Share this page
Amatullah duba maijiki' Abba bezoba saida zaifita kasuwa snn yabiyo shida su yya Shamsudee' bayan su gaisa su tafine' Hjy da Aisha suka koma g'ida sbd abinda' yan'uwa dangin *Uwa da uban kuwa ba'a mgn* h'aka ma bangaren yan'uwan Zainab' gani yadda jikin nata yakene yasa yyar mahaifiyarta tace zata tsaya da'ita' kanwar abbansu zhrdee me suna ina Asabe itama tace zata tsaya' inna *Hulaira* taje g'ida h'aka" "inna *Hulaira* tace babu inda zata' idan anga tabar wann hospital d'in tofa an sallami Zainab' gani h'aka yasa yyan mmnta tace to shikenan ita zata koma g'ida' yazama inna Asabe ne da inna *Hulaira* suke zama da Zainab" "Zainab bata falka ba sai dare lkcn zhrdee ne ke zaune wajan kanta yana rike da hannunta yaji alamar yatson hannunta suna motsi' da sauri yakara dubanta da'kyau snn tafara motsi da kasa' cikin murna yace *Zainab!! Zainab!!* malauuu tai da ido takara rufewa' da sauri yakira nurse sbd su inna duk suna waje daga ita saishi a d'akin" "koda nurse tazo ta ganta cewa kawai tai ta farfadone' gani idan tayi kaman ta falka tana komawa yasa zhrdee dukawa daidai kunnita yafara yimata addu'a' a hankali take b'ude ido har tabude gaba daya' snn ya dago' suna h'ada ido kwalla ne kawai ya zubo masa hannu yasa ya goge mata" "Zainab naso tai mgn Abba takasa' gani bakinta na motsi yasa zhrdee kawo bakinsa daidai kunnita ko zaiji abinda take f'adi amma ina' meda ido tai ta rufe' bata sake budewa ba' fita yai yakira su inna ya sanar dashi Zainab ta falka amma takoma bcc" "inna kanwar Abba tace to tunda ta falka a wanke nono abawa yaro sbd doct yace saita falka snn za'abawa yaro nono' inna *Hulaira* ta dauko ruwa suka b'ude nono suka wanke snn ta dauko baby ta manna masa kai' da sauri yasa baki yafara ja' zhrdee dake tsaye yana kallonsu shiru kawai yai" "jin motsin ana tsotsonta yasata motsi da karfi da kakafuwanta amma ido rufe' saida ya jima yanasha snn suka canza masa wani' duk da bata farfade duka amma yau kam zhrdee yaji dadi' ba kamar sauran kwanakin ba" "tun daga lkcn h'aka sukewa baby tun nono baya kawo ruwa har yafara kawowa sbd yau da gobe' itama Zainab kullum ana kara samu ci gaba' saidai har yanzu bata mgn' amma kunburin datai a hankali yake sauka' kwanan baby uku Abba yace zhrdee yasa masa suna' zhrdee yace sunansa yakeso wato suna Alhj' shiyasa Abba yai masa suna da *Kailani* amma suna kiransa da *Akbar* Zainab bata fara mgn ba saida takai sati snn tafara mgn". " sai bayan wata daya sann aka sallamesu' lkcn abban Zainab yana gun' jin yafara mgnr zai dauketa yasa zhrdee satan jiki yashige gun Zainab tana zaune b'akin gado tanabawa *Akbar* nono shima hawa b'akin gadon yai ya zauna cikin sanyi murya Zainab tace lfy?" "zhrdee yace Zainab Dan Allah inaso muyi mgn ta fahimta dake k'uma nasan insha Allahu bazaki musamiba sbd nasanki me biyayyace a gareni shiyasa nake alfahari dake" "murmushi kawai Zainab tai" "yawwa