Share this page
kwalla" "subhana lillahi' Aisha lfy kuwa" "kuka kawai ta fasa masa" "hannu yasa yana share mata hawaye h'ade da rungumarta yana sake tambyrta" "cikin kuka Aisha tace dama mgnr haihuwa ne" "haihuwa kuma Aisha" "eh" "h'aba Aisha' idan banda abinki kwata kwata watanki nawane da haihuwa abinda ko warkewa bakiyi ba" "wani irin warkewa k'uma' abinda watana na uku kenan fa" "to yanzu me kikeso ayi" "hospital nakeso mukoma" "hospital k'uma?" "eh" "to shikenan' gobe ki shirya muje" "murna Aisha' tai h'ade da rungumarsa" "a ranar zhrdee be fita kasuwa ba sai bayan azahar snn ya fita" "washe gari koda sukaje hospital doct cewa yai babu komai zata iya ci gaba da haihuwarta batare da wani matsala ba" "nan suka dawo g'ida" "Zainab suna sauka *Saudi arebia* innarta tafara kira suka gaisa snn ta kira abbanta shima suka gaisa' bayan su gama da Abba takira zhrdee lkcn yana zaune da Aisha suna hira saiga kiran Zainab yashigo" "gani bakon number yasa zhrdee be dauka ba' Zainab tai kira har five miss call amma besa ya daga wayar ba' gani haka yasa Zainab kiran Hjy suka gaisa snn sukai sallama" "zhrdee da asuba lkcn ya shiga gaida Hjy bayan su gaisa ne Hjy ke cewa Zainab ta kirani mu gaisa"... " da sauri zhrdee yace nima ta kirani ai" "Allah sarki' to Allah ya taimaka" "amin Hjy" "har zhrdee ya mike Hjy tace zhrdee" "na'am Hjy" "dan Allah koda zuwa gobe ne idan kasamu lkc kaje ka dubo yaran nan kaji" "yara k'uma?" "eh mana" "to shikenan Hjy Allah ya kaimu" "amin' amma dan Allah idan zaka kadan rike masu koda sweet ne kaji" "naji Hjy" "bayan ya fitane yana shiga d'akin Aisha yace Aisha" "na'am" "ashe bakuwar number da aketa kirana dashi Zainab ce" "kallon banza tai masa h'ade da cewa toni ina ruwana" "lkcn zhrdee ya riga ya juya baya' Allah sarki Zainab kawai yace" "Aisha tai banza dashi" "duk da Allah sarkin dayace besa zhrdee tunanin kiran Zainab ba" "itama da take can tunda bata sake kiran zhrdee ba sbd tana gani koda ta kirasa ba lalla bane ya daga' shiyasa Hjy kawai take kira su gaisa" "tunda Zainab ta sauka a kasa me sarki duk inda taje ibada babu abinda takeyi sai addu'a akan Allah ya dorata akan maigidanta ya sanya masa soyayyar ta a zcyrsa" *bayan kwana biyu da tafiyar Zainab Hjy tace zhrdee ya kaita g'idan su Zainab' a take gaban zhrdee ya f'adi sbd tunda Zainab tabar kasan be taba lekasu ba balle yasan halin da suke ciki" "bayan Hjy ta shirya ta fito parlour su Aisha h'ade da kwadawa zhrdee kira' Aisha najin kiran Hjy ne yasata fitowa har kasa ta duka suka gaisa' Hjy tace Aisha' manyan gari kodan lekowa ciki bakyayi' idan kinajin kunyar hira dani baga kanni mijinki nan ba' amma sai kiyita zama a daki kekadai". " karaf zhrdee yace wlh Hjy nima kullum abinda nake f'adi mata kenan' amma bataji" "kila zaman gu daya baya damukine yasa h'aka" "murmushi kawai Aisha tai h'ade da shigewa d'akin ta' suma su Hjy ficewarsu sukai" "suna fita Hjy tace sai su biya kasuwa tai masu siyayya snn su karisa g'idan" "wani supermarket ya kaisu Hjy da kanta take zaban abinda takeso' wanda tasan yara zasuyi sha'awa" "kaya sosai ta diba snn zhrdee ya biya suka shiga mota zuwa g'idan su Zainab" "suna isa har cikin g'idan zhrdee ya shiga yai parking snn suka