube gwiwa bibbiyu tana kuka' fisge kafarsa zhrdee yai yana kokarin fita" "gani h'aka yasa Aisha cewa Dan Allah katsaya wlh naji k'uma NA amince duk abinda ka umarceni zanyi idan har zaka barni na koma dakina' duk zhrdee yaji dadin haka amma be nuna mataba saima kara daure fuska da yayi" "cikin kuka Aisha take fadin Dan Allah zhrdee' Dan Allah" "fuska a daure yaji naji' amma kafin nace komai sai kinje gidan su Zainab kin bata hakuri snn zansan abinda yadace nayi' k'uma idan kinje ki kirani lkcn kuna tare sbd ba tabbatar da kinje" "cikin muryar kuka tace naji kuma na amince" "bayan ta mikene ya mika mata yaran snn yafice batare da sallama ba" "koda zhrdee ya shiga mota becewa Abba komai ba' shima Abba bece da komai ba har suka isa g'ida" ~~~~ ~~~~ ~~~~ *COURT* "20-6- 2018 a yau ne ranar da su Rukky da su Alhj Rufa'i da Alhj imran da k'uma Bb idi megadi duk suka hadu a court h'ade da k'uma Bbn Rukky da Malam Habu" "snn alkali yace yana bukatar gani Alhj Rufa'i yafita ya sake gabatar da kansa a gaban kowa" "bayan Alhj Rufa'i ya gabatar da kansa' snn alkali yace Alhj imran yana zarginka da cin amanarsa kae da matarsa Rukky' ko kanadaja akan h'akan?" "a gsky banida jan akan h'akan" "ko zamusan dalilinka nayi h'akan a matsayinka na shakikinsa?" "eh to h'aka yafarune sakamakon Rukky ta kasance me shegen son kudine' shiyasa ni k'uma nayi amfani da wnn damar wajan gani nayi amfani da wnn damar nasamu biyan bukatata na niman kujeran da Alhj imran yake nima" "har a zcyta banso wani kazamin alaka ya shiga tsakanina da'ita ba amma babu yadda zanyine sbd ne yasa" "kamar yaya babu yadda zakayi?" "shiru Alhj Rufa'i yai" "snn alkali yace kenan' kai kasa tanimi kashesa sann k'uma bayan ku kashesa SAI ku kwashe masa dukiyarsa ko?" "a'a wnn k'uma aikintane bansan da haka ba' idan nima kaina ba karami kudi ta satanmi ba" "koda alkali ya juya kan Rukky' duk abinda Alhj Rufa'i ya f'adi akan Rukky bata musaba" "snn juya gun Alhj imran yace to kae kaji duk abinda sukace' yanzu me kake bukata a gunsu?" "ranka ya dade babu wani abnida nakeso illa Rukky ta dawomi da kudina' Dan wlh sisi bazan yafe mata ba' shikuma Alhj Rufa'i yaje shida Allah' Allah kadai zai sakami akan abinda yaimi ba mutuba' na barsa da fitan rana da komawarsa" "toke Rukky kinji abinda Alhj imran a kanki' ko kibadana cewa?" "a'a bandashi ranka ya Dade" " snn alkali ya yake da cewa ina yar'uwanta? " "Rukky ta nuna bbnta" "koda alkali ya tambyesa' cewa yai duk da yanada abinda zai fanshi Rukky dashi amma ba zaiyiba sbd yanaso h'akan yazama ezina a gareta' ba ita kadai ba ga duk me hali irin nata' Dan haka duk hukunci daya dace ayi mata kawai" "h'akan yasa alkali ya yankewa Rukky zaman gidan yari NA tsawon shekara uku' batare da taraba" ~~~~ ~~~~ ~~~~ washe gari bayan Aisha ta kare aikinta zata tai tai shiru tana tunanin ta'ina zata fara gashi a yadda takeji yanzu bazata iya rabuwa da zhrdee ba'kuma a daya bangaren tana gani idan taje gidan su Zainab ta bata hkr tana gani wani ci bayane a gareta' wata zcy tace kada kije Aisha' wata zcyr k'uma tace shi kije idan har ba h'aka kikaiba kinaji kina gani kaidai ki hkr da zhrdee " "wuf tai ta mike h'ade da shiga wanka' kwara ruwan kawai tai tafito tazo tasa kayan h'ade da kwashe yaranta ta rungumesu snn taje d'akin umma tace umma saina dawo" "ina zuwa h'aka?" "yarane zankai alluran riga kafi" "shine da rananan h'aka?" "mancewa nayi wlh" "yimaza kudawo lfy" "amin tace snn