Share this page
chemis taje akai mata treatment d'in kafar h'ade da maguguna snn ta dawo" "Zainab saida takarewa Hjy aiki fam snn tadawo bangarensu tana shiga parlour taga TV a kasa h'ade da jini' kamar ta juya taje ta tambyi Aisha amma k'uma sai tafasa tashige d'akin ta" "kowa yana dakinsa babu wanda yasake fitowa parlour har yamma lkcn dawowar zhrdee' yana shiga g'ida yaji gabarsa ya f'adi' innalillahi'wainna' ilalhim raju'un kawai yace snn ya karisa" "yana shiga parlour abu na farko da yai karo dashi shine TV da sauri ya rumtsa ido snn ya b'ude sbd gani yake kamar a mafarkine' gani jini a gun yasashi karisawa da sauri" "cikin ihu ya kwadawa Zainab kira' Zainab dake kan salaya tana lazumi da sauri ta mike h'ade da cewa na'am" "zhrdee yana tsaye a gun yana cewa garin yaya TV dake bango ya fado' k'uma waye yaji ciwo a g'idan?" "ni wlh bansani ba" "wani irin mgnr banza ne kikeyi h'aka' baki g'idan ne' ko k'uma idan nafita kema fita kikeyi" "babu inda naje" "mgnr banza kikeyi' ina zuwa tuku' d'akin Aisha yanufa yana shiga ta nuna tamkar babu komai a ranta da fara'arta ta taresa h'ade da sannu da dawowa" "kema sannu' Dan Allah Aisha su waye sukai mana barna h'aka?' a take Aisha ta daure fuska h'ade da nima bansani ba" "wani irin mgnr banza ne kikeyi h'aka'kowa na tambya sai yace besani ba' to wlh idan ma wani abu kuka kulla wlh sai kun warwareshi" "nan ma d'akin Rukky yanufa' yana shima tafashe da kuka' ganita da kakafa a daure yasashi karisawa ciki da sauri h'ade da rike mata kafar yana tambyar lfy?" "nan ta kwashe komai ta f'adi masa' a fusace yafita zuwa parlour kwadawa Aisha kira yai tafito' itama Rukky fitowa tai" "yanzu Aisha sbd Allah abinda kikai kin kyauta kenan?" "to meye nayi?' aini a yadda nakeso bansamu ba' wlh saita bar g'idan nan tuku zaka samu kwanciyar hankali" "Aisha kin kosan abinda kike f'adi?" "kwarai da gske' ni wlh banga abinso da mugun irin ba zhrdee duk matan dake garin nan karasa Wanda zaka dibo sai Rukky wacce batada aiki sai yawon farka' gata ka tambyeta wanda ya sakota farka ya kamata dashi sanadiyar haka har kotu sunje anan cikin garin gwambe".. " Dan Allah ja banza da kikiya wanda bata wayeba Dan ankamani da farka wani abu? shikeci a yanzu" "kema Ai ba kin auri zhrdee sbd Allah bane wiyane kikaji da k'uma duniya data koyar dake"... " zhrdee dake tsaye jikinsa yai sanyi sbd mgnr da Aisha ta f'adi' wani irin zufa ne suka faso masa wanda shi kansa besaniba" "ido kawai Zainab ta zuba tana kallon ikon Allah" "Aisha tace sai me' alhamdllh duk abinda nayi mijina be taba kamani da yaron aikinsa ba' nafadi na kara nace karuwa" "zhrdee dake tsaye ya daka masu wani irin tsawa a guje yabi Aisha d'aki' itama gudu tasa tana shiga tasawa d'akin ta key tarufe' " itama Rukky d'aki takoma a zcyrta tana mmkin inda Aisha tajiyo wann labarin" 📖✍ ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* _~*writes*~_ _*gaisuwata gareku anuts' manya magani kanana Allah ya kara basira da daukaka' h'ade da zakin hannu*_ *Halieymarh Ameen (Jalilah)* *Rahma Rufa'i nalele (Likitan zuciya)* *ZZZ makawa ( Tarko)* *(Ciki da gaskiya)* *Fasma niger (sanadin accident)* *Batul adam (amfani soyayya)* *Mineel Musa (kowani bakin wuta* *Safiya Abdullahi Musa hukuma* *Dr Zain (yan' gudun hijira)* *Isa king boy ( nida fatalwa)* *up up up* *brothers and sisters' insha Allah* ________________________________________ *poster's* *Hjy zaliha yola ( mmn ahamed)* *Hjy Hanna* *Isah ramcy journalism* *abdulrahman H2* ____________________ ____________________ *gaisuwa da fatan alkairi' Allah ubangiji ya kara girma da daukaka' ya raya mana zuri'a albarkacin manzon tsira' ya kara bamu zaman lfy da mazajenmu ameen* 5⃣6⃣ "zhrdee yana shiga d'akin Rukky gun ya samu b'akin gado ya zauna h'ade da zabga uban tagumi hannu bibbiyu ido a rufe" "gani h'aka yasa jikin Rukky yai sanyi' a zcyrta tana cewa Allah yasa ba yarda yaida mgnr tsinannircan ba' idan ko yarda yai tofa dole na canza salon takuna' idan ba h'aka nayi ba tabbas ina gab da barin g'idan tun burina be cika ba' duk da nasan ba zama nazo yiba amma bazanso nabar g'idan a irin wnn lkcn ba' idan ko nasake h'akan ya faru to menayi achieving a aurena dashi' dan Allah ma shedani k'uma shikadai yasan abinda nake tafe dashi a zcyrta" "yanzu mafita dayane kwantar dakai sanyi na lallabashi dan yasamo ya saki jiki dashi' daga lkcn ni k'uma sai na f'ada aikin daya kawomi' idan k'uma h'akan besamuba tofa wlh hatta shi daya daukoni ba raga masa zanyi ba saida ayi kan me uwa da wani" "amma k'uma ainane bakar sgegiyarnan tasamo labarina?' ji shegiya yadda take mayarwa kamar anyi a gabanta' lalla ni Rukky inada aiki a g'idan nan' idan ba dagewa nayiba da alama zanbar g'idan nan tun lkc beyiba" "to idan ma nayi ina ruwanta ance mata ni ina zama da namiji daya?' in dama ta kwantar da hankalinta ni ba zama nazo yiba kasuwa kawai nazo naci' amma ga duk alama batasan waye Rukky bab ba' sunana kawai takeji ko nace labarina kawai takeji' idan ba rana daya nasamu na farke shegiya bane bazata gane tana ganganci ba" "gani har wnn lkcn zhrdee be dagoba yasata makewa taje ta dauko masa ruwan sanyi ta kawo masa' yau har kasa ta duka snn ta bashi' koda zhrdee ya amsa ijewa kawai yai batare da yai mgn ba" "gani haka yasa Rukky fashewa da kuka tana f'adin nasha uku na lalace yanzu fa ka yarda kenan' wlh wlh duk abinda tafadi karyane k'uma sharrine kawai amma bansan komai akai ba" "amma idan karyane take maki meyasa a lkcn da take mgn baki musaba?".. " eh nadai amsane kawai sbd nasan ban aikata h'akan ba: k'uma banyi tunanin abin zai maka zafiba amma tunda h'aka ne kayi hkr Dan Allah" "k'uma dama tsoron f'adi maka nakeyi sbd kada nazama me h'ade h'ade k'uma gashi ban dadi da zuwa g'idan ba ace daga zuwana nafara h'ada guri' amma wlh kullum idan kafita kawaye Aisha' ke kawowa g'ida su cika maka g'ida' gashi duk cikinsu babu ta arziki amma idan mgnr yai maka zafi kayi hkr" "himm kawai yace' besake mgn ba mikewa yai ya tube ko wanka beyiba ya kwanta' gani h'aka itama tubewa tai ta kwanta kusa