maki' dan Allah ka taimaka ka miko mi".
"ina gani kamar ruwan baya dadeki bane yasa h'aka".
"zahradee ya karisa mgnr ne h'ada da mikewa yaje yana yaye labulan window' a hankali zainab ta laliba ta mike zata dauko doran swan batare data zhrdee ya Ankara ba zainab ta f'adi sbd kirin da take gani' ihu tasa tana f'adin wayyo Allah na' joyowa yai yana kallonta h'ade da tsaki ya zuba mata ido duk kukan da takeyi beyi tunanin taimaka tama ba".
" Ashe Hjy tajiyo ihu zainab da sauri ta turo kofa zata shigo' da sauri zhrdee yakai hannu zai daga zainab' bige masa hannun tai taci gaba da ihu' Hjy na shigawa salati tasa h'ade da sa hannu shima zhrdee d'in yasa suka dagata zuwa b'akin dago' Hjy ke tambaya garin yaya zhrdee na d'akin yabari ta f'adi?".
"a'a ruwa naje daukowa shine jiri ya dibeni na f'adi".
" to kai kana ina sbd Allah h'akan yafaru?"
"a'a nice ban sanar dashi ba sbd naga kamar yagaji".
"ya gaji k'uma aikin me yayi da zai gaji?".
" murmushi kawai zainab tai' Hjy tace dan Allah a kiyaye".
"to Hjy insha Allahu'.
" Hjy na fita zhrdee ya juya kan zainab makaryaciya kawai meyasa baki fadiwa Hjy gaskiya ba?".
"ta kanka akeji".
'"daga snn bata kara mgn ba duk mgnr da zhrdee keyi ido kawai ta zuba masa".
" Hjy na fita d'akin Aisha ta nufa a b'akin kofa ta tsaya knocking tai Aisha ta fito Aisha ga maigidanki nan yadawo kikai masa abinci".
"kadan kawai nayi sbd nasan ba'a yakeba".
" to shikenan zo muje ki amsa ki kai masa inada ragowar na abbanku kinga daga nan ma sai Ku gaisa da maijikin".
"to kawai Aisha tace tabi Hjy duk da ranta besoba amma babu yadda zatai' kitchen sukaje Hjy tasa miya da tuwo a kula ta mikawa Aisha".
"amsa aisha tai tana tafe tana makosani a zcyta' zuwa d'akin zainab a b'akin kofa ta tsaya tai knocking zhrdee yace waye'? waye? mikawa yai yaje ya rude kofar sakai kawai tai tashige batare da mgn ba' tana shiga ta ije snn ta juya tafita' ido kawai zainab tabita dashi".
" shima zhrdee shiru yai yana binta da ido har tashige daki' snn ya koma daki' yana shiga b'ude abinci yai gani tuwone yasashi zama yafara ci batare da yaiwa zainab bismillh ba'yana cikin ci ya shake sbd miyar Akwai yaji' tari yakeyi harda hawaye yana hasa-hasan yadda zai dauki ruwa yasha amma yakasa sbd rufewar da idonsa yai".
"zainab na gani h'aka ta juya masa baya kamar batasan yanayiba".
"da kar yasamu ya ziro hannu ya dauko ragowar ruwan swan d'in data sha yarage snn yasha".
" yana sha ko numfasawa beyiba yace muguwa kawai ta Allah bataki ba".
"idan zainab ta tanka kasa zai tanka".
" ture abinci yai gefe ya mike' abincin dabe kara bi takansa ba kenan".
"itama be dameta ba sbd abincin baya gabanta' har yagama babu wanda ya tankawa wani' bayan ya gamane ta mike ta dauko ledar naman daya siyo mata tafara ci' kadan kawai taci sbd ba dadi yake mata ba' snn dauki ragowar ta ije a gefe' hannu ta zura ta dauki ledar magugunarta ta dauka tacire tasha snn ta kwanta akan idan ya f'ada mata sai ta tashi tai sallolin da ake binta".
" Ashe Akwai na bcc aciki tanasha sai bcc' 12-30 shap zhrdee ya mike a hankali take tafiya yaje ya b'ude kofa ya fita zuwa d'akin Aisha' Aisha na bcc ji kawai tai anfado jikinta' a birkice ta b'ude ido tana kokarin ihu' da sauri zhrdee yasa hannu ya rufe mata maki".
