Share this page
Akwai nisa tsakani parlour da bedroom". "da Amatullah taji ije kayan tai tajuya zata fita' sbd a cewarta duk lkcn da suka fito zasu gani". " har tasa kafa zata fita ko me tatuno k'uma oho sai takoma da baya mikewa zuwa haryan d'akin zainab tai tana tafe tana sallama har takai b'akin kofa bataji an amsata ba' kamar ta juya saidai ta karisa daidai b'akin kofar tai knocking a sanyaye zainab tace shigo". "duk tunanin Amatullah zahradee na cikine'a tsorace take b'ude kofar' gani abinda takeyi yasa zainab cewa ni kadaice babu kowa snn Amatullah ta karisa ciki". zainab na kwance gani Amatullah hawayene kawai suka zubo masa' da sauri Amatullah ta karisa gun da zainab ke kwance h'ade da cewa lfy zainab meke faruwa?" "zainab ta sake fashewa da kuka tana juyi akan gado' juyin da Amatullah zatayi gani zani dago tai da jini' a tsorace tace lfy zainab meke ruwa?' kuka ya hana zainab mgn". "da sauri Amatullah ta fita zuwa parlour snn ta kira Hjy' Hjy na gani kiran Amatullah da sauri ta daga wayar h'ade da cewa lfy Amatullah?" "cikin gigita Amatullah tace Hjy kizo zainab ce". " me yasameta? " "kizo kawai". " kafin Hjy ta sake wani mgn tuni Amatullah ta kashe wayar ". " hankalin Hjy yai matukar tashi' ko Abba bata kira ba hijab kawai ta dauka tafita batare da tatsaya sanarwa kowa ba". "a guje takejan motar kamar wanda zata tashi sama' bada bata lkc ba ta'isa g'idan' yya Shamsudee dake kofar g'idan gani Hjy yai kawai tai parking da sauri ya fito daga nasa motar h'ade da tambyr lfy Hjy?" "ina zuwa kawai tace snn tashige cikin g'idan' tana shiga da sallama a parlour ta tsaya tana sallama' Amatullah ne ta fito daga daki zuwa parlour tacewa Hjy ta kariso cikin d'akin'". " lfy Amatullah meke faruwa ne h'aka? " "kadai Hjy kariso". " Amatullah na gaba Hjy na baya suka shiga da sallama' karaf idon Hjy sai kan zainab dake kwance salati tai ta sanarwa ubangiji snn ta karisa gun ta h'ade ta tambyar meya faru?". "kuka zainab taci gaba dayi batare da tace komai ba' Hjy na tsaye ta karewa zainab kallon tuni ta gano abinda yafaru' juyawa tai gun Amatullah tace ke!!!" "na'am Hjy" "koma parlour kibani gu". " to Hjy". "bayan fitar Amatullah ne Hjy ta cire hijab ta'ije a gefe tana f'adin sannu zainab kiyi hkr kinji". "kae kawai ta daga". " h'ade da f'adin sannu miko hannu' mikawa tai da taimako Hjy zainab ta tashi ki tsaya mana da'kyau". "cikin kuka zainab tace bazan iya ba". " zaunar da'ita tai akan cushion dake gefe snn ta kwashe zani gadan takai toilet snn ta tsaya ta h'ada ruwan zafi a bawon wanka fitawa tai ta kamowa zainab hannu suka shiga toilet din Hjy tace ta cire zani amma tabar riga". "zainab ta cire zanin har zata zare sket Hjy tace ta barshi kawai basai ta cire sket ba snn tace tsshiga cikin ruwan zafi ta zauna". "zainab nasa kafa jin zafin ruwan da sauri ta cire kafar gani h'aka yasa Hjy kamata ta d'an neta da karfi a cikin ruwan zainab na kuka amma besa Hjy ta kyaleta ba har saida taga ta saki jiki ta zauna da'kyau a ruwan snn tafita ta koma bedroom". " tsayawa tai tai shiru