fita' Hjy tace zhrdee ya dauko kayan' tana gaba yana biye da'ita a baya suka shiga har parlour h'ade da sallama" "jin sallama ne yasa Hjy *maryam* mmn Zainab fitowa gani zhrdee da Hjy ne yasata komawa da sauri taje ta fadiwa inna *Hulaira* inna da fara'arta ta fito ta tarbesu" " *Hjy maryam* hijab tasa snn ta fito suka gaisa snn ta koma ciki d'akin ta' inna ce taje ta kawo masu ruwa da abinda h'ade da su juice' snn takoma ta dauko yara suka fito tare' *Akbar* yana gani Hjy a guje yaje ya rungumeta itako *lslaha* gun zhrdee tanufa" "Inna na gani h'aka ta mikawa zhrdee *Islaha* cikin jin kunya zhrdee ya amshi *Islaha* yana murmushi" "itama Hjy daukar *Akbar* tai tana masa wasa" "sun jima su hira snn Hjy tace zasu tafi' dauke *Akbar* tai itako *Islaha* gani zhrdee yanada niyar dauketa kuka tasa h'ade da makalewa a jikin bbnta" "duk dariya sukasa shiko zhrdee dake dauko da'ita kunya ne ya kamasa' sbd kunya kasa mgn yai sai faman murmushi kawai yakeyi' gani ta kara makalewa a jikinshi h'ade da rike masa riga hannu bibbiyu tana kuka" "banbareta yai daga jikinsa ya mikawa Hjy snn yafita' duk dariya sukasa' itama Hjy mikewa tai h'ade da mikawa inna ita snn sukai sallama' *Akbar* dake tsaye dagawa Hjy hannu yakeyi alama sallama" "suna tafe Hjy tacewa zhrdee Allah sarki tsakani dah da mahaifi kenan".. " menene k'uma Hjy" "wlh wani irin naji da yaringa ke kuka' kodai mukoma mu daukota ne?" "shiru zhrdee yai be tanka ba" "zhrdee ko baka jina ne?" "dauko wani zance yai" "daga nan Hjy ta gano kunya ne yakeji irin na Hausa Fulani" *dama duk wanda yasan Hausa Fulani an sansu da kara da kunya h'ade da girmama na gaba dashi* itama data gano h'aka bata sake mgnr ba har suka isa g'ida'sai wani hiran suka dauko" "ranar da Zainab zasuyi hawan arfa' tana tsaye a gaban ka'aba daga hannunta tai sama hannu bibbiyu tace *ya Allah ga baiwarka nan tazo da kokon baranta' Allah kafi kowa sani halin da nake ciki a g'idan aurena' Allah kai ka halitceni kafi kowa sani damuwata' ya ubangiji Allah dan tsarkin mulkinka' dan kadaitarka' dan tsarkakanken littafinka wato alkur'ani mai tsarki' dan fayayyan halittarka' shugabanmu annabi muhammedu (S.A.W.) Allah ina rokon ka kada dorani bisa kan mijina' kasanya masa soyayyata nida yarana a zcyrsa' Allah kada kabashi ikon walakantani' bashi bama duk wani abin halitta' ya Allah ka dorani bisa kan kishiyata, ni k'uma ya ubangiji Allah kabani hakuri da juriya a tsakani zamantakewar cikin g'idan aure na' kabani hakuri da juriya akan duk wani abu da zangani a gun maigidana, Allah kafi kowa sani ina cikin jarabawa a zaman aure na' Allah kabani hakuri da juriya akan h'aka' Allah ka ganar da mijina,3 ka k'uma shiryarmin da yarana shirin addini musulumci* *Allah nayi tawassali da sunayenka tsarkaka' Allahu' arrahaman' almuminu' almihaiminu' alkundusu'' Innamaza amru iza aradda lahu an yakuluna lahun kumfa yakun* snn Zainab ta shafawa' ko a madina masallaci annabi Muhammad (A.S.W.) nan ma taita addu'a akan niman zaman lfy tsakani ta da zhrdee da k'uma Aisha" "bayan kwana biyu da tafiyar su Aisha hospital ta samu ciki wanda ita kanta batasan ta samuba sbd bataji kowani halimu ba' sai dai yawan tsardan da miyau da takeyi' dayake zhrdee bayaso sbd