"gani zhrdee ne yasata doguwar tsaki h'ade da igijeshi ta sauka ta bar masa gado kasa ta koma ta kwanta' da sauri zhrdee ya bita inda shima ya kwanta a bayarta mikewa tai tabar gun takoma gado' sake mikewa yai ya bita gadon' da h'aka sukai ta yawo a daki har karfe 3AM duk juye juyen da takeyi ko kala batace masa ba' gani asuba zaiyi yasashi hakuri ya bar d'akin".
"yadda yafita a sace h'aka yadawo a hankali yake tura kofar yana shiga gado direct yaje ya h'au ya kwanta' zainab tace har kadawo".
" me kikace?"
"nace kadawo?".
" bayifa naje".
"baki ko?".
" eh mana".
"makaryacin kawai".
"waye makaryaci?"
"kafin kowa sani".
"himm kawai yace daga snn besake mgn ba".
"tun daga lkcn kullum h'aka zhrdee yake a duk lkcn da zaifita a idon zainab yake fita yakama dawowarsa zainab bata nuna masa yadameta ba' washe gari ya koma d'akin Aisha' sbd yau itace da office' yana idar da sallar asuba ya koma d'akin Aisha bebari rana tayiba kamar yadda sukeyi' koda yashiga ganita yai kwance tana' itama tana ganisa da sauri ta rufe idonta kamar mai bcc' shim kansa zhrdee d'in koda yaga abinda takeyi be nuna h'akan ya damesa ba' gefe daya ya koma ya kwanta batare da mgn ba sbd yasan koda yai mata mgn balallane ta amsashi ba".
" koda zai karya da safe a bangare su Hjy ya karya sbd babu abinda Aisha tai na breakfast ".
" da safe bayan zhrdee yafi kasuwa Hjy ta kirasu duk su biyun suka hadu a parlour Hjy ta fara da Aisha to Aisha ga zainab kece babba dan Allah kiyi hakuri da junarku' dama kowa yasan ranar daya ke girki kinga basai nayi wani dogon bayani ba' ga kitchen nan duk me girki ita zata gyara ko'ina kunjiko".
"duk suka h'ada baki da muji".
" k'uma Dan Allah banaso jin wani cecekuce a tsakaniku' ke Aisha kece babba kiyi hkr da zainab' kema zainab bance ki takataba kowa ya tsaya a matsiyinsa".
"bayan h'aka Dan Allah idan kunga wani abu da ba daidai ba a tsakaniku ko gun Mijin naku dan Allah kuyi gaggawar sanarmi".
"insha Allahu".
" shikenan Allah yabaku zaman hkr".
"amin".
"saida Hjy ta mike snn suma suka mike kowa yakama kansa".
"koda zhrdee ya koma d'akin Aisha mgn baya hadata dashi yayi iya kokarin sa wajan gani yashawo kanta amma ina har takare girki yakoma d'akin zainab".
" gashi kwanasa biyu a d'akin Aisha amma be hanasa zuwa d'akin ciki dare ba' zainab na kallonsa ya fita, tunda yaje around 2AM yake bata hkr gwiwa bibbiyu amma besa Aisha ta hakuri ba' gani bazai samu biyan bukatar saba yasashi fita zai koma d'akin zainab".
"zainab naji tafiyarsa da sauri taje b'akin kofa ta tsaya' zhrdee yana zuwa yaga zainab a b'akin kofa tsaye' lfy me kike nima cikin daren nan?".
"daga ina kake?"
"wani irin tambyar rainin wayone h'aka? Dan Allah malama kibani hanya nashige".
" wlh babu inda zaka sai kafadinmi daga inda kake' mugu mara tsoran Allah me satan kwana".
"dawa kikeyi zainab?"
"dakai nakeyi' me kikace?"
"nace dakai nakeyi"..
" kafin ta karisa ya dauketa da mari".
"ihu zainab tasa tana kuka amma still bataba da hanyar ba".
" dayake dare ne tamkar a kuni Hjy da Abba' da sauri suka fita'duk mgnr da'akeyi a kuni Aisha tashi tai tana lekensu' da sauri suka kariso h'ade da tambyar lfy".