tana tunanin abinda zhrdee ya aikata' wani zanin gadon ta dauko ta shinfida mata snn tasake ciro mata wasu kayan da zatasa' bayan d'an mintoci Hjy ta sake komawa toilet d'in ta tabi ruwan jin ya salance yasa ta h'ada tama na wanka tai wanka snn suka fito Hjy ne ta dauko mata su mai ta shafa ta mike mata kaya tasa snn ta dauki wayar ta kira family doct be bata lkc ba yazo' yana zuwa Hjy tabasu gun da kansa yake tambyar zainab tana bashi amsa snn yace ta kwanta yai dube duben da zaiyi yace ta tashi magunguna kawai ya rubuta yamikawa Hjy takardan magani sukai sallama h'ade da godiya". komawa d'akin Hjy tai da kanta ta dibi abinci a palate takebawa zainab a baki har ta koshi snn Hjy tace ta kwanta ita k'uma zataje ta dawo". "to kawai tace snn ta kwanta". " Hjy na komawa parlour tacewa Amatullah ta jirata tana zuwa". "to Hjy adawo lfy". " amin". "Hjy na fita g'ida ta kowa' ko d'akin ta bata shiga tai bangare Aisha' tana zuwa b'akin kofa tai knocking lkcn zahradee na kwance shida Aisha jin knocking ne yasata tashi ta daura zani a kirji dama shi zhrdee yanada dogwon wadone ko lfy Aisha bata tsaya tasa ba taje ta b'ude kofa h'ade da cewa waye?". " hankadeta gefe Hjy tai snn takarisa cikin d'akin'kadan yarage Aisha ta f'adi kasa' Hjy na shiga fisge bargon da yake rufe dashi tai snn tafara daukeshi da mari". "a gigice ya mike' Aisha na gani h'aka tasa kuka' shako wuyarsa Hjy tai kamar d'an akuya zuwa bangarenta' suna tafe tana tokarisa har suka shige d'akin ta". " suna shiga Hjy tai hurgi dashi gefe' zhrdee na kokarin cewa lfy Hjy.. kafin ya karisa Hjy ta sake daukesa da mari wanda yasa b'akin sa ya fashe sai jini'da sauri ya mike tsaye yana me tare jini da hannu. "gani ya mike ne yasa Hjy sake kai masa tikari tana cewa zakai d'anbe da nine?" shiru yai ya zuba mata ido duk dukan da take kaimasa be tanka ba". "gani ya tsaya a tsaye ne yasata kwashe masa kafa ya zube a kasa gwiwa bibbiyu a gaban ta' suna cikin h'aka ne amaturahaman ta shigo' gani b'akin zhrdee da jini Hjy k'uma bata dai na shake dashi tamkar mahaikaciya yasa amatulrahaman fashewa da kuka tana kira nashiga uku' hannu tasa tana kokarin cirewa Hjy hannu a wiyar yya zhrdee amma ta kasa". " gani h'aka ihu tasa ta fita a guje zuwa d'akin su waya ta dauka ta kira Abba' Abba yana gani kiranta da sauri ya daga sbd yasa ba kasafai take kiran mutum ba sai da dalili dalilinma me karfi". "yana dagawa cikin kuka take cewa Dan Allah Abba kazo g'ida yanzu nan wlh Hjy ce". "a gigice Abba yace meya samu Hjy" "ita da Yy ne". "Abba be tsaya ta karisa ba ya katse wayar h'ade da daukar key d'in mota ya kamo hanyar g'ida". "a guje yake driving sbd yasan halin Hjy sarai akan yara' tun suna kananu idan ta kamasu batayi masu da wasa' sai ka tosaya masu' h'aka har girmansu be hanata dukan su". " sbd halittan Hjy ne macce ce me zafi akan yara' har gara Abba dayake namiji idan suyi laifi ya hukutasu da ace Hjy ne". "zhrdee na duke gaban Hjy' Hjy na f'adin yadda ka fitar mata da jini kaima saina fitar maka dashi". " idonu zhrdee duk sun fito