dashi' ta dauka bcc ne yakeyi tafara shafesa da sauri ya cire mata hannu daga jikinsa snn yasake matsawa. " har safe babu abinda ya hadasu' duk da abin ya dameta amma ta matse bata nuna damuwa ba tai masa yadda tasaba yana gama shiri ya dauki jakarsa zai fita har yakai b'akin kofa da sauri Rukky tabi shi h'ade da cewa kawo jakar na rike mata" "fuska a daure batare daya kalletaba yace barshi kawai yai ficewarsa" "bayan zhrdee ya fita kasuwa parlour Rukky ta zo ta zauna shiru shiru babu wanda ya leko yasata mikewa zuwa d'akin Zainab da sallama tashiga lkcn Zainab na shirya *Islaha* hannu tasa ta amsheta snn ta zauna akan cushion din dake gefe bayan ta zauna ne suka gaisa" "bayan ta zauna ne tace eh su mmn Abba kenan wlh ba karami birgeni kikeyi ba".. " Zainab na rike da kayan *Islaha* a hannu tace na mefa? " "gani nayi duk cakwakiyar da akeyi a g'idan nan naki ido kawai kike zubawa" "to Rukky kenan me zance?" "wlh k'uma h'aka nefa 🤔 har kin birgeni wlh' inama da lkcn da nayi aurena na farko nasamu kishiya irin wlh dah babu me jinmu' rashin ganewar mutanine fa zakiga da zaran mijinsu ya kara aure susa amaryan a gaba' bagashi kaddaran da Allah ya doromi ba har anami sharri". " sharri k'uma?" "eh mana jiya bakiji irin sharrin da Aisha ta kantamomi ba" "himm Allah ya kyauta" "wlh sharri nefa' duk mgnr data f'adi bansan komai a kaiba" "to yaya za'ayi Allah dai ya kyauta" "keko mmn Abba duk mgnr da mutum zaiyi saidai kice Allah ya kyauta" "to me zance?" "Allah sarki shiyasa wlh tun ranar dana shigo cikin g'idan nan babu wanda ya kwantamin a rai irinki' gskya kinada hkr dayawa daga ganima irin wnn hkrin nasan zaman hkr kikeyi a g'idan nan' ga halamuma ya nuna dubi yadda idonki duk suka zurma' duk da bandade da sanankiba amma alama ya nuna zaman hkr kikeyi a g'idan' shiyasa nazo idan har zaki yarda inaso mu h'ada kai dake mukoma tamkar uwa daya uba daya' mukashe mu rufe batare da wani ya saniba ko Mijin da muke zamansa ba lallane yaji sirrinmu ba balle wata banza kishiya' mu zauna mu rungumi ya" yan"mu batare da wani yaji kanmu ba" "Zainab dake zaune mikewa tai ta kwanta h'ade da cewa to naji" "yawwa wlh har naji dadi' muhada kanmu mu zauna abinmu babu ruwanmu da wata shegiya" "sbd Zainab batason mgnr rufe ido tai kamar me bcc" "wlh kinga koba komai nasamu a bokiyar shawara.... " au mmn Abba Ashe bcc kikeyi" "matsewa Zainab tai h'ade da cewa wlh bcc ne ya rufeni" "to bari naje da'ita kidan samu ki rintsa" "a'a kawota itama bcc takeji' mika hannu tai' Rukky ta kara kankame yarinya' gani haka yasa *Islaha* kuka'a dole ta mika mata yarinya snn ta fita" "tana fita sukai karo da Aisha tafito kitchen' babu wanda ya tankawa wani kowa yai harkan gabansa' Rukky na fita Zainab ta rufe d'akin' ta' dama sbd Abba ne take barin kofa a b'ude koda yadawo daga d'akin Hjy saidai ya tuwa ya shigo kawai basai yaita wahalar knocking ba" "cikin dare suna kwance har zhrdee ya h'au jikin Rukky da ya tuna da mgnr Aisha sauka yai ya kwanta' Rukky ta tashi zaune tace lfy me