"cikin rawar murya yace babu komai bigewa tai' gani yadda bakinsa ke rawa yasa Hjy tambyar zainab' cikin kuka zainab wlh Hjy tunda nazo g'idan nan narar girkina cikin dare yake satan jiki yaje d'akin Aisha bazai dawowa sai asuba".
"salati Hjy tasa tana f'adi zhrdee yau she ka lalace ne h'aka sbd Allah' so kake ta haifan mana shugu a g'ida? ka dauki girkin wata ka kaiwa wata".
"Hjy bafa h'aka bane wlh sharrin zainab ce kawai"..
" kaimin shiru manafiki tunda kai h'aka dama kasaba satan kwana' k'uma wlh sai Allah ya sakawa duk wanda kasaci kwanta ka kaiwa yar'uwarta' k'uma kai da Allah".
"h'aba Hjy yau ne kawai fa".
"yau d'an garinku mari kunya da gske kenan dai kanayi' as shank wlh kabani kunya zhrdee wlh ka canza katashi daga zahradee d'in dana sani"..
" h'aba Hjy dan Allah kidaina f'adin h'aka sbd dan wann laifin kike fadin h'aka'"...
"kafin zhrdee ya karisa Hjy ta daukesa da mari h'ade da cewa wawa kawai wlh ilimika be amfana maka komai ba' sbd so zakaje ka hallaka kanka kasa kanka cikin masifa'ina ita Aisha manafuka alguguma kawai".
" duk abinda Hjy keyi Abba bece komai ba ido kawai yazubawa son yana kallonsa".
"dama zainab na gani Hjy tafara f'ada tabar gun ta shige daki".
" itako Aisha tana daki tana kallonsu' Hjy tace wlh idan baki fito daga d'akin nan ba' kika bari nashigo saina maki shegen duba a g'idan nan".
"Aisha najin h'aka da sauri takoma cikin d'akin".
" bazaki fito ba bakar manafuka nasan ba bcc kikeyi ba' shiru da tajine yasa Hjy fusata' a fusace ta juya zuwa dakin Aisha' da sauri Abba ya riketa yana f'adin ina zaki Hjy?" dan Allah Alhj kabarni naje na fito da shegiyar yarinyan nan na koya mata hankali".
"wawiya kawai mara lisafi".
"a'a Hjy kada kije ki dakar masu yar' mutuni' idan ma hukunci zakiyi son ne abin hukuntawa ba ita ba".
"ba tare da mgn ba'juyawar da zatayi ta maske zhrdee da bayan hannu snn tabisa da kafa tana tokarinsa".
"gani h'aka yasa Abba cewa ya shige daki' a guje ya shige d'akin' Abba ya kama hannu Hjy suka koma d'akin su".
" zahradee yana shiga yasama kofa key'zainab na gani shigowarsa ta juya masa baya tai kamar me bcc' daidai cinyarta yasamu ya watsa mata mari' a birkice ta mike muguwa alguguma manafuka tashi".
"yanzu menayi k'uma sbd Allah?"
"Ina zakisan abinda kikeyi' Ashe dama duk wata shiga da fitata ido kike sami ko?".
"Eh d'in nasa ido d'in sai me".
"h'aka kikace ko?".
"eh h'aka nace".
" wlh zainab bantaba tsanarki ba irin yau, natsaneki banasonki zainab k'uma bana kaunar ganiki".
"sai me? wlh zhrdee da mgnr ka yakai zci danafi kowa murnar h'aka".
" kamar yaya?"
"kamar yadda ka dauka'.
" zainab ki kiyayeni fa".
"ko k'uma kai ka kiyayeni ba".
"wlh zainab inda badan su Hjy ba wlh dana nada maki dukan dasai kinkasa tashi".
" zhrdee kenan su Hjyn me a tunanina babu abinda su Hjy da Abba suka isa su hanaka' sbd bajin mgnrsu kakeyi ba".
"wahh! kike fadiwa h'aka?'.
" kai dakai nakeyi".
"kadai sann wanda zaka duka amma baniba".
"Dan karami tsaki yai h'ade da kwafa snn ya kwata".
" da safe kafin Abba yafita kasuwa sbd yasan halin Hjy f'ada yai mata sosae akan koda wasane kada tasake taiwa Aisha mgnr jiya tarabu da'ita kawai".