waje sbd azaba wiyarsa yai jazur sbd shaka abinka da farin mutu da zaran ya b'ude zaiyi mgn sai Hjy ta nushesa a b'akin suna cikin h'aka amaturahaman ta sake shigowa dukawa tai gaban Hjy tana kuka tana rokon Hjy da ta kyale zhrdee' amma ina mikewa tai tasake meda hannu tana kokarin cirewa Hjy hannu a wiyar zhrdee". "gani h'aka yasa Hjy tokareta ta f'adi can gefe mikewa tai taci gaba da kuka tana rokon Hjy saiga Abba ya shigo' a guje ta mike ta tarosa Abba na gani mugun aikin da Hjy zatayi da sauri ya karisa guta shima hannu yasa yana kokarin ceto zhrdee". "da yaga batada niya cire hannunsa yai snn yace Laila". "cikin zafin rai tace na'am". " kinsan tunda nake dake bamu taba samu tsala bako? ". " shiru Hjy tai". "to idan ba so kike mu bataba ki sakanmi yarona". " jin h'aka yasa jikin Hjy sanyi". "nace ki sakanmi yarina ko?". " cikin fushi Hjy ta saki zhrdee h'ade da tokarinsa ya f'adi can gefe' da sauri Abba yasa hannu ya dagosa suka fita zuwa d'akin abban". "b'akin gado Hjy ta zauna tana faman hakki' gani h'aka yasa amatulrhaman b'ude frg ta dibo mata ruwan sanyi ta mika mata snn tafita tabar d'akin". "suna shiga Abba yake tambyar son abinda ya hadashi da Hjy' shiru son yai idan banda hakki babu abinda yakeyi". " Abba yai tambaya har yagaji amma babu am'an". "gani h'aka sai Abba yace son ya zauna bari shi yaje b'akin Hjy da kansa ya tambyeta". " Abba na fita d'akin Hjy yashige'itama tana ganisa ta gyara zama yazo ya zauna kusa da'ita' saida yai gyaran murya snn ya fara da cewa h'aba Hjy a gskya banji dadin abinda kika aikata ba' ke baki gudun abin Allah ya kiyaye wani abu ya faru' kibar gani kece kika haifesa wlh hukuma batabar kowa ba' mafi yawanci lkt nasha f'adi maki kidaina hukunci cikin fushi' sbd na lura dake a duk lkcn da kikai fushi baki iya controlling zcyrki kina iya aikata komai".. "himm' Alhj kenan kana wnn mgnr d'an bakasan abinda zhrdee ya aikata neba yasa h'aka".. " to menene shi son d'in nawa ya aikata ne da har za'a kasa irin wnn hukunci?". "a nan Hjy ta zane komai ta sanar masa". " salati Abba yasa da salallami a fusace ya fita daga d'akin Hjy zuwa d'akin sa' yana shiga zhrdee ya daga ido yana kallon Abba' cikin fushi Abba yake mgn". "a gskya zhrdee baka kyauta ba k'uma kaban mmki sbd Allah yanzu irin walakanci da zakaiwa yar'mutani kenan? kenan idan akaiwa naka kanni zakaji dadi? idan ma kana gani hadaran nima maka auranta aikai bakai ka nima ba to bari kaji wlh3 babu saki a tsakanisu". "idan k'uma kana gadaran d'an kana da wata matar ne to wlh sauna haramta maka ita na har naga yadda zakai' idan h'aka tun kafin raina ya baci maza kaje ka daukota zuwa hospital' k'uma kai da kanka zakai jinyanta babu wanda zai tayaka har ta warke". "wlh zhrdee daraja daya kaci inda badan kai ne ba da wani ne daga cikin yar'uwanka wlh da sai nayi mummunar saba masa' amma ko kai d'in ma ka kiyayi fushi' d'an h'aka maza kaje ka dauketa sutafi hospital ka tabbatar anbata kyakkyawar kulawa". " to kawai zhrdee yace h'ade mikewa har yakai b'akin kofa Abba yace son". "na'am Abba". "kasan duk hanyar da zakabi kabi idan gani ka lallasheta h'ade da bata hakuri' k'uma koda wasa koda wasa banaso g'idan su suji wnn labarin' kana jiko kuwa". 