umman Abbana' Dan Allah Zainab naji Alhj abbanki yana cewa zai daukeki kutafi g'idan ku' ni k'uma har ga Allah banaso kuyi nisa dani dake Abbana' k'uma bayan h'aka insha Allahu Zainab bazaki kara samuna da rashan adalci a tsakaniku keda Aisha ba insha Allahu nayi maki alkawari Zainab duk wani abu danake maki bazan karaba wanda dama nayi maki a baya Dan Allah kiyafemi kinji Zainab dita". " naji babu komai na yafe maka" "yawwa Zainab dinta ngd' k'uma idan ma idan aikine zanrinka taimaka maki saidai idan yafi karfina kinji" "shikenan naji.... " jin motsin tafiyane yasa zhrdee mikewa yaje bayan kofa ya labe' abbanta yana shiga' shikuma ya fita' hannu Abba ya mika ya amshi *Akbar* snn yace Zainab" "na'am' Abba" "dama na yanke shawarace batare dana tambyeki ba". "na fa Abba?" "Zainab na yanke shawaran daukarki zuwa g'ida ne sbd kisamu kyakkyawar kulawa" "shiru Zainab tai kanta a kasa" "Zainab bakice komai ba". "a lkcne kwalla suka zubo mata tace Abba kayi hkr inda so samune nafiso na koma dakina" "d'akin kifa kikace Zainab ke baki gani yadda kika lallane kika rame' k'uma ni ba cewa nayi idan kintafi kin tafi kenan ba' a'a zuwa wani lkc bayan kindawo daidai saikidawo koya kika gani?" "h'aka ne' amma Dan Allah Abba kayi hkr' wlh Hjy ma tana kokari sosae a kaina" "to shikenan Zainab nima in Allah ya yarda zanrinka zuwa ina dubaki" "to Abba ngd" "nima ngd sosae Zainab da Allah yabani yarinya irinki me tunani" "fuska cike da kwalla Zainab tai murmushi jin dadi" "mikewa Abba yana rungume da *Akbar* yasa dayan hannunsa ya kamota ta sauko snn ta dauki hijab tasa suka fita daga d'akin' su inna suka komai suka kwashe kaya' zhrdee yana hango Abba dauke da yaro da sauri yazo zai amsheshi Abba yace yabari kawai' snn yace yaje ya b'ude mata mota" "to yace dan jin abinda Abba zaice yasashi zuwa gun motar Abba ya na kokarin budewa" "a'a zhrdee naka zaka b'ude' atake wani irin dadi ya ziyarci zcyr zhrdee a guje yaje ya b'ude mata gaban mota tashiga snn Abba ya shinfida mata yaro a cinyarta wasu kwallane suka sake zubowa Zainab hijab tasa ta gode" "Abba na tsare har suka gama sa kaya a mota' gani inna tashiga motar su Zainab yasa Abba cewa ina zaki k'uma?" "Alhj Dan Allah kabari na raka yan'ta g'ida' muna isa ba zama zanyiba zandawo" "to kawai yace' snn zhrdee yafara jin motar" "Abba dake tsaye dagawa Zainab hannu yai yana mata bye bye" "da sauri Zainab ta kauda kai sbd kuka' zahradee yaja mota suka tafi" "inna *Hulaira* da inna Asabe suna mata dariya 📖🖊 ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘. 