*"itama Hjy bata musa masa ba' shima kansa zhrdee yarage satar kwana ba kamar dah! ba' amma fa har gobe koda wasa besake taraiya da zainab ba".
"yau zainab ce da girki bayan ya gama cin abinci yazo kwanciya tace zhrdee".
" meye ne?".
"Dan Allah inaso na rokeka wani abu".
"batare daya kalleta ba yace ina jinki".
"Dan Allah g'ida nakeso naje gaida su ummata".
" babu inda zaki".
"Allah fa nace maka".
" sai fa kiyi ".
" zhrdee ya karisa mata mgnr ne da juya mata baya' tun daga snn bata sake cewa komai ba' itama kwanciya tai".
"da safe lkcn zainab tashiga gaida Hjy' dama dasafe dukkansu suna shiga gaidata' bayan sun gaisa zama zainab tai taki tashi' Hjy tace zainab lfy kuwa?"
"eh dama dan Allah inaso kisami bakine da zhrdee".
" lfy wani abu yafaru".
"a'a babu komai".
" to menene?".
"dama so nake naje g'ida gaidasu ummata'".
" shine kawai".
"eh shikenan".
" to shikenan yanzu jeki ki karisa aikin ki k'uma ki shirya cikin lkc sbd saiya daukeki a g'ida snn yakarisa kasuwa".
"to ngd Hjy".
"cikin murna zainab ta mike zuwa d'akin ta' tana shiga daidai lkcn zhrdee yana shirin shiga wanka' toilet ta shida ta h''ada masa ruwan wanka snn tafito' tana fitowa shikuma ya shige toilet d'in gani ruwa a h'ade kafa yasa ya ture ruwan ya zube akas snn ya h'ada wani yai wanka".
" kafin ya fito tun zainab taje kitchen ya h'ada masa abin karyawa duk da tasan ba lallane yaci ba' tunda bacin abincinta yakeyi ba amma be hanata dafa masa' gani Aisha a kitchen tai duk da batasan me takeyi ba amma tasan baya wuce abin breakfast take hadawa".
"suna h'ada ido Aisha ina kwana".
"shiru Aisha tai babu amsa".
" Aisha take fa nakeyi ina kwana".
"lfy klau' Aisha na f'adin lfy klau daga snn bata sake mgn ba saima juya baya da tai".
" itako zainab taci gaba da aikinta tana gamawa ta kwashe zuwa daki' snn zhrdee shima yafito kenan daure da towel gaban mirrow ya tsaya yana kallon kansa a madubi".
"tana ije tre d'in taje ta bayansa ji kawai ya anrrungumesa ta baya h'ade da cewa bari na shafawa mijina mai' duk da ba tsayine da'ita ba amma be hanata kwanciya masa a baya ba h'ade da kewaya hannayenta tana shageshi".
"doguwar tsaki yaja h'ade da cewa wlh idan baki sakeniba saina tureki' zainab najin h'aka ta kara lafewa a jikinsa".
"badake nakeyi bako".
" Dan Allah ma baka goge antabaka bama".
"na godime mara kunya".
" wlh zainab inda badan cikin dake jikinki bako himm".
"karisa mana'da saikayi me".
" wlh duka zanmaki' amma ko yanzu idan kika kureni saina farfasa maki baki".
"tsayuwa zainab tai h'ade da tokare kafa daya ta dauki hannu ta rike kugunta tana karkade jiki tana f'adin Allah ko' to bismillh".
" dawa kikeyi zainab?"
"da kai nakeyi".
" ni ko?'.
"Eh" kai d'in".
"ni ko?".
"Eh" kai ".
" kikace eh' a guje yabinta' yana cewa ai da kintsaya' ita k'uma tai parlour snn ya dawo ciki".
"tana fita tafara gyara parlour saida ta goge duk inda ya kamata snn tai shara tazo ta shige wanka'shima zhrdee dayake yai yai ra'ayin ci sosae yaci abinda bayan ya gamane yashiga d'akin Hjy sallamarta zaifita kasuwa".
" da sallama ya shiga har kasa ya duka ya gaidata h'ade da sallamarta zaifita kasuwa' Allah yabada sa'a yabaku abinda kuke nima nace alkairi duniya da lahira yai maku Albarka dukkanku".
