Share this page
Alhj imran tsowon shekara goma sha biyar' bayan aurensa da Rukky idan yana abuja gun matarsa uwar gidansa lkc lkc nakan ganta tayi wanka ta fita' idan tafita tun safe bazata dawo g'idan ba sai dare misalin goma' wani lkc k'uma *Alhj Rufa'i* makwabcin Honorable wasu lkta ma har cikin g'ida yake zuwa" "alkali yace Dan Alhj Rufa'i ya shigo cikin g'idan Alhj imran shine zakai masu mummanar zato?" "a'a ba haka bane" "ko zamusan dalili?" "wata rana bayan Rukky ta fito ta zata tafi uguwa ta sallameni ta fita shine na leka daga waje naga Ashe ita da Alhj Rufa'i ne zasu fita' tana fita ya b'ude mata mota suka tafi' tunda sukabar uguwar basu dawoba sai bayan takwas na dare har kofar g'ida yazo ya sauketa snn ya karisa nasan g'idan" "Dan zata fita ya dauketa k'uma tana dawowa kaga ya sauketa shine kake zarginsu?' kasani ko rage mata hanya yai a lkcn da zata fita' h'aka lkcn da take dawowa suka sake haduwa ya dauketa a matsayinsa na makwabcinsu?" "a'a ranka ya dade ba h'aka bane" "muna sauraran dalilinka" "bayan daukarta da yakeyi suke fita akwai wani lkc da yashigo har cikin g'idan lkcn Honorable baya gari' ina cikin dakina na masu gadi bansa da shigowarsaba sai fitansa dana gani" "a matsayinka na megadi tayaya har mutum zai shigo cikin g'idan da kake gadi batare daya saniba? " eh lkc ina d'aki na kwanta' ban dade da kwanciya ba bcc ya daukeni" "OK kanaso kace a cikin bcc kenan kagano fitan Alhj Rufa'i" " a'a lkcn idona biyu" "kace kana bcc' yanzu k'uma kace idoka biyu' duk iji lauyar dake kare Rukky kenan?" "eh' a lkcn nariga natashi daga bcc" "OK Dan kaga fitar Alhj Rufa'i daga cikin g'idan Honorable shine kake zirgin suna cin amanar maigidanta ko" "a'a ba h'aka bane" "to menene' kafin h'akan yafaru kowa dai yasan alamar dake tsakani *Alhj Rufa'i da Alhj imran* amma yanzu d'an wani abu ya shiga tsakanisu shine za'akawo wasu abubuwa na sharri a rankafawa Alhj Rufa'i ko" *opjuction my lord* "alkali yace a kiyaye" "Bb maigadi yaci gaba da cewa bayan kwana biyu da ganisa danayi h'aka yasake dawowa g'idan Alhj imran" "a matsayinka na maigadin g'ida tayaya aika kabari ya shiga g'idan bayan kasan maigidan bayanan" "a'a bansan lkcn da yashiga bane?" "OK bakasan lkcn shigarsaba?" "eh" "amma kasan lkcn fitarsa' kenan ko a gun kanuna rashin kwarewa da aikin ka" *opjuction my lord* "a kiyaye" *OK Sr* "a'a ba haka bane" "h'aka ne mana Malam idi" "a'a wlh ko oga ma yasan ina iya kokarina wajan kare a gum aikina" "yasan kana Iya kokarin ka amma shine har aka shiga g'idan batare da kasani ba' kenan duk a haka yana mana nuna da kwarewar aiki ne?" "a'a wlh ba haka bane" "to menene?" *opjuction my lord* *korafi be karbuba* *thank u Sr* *ina sauraranka Malam idi megadi " "a ranar da Alhj Rufa'i yazo g'ida. ita Rukky ta aikeni kasuwa" "kenan kana mana nuni da cewa kullum take aikenka?" "a'a ranarne kawai" "wato kanaso kace tayi amfani da h'aka kenan a matsayinta wacce ta kware da irin wani harkan kenan ta aikeka dan tasamu ta shigo ta Alhj Rufa'i ko yaya?" "eh to nidai bance h'aka ba" "kanadai zarginta kenan?" "a'a ba zarginta nakeyi ba?" "to menene?" "a lkcn da Alhj Rufa'i zaifita daga g'idan Alhj imran shine na ganisa" "a lkcn da kagansa yana fitowa daga cikin g'idan kai