'naji k'uma zankiyaye". " Allah yasa". "amin". " zhrdee yana komawa daki gani Aisha yai tayi kuka har tagaji' itama tana ganisa da sauri ta rungumesa tana kuka' shima rungumarta yai h'ade da lallashinta". "gani jini a b'akin sa yasata tambyar laifin me yaiwa Hjy da yasa ta fusata tai masa h'aka". "wlh wani laifine yai mata". " shine tai maka h'aka?". "eh h'aka take idan ranta ya baci abinda yafi h'aka ma zatayi". "kaee fa๐Ÿ˜ณ " himm ni zanfita".. "ina zaka a h'aka k'uma?". " Hjy ce ta aikeni". "ina?". "nan ne babu nisa' k'uma ba lalla bane nadawo yau". "sai yaushe k'uma". " saidai na dawo kawai". "Aisha bari naje saina dawo". "Allah ya dawo dakai lfy". " amin' kikulamin da kanki". "riga yasa h'ade da daukar key d'in motarsa ya fita' kai tsaye g'ida ya nufa' yana shiga Amatullah ya gani a parlour tana kwance kan three ster tana game da wayarta' ganisa ne yasata mikewa h'ade da sannu da zuwa yaya". "yau sannunki' ina zainab d'in ne?" "tana ciki". " OK kawai yace ya karisa ciki d'akin". "yana shiga gani zainab yai kwance kan gado ido rufe kamar mai bcc amma ba bcc take yiba' karisawa yai b'akin gadon h'ade da kiran sunata Zainab zainab tana jinsa amma bata b'ude ido ba' gani h'aka hannu yasa yana bubuga pilo a hankali take hide ido' bayan ta b'ude ne suna h'ada ido da sauri ta juya masa baya h'ade tsaki". "zhrdee yace tashi muje hospital' zainab tai shiru' dake fa nakeyi zainab". " gani yai mgn har baki uku bata amsa shiba daga snn besake mgn ba juyawa yai ya dauko kyalenta ya daura a wiyarsa snn yasa hannu ya ciccibeta kamar jijira yafita". "zainab na shire-shiren saiya dauketa amma yaki' Amatullah na gani zhrdee dauke da zainab da sauri ta mike had a da cewa yya lfy?". "cewa kawai yai zo ki b'ude min kofa". "Amatullah na b'ude masa kofa yafita zuwa motar' ita k'uma tsayawa tai galala tana kallon su kamar sakarai". "saida ya dauketa snn ya b'ude mota ya sata' yana cire hannu zainab na yunkurin fita". " yace wlh idan kika fita tsiya zanmaki". "duk abinda zhrdee keyi fuskansa daure babu alamar dariya ko wasa a tattare dashi". "h'akan yasata zama tai shiru' shikuma ya zaga ya shiga mota' zainab na gani yashigo mota ta dauke kanta' shima be kulata ba yaja mota suka nufi hospital". "suna isa bayan ya fito zaga yowa yai ya b'ude mata motar h'ade da cewa Dan Allah malama ki fito' wani irin mugun kallo tai masa snn ta juye ta zuba kafar waje snn takamo murfin motar da karfi ta mike". "tana fita zahradee ya matsa gefe ta fita ya rufe motar snn ya zaga ya sawa motar key ya zagaye ko kallonta beyiba yace idan kinga dama ki biyoni". "bata tanka masa ba a hankali take jan kafar tana binsa' yana gaba tana baya' suna cikin tashiya wata mata d'an ma daidaiciya tafito daga cikin wani daki gani yadda zainab kejan kafar har ta shigesu sai ta juya da sauri h'ade da cewa kae yaro kae yaro". " kamar zahradee bazai juya ba jin takara kiran