"amin Hjy ngd'".
" har ya mike yawwa zhrdee ga zainab nan idan Allah inaso ka'ijeta a g'ida' idan kataso kasuwa sai kabiya ka dauketa kudawo tare".
"can kasa da murya yace to naji' k'uma dan Allah kadan samu abinda zaka bata kai tsaraba g'ida".
" naji kawai yace yafice' yana fita d'akin Abba yashiga suka gaisa snn yaje Aisha gimbiyarsa da sallama yashiga' Aisha na ganisa da sauri ta juya baya".
"Aisha kenan har yanzu fushi kikeyi dani? to ina kwana' kin tashi lfy?"
"tsaki tasake yimasa".
" Aisha ni zanfita nace saina dawo ko kina bukatar wani abu".
"still babu amsa' juyawa yai yafice zuwa d'akin zainab' yana shiga yatarar ta shirya tsaf' to manafuka alguguma kin fadiwa Hjy kinji dadi ko? sai ki tashi guje".
" batare data tanka masa ba' ta dauki mafiya suka fita yana gaba tana baya har sun wuce d'akin Aisha sai zainab ta dawo da baya da sallama tashiga Aisha na zaune tana buga mage a wayarta zainab tace Aisha".
'kai kawai ta daga mata amma babu mgn".
"zantafi uguwa nida maigidan namu bazamu dawoba sai yamma shine nace bari na sanar dake kada kiji shiru' sai mu dawo".
" juyawa kawai zainab tai tasa kai batare da ta tsaya sauraran abinda Aisha zata ceba tafice".
"da zcy ya diba Aisha batasan lkcn data kwada wayarta a bango ba wayar ta tarwatse wasu kwallane suka zubo mata gado ta h'au taci gaba da kuka".
"zainab na fita ta shige mota zahradee ya jasu' b'akin wani kanti ya tsaya bayan yai parking snn yafita zuwa cikin kanti siyayya yai sosae sabulai wanki dana wanka chocolate biscuits cake sweet dai sauransu yazo ya b'ude bayan motar ya zuba sukaci gaba da tafiya' ko kallon inda zainab ke zaune bayayi har suka isa' saida ya shiga cikin haraban g'idan snn yai parking suka fita b'ude baya yai ya dauko ledar tsaraban' gani zainab tai gaba da sauri yace ki tsaya".
" tsayawa tai ta jirasa snn suka shige tare' har parlour suka shiga da sallama lkcn duk kannin zainab na parlour a guje sukazo suka rungumeta suna f'adin Anty oyoyo zainab na murmushi zhrdee ma h'aka' yar'utansu me suna maryam tazo ta rungume zhrdee gani h'aka yasa shima daukanta".
"guje me d'an wayon cikinsu tashiga ta sanarwa inna Hulaira ga Anty tazo' saida inna tasa hijab snn suka fito tare' ganita yasa zhrdee mikewa tsaye bayan ta zauna ne shima ya zauna a ladabce ya gaidata h'ade da tambyar su Hjy da Abba".
" duk suna lfy sucema a gaidaku".
"ayya muna amsawa".
" mikewa inna tai taje d'akin Mmn zainab ta sheda mata zuwan su zainab snn tafita kitchen taje ta dauko ruwa da juice tabawa mame kanwar zainab takai masu parlour".
"shiru da taji alamar Hjy bataje gun su zhrdee ba sake binta tai d'akin dadina da yaya sanyi jiki wlh na f'adi maki sirikina yazo kifita Ku gaisa amma abu ya gagara".
"nifa kada ku dameni da wani sirikin nan kubarni na kare aikina tuku".
"Dan Allah yaya tashi kije idan kin dawo kya karisa".
"ke!! kifita daga idona daga ke har surikinki ba'a kanku akafara ba".
" abu ma harda gori' babu damuwa nidai Dan Allah aje a ganomi siriki".
"inna ta karisa mgnr NE h'ade da fisge zani da Hjy ke nikewa snn ta mike h'ade dasa hijab suka fita tare' ita tai parlour inda zhrdee yake' ita k'uma inna tai d'akin ta".