k'uma kana ina? " nafito daga dakina rike da buta a hannu zanyi alwala" "alwala karfe nawa?" "na isha'i' "da yazo fita kamar yadda kace ya ganka ko be gankaba ba?" "ya ganni har mu gaisa" " kun gaisa?" "da kuke gaisuwar yaya kaga yanayinsa ya koma a matsayinsa ba mara gskya?" eh to gsky bazan Iya cewa komai akan hakan ba sakamakon akwai duhu a gurin" "kace akwai duhu a gurin tayaya akayi ka gane cewa Alhj Rufa'i n" "Ai ba ranarne farkon ganisa ba" "kenan ka dade kana zarginsa?" "a'a ni bana zarginsa face abinda na ganewa ido na" "idan ba zarginsa kakeyi ba to menene?" "cikin zafin rai barrister *mudasir yasake cewa opjuction my lord* *a kiyaye* *OK Sr* " akwai watarana nima kaina bansan Alhj Rufa'i yana cikin g'idan ba' lkcn Rukky tasa na kunna mata bohall sakamakon babu ruwa a cikin g'ida da tankoki' bayan na kunna zuwa wasu awanni tankuna suka ciki ruwa yanata zuba gani h'aka shine naje na sanar da'ita idan tagama sai na rufe bohall din' a lkcn nayi ta sallama babu wanda ya amsa' gani ba'a amsa ba yasani komawa da baya nace kodai bcc takeyi " "duk da h'aka ruwan be daina zuba ba gani almubazaranci zaiyi yawa yasa nasako komawa nayita sallama babu wanda ya amsa' gani h'aka yasa na leka cikin parlour naga ko lfy' ina lekawa mukayi karo dasu and parlour suna rungume da juna" "su ganka ko basu ganka ba a lkcn da kace ka gansu cikin wann yanayin?" "eh su gani" "da suka ganka yaya sukayi a matsayinsu na marasa gskya?" "tsawa Rukky ta dakemi h'ade da cewa fita da iziniwa ka shigo?" "ni k'uma jin h'aka yasa nafita da sauri jikina yana rawa" "a lkcn da kace ka gansu rungume da juna wani irin suturane a jikinsu?" "shidai Alhj Rufa'i daga shi sai gajeran wando' ita k'uma rigan bcc ne a jikinta" "a duk cikin wnn second nine ka kare masu kallo h'aka?" bayan kace kana shiga ta umarceka da kafita batare da bata lkc ba" "shiru Malam idi yayi be tankaba ba" *barrister al'kasim* ya juya ga alkali yana cewa ya mai girma mai shara'a kaji shedar da Malam idi maigadi a g'idan Alhj imran ya bayar" "alkali ya juya gun Rukky dake tsaye yace toke Rukky kinajin shedar da idi maigadi ya bayar a kanki ko kinada ja akan h'aka?" "eh to amma nidai nasan babu abinda ke tsakanina da Alhj Rufa'i sharrine kawai irin ta Alhj imran" "Alhj dake gefe yace karya takeyi yallabai" "alkali dake zaune yace ya daga shari'ar zuwa 20-6-2018 k'uma ana bukatar gani Alhj Rufa'i a ranar" ~~~~ ~~~~ ~~~~ akace d'an da mahaifi sai Allah' cikin dabara Bbn Fatima ya lallabeta ya shawo kanta har ta saurari *Alhj AMINU* suka daidaita mgn aure a matsanisu amma da yarjejenir bazata tafi da yaranta ba' duk yadda Alhj AMINU yaso Fatima ta dauki yara sutafi tare amma Fatima I taki' a cewarta bayan kwana biyu yadda taga zamanta dashi ya kasance zatazo ta kwashi yaran " "dole yasa Alhj AMINU ya hkr amma badan yasoba dan bashida yadda ya'iyane kawai" " *FRIDAY 14-6-2018* bayan saukowa masallacin jama'a aka daura auren *Fatima da Alhj AMINU* " "Fatima dake cikin g'ida tanajin ance an daura aurenta da Alhj AMINU tasa kuka h'ade da zubewa jikin mahaifiyarta tana kiran suna Nasir" *Allah sarki rayuwa inji masu iya mgn kance Uwa mafi uba koda uba sarkine* mahaifiyar Fatima tai ta lallashinta h'ade da bata baki' kalamomi masu kwantar