nasa ne yasashi juyowa yana dubanta batare da ya amsa ba' ido kawai ya zuba mata". "tace Dan Allah ka taimaka mata nama' baka gani yanayin jikin nata ne?". "tsaki yai cikin zcyrsa snn yasa hannu ya kamo mata nata hannu suka' matar tace yawwa ko kai fa". "Allah ya kara lfy". *" amin ngd ". " suna shiga gun doct da kansa ya kamata ta zauna snn shima ya zauna' doct yake tanbyr abinda yake tafe dasu". "cikin kunya zhrdee yake bayani' murmushi kawai doct yai snn yace pls two minute zandubata". " OK kawai yace snn yafita". "doct yai dube dube da zaiyi snn yace wa zhrdee ya shigo' bayan ya shigo ne doct yai masa bayanin da zai masa snn ya rubuta masa mgn". " sukai sallama' da kansa ya dauketa cak zuwa mota saita yasata ciki ta zauna snn ya zagayo ya shiga suka koma g'ida' h'aka ma suna shiga yasake daukar zuwa cikin' Amatullah dake zauna a parlour tai masu sannu da zuwa". "yawwa yace h'ade da shigewa cikin daki ya shinfidata bayan ta kwanta ne yaje ya dibo mata ruwa ya'ije h'ade da ledar magani akan side dirowa dake gefen gadon batare da yai mata mgn ba ya fita zuwa parlour". " yana zuwa parlour yacewa Amatullah taje g'ida saiyazo". "batare da musu ba ta dauki kyalenta sukai sallama" bayan ta fitane ya zauna akan cushion yai shiru tunani kala2 yakeyi yadda zaiyi da zainab". "bayan zhrdee ya fita ne zainab ta mike ta dauki magugunarta tasha snn ta koma ta kwanta". "Amatullah na isa g'ida sukai karo da Abba zaikoma kasuwa' Amatullah tace sannu Abba". " yawwa sannu Amatullah ya mejikin?' "jiki da sauki". " eh su dawo shiyasa ma nadawo g'ida'". "ina shi yyn naki?" "na barsa a g'ida'shine ma yace nadawo g'ida h'aka". " himm Amatullah kenan komawa zakiyi inaso kika zauna dasu zuwa d'an wani lkc' kinji?". "to babu damuwa Abba' bari na shiga ciki na dauko kayana". " to yimaza sbd saina saukeki snn na karisa kasuwa". "a gurguje Amatullah tashiga ciki koda Hjy taga tana diban kaya ta tambyeta Amatullah ta sanar da'ita yadda sukai da Abba' Hjy bata musa ba sbd h'akan ma yai mata dadi' sbd koba komai ta h'akan ne zasu samu wasu labaran abinda ke tafiya". " zhrdee tana kwance Amatullah tai sallama ta shiga ciki' ganita da jakar kaya yasashi tambyar lfy?". "Abba ne yace nadawo nan sbd na tayaku aiki". " himm kawai yace h'ade da nuna mata extra room da yake kwana' Amatullah tana ije jakar ta fito' zhrdee yace jeki kitchen ki mana abinci". "to tace snn ta shige". "Amatullah na gama abinci ta h'ada masu gu daya takai masu dinning' zhrdee ya rasa yadda zainyi sbd bazata iya fitowa ba dole yasashi tafiya d'akin ya kamota zuwa dinning ya zaunar da'ita' Amatullah ne ta zuba masu snn ta zuba nata sukaci". "kadan kawai zainab tace takoshi' bayan su gama ne ya dauketa ya medata d'akin ta kwanta". "da dare kuwa zhrdee ya rasa yadda zaiyi sbd yau Akwai Amatullah a g'idan babu damar raba daki' a dole d'akin zainab yaje kwanciya amma kowa ya juyawa d'an uwarsa baya'babu wanda yake tanka wa d'an uwarsa". "zainab da mugun bcc cikin dare ta dauki hannu ta dorawa zahradee a jiki' da sauri ya care can anjima ta sake kwashe kafa ta dora masa akan cinyoyinsa". "a lkcn bcc yariga ya k'uma shi' koda zaifalka gani kafar zainab yai a dore akan cinyarsa' da sauri yasake cirewa h'ade da tsaki". " itama tsaki tai suka sake juyawa junansu baya" bcc na sake daukar su taci gaba daga inda ta tsaya' gani h'aka dauka yai yabar gadon ya koma kan cushion". โ˜˜โ˜˜ โ˜˜ AURE IBADA NE FASAHA ONLINE WRITES. F.O.W.