kyama h'akan yakeji yasashi yimata f'ada akan bayaso' tayi kokarin dai nawa amma abu ya gagara gani h'aka yasashi cewa suje hospital' gwajin farko doct ya gano ciki ne da'ita na sati biyu zuwa uku' koda aka fadiwa zhrdee murna yai sosai daga shi har Aisha" "tun daga lkcn ya daina matsa mata' aikin komai ma ya hanatayi a g'idan" "tunda Zainab ta tafi zhrdee be kirataba' itama tunda ta kirasa be daga wayar ba yasa bata sake kiransa ba" "sai yau kamar wanda akaiwa asiri yaji yanaso yaji koda muryanta ne' bayan ya fita kasuwa yai rechaging sosai ya kira Zainab' gani number zhrdee yasata mmki' da sauri ta daga sbd kada ya tsinke' da sallama ta daga" "zhrdee yace hjyta ina fatan kina lfy?' k'uma da fatan bakiyi fushi dani ba" "dariya Zainab tai h'ade da cewa fushi me idan da sabo ai nasaba" "kamar yaya Zainab dinta?" "a'a babu komai" "idan ma kiyi fushi ne to dan Allah kiyi hakuri" "a'a wlh ni na'isa nayi fushi da maigidana" "dariya Zainab yai h'ade da cewa Allah ko Zainab din ta" "itama dariya tai snn tace yanzu kana lafiya ya g'ida dasu Aisha da k'uma kasuwa" "duk alhamdllh" "ina fatan kimi addu'a ko?" "wace ni' ni na'isa ace naje kasa me tsarki sukutun banwa mijina addu'a ba?' ai dana dawo kai a kafata" "da gske Zainab" "Allah kuwa ai kafi da h'aka" "kaee naji dadi sosai Zainab dita' Allah ubangiji ya kara maki hakurin nan dana sanki dashi" "dariya kawai Zainab tai" "yanzu dai nasan kun kammala aiki wani lkc ne zaku dawo?" "lahh!!! yanzu da haka ma a layi muke" "da gske Zainab" "wlh kuwa" "kice yau ko gibe zanga amaryata" "dariya Zainab ta sake yi masa" "yanzu me kikeso ayi maki" komai ma Zainab" "nidai bana bukatar komai' abu daya kawai nake bukata a gunka" "kaimi addu'a Allah yakawomu lfy"... "in Allah ya yarda ma zaku dawo lfy Zainab" "Allah yasa h'aka" "amin Zainab dita" "to shikenan yanzu sai kin dawo ko" "to ngd" *I lov u* *lov too* "snn sukai sallama' suna sallama mikewa zhrdee yai h'ade da daukar key' mota ya shiga zuwa g'ida" "yana shiga kai tsaye dakin Zainab yaje yasa key ya b'ude d'akin' tubewa yai daga shi sai gajoran wando gaba daya ya kwabe mata kayan daki ya h'au mata kwalima' lungu da sako saida ya shire snn yq canza mata gado ya koma dashi wani gefe h'ade da mirrow" "Aisha na ciki tana bcc jin motsi yai yawane yasata lekowa taga waye' gani zhrdee ne ke kwalima yasata komawa taci gaba da kwanciyarta" "zhrdee saida ya gyara ko'ina snn yai wanka ya kwanta sbd gajiya" "washe gari da asuba saiga kiran Zainab' a birkice ya falka dubawan da zaiyi yaga number Zainab ce da sauri ya daga h'ade da cewa har ku iso ne?" "Zainab tace eh" "to ganinan zuwa" "to kawai tace" "Aisha naji taja wata uwar tsaki h'ade da juya masa baya" "ko kafin zhrdee ya'isa tuni abbanta da inna suna gun' amma Zainab tace bazata bisuba zhrdee take jira" "abbanta be nuna damuwa ba yace babu komai" "zahradee yana isa can nisa ya hangosu a guje yaje ya rungume Zainab a jikinsa yana murna" "itama murna tai sosai h'ade da jin dadi yadda mijinta ya nuna damuwa a kanta" "zhrdee yana rike da hannunta sukaje suka shiga mota" "shima Abba da inna nasu motar suka shiga" "zhrdee cike da doki da murnar gani matarsa tadawo lfy' baki har kuni yake kallonta' itama nuna nata irin farin ciki takeyi har suka isa g'ida". 