🌳 *Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* _*ALLAHUMMA INNAKA AFFUWUN TU HIBBUL AFFUWAN FA AFFUS ANNA' ALLAHUMMA INNAKA AFFUWUN KARIMU AZIMU ALIMU TU HIBBUL AFFUWAN FA AFFUN ANNA*_ _*Alhamdullilah masha Allah' Allah shine me kowa me komai' ina taya yar'iwata SAFIYA ADBULLAHI HUKUMA samu sauki h'ade da dawowa' ubangiji Allah yasa kinfara a sa'a ya k'uma kara lfy' ya jikan wanda suka rigamu ameen*_ ~_*wnna page sadaukarwace gareki Hjy zaliha yola (Mmn Ahmed and Faisal) Allah ya rayasu nisa sunnah yasa masuyiwa musulumci hidimane ya albarkaci rayuwarsu yasa masujin kan iyayene ameen ya rabbi*_~ _*MASOYA DAN ALLAH KUYI HAKURI NA JINA DA KUKAYI SHIRU KWANA BIYA WLH RASHIN NETWEK NE YASA I'M SORRY PLS*_ _*oyoyo sis Haleema auwal ina tayaki murnar dawowa ubangiji Allah yasa kinfara a sa'a amin*_ 4⃣3⃣ "suna isa g'ida bayan zhrdee yai parking zagowa yai ya b'ude mata murfin sa hannu yai amsa *Akbar* ya rungume snn yasake sa hannu ya kamota ta fito yana rike da hannunta daya dayan k'uma yana rungume da *Akbar* suka shige ciki" su inna suka kwashe kaya zuwa d'akin g'ida kai tsaye d'akin ta ya kaita' suna shiga ya kwantar da yaro snn ya kamata ta kwanta' su inna d'akin Hjy suka shige' Hjy ta taresu da fara'arta bayan su gaisa snn tasa aka kawo masu abinci' inna Asabe ne kawai tana itako *inna Hulaira* taki ci a cewarta sauri takeyi' dama ta rako maigidanta g'ida yasa tazo da bazata zoba " "duk dariya sukasa inna da mike Hjy da inna Asabe suka rikata bangaren Zainab har cikin daki suka shiga Zainab na kwance zhrdee na rike da Abba yana masa wasa". "gani su Hjy yasashi mikewa da sauri mikawa inna Asabe har zaifita Inna tace a'a katsaya dama sallamarku nazoyi zantafi g'ida" "har kasa zhrdee ya duka sukayi sallama h'ade da godiya zhrdee yakaita har g'ida snn yadawo' duk a lkcn Aisha na daki bata fitoba' d'akin ta yashiga h'ade da sallama' tana zaune akan cushion tana games a wayarta' kusa da'ita ya zauna su Aisha kenan manyan gari" "kadawo" "fuskar Aisha a daure tace kadawo?" "nadawo'ya g'ida?" "g'ida klau" "duk Aisha na ngmr ne batare data kalli zhrdee ba sbd hankalinta na game datayi". " gani h'aka yasa zhrdee cewa inaso muyi mgn ne fa" "batare data kallesa ba tace OK" "hannu yasa ya amshe wayar datake game d'in dashi" "snn Aisha ta juyo" "ledar daya shigo dashi yaja zuwa gabansa yaciro dukule daya yace ga wnn turmi niyar ne nabaki kiyi hkr dashi babu yawa" "NA mefa?" "eh gani tunda ba suna za'ayi shiyasa baku wnn Ku duka a madadin na suna' hannu yasa yafito da ragowar yace wnn na Zainab ne' shikuma turmi bakwai ne' sbd itace mai haihuwa' ko ba h'aka akeyi ba?" "h'aka ne" "k'uma abinda yasa ba dauka maku iri daya ba sbd gani nayi kalar tatanku ba daya bane' ke bakace ita k'uma fara shiyasa" "to babu komai ngd Allah ya amfana ya kara budi" "amin ngd" k'uma Zainab fa tadawo tana daki" "to bari zanshiga na dubata". " to kawai yace ya mike h'ade da daukar ragowar kayan ya fita zuwa d'akin Zainab' yana gani gani abbansa yai yana shan nono" "zama yai b'akin gado yamika hannu Zainab ta cireshi daga nono ta bashi' zhrdee yana amsa h'ade da cewa Abbana kai baka gajiya da nono ne?" " *Akbar* dake hannu bbnsa yasa kuka yana motsi da baki' daga Zainab har zhrdee dariya sukasa' gani bashida