k'uma ya faru' ko har yanzu baka yarda dani bane?" "ba h'aka bane Rukky' a gskya bazan boye makiba zcyta har yanzu tana wasuwasi a kanki' inaso kiji tsoron Allah idan ban gankiba Allah ya ganki' k'uma kada kimin karya' nafison ki fadimi gskya' tsakaninki da Allah da gske ne kin aikata abinda Aisha ta f'adi koko sharrine?" "saida Rukky ta marerece snn tace wlh na rantse da Allah bantaba sani kowani dah namiji ba idan ba wanda na aure ba sai k'uma kae" "duk tana mgnr ne tana hawaye" "kin rantse da Allah fa kikace Rukky?' idan har karya kikaimi kinsan bazan yafe makiba ko?" "wlh ba karya nayi ba" "to shikenan share hawayenki matsonan mu kwanta" "jin h'aka yasa Rukky harda shakshekar kuka" "jawota yai ya rungumeta yana f'adi ya'isa haka".. "da safe b'akin Rukky har kunni tunda sassafe ta tashi hadawa zhrdee breakfast' lkcn yana bangaren Hjy tunda ya dawo daga masallaci shida d Abba ya shige be fitoba' zama yai a d'akin Hjy shida Abba da'ita kanta hjyn suna hira' Abba karami da yake yau a d'akin Hjy ya kwana har dashi ake hiran'duk da bayan ma'anar abinda suke f'adi bane amma yana jikin Abba' kamar da batai masa tsauriba idan Abba yafadi shima saiya f'adi" "Rukky na gamawa wanka tasha tai kwalliya cikin kananu kaya' parlour ta fito ta zauna tana jiran yafito' Zainab na b'ude kofa sukai ido biyu da Rukky' gani *Islaha* a hannun mmnta a guje Rukky ta mike zuwa gun Zainab tana f'adi oyoyo my daughter Aisha dake dakinta taajin h'aka ta b'ude kofa ta tsaya daidai b'akin kofarta tana kallon" "Zainab da akeyi dan ita galala ta tsaya kallon Rukky' Rukky na isawa hannu ta mika zata amshi *Islaha* *Islaha* na gani za'a amsheta kankame mmnta tai taki yarda" "h'aba my daughter kada kibari su Oh Ohooo suyi mana dariya mana' da karfi ta fisgota daga hannu mmnrta*Islaha* na gani h'aka ta h'au bori tana wuntsile wuntsila' garin h'aka ta finciko a cucumazan da Rukky tai ya f'adi a kasa" "gani kan babu komai yasa Aisha kwashewa da dariya tana f'adi andaiji kunya ashema duk uban a cucumazan da akeyi shegiyar kan babu komai abu kamar kwakwah" "itama Rukky dayake ta iya bariki faskewa tai tacewa Zainab amsheta na gyara a cucumazana dashi na rudi bbnki yarinya" "Zainab na amsar yar'ta takoma daki h'ade da rufe kofar" "wlh andaiji kunya karuwa da kan kwakwah" "dadin abudai uban watama yazo nima daidai banba dakai bane balle bori ya h'au" "badai ubana ba saidai ubanki.... " hango zhrdee ne ya hanata karisawa da sauri takoma cikin dakinta " "zhrdee yana shiga daki Rukky ta h'ada masa ruwan wanka' kafin yafito ta kawo masa abin breakfast' baya gama shiryawa ya karya agurguje ya fita' tana rungume dashi leka d'akin Zainab kawai yai suka gaisa snn ya leka d'akin Aisha itama suka gaisa snn ya fice' Rukky na rungume dashi har b'akin mota" "yau girki yadawo gun Aisha' tun azahar take kitchen tana aikin abinci sbd yanzu ba dadewa yakeyi a kasuwar ba' kafin biyar na yamma Aisha tagama komai tai wanka ita da yara around six o'clock zhrdee ya dawo g'ida Zainab dake zaune a parlour