tafice' tana fita ta nimi napep zuwa area d'in su Zainab" 📖✍ ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O. W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* vote me on wattpad gmail:hauwaszaria@mail.com 6⃣4⃣ "Aisha tana sauka a napep gefe guda ta koma ta tsaya tai shiruuu tana tunanin ta'ina zata fara' h'aka kawai iyayen Zainab su ganta a gidan su'to idan su tambyeta me tazoyi tace dashi me?' badai nace zhrdee ne yace nazo nabawa Zainab hkr ba" "to idan ba h'aka ba k'uma mezance ya kawoni gunta tunda Susan ba wani zaman dadi mukai da'ita ba' balle ace idan babu daya kaji wani irin' anya Aisha bazaki koma g'ida kawai ba' idan yaso ki hkr da zhrdee din ba" "wata zcyr k'uma tace yanzu idan har kikace kin hkr da zhrdee shikenan kedashi' a'a Aisha idan har haka shine magani matsalarki gara kije kibata hkrn kawai zaifi maki' amma idan kikace bazaki a yadda zhrdee yakeji yanzu zai iya hkr dake' k'uma idan har h'akan ya kasance shikenan fa dake zhrdee kun rabu kenan' a wani bangaren k'uma tana tambyar kanta anya kuwa zhrdee zai iya hkr dani kuwa' kisan ba karami so zhrdee yake makiba' ba lalla bane mgnr da yai yakai har zcyrsa' koma g'ida kawai' da kansa zai biyoki" "wata zcyr k'uma tace a'a Aisha idan har kikai haka zaki aikata babban kuskure a rayuwarki'tafiya kibawa Zainab hkr kawai mafita a gateki'idan har ko kika dake ta zcyrki lalla zakiyi babban kuskure na har abada' zhrdee k'uma da kike mutuwarsa kin rasashi kenan' shima har abada" "gani yadda takeso zhrdee a birkice Aisha ta juya ta shige gidan so Zainab''dama a gefen gidan take tsaye' har cikin parlour tai sallama' lkcn inna da Zainab ne suke zaune sai k'uma mame kanwar Zainab wacce ta kare junior waec dinta shiyasa bataje sch ba' " duk da Zainab tai mmkin gani Aisha amma be hanata amsarta ba' cikin zafi nama h'ade da fara'arta ta mike tana fadin Aisha kece yau a gidanmu h'aka?' hannu tasa ta amshi shahida dake rungume a kafadar Aisha' snn Aisha ta kariso daga ciki" "bayan su gaisa da inna mikewa tai ta shige daga ciki' ita Zainab d'in mikewa tai taje kitchen ta dauko mata abinci da ruwa snn ta dawo' mame dake zaune ta amshi addu'a yaran suka shige dakinta suna wasa tare" "bayan Zainab ta dawo suka sake gaisawa snn tace Aisha lfy kuwa? " wlh Zainab gunki nazo" "guna k'uma?" "eh wlh Zainab" "Allah yasa dai lfy" "murmushi kawai Aisha tai" "mikewa Zainab tai h'ade da cewa tashi muje daga ciki' dakin inna' bayan su zaune ne Zainab tace Aisha ina sauraranki" "saida ta danyi gyaran murya snn ba komai bane dama zuwa nayi na rokeki akan duk wani abu da yafaru a tsakanina dake' Dan Allah kiyi hkr ga duk abinda ya faru a baya insha Allahu h'akan bazai sake faruwa ba kinji Zainab" "himm tace snn tasake cewa Aisha kenan' ni dama wlh ban taba kwana dake a zcyta ba k'uma dama duk abinda kikeyi nasan Akwai rana irin wnn tana zuwa amma tunda har kingane h'akan Allah yasa har cikin zcyrkine' Allah yasa kinyi tuban da bazaki sake komawa ba da shi' na tafe maki Aisha ubangiji Allah ya yafe mana duniya da lahira" "amin Zainab ngd" "ga abinci kici" "kada kawai ta tsakura snn ta ije'sukaci gaba da hiransu' suna cikin hira saida kiran zhrdee ya shigo wayar Zainab' Aisha dake zaune da gefen ido ta leka' gani numr zhrdee ne yasata dauke kanta gefe' Zainab tana dagawa hade da sallama" "amin' amaryata ya kike?' ina fatan kina lfy' inaso yarana' duk a lkc daya zhrdee ya tambyi Zainab" "murmushi tai h'ade da fadin duk