📖✍ ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* 5⃣1⃣ "zhrdee suna isa g'ida tun daga b'akin kofar shiga parlour yake kwadawa Aisha kira' Aisha najin muryar zhrdee da sauri ta mike zuwa b'akin kofa' ganisa rike da kaya Zainab na bayan sa yasata jan tsaki ta koma ciki tai kwanciyarta' karisaw ciki yai zuwa d'akin Zainab' saida ya ije kayan dake hannunsa snn ya b'ude kofa suka shiga ciki" "suna shiga cikin d'akin Zainab ta zauna h'ade da cewa wash Allah na' snn Zainab yace snn ya'ije kayan dake hannunsa fita yai zuwa kitchen yaje ya dauko mata ruwa da juice' ko kafin ya dawo Hjy ta shigo d'akin' jin muryan Hjy ne yasa Aisha fitowa zuwa d'akin" "gani Hjy talk shigo yasa Zainab mikewa da sauri taje ta rungume Hjy' itama Hjy rungumarta tai snn ta duka har kasa suka gaisa' bayan ta gama gaisawa da Hjy ne Aisha na tsaye tana kallonsu Zainab ta rungumeta itama sukai wa juna murnar sake haduwa snn suka gaisa" "Zainab yana shigowa da ruwa h'ade da juice mika mata cup yai h'ade da goran swan' Hjy na gani h'aka fita tai' itama Aisha ta fita zuwa nata d'akin' kadan kawai Zainab tashi ruwa zhrdee ya sake zuba mata juice yace tasha' tana sha zhrdee yana kallonta yace Zainab kinyi kyau amma kin rame" "murmushi tai h'ade da cewa ba dole ba' dukawa tai har yasa tace ina kwana" "murmushi zhrdee yai alamar jin dadi kansa ya kara girma' snn yace lfy klau' ya gajiyar hanya" "Zainab tace alhamdllh' hannu Zainab yasa ya dagota ya rungumeta a kirjinsa' itama rungumarsa tai' sukai minti goma a h'aka babu Wanda yai ko motsi suna rungume da juna' sallamar kanni Zainab ya katsesu da sauri suka saki juna" "suna shigowa bayan su gaisa da zhrdee ne yafita ya basu gu'yana fita Zainab ta dauki *Akbar* ta rungume *Islaha* na gani haka ta kakame mmnta' dariya Zainab tai h'ade da daukarta itama" "nan suka Zainab sunata hiransu har yamma' koda zhrdee ya fita gani rana yayi kiran Zainab tai yana tambyar ta mezataci ya siyo mata?" "a'a ka barshi kawai innata ta yomi abinci da aikomi dashi" "to shikenan sukai sallama" "da yamma luck kannita zasu koma g'ida sukace inna tace kada abar yara" "Zainab bata musaba suka koma g'ida tare" "zhrdee yana dawowa daga kasuwa shida Abba dasu yya Shamsudee' biyowa parlour su zhrdee sukai dukkansu harda Abba' zhrdee ne ya shiga ya kira Zainab tafito suka gaisa snn suka koma ciki itama da zhrdee" "namar kaji yasiyo gasassu h'ade da yoghurt dauko ledar yai saida ya koma kitchen ya dauko tre yadawo snn ya juye namar a tre yace tazo suci' duk da a koshe take amma sbd kada yaga kamar bata yaba da abinda yai mata ba yasata saukowa ta zauna a kasa suna kallon juna' da kansa yake bata a baki h'ade da yoghurt har saida tace ta koshi snn ya daina bata yaci gaba da cin nasa" "bayan ya ko shine Zainab tace ya kamo mata jakar da tadawo dashi kama mata yai suka kwance, saida taje ta rufe komar da key snn ta dawo ta b'ude kayan' set din kayan maza ta fito masa dasu tace ya zabi wanda yai masa a ciki" "haka zhrdee yai ta zaba saida ya zabi kala shida snn yace ya gode' idan Akwai wanda kakeso ka kara" "a'a Zainab wann ma ya'isa ngd" "to shikenan" "hannu tasa ta b'ude handbag dita ta dauko agogon zinare ta bashi h'ade