niyar daina kukan mikashi yai akaci gaba da bashi nono " "saida yasha ya koshi snn ta kwatar dashi' zhrdee ya yawo ledar ya ciro kayan ya mikawa Zainab.. " NA menene wnn?" "kayane baku dake Aisha k'uma Dan Allah kiyi hkr da mgnr sunan da Abba yahana kinji" "himm babu komai ai" "to ngd ga kayan nan' nariga nabawa Aisha nata" "to ngd Allah ya kara budi yasa kafi h'aka" "amin ngd" "gani *Akbar* ba bcc yakeyi ba daukarsa yai suka nufi d'akin Hjy" "Amatullah na ganisu da sauri ta amshesshi suka fita daga d'akin'bayan su gaisa Hjy tace amma ka hadasu kai masu mgn ko?". " mgnr me k'uma Hjy?" "akan aisha zataci gaba da girki har Zainab tayi arba'in snn ta amshi girki" "to Hjy dama h'aka akeyi ne?" "to shikenan zan masu mgn". "da yamma bayan isha zhrdee ya hadasu a parlour ke Aisha dama ba komai yasa na hadaku ba mgn ne zamuyi" "to ina jinka" "mgnr girki ne' kenan Aisha zakici gaba da girki har Zainab tayi arba'in' bayan arba'in Zainab zata amshi girki" "to babu damuwa' ke Zainab kin amince?" "eh na amince" "washe gari da yamma lkcn zahradee yana dawowa kasuwa kayane ya siyowa *Akbar* kamar hauka harda keken wasa' yana sallama Aisha ta fita taroshi' ganisa da tai da kayan a take ta daure fuska' shiko zhrdee ko'ajikinsa d'akin Zainab ya shiga Zainab dake kwance gani zhrdee da sauri ta mike taje zata amsheshi yace tabari kawai" "d'akin Aisha ta koma rai bace tana tafarfasa' ji takeyi zcyrta kamar zai fashe' ta rasa wanda zata sanar mawa taji sanyi". " can mgnr ubaida ya fado mata' da sauri ta dauki wayarta ta kira ubaida' bugu daya tai ubaida na gani number Aisha ta daga h'ade da sallama' "Aisha najin mgnr ubaida ta fashe da kuka" "Subhanallh tace snn tace Aisha lfy?" meke faruwa?" "nan Aisha ta kwashe komai ta sanarwa ubaida" "gani akwai Bbn Abba agun yasa ubaida bata samu damar sakewa tai mgn ba" "gani h'aka yasashi cewa lfy?" "Aisha ce babu lfy shine ta kirani take sanarmi" "to Allah ya sauwake' kibari da safe kije dubota" "to kawai tace" "shiko zhrdee yana can zama yai dirshan akan carpet yana hadawa bbnsa keke' Zainab dake zaune duba kayan daya siyo masa takeyi daya bayan daya' zhrdee yana f'adin sunada kyau ko? Ai dama cewa mai kantin nayi ya zabarwa Abbana kaya masu kyau". " ita dai Zainab batace komai ba sai murmushi datakeyi" "zhrdee be koma d'akin Aisha ba sai bayan goma' saida yakare gyara mata ko'ina yasa keke a gefen gadon mmnsa ya kwashi kaya yasa a cikin wardrobe snn sukai sallama yafita" "koda yashiga d'akin Aisha ganita yai tana kuka' da sauri ya karisa gunta zama yai kusa da'ita yasa hannu ya jawota ya rungumeta yana f'adi lfy aishata?" "Aisha bata tanka ba taci gaba da kukanta" "Aisha Dan Allah kiyi mgn mana' kodai bakida lfy ne?" "kai ta daga masa' alama a'a" "to menene Aisha ta' Dan Allah ki fadimi" "babu komai' kawai tace" "Aisha ta cewa zhrdee babu komai ne kawai sbd bazata iya sanar masa abinda ke zcyrta ba" "shima zhrdee