"tana isa zhrdee yasake mikewa taida ta zauna snn ya duka suka gaisa' suna gama gaisawa Hjy ta mike takoma d'akin ta' shima mikawa yai batare dayace mata komai ba yakami hanyar fita zainab na gani h'aka da sauri ta mike ta bishi har bakin mota' yana shiga mota ya tayar gani zai tafi yasa zainab cewa sweety dawani lkc zaka dawo".
" banza da'ita yai yaja motarsa yafice' itama be dameta ba sbd idan da sabo tasaba' juyawa tai takoma ciki gani yabar ledar da suka shiga dashi yasata tunanin kodai mantuwa yai dashi' hannu tasa ta b'ude gani sabulai ne dasu sweet yasace cewa kilan tsaraba ne' daukawa tai ta shiga dashi d'akin inna".
"tana ije kayan ta shiga d'akin mmn ta gaisheta snn ta dawo d'akin inna' kallo daya inna tai mata tagano cikine da ita' farfesun kayan ciki ta dibo mata h'ade da lemo kwakwa tanaci suna hira har tagama inna tace mame ta dauki plate d'in takai kitchen' bayan fita mame inna ke tambyarta yadda zamasu yake a g'idan su Hjy".
"nan zainab ta kwashe komai ta fadiwa inmarta harda kuka' gashi nafi Aisha kyautata masa amma baya gani kullum cikin gefenta yake ko a dakina yake baya hanashi mgnr Aisha bayan ma batasan yanayi ba' Dan ko kyatata masa batayi yanzu da h'aka ma sufi sati uku bata mgn dashi k'uma koda shine yai mata bata tankashi amma duk begani ba"..
" harda kece baku mgn?".
"a'a' bandani".
" to ai me sauki ne' kedai duk rintsi duk wiya duk abinda zaiyi naki ido' k'uma koda yai maki abinda bata maki rai Dan Allah ki daure' banda yawan fushi banle yakai ga gaba' koda laifine yai maki ki daure kinjiko?".
"naji inna".
" to kinadai gani yadda mukeyi da abbanku'".
"babu ruwan ki da'ita koda tana fushi kiyi banza da'ita kikama mijinki' mijine babu kunya a tsakaniku koda fushi yakeyi dake kada h'akan ya dameki kamashi ki rungume ki jashi da wasa har yasake ya biyeki".
"banda yawan musu dashi duk abinda yace to kawai idan bana sabon ubangiji ne' kinjiko?".
'naji inna".
"to Ai inna koda abinci nai masa ba lallane yaci ba' se yai ra'ayi".
"kada ki damu k'uma kada h'akan ya dameki wataran sai kabari' kedai kiyi yadda nace dake".
" wlh duk abinda kike masa na kyautatawa yana sane k'uma yanaji dadi' kin wani namiji ba lallane idan matarsa tai masa abin kyautata ya nuna mata ba amma yaji dadi har cikin zcyrsa".
"wlh idan har kika rike abinda nake f'adi maki k'uma kike aiki dashi zakisha mmki sbd wataran da kanki zaki tambayi kanki anya kuwa zhrdee d'in dana sanine? amma duk sai kinyi hkr kafin kiga h'aka".
"to inna"
"k'uma banda yawan kai kara gun uwarsa duk sonda take maki wataran raguwa zaiyi' sbd duk soyayyar da zatai maki ba kamar d'an data haifaba' kiyi hkr zainab kiyi hkr da mijinki' shiyasa ake cewa tsakani mata da miji sai Allah".
"ina magugunar dana baki?".
" duk su kare".
"to bari zanbaki wasu harma sufi nada kyau' sai dai guda dayane bandashi yakare amma yaya tana dashi zan dauko maki".
" to ngd".
"Aisha tayi kuka har ta gaji gani babu me rarrashinta da kanta ta rarrashin kanta' ta tashi tai alwala tazo tafara sallah sbd lkcn anfara sallar azahar".
"bayan ta idar ne ta kwashe wayar da b'ude wadrop d'in ta ta zuba snn ta rufe' h'aka taci gaba da zama a daki ko parlour su bata lekaba banle bangaren Hjy".
"abin duniya duk yabi ya isheta' ta rasa inda zatasa ranta taji sanyi".