da hankali har Fatima ta numfasa bayan sallar isha akakai Fatima g'idan Alhj AMINU dake *G.R.A* batare da bata lkc ba masu kai amarya suna kaita Alhj AMINU yasa direbobinsa suka kwashesu zuwa g'ida' yarage daga shi sai ita a g'idan" "around 9PM abokanan ango suka rakosa'kowa yai irin tasa nasihohin snn suka tafi' duk a lkcn kan Fatima na kasa lulufe da mayafi' idan ba kuka ba babu abinda takeyi" "bayan yadawo daga rakiyane yazo sukai sallah duk yadda yakai ga abusa dole ya hkr sbd bega ido ba' washe gari bayan su karya saida ya kaita gidansu ta sallami iyayenta snn suka nufi airport zuwa London" "suna isa hotel ya kama masu suka sauka' a nan sukaci amarcinsu na tsawon 1week babu inda yake zuwa suna tare' itama Fatima h'akan be dametaba sbd duk yadda Alhj AMINU yakai tofa Nasir dinta na gabansa' h'akan yabawa Alhj AMINU damar yin yadda yakeso" "ana gobe zasu cika sati daya Alhj AMINU ya kira matarsa *Hjy Mariya* akan gobene zai taso daga Nigeria zuwa London' tace babu damuwa Allah ya kawoka lfy" "dama tunda yafara niman auren Fatima yaki bari asani sbd surutu jama'a' wanda ma yazama dole susani ya hanasu sanarwa kowa har Allah ya cika masa burinsa" "Fatima dake zaune gefe tayi mmki mgnr da yai' bayan suyi sallama ne take tambyarsa dalilin h'akan" "murmushi yai snn yace Mariya macece bame matsala ba' k'uma kinga be kamata nayi amfani da wnn damar nashiga hakkinta ba ko?" "hakane" "yawwa gobe nakeso na karisa inda take idan naje a hankali zan mata bayani yadda zata gamsu' bayan komai ya daidai sai nazo na daukeki kikoma can' ko yaya kika gani?" "babu komai" "yawwa Fatima dinta ngd sosai da Allah yasa kema me fahimtace kamar Mariya Allah yasa ku zauna lfy" "amin. ~~~~ ~~~~ ~~~~ " bayan kwanaki da dawowar zhrdee g'ida gani jikinsa ya kara samu sauki yacewa Hjy yanaso zai leka kasuwa amma ba zama zaiyi ba " "Hjy tace to saika dawo Allah ya tsare" "amin Hjy ngd" "wanka yai ya shirya cikin jallabiya fara sal ya dora d'an karami hula itama fara" "abinka da fari dama ba jiki ne dashi ba sai yafito kamar balarabe" "yana fita kasuwa ya nufa saida yaje gun Abba snn yanufi nasa shagon' yaran shagon suna ganisa duk suke mike suka basa gu ya zauna' a ladabce suka gaishesa one after the other' snn ya duduba abinda zai duba be dade sosai ya kira daya daga cikin yaran shagon ya aikesa siyo sweet dasu chocolate h'ade da kayan yara na maza dana mata bayan d'an Aiken ya dawowa ne zhrdee ya mike sukai sallama yana fita kai tsaye g'idan ta zainab yaje" "har parlour yashiga lkcn ba mmn Zainab sai innarta yarama duk suna makaranta'jin motsin mutum ne yasata cewa Zainab ta leka taga waye" "batare da musuba Zainab ta mike tayo hanyar parlour dama ido zhrdee yana kan hanyar batare data ankara taga waye a parlour ba ta kariso' zhrdee yana ganita ya sakar mata murmushi daga kanda Zainab zatayi suka h'ada ido da zhrdee yace Zainab sannu da fitowa zo gagu ki zauna" "tsaki kawai tai batare da tasake kallonsa bajuya ta koma" "gani h'aka yasa zhrdee mikewa da sauri yana fadin zo mana zahradee' Dan Allah kidawo" "ko wayge batai ba tashige" "tana shiga inna tace waye yazo?" "nima bansan suba inna" "baki snn suba kikace Zainab akwai wasu mutani dasuke zuwa nan g'idan da har zakice bakisansuba Zainab