dayaga h'aka duk da f'adi masa abinda ke zcyrta ba amma yagano wasu abubu tun lkcn da akaiwa Zainab aiki' hannu yasa ya share mata hawaye snn ya dago mata fuska yace Aisha" *na'am tace" "Dan Allah Dan annabi Aisha inaso ki cire komai dake ranki wlh duk abinda kike tunani wlh ba h'aka bane' kada kiga Dan Zainab ta haifanmi d'an kice zan kiki wlh kinanan a zcyta kamar kullum' koda wasa bantaba jin sonki ya ragu daga a raina ba' asalima karuwa yai" "wlh Aisha ina sonki' nima kaina mmkin irin son da nake maki' amma nasan ba lallane ki yarda ba' amma wlh Aisha ina sonki sosae Aisha ta" "k'uma dan Allah duk wani abu da kikaga nayiwa Zainab banaso ki tada hankalinki' kinga koba komai dole Zainab zataci albarkaci yaro' idan banyi dan itaba dole nayi mata d'an yaro' bawai ina nufin bana sonta bane dukkanku ina sonku' amma kinga ba lalla bane abinda nayi mata nayi maki' k'uma koda kece yau kika haihu h'aka kema zanmaki" "nima kai Aisha mgnr rashin haihuwarki wlh yana damuna' ni k'uma gashi bansan komai akan irin wnn harkanba saidai idan ba hospital zamuje ba' amma wani abu da bansani ba shine ke Aisha tun farkon rayuwarki baki taba samu ciki bane a g'idan tsohon mijinki?" "cikin sanyi murya tace na taba". " to ina cikin yake Aisha" "barewa yai" "wani irin bari Aisha?" dama h'aka kawai mace na barine ciki yafita?" "eh". " to wlh bantaba saniba' to yanzu me kike gani zamuyi?" "kamar yaya?" "ke koda a cikin garin nan koda labarine baki taba jin wani doct yana taimakawa ta irin wnn laluranba?" "a'a saidai mutabayi mgnr da ubaida tace wata kawarmu *Rabi'a* ta taba samu irin wnn matsalar mijinta yakaita wani hospital k'uma sun samu waraka yanzu da h'aka yaransu biyu tanada ciki NA uku" "Aisha kenan' dama kinsan da h'aka shine baki sanar daniba Aisha' naje na samesa ya nunamin ko Allah zaisa mudace". "dama ubaida ce tace zata tambyi rabi'a suna hospital d'in" "to shikenan gobe ki shirya idan zanfita kasuwa saina saukeki a g'idan ta ko?" "a'a tace gobe zatazo" "to shikenan' yanzu share hawayenki k'uma Dan Allah banaso nasake gani hawaye a fuskanki" "kina jinako". " naji" "tashi ki daukomi abinci" "dauko masa tai yaci snn yai wanka suka kwanta' cikin dare zhrdee suka kwance da Aisha yajiyo kukan *Akbar* da sauri ya dauka ya dauki towel ya daura yakami hanya' Aisha tace ina zaka?" "ina zuwa kawai yace yafita" "tsaki kawai Aisha tai itama ta mike ta daura zani h'ade dasa hijab tabishi" "yana shiga ya h'au Zainab da f'adi' h'aba Zainab wani irin bcc kikeyi h'aka kika barni yarona yana kuka". "wlh ba bcc nakeyi ba' nafa bashi nono yasha amma be daina kuka ba" "hannu Aisha tasa ta amshesa h'ade da cewa kodai cikinsa ne' ke ciwo?" "zhrdee najin h'aka ya amshesa zonan Abbana' menene yake damuka' jijjigasa zhrdee keyi h'ade da yimasa mgn a kuni" "shiru *Akbar* yai yana sauraran bbnsa" "komawa d'akin Aisha yai da yaron' itako Zainab mikawa tai ta kwanta' suna shiga