โ˜˜. ๐ŸŒณimpacting valuable knowledge and entaetaiment is our concern.๐ŸŒณ story written by Mmn uswanโ˜˜ ina taya yar'uwata ummusulaimi marubuciyar TA AUREN MIJI murnan kammala Nvl dinta ubangiji Allah yabada ladan abinda kika koyar a ciki' kuskuren da kika samu Allah ya yafe mana bakin daya' Allah ya kara hazaka da zakin hannu๐Ÿ˜… ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ a gskya fans bazan boye maku ba wlh har ga Allah banajin dadin rashin gani comment din ku' comment din ku shike kara mana kargin gwiwa' k'uma banason gani wani tnx comment kawai nake bukatar sbd kowani marubuci yana bukatar comment shike kara mana karfin gwiwa. ngd saina jiku๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚ ๐Ÿ˜„๐Ÿค ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ๐ŸŒณ where are you aminci 1-2 and Mmn uswan grp ranka cakal this page is for you, gskya kuna kokari wajan comment dan kune zankarisa shi inda badan kuba dana barsa h'aka ngd sosai Allah yabar kauna da zumuci๐Ÿค๐Ÿ˜… and you home of Hausa novel long life a gskya baki ko labba basu da kalmomin godiya a gareku sai dai kawai nace ngd da k'aunarku gareni Allah yabar zumuci amin. 3โƒฃ5โƒฃ "gani zhrdee ya sauka ya bar mata gado b'ude kafa tai ta barbaje' yana kallonta yai tsami yaci gaba da bccnsa". "da asuba babu yadda zhrdee beyi da zainab ba akan tai tafiya amma taki' da taga yanace saitai tafiya tasa kuka' gani kukan da taikeyi yakara jin haushinta'dole yasashi daukarta zuwa toilet tai alwala tana gamawa yasake daukarta zuwa bedroom ya shinfida sallaya h'ade da hurga mata hijab snn yaje yai nasa alwala yazo suka jera sukai sallah". "da safe duk da tasamu sauki amma taki nuna masa saima wani kara narkewa da tai' Amatullah nece da h'ada masu abin breakfast takai dinning' gani zainab bata fitoba yasa Amatullah cewa yya kodai za'a bita dashi ne d'akin?" "shiru yai be tanka ba' saida Amatullah takara mgn snn yace eh to". "dibawa tai cikin plate snn ta h'ada tea ta dauka har ta kami hanya zhrdee yace kaho nakai mata". " to yya'tunda h'aka ne bari kawai na h'ada maku a tre kuje kukarya tare". "cikin zafin mana ta h'ada kayan gu daya ta mika masa ya amsa ya shige ciki' zainab na kwance zhrdee yashigo tana gani shigowarsa da sauri ta rufe ido kamar mai bcc". "ijewa yai a gefe snn ya dauki nasa yakoma kan cushion yaci gaba dasha' zainab na kallon sa ta juya masa baya' shima yana gani h'aka yace idan kinga dama kitashi ki karya". " har yagare zainab bata tashiba' banason iskanci da rainin hankali malama idan zaki tashi ki tashi nasan ba bcc kikeyi ba". "snn zainab ta mike or ready yariga ya h'ada mata nata tea d'in dauka kawai tai