saidai kice su shige maki'amma bari naje naga suwaye" "shiru Zainab tai bata tanka ba" "inna da fara'arta ta isa parlour tana gani zhrdee takara fadada fara'arta' zhrdee yana ganita da sauri ya mike' inna na gani yana kokarin mikewa dayake tasan ba cikankiyar lfy ne dashi tace zauna kawai d'an Allah" "ko kafin takare mgn yariga ya mike' bayan ta zauna ne shima ya zauna snn suka gaisa bayan su gaisa ne inna ta mike takoma cikin d'akin" "Zainab na kwance Hjy ta shigo d'akin h'ade da cewa dama zhrdee ne yazo shine kikace bakisan ko waye ba Zainab' sbd Allah meye hakane?' wlh banji dadin abinda kikai ba wlh Zainab" "shiru Zainab tai bata tanka ba" "maza tashi ki gyara jiki kije yana jiranki"... "turo kafar *Akbar* ya katsawa inna mgn' ganisane yasata cewa jeka parlour akwai abbanka yazo" "Akbar najin h'aka a guje yafita zuwa gun bbnsa" "zhrdee yana hango abbansa murmushi kawai yai' Abba yana isowa ya rungume bbnsa'shima zhrdee rungumesa yai yana mejin dadin gani d'an'sa" "zhrdee yace Abbana ina kanwar ka?" "cikin tsami baki yace tana gurin mmna'bari naje na dauko maka ita".. " *Akbar*be rufe bakiba Zainab tafito dauke da tre ruwa ne da juice a kai fuskan nan daure babu alamar dariya" "dukawa tai ta'ije a gabansa snn ta zuba masa juice d'in a cup ta mike can gefe takoma ta zauna' tunda ta shigo kallonta kawai zhrdee keyi' gani ta koma nisa dashi ta zauna yasashi cewa *Akbar* Abbana" *Akbar* yace baba" "jeka ciki ka dauko min kanwarka" "a guje *Akbar* yaje dauko *lslaha* gani Akbar ya shige yasa zhrdee mikewa ya koma inda Zainab ke zaune' da sauri ta yunkura zata mike hannu zhrdee yasa ya riketa da sauri h'ade da cewa h'aba my wife guduna k'uma kikeyi?" "waye matarka?" "ke mana". " tabdi kawai tace' duk a lkcn zhrdee yana rike da hannu Zainab' ita k'uma tana kokarin kwace hannunta" "zhrdee yace kinga zauna d'an Allah gunki nazo mgn nakeso muyi dake kinji Zainab" "gani har a lkcn yana rike da hannunta h'akan yasata zama' tana zama ya sakar mata hannu' snn yace Zainab Dan Allah d'an annabi kiyi hkr wlh kuskurene amma wlh na rantse maki da Allah wlh idan kika koma koda da wasane bazan sake memeta abinda nake maki ba kinji Zainab" "waye zai koma g'idan ka?' Allah ya sauwake ai nabar g'idan ka kenan na har abada' ni yanzu abinda yarage tsakanina dakai shine takarka d'an shi kawai' ya batami lkcn da bakazo ka sameni a g'idan nan ba" "kae fa' da gske?' idan na baki takardan ina zaki?" "aure zanyi d'an yanzu nasamu wanda nakeso shima yana sona' wanda yasan mutuncina''.... " kafin ta karisa hannu yasa ya tushe mata baki h'ade da cewa karya dai' wlh kema kanki kinsan mgnrki zancene kawai' idan banda yaudaran kai ina kika taba gani nayi aure akan aure? Zainab kenan idan kanki ya kwance na iyayenki be kwance ba' idan nayi imani ba mahaukatane ba" "himm ta kanka akeji' nidai abinda nasani kawai takardana zaka bani" "wani irin kallon banza yai mata h'ade da mikewa yace bari na tafi sbd gani nayi kamar kinsamu matsala a kwakwalwarki tura mata ledar kayan yai gabanta' itama ido kawai ta zuba masa' har zhrdee yakai b'akin kofar parlour ya juyo yace Zainab kinsan abinda kikeso ki aikata haramune ko?" "Zainab tai banza dashi" "wlh Zainab idan har kikabar g'idan nan da suna kinfita