zhrdee ya kwanta h'ade da dorasa akan kirjinsa' suka koma bcc' itama Aisha kwanciya tai' saida zaitafi masallaci snn ya medashi gun mmnrsa" "uban na kare aikinta tai wanka tazo g'idan su Aisha' saida tashiga taiwa Zainab barka snn suka shiga d'akin Aisha' bayan sun gaisa ne Aisha ta kwashe duk yadda sukai da zhrdee ta fadiwa ubaida" "to dama kece ai kince zaki dawo baki dawoba' NA tambya maki rabi'a ga number wayar doct d'in ma tabani" "kai ubaida ngd sosae" "amma tace maigidanki ne zaikira sbd doct koda kin kira ke mace bazai daga ba" "to babu damuwa idan yadawo zanbashi yakira suyi mgn" "eh ikon Allah kenan Aisha" "NA mefa ubaida?" "ke kinga yaron zhrdee kamarsu daya' babu inda yabar bbnsa" "himm kedai bari kawai ubaida' idan NA kalleshi sainaji inama da nine NA haifeshi" "dako yakara sonki' amma insha Allahu kema zaki samu naki" "Allah yasa ubaida' gashi NA lura zhrdee ba karami so yakewa yaron gaba" "to Aisha mutu zai haifi abu a cikinsa yace beso?" kema kanki kibi a hnkli wlh duk son da yake maki idan kika kuskura kika yiwa yaringa wani abu wlh rufe ido zaiyi yai maki rashin mutunci'idan h'aka ina baki sharawa kibi a hnkli" "himm ubaida kenan ngd Allah yabar zumuci" "ubaida bata koma g'ida ba sai yamma" "bayan zhrdee ya dawo yaci abinci Aisha ta bashi number doct d'in snn tai masa bayani" "gani dare yai yasa zhrdee cewa subari da safe zai kirasa' h'akan yasa da safe be fita kasuwa da woriba saida yakira doct sukai mgnr da zasuyi yace suje yana office". "Aisha ta shirya suka tafi hospital d'in' bayan su gaisa zhrdee yai masa bayani" "doct ya juya kan Aisha yafara mata tambyoyi' tana amsawa" "snn yace ai wani ba wata matsala bace da zata hana haihuwa ba' idan ba waya yai ba" "da yawa ana samu irin wnn matsala amma idan takula da dokokin magani insha Allahu zata warke" "Dan Allah doct wani ciwone wnn?" "ba wani ciwo bane *Infection* ne' k'uma dama idan yai yawa yana rufe b'akin mahaifa'amma idan akabi dokan doct za'a samu waraka" "to yanzu doct menene abinyi?" "eh yadda taimi bayani yanzu magani zanbata tazaman amfani dashi na tsawon wata biyu' bayan wata biyu zaku dawo asake dubata' idan na canza magani ne sai a canza" "to doct ngd sosae" "babu damuwa Allah yasa adace" "amin" "bayan ya rubuta sukai sallama suka fita". ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRIRES. F.O.W.☘. 🌳 *Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* *sadaukarwa gareku* *fasaha hausa Nvl 1-4 GRP* *Maryam L'I gital Hausa Nvl GRP* *Nagarta writes Hausa Nvl GRP* *cool of Nvl make up and ktch Hayat yya Hayat admin of admin hausa GRP* *Hafsat Hausa Nvl H2 GRP* *💤💤💤 fasaha hausa Nvl GRP* *Mmn Jabeer grp Hausa Nvl GRP* *Home of Nvl long life Hausa GRP* *Hausa Fulani and Duniya marubuta Hausa Nvl GRP* *YAR mutum wudil Hausa Nvl GRP* *duniya kabari Hausa Nvl GRP* *Mmn Ahmed Hausa Nvl GRP* *maryam muh'd 1-2 Hausa Nvl GRP* *Halienma Ammin Hausa Nvl GRP* *Aisha muh'd Hausa Nvl grp* *Dadai sauran da bansamu ambatosu ba, duk kuna raina* *Allah yabar kauna da zumuci ya kara h'ada kanmu b'akin daya amin* 🤝🤝 *fatan alkairi gareku yar'yar' abin alfaharina' Allah ya rayaku bisa sunnah manzon tsira shugabanmu annabi Muhammed (S.A.W.)