tasha' tana gama sha tace zoka dauka na gama' saida zhrdee ya galla mata uban harara snn yace da uban wa kikeyi". " batare da ta tankashi ba komawa tai cikin bargon ta kwanta h'ade dajan bargon ta rufe". "mikewa yai ya dauki tre d'in yafita dashi yana fita zainab ta kwashe masa da dariya' jin tafiyarsa yana dawowa yasata komawa cikin bargon ta rufe' shima yana shiga bebi ta kanta ba toilet ya shige yai wanka ya shirya yafice zuwa g'idan su Hjy". " kayan da yacire hurhugawa yai kota ko'ina a d'akin harda towel d'in daya goge jiki dashi yafita yai tafi yarasa ". "yana fita zainab ta fito parlour gun Amatullah suka zauna suka hiransu duk da tana matsayin matar yayanta amma be hana ta bata girmanta ba tunda tasan ba sa'ata bace' h'aka sukaci gaba da hiransu kowa nabawa kowa nasa girman". "zhrdee yana shiga d'akin Abba yafara shiga suka gaisa snn yai d'akin Hjy itama suka gaisa h'ade da tambyar mai jiki". " tasamu sauki ". " Allah ya kara sauki". "amin' snn ya mike zuwa d'akin Aisha har ya dora hannu a kofar zai tura kenan saiga Abba da sauri Abba yace ina zaka?" "zanduba kwana Aisha ne". " lfy ke buya kasan inda ba lfy da musanar dakai' ita muna tare juya ka koma gun dayar matarka ita da batada kowa". "amm' Abba". " amma me kajuya kawai ka koma banason musu'". "shikenan Abba". " har zhrdee ya juya Abba yace son". "na'am Abba". "na haramta maka zuwa g'idan nan har bayan sati biyu k'uma ko a kasuwa banason ganika". "himm kawai yace snn yafita". "shima Abba d'akin Hjy yashige' Ashe duk mgnr da zhrdee keyi da Abba Aisha na makale jikin kofa tanaji" wani irin bakin ciki yai kulu2 ya tokare Aisha a zcy zama tai bakin gado tana ajiyar zcy". "su zainab suna cikin hira jin shigowar zhrdee yasata mikewa a guje tabar parlour zuwa daki' Amatullah dake zaune kusa da'ita har tsroro ya kamata sbd gani zainab kawai tai tasa gudu amma ita bataga abin gudu ba' tana cikin h'akan kenan zhrdee yai sallama ya shigo". "a lkcne tagano abinda zainab kewa gudu' murmushi kawai tai h'ade da snn da zuwa' be karasa ciki ba a parlour ya zauna sukaci gaba da hiran da Amatullah". "zainab na daki duk mgnr da sukeyi a kunita amma taki fitowa' h'aka sukaci gaba da zama har tsawo sati biyun zainab bata muna masa ta warke ba' duk da kwanciayar da sukeyi a gu daya amma babu wani abinda ya shiga tsakanisu' dan shi zhrdee d'in ma kusan kwana yakeyi suna chat da Aisha' da zainab ta gano h'aka idan taga dare yai sai taki bcc koda yai mata mgn bata kulashi ba yai mgn har ya gaji' gani bazata tanka masa ba" ije wayar yai ya kwanta". "tunda daga lkcn zainab tasawa zahradee ido ga duk chat ko kiye-kiyen wayar da yakeyi da Aisha' babu arziki yabar shima ya bari ne badan yanajin tsoranta ba aa sai dan gudun kada su abba suji yana waya da Aisha k'uma yana g'idan zainab". "da h'aka sukaci gaba da maza koda a kuskure zhrdee baya yadda koda hannu zainab ne ya taba' idan ma suna kwance da ya lura tanada mugun bcc pilo yake sawa a tsakiya ya jeresu a cewarsa yayi katanga kenan a tsakanisu' duk da h'aka baya hana

Chapter 17 of 38