sauraron wani katon banza banyafe makiba" "duk da h'aka batace dashi kala ba" "kai kawai ya kada snn yafita daga parlour zuwa inda yai parking din motarsa" "duk abinda zhrdee da Zainab sukeyi inna tana jinsu' ita cema ta hana Akbar zuwa da Islaha gun" "zhrdee yana fita Zainab ta fashe da kuka' jin kukanta ne yasa Inna karisowa parlour tana lallashinta h'ade da bata mgn har ta numfasa tayi shiru" "shima zhrdee yana fita motarsa ya zauna yana faman tunanin kala kala' ta hakane yake tambyar kansa to ita Zainab me take nufi ne?' tanaso tace ta daina sona kenan ko me?" kae a'a wlh Zainab bata daina sona ba' to idan da gske abinda zcyta take fadimi gsky ne yaya zanyi da soyayyar da nake mata?' ga k'uma Allah yasami so Zainab wanda h'akan yasa nakejin kaina idan ba tare da Zainab bane zanyi rayuwa aikin banza ne?' to amma idan yazamu ita a nata zcyr ba h'aka bane yaya zanyi?" "kae rayuwa kenan'allah babu ta inda baya jarabtar bawansa' a rayuwata ban taba tunanin zan tsinci kaina haka ba wai yau nine zhrdee na kasa sukuni akan Zainab' nakejin bazan iya rayuwa ba idan ba da Zainab ba' gskya nayi kuskure a rayuwata dana walakanta Zainab ban dauketa da mutunci ba' bana bata hakkin daya dace a matsayinta ta matata' duk da'itama nasan a farko kuruciyane yasa Zainab takasa babbance tsakani so da kiyayya' takasa fahimtar inda na dosa kafin aurenmu' h'ade da biyayyar iyayenta" "ita kenan yarinya taiwa iyayenta biyayya balle ni dana mallaki hankalina' meyasa nabari soyayyar Aisha ta makantar da zcyta wanda babu abinda nake gani idan ba'ita ba' soyayyar Aisha ya hanani yiwa iyayena biyayya sanadiyar soyayyar Aisha nake sabawa ubangijina nakasa sauke hakkin da Allah ya dorami' lalla ba karamin kuskure na aikata ba' idan ma Allah yasa iyayena masu fahimtane' duk da soyayyar danakewa Aisha besa tana gani iyayena da mutunci ba tunda na auri Aisha idan Safiya yayi bataci magani taje ta gaida iyayena ba' batasan idan taga hjyta tana aiki ta tayata ba' balle h'aka kawai taje ta tambyeta yadda Zainab keyi' lalla Zainab matar kirkice' dole na daura dinmaran gani duk yadda zanyi sainayi dan gani Zainab tadawo gareni" "abu na farko daya kamata nayi shine naje na roki su Hjy da Abba gafara h'ade da suzo su rokami iyayen Zainab ko Allah zaisa nadace su amince tadawo gareni' idan nasan Zainab yarinyace me biyayya da gani girman nagaba da'ita' gashi k'uma dama tanajin kunyar Hjy fiye da yadda ba'a tsammani" "dayan zcyr tace ita k'uma Aisha fa' shiru yai yanabawa kansa amsa a zcyrsa' lalla Dan so inaso Aisha amma bazan dawo da'ita ba saina nuna mata kuskurenta' Dan bazan yarda ranar lahira natashi da barin jikina shanyayye ba' idan har zatabi dokokin da zan gindaya mata kofa a b'ude yake' idan k'uma tace a'a wlh duk irin sonda nake mata zan'iya hkr da'ita na k'uma roki ubangiji ya ciremi sonta idan har h'akan shine zaisa nasamu tsira duniya da lahira" "shiru yai yarasa ta inda zai fara' can da yaga tsayuwa a g'idan su Zainab bashine mafita a garesa ba' Jan motarsa yai yabar g'idan" g'ida yanufa direct bayan yai parking d'akin Hjy ya nufa kai tsaye' yana shiga ya ganta zauna rike da kit d'in abin sarkokinta tana gogewa yana sannu da g'ida" "kadawo?" "nadawo Hjy' dukawa yai har kasa gwiwa bibbiyu