* *Firdausi* *Abdul najin* *Abdul shakur (uswan)* *Big dady salis* 4⃣4⃣ "saida ya kai Aisha g'ida snn ya karisa kasuwa' bayan sallar la'asar bbn Zainab ya aiko mata da kaya akwai biyu' akwati daya shake yake da zannuwa shadda laces' daya k'uma kayan *Akbar* shake Hjy tai godiya sosae h'ade da bada tukwaici mai yawa' inna *Hulaira* ta cirewa Hjy turmi biyu na Holland ita k'uma Aisha aka bata English turmi daya" "duk sukai godiya" "tun daga lkcn suke zaune lfy babu me jinsu' ita k'uma Aisha taci gaba da shan maganin da doct ya dorata akai" "ita Zainab akai akai zhrdee yake medata hospital sbd duba lfyrta' a yau ne Zainab ta amshi girki tuwon masara tai masa da miyar kuka dayaji busaeshiyar kifi da mana snn ta zuba man shanu da aka kawo mata daga g'idan su' snn tai wanka ita da *Akbar* daya daga cikin kayan da aka kawo mata daga g'idan tasa'shima *Akbar* aka shamasa kwalliya' ba karami kyau sukai ba' bayan ta idar da sallar isha zama tai a b'akin gado tana jiran dawowar zhrdee" "can tajiyo muryansa yai sallama yashigo rike da leda a hannu' saida yashiga d'akin Aisha suka gaisa snn ya kima mata nata ledar yafita zuwa d'akin Zainab' yana sallama da sauri Zainab ta mike saida ta shinfida *Akbar* snn taje amsheshi ledar dake hannunsa h'ade da cewa sannu da zuwa" "yawwa sannunki da g'idan' ina Abbana?" "gashi can kwance" "yawwa Abbana'hannu yasa ya daukesa ya rungume sa" "Zainab na ije ledar bathroom ta shiga ta h'ada masa ruwan wanka snn tafita ga ruwan wanka na h'ada maka' kawosa kaje tai wanka' to Zainab rikemishi d'kyu kafin nafito wanka" "to" hannu tasa ta amsheshi snn zahradee ya tube yashiga wanka' yana fara goga sabulu yaji *Akbar* yafara kuka batare da yatsaya bata lkc ba watsa ruwan kawai yai da sauri ya daura towel ya fito h'ade da tambyar Zainab me kikai masa ne yake kuka h'aka? " mi komin shi" "zonan Abbana me akai maka ne?" "gani be daina kuka ba yace Zainab tabashi nono' zama tai b'akin gado tana bashi nono zahradee na gabanta duke yana rike da hannunsa' yana sha yai bcc' Zainab ta shinfidashi snn taje ta daukowa zhrdee abincisa tadawo ta'ije masa h'ade da ruwa da abin wanke hannu" "ko towel zhrdee be cireta ya zauna snn yasa hannu ya dauko ledar yai yace zo ki zauna mana gimbiyata saukowa tai ta zauna tana fuskantarsa b'ude ledar yai ya ciro dunkule saurin kada snn yasa hannu ya dauko extra plate ya juye namar aciki' snn ya dauko yoghurt shima budewa yai ya tsiyaya a cup daukar namar yai ya kai mata baki h'ade da murmushi" "cikin jin kunya Zainab ta amsa tana murmushi' saida ya kai mata s'au uku snn ya dauko cup d'in yoghurt har zai kai masa baki da