suna lfy" "what about u?' "nrml" "alhamdllh' yanzu me kikeyi?" "babu komai' ga Aisha tare dani" "kafi taji abinda zaice ta mikawa Aisha wayar h'ade da mikewa taje kitchen dibo abinci" "da sallama Aisha ta kara wayar a gefen kuunita' amin kawai yace' gani a gidan su Zainab din" "kinyi abinda na umarceki ko kuwa" "eh nayi" "naji' ki tashi ki koma g'ida haka' to kawai tace ya kashe wayar' bayan Zainab ta dawo Aisha tace ni zantafi Zainab" "to Aisha ngd gaida su umma" "zasuji' suna fita Zainab taje dakin su mame ta amshi yara tazo ta rakata har b'akin titi ta h'au napep snn ta juya ta dawo g'ida' bayan ta dawo ne inna take tambyeta me yakawo Aisha gidan nan?' Zainab ta sanarwa inna abinda tazoyi" "duk da bata gamsu da mgnr ba amma cewa kawai tai Allah yasa da gske nan har zcyrta" "koda Aisha ta koma g'ida bata bari umma ta gano inda taje ba' tana shiga g'ida dakinta kawai ta shige ta kwanta tana juyayin al'amarin duniya sbd koda da wasane bata taba kawo dede da rana daya zhrdee zai iya mata haka ba' amma gashi yau ita yake turawa taje tabawa Zainab hkr', wasu kwallane suka zubo mata ta gefen ido" "da yamma gam da magrib saiga kiran zhrdee yashigo wayar Zainab' suna tare da inna a kitchen bayan tai receiving call din tafice a guje zuwa dakinta innar' dayake inna ta gane murmushi kawai tai' Zainab na shiga d'aki h'ade da fadin hello" "Zainab" "na'am" "me kikeyi yanzu?" "babu komai sallah ne zanyi" "OK nima ganinan zuwa g'ida".. " gidan mu" "eh' gidan ku" "Allah ya kawoka lfy" "amin ngd" "suna kashe wayar Zainab ta shiga wanka bayan ta fitone tai sallah gani har anfara kiran isha yasata hadawa gaba daya tai kawai snn tai kwalliya cikin material orange colour ba karami kyau tai ba' tana fitowa daga d'aki sukai karo da inna' mmki ya kama Inna' tace kae ya'ta wnn irin kwalliya h'aka' kodai surikina yana tafene?" "murmushi kawai tai batare da amsa ba" "gani h'ak yasa Inna kwashe yara tai masu wanka' ko kaya ba'a sa masuba duk sukai bcc" "eight daidai saiga zhrdee yai sallama yashigo har parlour' dukawa yai suka ya gaida Inna' bayan su gama ne inna taja su mame suka shige daga ciki" "inna na shigewa zhrdee yazo inda Zainab take zaune shima ya zauna h'ade da kallonta yana aika mata da wata shu'umin murmushi h'ade da daga mata gira' matata kinyi kyau fa' kara bakinsa yai daidai kunnita yana fadin menene shirin wann irin kwalliya h'aka" "kunyane ya kama Zainab hannu tasa ta rufe fuskanta tana masa dariya" "hannu yasa ya cire mata nata hannu yarike gam' duk yadda Zainab taso ta kwace hannunta takasa' motsin dayajine yasashi sake mata hannu' mikewa Zainab tai' da sauri yace ina zaki?" "abinci zan dauko maka" "a'a kibarshi kawai' ngd" "Abba yadawo kuwa?" "eh' yadawo yana d'akin sa" "to yaya zamuyi yanzu sbd gunsa nazo" "saidai na fadiwa Inna ta f'adi masa" "OK ina jiranki" "da zafin namarta taje ta sanarwa inna' ita k'uma inna ta fadiwa Abba suka fito tare' zhrdee dake zaune yana ganisu ya mike' bayan su zauna ne shima ya zauna" "Abba yace gani zhrdee ance kanason ganina" "eh dama akan Zainab ne" "to lfy?' kodai wani laifin tasake yimaka?" "a'a' dama nazo rokon arzikin inaso ta koma ne" "takoma Inna k'uma?" "murmushi yai h'ade da cewa dakinta" "zahradee kenan' ni dama tun farko ban hana Zainab komawa gidan kaba' abu dayane kawai bazan lamunta dashi ba' shine bazan baka Zainab kaje kaci gaba da walakantami itaba ba' rashin sani mutunci ta yasa har matanka suke mata gori da