yace Hjy" "na'am zhrdee lfy?" "Dan Allah Dan annabi duk abinda nayi maki kiyi hkr kiyafemi Dan Allah Hjy" "shiru tai ta zuba masa ido h'ade da mmkin zhrdee" "shirun da yaga tayine yasashi cewa kinji Hjy" "him zhrdee kenan' babu komai' ni dama bakaimi komai ba' na yafe maka Allah k'uma ya yafe mana baki daya" "amin ngd' snn ta tashi zaune yaci gaba da cewa Dan Allah Hjy wata alfarma nakeso kimin" "na mefa zhrdee?" "Dan Allah g'idan su Zainab nakeso kije ki tayaki bawa iyayenta hkr ko Allah zaisa su amince tadawo dakinta" "him zhrdee kenan ai tun ba yanzu ba mukaje da abbanka babu irin hkri da bamu bashi ba amma wlh yaki yarda Zainab tadawo' amma tunda kai mijinta ne kaje ka lallabeta ko Allah zaisa a dace" "to shikenan Hjy ngd' insha Allahu zanyi iya kokarina har Allah yasa adace" "to ita Aisha k'uma fa?" "a'a abarta k'uma" "a'a zhrdee kada muyi h'aka dakae sbd Allah ta yayama h'akan zan kasance mutum daya saba da mata uku ace yanzu babu ko daya?" "eh babu damuwa zanci gaba da maneji h'aka har lkcn da Allah zai warwaremi" "to amma gskya kaje ka dubata ita da yara" "idan nasamu lkc zanje" "shikenan Allah yabada iko" "amin ngd" "saida ya jima a d'akin Hjy snn ya koma d'aki abbanasa' gun ya samu ya kwanta amma ba bcc yakeyi ba' tunanine kala kala yakeyi ta inda zai bulowa Zainab" "bayan kwana biyu da fitar *Alhj Isa* Bbn Rukky daga prizi Malam Habu ya zaiyana masa duk yadda sukai da *Alhj imran* Bbn Rukky beyi mmkin haka ba sbd yasan abinda yafi h'aka Rukky zata aikata' tunda gashi shima da kansa ta jawo masa abin kunya a uguwa d'an ma Allah yasa babu Wanda be sansa mutumi karki bane' d'an dai ance ka haifi mutum baka haifi halinsa bane" "nidai Allah ya gani nayi Iya kokari na akan yaran nan amma duk abu betaro ya zama daya ba' amma ba laifin kowa zan gani ba sai laifin *HAbiba* wato mmn Rukky kenan' sbd duk cikin yarana ya"ya" dakinta sufi lallacewa d'an ma a tsaye nake inda ba haka ba Allah kadai yasan yadda zasu zama a cikin garin nan amma babu komai Allah yana gani' k'uma nasan Allah bazai kamani da laifin banbasu tarbiya ba sbd duk burin uba nagari ya"yan"as suma suzana nagari' kae ko lalatacce ubane balle nagari' duk a cikin zcy kenan yake mgn' Malam Habu ne ya katse masa tunaninsa da cewa ISA lfy tunanin me kakeyi h'aka? " "nanauyar ajiyar zcy Alhj isa yai snn yace himm Habu kenan wlh idan nace mgnr Rukky baya damuna nayiwa kaina karya' sbd Allah kaduba irin halin da yaranga suke niman jefani ciki fa" "to koma menene abinda ya faru yariga ya faru sai Allah ya kyau gaba' yanzu abinda nakeso dakai *Isa* shine d'an Allah kayi hkr ka shirya mutafi gwambe gurin yarinyar nan Rukky".. " sbd me Habu?' me zanje nayi mata?" "a'a *Isa* zuwan tafi' yanzu idan bamu jeba wata kila kasan yadda duniya tazama sai aga kamar duk abinda take aikawa da sanimu' amma idan muka tafi komai za'a zargemu ba kamar ace bamu jeba" "himm Habu kenan sai yadda nagani" ~~~~ ~~~~ ~~~~ washe gari da yamma bayan magrib *Alhj AMINU* yakira *Mariya* matarsa ya sanar da'ita cewa ya'iso ga shinan a hanyar zuwa g'idan ta' cikin doki da murna Mariya tace shine babu ko sanarwa balle nayi maka abinda' a'a kada kidamu duk abinda kika dafa zanci' cikin jin dadi Mariya tace to ubangiji Allah yasa kakariso