da wasu takalma" "zhrdee yai murna sosae h'ade da godiya" "snn Zainab ta cire jallabiya guda biyu tace yabawa su yya Shamsudee, na mata ma guda biyu Amatullah da amatulrahaman' saina Hjy itama kala biyu da hijab' shima Abba kala biyu aka bashi h'ade da dadduma" "zhrdee yai murna sosae' Zainab ta sake cire kala biyu na jallabiya tabashi tace yabawa Aisha ita da mmrta" "bayan ta gama ne yasake taimaka mata ta meda sauran bayan snn yace suje suyi wanka' wnn karo kam zaune Zainab take zhrdee keyi mata wanka saida ya gama wanketa tsaf snn yai nasa wankan" "har Zainab ta yunkura zata dauko towel ta daura zhrdee ya hanata' saida ya gama nasa snn ya dauko towel ya daura mata shima ya daura nasa yana rungume da'ita suka dawo bedroom" _~*WAIWAE*~_ *ina masu cewa Zainab batada zuciya?' ba haka abin yake ba' a zamantakewar aure akwai tausayi, yafiya jin kai, da k'uma rauni. duk yadda namiji yakai ga cutar matarsa' mace nada raunin da bazata iya ramawa ba, idan ko tace zata mara tabbas wataran zata rame, dan haka kudaina gani laifin Zainab' tsakani mata da miji sai Allah* "yau ko sallar asuba zhrdee bejeba babu yadda Zainab batai da shiba amma yaki fita masallaci' a daki sukai sallar' bayan su idar ne zhrdee ya dauki ledar kayan da Zainab ta kawo masu saida ya fara shiga d'akin Hjy bayan su gaisa snn ya mika mata kayanta yace Zainab ce ta bata' snn ya baya nasu yya dasu Amatullah h'ade dana Abba" "Hjy tai murna sosae h'ade da sa mata Albarka'" "mikewa zhrdee yai zuwa d'akin Aisha' tana kwance ya shiga da sallama' kamar bazata amsa ba' can k'uma ta amsa' zhrdee yace gimbiyata kenan kin tashi lfy" "wata uwar harara ta watsa masa snn tace lfy klau" "bebi ta kanta ba mika mata kayan da Zainab ta bata yai snn ya fita sbd bayaso wani mgn' Dan a yadda ya ganta yasan akwai mgn a bakinta" "d'akin Zainab ya koma har ta mike zata fita" "da sauri yace ina zuwa?" "abin breakfast zan h'ada maka" "a'a barshi kawai zo mu kwanta" "Zainab bata musaba haka tabi umarnisa" "duk da gajiyar da tadawo dashi amma bata hana zhrdee hakkinsa ba' saida ya gamsu dan kansa snn".. "bayan kwana biyu gani ba'a dawo da yara ba' zhrdee yace Zainab taje ta kwaso masa yaransa' bata musa masa ba' yace ta shirya lkcn da zai fita kasuwa zai sauketa a g'idan su' k'uma ta jirasa har sai yadawo daga kasuwa sai yabiyo ya dauketa su dawo g'ida" "Zainab tace to' h'aka ta shirya suka fita' saida Zainab ta shiga ta sallami Aisha snn suka fita" "babu yabo babu fallasa a fuskan Aisha' itako Zainab batasan tanayi ba" "tun daga lkcn da Aisha taga zhrdee ya canza mata' sbd yanzu koda ya shigo dubata idan yadawo daga kasuwa baya zama suyi hira kamar yadda da yakeyi mata' h'aka ma da safe yana shiga suka gaisa zai fita ya koma d'akin mai girki" "idan Zainab ce da girki' idan k'uma Aisha itama h'aka yake mata' " gani h'aka yasa Aisha ta dauracewa zhrdee' duk yadda yakai ga sha'awarta haka yake hkr' duk ranar da yaga bazai iya hakuri ba koda karfine sai yayi' duk k'uma ranar da yai mata na karfi kusa kwana take tana masa kuka' idan zhrdee ya tambyeta sai tace cikinta ke mata ciwo' shikuma hankalisa ya tashi ya kasa zaune ya kasa tsaye' bayan har cikin zcyrta ba h'aka bane' kawai dai a rayuwar Aisha tana kishin