"da yamma zhrdee yana tashi daga kasuwa ya biya daukarta' a kafar g'ida ya tsaya snn ya dauki wayarsa yai dialing number ta' zainab na gani da sauri ta daga wayar da sallama' gani a kofar g'ida idan kinga dama kifito mutafi".
"to gani nan zuwa".
" zainab dawa kike waya' iji inna kenan".
"shine yadawo".
"tsaya kawai bari na aiki mame ta kirashi yaci abinci kafin kutafi g'ida' kinga koda kuje kun huta da girki".
" to kawai zainab tace".
"inna ta aiki mame ta kira zhrdee ya shigo ciki'bayan su gaisa inna tacewa zainab taje kitchen ta dauko masa abinci' da zafin nama zainab taje ta dauko masa abinci ta kawo' inna tace ta kaimasa daki ne ba a parlour ba kamar bako".
"extra room ne da babu kowa a ciki saidai kusan kullum ake gyarawa sbd baki suna zuwa a kowani lkc daga kauyen bbnsu".
" zainab na ijewa taje ta dauko masa ruwa da abin wanke hannu duk ta kawo masa' sai da ta h'ada komai snn ta koma tace dashi bismillh' ya mike tana gaba yana baya suka shiga b'akin katifa ya zauna plate zainab ta dauka ta dibi abincin ta zuba masa h'ade da miya ta zuba akan tuwon".
"tuwon shinkafane da miyar kuka wanda yaji namar rago da man shanu' gani zai wanke hannu yata dauko ruwan tana zuba masa ruwan yana wankewa' yana gama wankewa ya janyo hannunsa batare da mgn ba' snn yafara ci' duk da beyi niyar ci dayawa amma daya fara ci' shikansa besan lkcn dayai ta suburbuda ba' ankara kawai yai yaga tuwon kadan yarage kamar ya karisa kawai sai k'uma yai wani tunani a zcyrsa yace cewa anya banzama surikin zamana ba? na b'ude ciki a g'idan surukai sai faman rabkan abinci nakayi' bari dai na barshi h'aka kada rashin hankalin yai yawa".
" cire hannu yai ya wanke' zainab dake zainab dake zaune ta mike ta kwashi kayan abincin ta meda su kitchen snn tazo suka fito tare zuwa parlour da sauri zainab ta shiga ciki dauko mayafinta' inna ta dauko magugunar ta bata dayan daya rage tace a'a bazan baki wnn ba sbd naga kamar cikine dake kada aje ayi barna' amma wnn zaki iya shansu k'uma banda matsa kinjiko".
"nayi inna".
"snn inna tashiga d'akin yaya dauko wani' dama lkcn yayan tana toilet inna nasa hannu a jakar kenan sai ga yya tafito'lfy me ake nima a cikin jakata k'uma?"
"abu nake dubawa".
" to bismillh' a bayan inna ta tsaya taga ikon Allah'gani ta dauko mata magani da sauri ta rike mata hannu ina zaki kaimi?' zanbamawa".
"meya hana kibata naki?".
" habawa yya f'adi wani abu amma ba wann ba'kema kinsan dan takarene".
"to nidai gskya bazan bayarba dan mijina na siye".
" bani nima sirikina zan gyara mawa".
"nifa gskya ba kyauta zanbayar ba' Dan biyana za'ayi'haka kawai nasiye kayana dan gyara aure azo a dauke mu'".
"hannu inna tasa ta fige h'ade da cewa bani auren yanta yafimu komai".
" oho nidai nawa na sani".
"nima na yanta nasani".
" duk sukasa dariya".
"inna takaiwa zainab h'ade da nuna mata yadda zatai amfani dasu' sukai sallama tafito zhrdee dake zaune ya mike suka fita".
"be tanka mataba itama h'aka har suka isa g'ida' suna isa tafita zuwa ciki' ko daki bata shi gaba saida ta leka Aisha' Aisha najin anturo kofa da sauri ta kwanta kamar me bcc gske' gani h'aka yasa zainab cewa dama mudawone nace bari na lekaki amma tunda kinyi bcc saida safe snn tafita tai d'akin ta".
" zainab na fita Aisha ta b'ude ido h'ade da cewa manafuka'".
"shima zhrdee h'aka tai masa yai mgn har yagaji Aisha bata tanka masa ba' fita yai zuwa d'akin zainab' zainab na
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 38