lfy" "amin kawai yace snn ya kashe wayar" "cikin murna da doki Mariya ta shiga kitchen d'an h'ada masa abinci wanda bazai bata lkcn ba' tana gama h'ada sanwa a gurguje ta shige wanka' tana fitowa ta duba sanwa snn taje tasha kwalliyarta cikin riga da sket na Holland me ruwan ganye tayi kyau sosai' bayan ta gama shirine taje ta juye abinci cikin food plast takai dinning ta'ije" "Alhj AMINU tashi yai yashiga wanka yana fitowa yasa kaya snn sukai sallama ya dauki jakarsa zuwa g'idan Mariya" "yana isa Mariya a guje ita da yara sukazo suka rungumesa suna oyoyo Abba' shima rungumesu yai yaja mejin dadin gani iyalinsa cikin koshin lfy daukar karami yai hannu daya k'uma yana rungume da Mariya ita k'uma tana dauke da jakar daya iso dashi" *Mariya ba karamar yarinya bace' dan a kalla zatakai fourty years zamansu a kasar turawa shine ya kawo masu h'aka' in short kusan nace kowa yasan yadda zaman turai yake' basai na bata lkc ba wajan bayani* "suna shiga kai tsaye bedroom suka shiga ita dashi bayan ta ije jakar hannunta ta taimaka masa ya tube ya shiga wanka' yana shiga ta dauko masa jallabiyarsa ta'ije yana fitowa tasa masa suka nufi dinning' yanaci suna hira yana kururuta kwalliayar da tai masa" "Mariya baki har kunni sbd jin dadin yadda maigidanta yake yabo kwalliyarta" "suna gama cin abinci bayan ya kalli news ya mike zuwa kwanciya' dayake Alhj AMINU me wayone babu wani canji da Mariya tagani' yadda yasaba yimata duk lkcn da yai tafiya h'aka ma yau yai' da safe kuwa tai tunanin ko zai leka office ne amma yace babu inda zaije sbd be gaji da ganita ba" "h'aka suka zauna cikin karantawa juna rai' bayan magrib yace zaije siyowa yara ice cream' duk yadda Mariya taso binsa kamar yadda suka saba amma a wnn karo AMINU ya hana a cewarsa ba zama zaiyi ba" "yana fita gun Fatima ya nufa nan ma be Dade ba yasake komawa g'ida gun Mariya' h'aka Alhj AMINU yaci gaba da rayuwa batare da Mariya ta gane ba' satin Fatima daya' gani tagaji da zaman gu daya yasata sanarwa Alhj AMINU cewa zataje gun bnz din Nasir wanda a yanzu da h'aka ta dora Bilyaminu akai" "Alhj AMINU be nuna damuwa akai ba' saima kara mata mata karfin gwiwa da yai' idan zaije office yake zuwa ya dauketa ya kaita' idan tagama abinda takeyi tadawo da kanta'tunda dama ba bakuwa bace a London d'in" ~~~~ ~~~~ ~~~~ tun bayan komawa Aisha g'idan su zhrdee be lekataba tsawon satinta uku kenan gashi koda ta kirasa baya dagawa takanyi kira yakai ten miss call koda yana gani bazai daga ba' tun Aisha na boye damuwarta har yakai baya boyuwa' kusan kullum cikin kuka take' gudun kada damuwa yai mata yawa yasata b'ude wSApp koda tabude tasha ganisa a online amma koda tai masa mgn baya amsawa' idan yaga zata damesa saiya sauka' idan taga ya sauka binsa takeyi ta kirasa still bazai daga ba har wayar ta tsinke" "hankali Aisha yai mummunar tashi' cikin kwnkani lkc tarame tayi baki' ummata tayi mata nasiha har tagaji amma besa Aisha ta daina kuka ba" *dama h'aka rayuwa take yau gareka gobe ga wani* "tun daga lkcn da zhrdee yabar g'idan su Zainab besake komawa sbd koda kiranta yai a waya bata amsawa' idan yai mata text message ma haka bata reply' idan ya ganta a online yai mata mgn shima shiru' ko b'ude text d'in batayi balle

Chapter 34 of 38