cusa maka ita akayi' wlh Allah ma shedane zhrdee mahaifinka da kansa yazo ya nima mak auren Zainab' bani nakai tallanta ba balle kace h'aka' ko a lkcn da Alhj Kailani yazo nima maka auren Zainab nariga nayi mata miji' k'uma badan ta rasa masoyaba saidai gudun irin h'aka' k'uma inda nasan zanbaka Zainab kaje ka azamtarmi da'ita wlh da ban baka itaba' idan bangaji da'ita ba" "inna dake gefe tadan shafi kafar Alhj alama yai hkr" "Abba yaci gaba da cewa wlh zhrdee' albarkaci mahaifika kawai kaci" "jin haka yasa zhrdee' ya duka har kasa yana cewa Dan Allah Abba kayi hkr' wlh kuskure k'uma insha Allahu h'akan bazai sake faruwa ba" "ni yanzu Allah yagani idan da na takura mata akan zaman gidan ka' yanzu bazan takurawa Zainab akan zaman gidan kaba' idan taga zata koma wnn ruwanta ne idan k'uma tace a'a shikenan' ke Hjy jeki ki kirami ita" "zhrdee na duke bece kala ba' inna ja shiga suka fito tare da Zainab d'in' kusa da inna Zainab ta zauna' Abba yace Zainab ga mijinki nan yazo akan yana bukatar kikoma gidansa' yaya kika gani?' kinada ra' ayi koko a'a?" "shiru Zainab tai kanta a kasa" "zhrdee dake duke ido kawai ya zuba mata" "Zainab dakefa nakeyi' idan bakida ra'ayi babu me takura maki" "inna dake zaune dayake tariga ta ganosu cewa tai Alhj tunda kaga tayi shiru sunriga su daidaita tsakanisu" "wai h'aka Zainab?" "hannu tasa ta rufe fuskanta' " to shikenan Allah ya kara hkrin zama' amma wani hanzari ba gudu ba zhrdee' wlh koda da wasane Zainab tasake dawowa gidan nan da sunar kasake aikata abinda kai a baya' kae ko matarka wlh bazata sake komawa gidan ka".. "a'a Abba insha Allahu hakama bazai faru ba" "to shinan ga matarka nan ka dauketa kutafi" "cikin jin dadi zhrdee yace a'a Abba Dan Allah hkr zaka karayimi zuwa jibi sbd akwai gyara da zanyi a gidan" "to shikenan' duk lkcn da ka kammala kazo ka dauketa' Abba ya karisa mgnr ne da mikewa shida inna suka shige ciki' bayan su shine zhrdee shima ya mike h'ade da riko mata hannu ya jata zuwa waje har cikin mota ya kaita snn ya sakar mata hannu' shima shiga yai snn ya jawota ya rungumeta yana f'adi wlh Zainab da Abba yafara mgn babu abinda gabana keyi idan ba faduwa ba' rsorona daya kada yace bazaki koma ba' kenan ngd sosai da hadin kai da kika bani' k'uma insha Allahu zanyi kokarin kiyaye duk wani abinda zaije ya dawo kinji Zainab dita" "babu komai Bbn Abba' nidai fatana Allah yabaka ikon adalci a tsakanimu" "amin Zainab ngd' hannu yasa ya jawo wata leda dake gefe ya mika mata snn yasa hannu cikin aljihunsa ya dauko kudi a dunkule ya dukula mata a nata hannu h'ade da rufewa yana f'adi babu yawa kiyi hkr" "sbd dadi rungumesa Zainab tai tana fadin ngd ngd ubangiji Allah ya kara girma da daukaka yasa kafi haka ya kara arziki da b'ude' b'akin zhrdee har kunni sbd jin dadin addu'ointa rungumeta yai yana f'adi ngd Zainab Allah ya barmu tare" "amin me gidana na kaina" "ni zantafi Zainab sbd inaso nabiya gidan su Aisha kafin naje g'ida" "nan sukai sallama snn yatafi gidan su Aisha'. yana isa ya kirata ta waya' dama ba bcc takeyi ba' tana gani kiran zhrdee da sauri ta daga da sallama' bayan ya amsa yace kifito gani a kofar g'ida' to tace h'ade da mikewa ta zafi mayafi ta kwashi yara ko mgn batai wa umma bafita' lkcn ummata na tare da abbanta a dakinsa' nata fita zhrdee dake mota ya hangota ya fito daga mota ya tareta h'ade da amsar daya daga cikin yaran' bayan su koma gefene yake cewa ke meyasa duk inda zaki

Chapter 36 of 38