taga zhrdee yana wani mu'amala da wata bcc ba ita ba' h'akan yasa ta yanke wa kanta shawarar hkr dashi bazata kara bari wani abu ya shiga tsakanisu ba' shiyasa duk ran girkinta sai ta nade tace batada lfy" "shiko zhrdee haka kwai a rayuwarsa bayaso yaga Aisha cikin damuwa balle har ya takura mata da kansa' k'uma gashi idan har yana ganita tare dashi koda yace zai hakuri ya kyaleta baya iyawa' shima kansa ya rasa dalilin h'aka' shiyasa idan ya roketa ya gaji ko da kartine saiya biya bukatarsa idan yaso da safe sai ya bata hakuri" "bangaren Zainab kuwa tunda taga h'aka da duk ranar girkinta zhrdee baya daga mata kafa yasata tambyesa unguwa g'idan su" "a'a me zakiyi?" "Akwai wasu kaya nane dana mance dasu ranar da naje dauko su Abba" "a'a babu ida zaki' ga waya ki kira inna kice tabawa mamy ta kawo maki" "mika mata wayarsa yai" "a'a ka barshi kawai idan baka amince naje ba' sbd Inna batasan inda na ije kayan ba' nima kaina koda naje saina duba" "to naji' amma koda kinje bazaki Dade ba" "eh naji' NA biyo motar haya kenan na dawo?" "wani irin mugun kallo yai mata h'ade da cewa yaushe muka fara h'aka dake" "cikin wasa Zainab tace Allah ya huci zcyr maigida' nima gwadaka nayi danji abinda zakace" "to ai kinji idan banda rainin wayo h'aka kawai kije kina h'ada jikinki dana wasu kartan banza" "mikewa yai ya shige wanka' da zai fita kasuwa suka fita tare snn yanufi kasuwa" "saida Zainab tashiga suka gaisa dasu inna snn batarwa inna *lslaha* da sauri taje hospital dake kusa da g'idan su tai alluran planning snn yadawo g'ida' bayan ta dawone taiwa innarta mgnr ta h'ada mata magani" "da tace itace keda girki' tun a gun inna tabasu wasu tasha snn tasake h'ada mata wasu wanda zataje dashi g'ida masu kyaun gske" "yamma nayi zhrdee yazo daukarta' har ciki ya shiga suka gaisa da inna' inna tace saidai ya tsaya yaci abinci' Zainab ta kawo masa abinci yaci snn sukai sallama yana dauke da *Islaha* suka fita zuwa mota" "suna isa g'ida Zainab tai dakinta shiko zhrdee saida yashiga gun Aisha ya dubata snn yai mata saida safe yana rike da *Islaha* a kafada" banza dashi Aisha tai' shima dariya kawai yai ta fice" "ko kafin yaje har Zainab ta shiga wanka' zama yai yaci gaba da wasa da yarinyarsa har tafito' tana fitowa shikuma ya shiga nashi wankan' kafin yafito Zainab ta lallabi *Islaha* tai bcc snn itama tai kwalliya cikin kayan bcc" "zhrdee yana fitowa daure da towel turare kawai ya fesa snn yasa kayan bcc" "tun daga lkcn zhrdee ya daina matsawa Aisha' ranar girkinta idan ya lallaba yaga batada niya saiya kyaleta sbd duk a tunaninsa maybe cikine' tunda yasan dah ba h'aka take masa ba' k'uma gashi yanzu cikinta ya tsufa harma ta shige watan da hospital suka bata' shiyasa yanzu duk ranar girkinta saidai abinda baza'a rasaba' na tsakani mata da miji" "itako Zainab kwankwaran musu bayaso ya shiga tsakanisu da'ita' saidai halin yau da gobe da tafi wasan yaro' su *Akbar da Islaha* duk wani abin sha'awa na wasan yara idan zhrdee ya gani saiya siyo masu' sbd *Islaha* bata tafiya yasa zhrdee siye mata keken koyan tafiya' Zainab na gani h'aka a kullum cikin kara gyara kanta take shiyasa zhrdee har bayaso ta fita a girki' sbd yasan koda yazo idan ba a dakinta yake ba bata