sauri Zainab ta dauke kanta h'ade da cewa bana shan ruwan sanyi" "kisha mana kadan ne fa". " a'a an hanani". "to shikenan' bari nasha kayana'amma kici namar". " to kawai tace" "snn tafaraci da kanta shikuma yanacin tuwo' suna gamawa sukai burosh snn suka kwanta' har bcc yafara daukar Zainab taji ana lalibota da sauri ta mike zaune tana f'adin lfy?" "ke dawonan ki kwanta'bcc zamuyi". "a'a wlh banfa warke bafa" "h'aba Zainab wani irin warkewa k'uma idan baki manceba ko kafin kidawo g'ida kinfi wata a hospital snn muka dawo g'ida' duk da h'aka Hjy tace sai kinyi arba'in' bayan wnn kwanakin da kikai saida kika kara kwana arba'in fa' Dan Allah Zainab kizo mu kwanta wlh sha'awarki nakeyi" "ni wlh tsoro nakeji" "kada ki damu a hankali zanyi" _*AFTER EIGHT MONTH*_ yau Zainab ta tashi da zazzabi tun dare take amai har safe' ko rintsawa basuyi ba' Allah yasa zhrdee a d'akin ta yake shiyaketa raino" "gani amai yaki tsayawa da safe daukar *Akbar* yai yakai shi gun Aisha yace tai masa wanka su zasuje hospital Zainab ce babu lfy " "to tace tasa hannu ta amshesa' shikuma ya koma daki ya taimaka wa Zainab tai wanka ko kwalliya batai ba kaya kawai tasa suka fita" "suna zuwa hospital gwajin farko doct ya sheda masa cikine na wata daya' Zainab najin h'aka tasa kuka' shima zhrdee hankalinsa ya tashi gani irin kuka da Zainab keyi" "suna shiga mota bayan shima ya shiga ya zauna snn yace Zainab kukan me kikeyi h'aka?" "Zainab tai shiru bata tankasa ba'taci gaba da kukanta" "Zainab ba dake nakeyi ba?" "still kuka taci gaba dayi" "tun daga lkcn besake tanka taba yaja mota suka tafi g'ida' suna shiga suka samu *Akbar* yana kuka har da ijiyar zcy a bayan Aisha' itama tai lallashi har tagaji' da sauri zhrdee yasa hannu ya amshesa" "Zainab bata tsaya a ko'ina ba' sai d'akin ta' Aisha dake tsaye a gaban zhrdee tace ya mejikim?" "jiki da sauki" "be tsaya bata lkc ba d'akin Zainab' yana yana shiga ganita yai ta rum da ciki akan gado tana kuka" "da sauri zhrdee ya karisa kan gadon inda take' Zainab Zainab lfy?" me nene abin kuka h'aka k'uma sbd Allah?" "duk da kukan da *Akbar* keyi amma h'aka zhrdee ya shinfidashi yasa hannu ya dago Zainab zuwa jikinsa ya rungumeta' Zainab Dan Allah menene abin kuka k'uma?" ko duk sbd cikin ne yasa kike irin wnn kukan?" "yanzu kinga Abbana yana kuka Dan Allah ki taimaka ki basa nono idan yai shiru sai muyi mgn dake" "dauko *Akbar* yai ya dora akan cinyarta snn ya daga mata riga ya ciro nono *Akbar* na gani nono da sauri ya kama yafara sha" "yana yai bcc' daukar yai ya shinfidashi a gefe snn ya jawo Zainab ya kwantar da'ita a jikinsa yace Zainab" "cikin kuka tace na'am" "nasan laifina kikekike gani dan Allah kiyi hkr wlh nima bansan H'akan zai faruba' k'uma idan banda abinki abinda ya kamata kiyi murna shine kike kuka" "h'aba zhrdee wani irin murna?" da yaro karami h'aka' wanda ko tafiya bayayi' k'uma baka gani irin

Chapter 24 of 38