yarda' wani lkc ma har yai fushi da'ita dan kansa k'uma yake saukowa" "wata safiyar asabar Aisha ta dashi da nakuda' ranar zhrdee yana dakinta ne' h'aka ya dauketa zuwa hospital' suna isa labour room aka kaita' shiru2 zhrdee yanasa ido afito ace ta haihu amma shiru' har azahar' gani h'aka yasashi kira Hjy ya ranar mata' duk da ranta ya baci amma babu yadda zatayi h'aka ta shirya tacewa Zainab tazo suje' Zainab tace babu ida zata sbd ida yaso tasani Ai yanada number da zaikirata ya sanar da'ita" "Hjy tace kinada gskya toni bari naje" "koda Hjy ta'isa hospital duk fadawar da takewa zhrdee be tanka ba idan ba hkr ba babu abinda yake bata" "gani h'aka yasa ta hakuri' Aisha dake labour room bata haihu ba sai dare' tasamu twins mace da namiji" 📖✍ ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* 5⃣2⃣ "nurse ne ta fito daga labour room ta nufo gun dasu Hjy suke da zhrdee' zhrdee yana gani nurse ta fito da sauri ya mike h'ade da cewa madam ta haihu ne?" "eh ta sauka' ansamu twins mace da namiji" "Allahu Akbar' zhrdee yace" "Hjy dake zaune mikewa tai zuwa gun h'ade da tambyar ta sauka ne?" "eh ta sauka Hjy' ansamu mace da namiji" "masha Allah' ya ita mai jegon?" "nurse dake tsaye tace ta nanan lfy saidai ambata bedrest sbd ta huta" "OK zamu iya ganita?" "bismillh' tana gaba suna baya suka shiga d'akin' suna shiga zhrdee yai kan Aisha take kwance ya rungumeta h'ade da cewa sannu Aisha" "murmushi kawai tai" "Hjy na kan yaran' gani abinda zhrdee kewa Aisha yasa Hjy kulewa dan masa tsawa tai h'ade da cewa fita ka bani gu" "murmushi kawai zhrdee yai snn ya fita' yana tafe yana juyowa yana kallon Aisha' daure fuska Hjy tai" "bayan ya fitane Hjy ta dawo kan Aisha tana gaidata da jiki" "zhrdee yana fita ya kira umma mmn Aisha ya sanar mata haihu" "murna sosae mmnta tai h'ade da cewa Allah ya raya" "Zainab na g'ida har yamma zhrdee be kirata ba balle ya sanar da'ita" "koda ya dawo g'ida duk da ba itace keda girki ba amma koda ya dawo bata hanashi abinci ban' yana zaune a parlour Zainab ta kawo masa abinci' tana zaune yanaci suna hira amma be b'ude baki ya f'adi mata haihuwar Aisha" "har yagama gani ya mike zai sake fita ne tace ina zuwa k'uma da daren nan?' idan taji abinda zaice" "fita zaiyi" "zuwa ina k'uma" "wani irin tambya kikemi h'aka kamar dan gaban ki" "to kayi hkr idan tambyar da nayi maka ya bata maka rai" "ya wuce' kawai yace' har yasa kai zai fita Zainab tace zhrdee" "meye ne k'uma?" "yanzu sbd Allah abinda kakeyi ka kyauta kenan" "me k'uma nayi?" "Ashe Aisha ta haihu amma baka iya f'adi min ba?" "eh mancewa nayi' k'uma ansamu twins" "yayi kyau' yanzu yaushe zanje dubata?" "a'a kibari kawai' basai kinje ba" "sbd me?" "nace kidai bari kawai' idan naje zance kina gaidata" "amma sbd Allah h'akan da kai kana gani kayi daidai kena" to wlh idan yan'uwanta suka zagrni akan rashin zuwa banyafe ba" "eh kidai bari kawai maybe ma yau tadawo" "himm zhrdee kenan" "shima fita yai batare daya waiwayo ya dubeta ba" "kwana Aisha biyu a hospital aka sallamosu suka dawo g'ida' kanwar mmn Aisha ke dauke da babys zhrdee na rike da Aisha suka shigo da sallama" "duk da bacin ran da Zainab take ciki amma be hanata fitowa tai mata barka" "tun daga

Chapter 28 of 38