tace kadawo?" "eh kawai yace batare daya tsaya kallonta' itama gani h'aka yasata daukar yaranta suka koma d'aki' yana shiga Aisha ta taresa da fara'arta ta rungumesa, shima murmushi yai h'ade da rungumeta tai masa sannu da zuwa bayan ya tube ne ta h'ada masa ruwan wanka har takawo abinci yace a'a tabarsa sai ya dawo daga masallaci snn zanci" "to shikenan kawai tace' har zata kauce zhrdee ya rike mata nnu ya jawota jikinsa Aisha tana zaune a jikin zhrdee lkcn yara duk suna bcc' zhrdee yace yawwa Aisha dama wata mgn nakeso muyi dake" "na mefa?" "Dan Allah Aisha wani irin rayuwa kikeso ki daukarwa rayuwarki".. "me k'uma nayi?" "babu abinda kikai' amma wlh kwata2 banajin dadi h'aka' idan banda abinki wayece maki ana yarda da kawa" "wacce kawa k'uma zhrdee?" "cemifa akai idan nafita tara kawaye kikeyi" "iji waye ya f'adi maka h'akan?" "ni ba f'adi nace kiyi ba' tambyarki kawai nayi" "mikewa tai h'ade da cewa ina zuwa' fita tai zuwa d'akin Zainab' Zainab na zaune Aisha ta shigo da sallama Zainab tace Aisha lfy?' tunda ba shiga dakinta takeyi ba" "zhrdee ne yake kira" "zhrdee k'uma?" "eh" "Allah yasa dai lfy' mikewa tai tace muje' Aisha na gaba Zainab tana baya' suka fita zuwa parlour" zhrdee yanajin muryansu a parlour ya mike ya fito shima' gani zhrdee ya fito yasa Zainab samugu ta zauna' shiga d'akin Rukky Aisha tai tace fito tsohowar manafuka' jin h'aka yasa zhrdee mikewa yana kiran Aisha' Rukky tace babu inda zani" "wlh sai kin fito" "Aisha meye h'aka ne kikayi sbd Allah?' waya kizo ki fita mata a d'akin" "wlh babu. inda zani sai tafito" "nima k'uma babu inda zani dan baki isaba wlh" "Aisha wai badake nakeyi ba bane' ko ban isa dake bane?" "ka'isa amma wlh saita fita" "idan har na'isa dake to kifita a dakinga" "naji zan fita amma wlh itama tafi" "naji fita dai" "Aisha tana fita zhrdee yace kema shige muje" "Zainab na zaune idan ta tanka kasa ya tanka" "Aisha dake tsaye gefe tace wacce mafukanne take idan zhrdee ya fita ina tara kawaye?" "zhrdee dake tsaye yace Aisha wai meye kikeyi h'aka ne?" "karaf Rukky tace nice nan na f'adi" "ai dama nasan sai ke bakar alguguma' asirine dai bazan fasa tona makiba" "himm Aisha kenan' yadda kikasan tawa haka nima nasan naki" "idan kin sani saime?" alhamdllh duk abinda zaki f'adi bana shayi sbd nasan bantaba karuuwanciba mijina be taba kamani dakwartoba' nafadi na kara karuwa kawai" "tsawa zhrdee ya daka masu snn sukai shiru" "juyowa yai gun Zainab yace Zainab" "na'am" "Dan Allah inaso ki fadimi gsky' Dan Allah idan bani suwaye suke zuwa gun Aisha?" "nima bansani ba" "kamar yaya baki saniba?' idan nafita kema fita kikeyi komai?" "babu inda nake zuwa wani lkc ina bangaren Hjy ne' wani lkc k'uma ina d'aki kwance" "ina zaki sani tsohowar manafuka alguguma' ina zaki iya f'adi tunda bakinku daya ne' banza mara zcy wanda batasan right dintaba' Allah ya rabani da zcy irin naki wanda batada kima da mutunci a gun mijin da kike zamansa' zamanki dashifa saidai yai maki ciki ki haihu".. " jin h'aka yasa Zainab mikewa tabar gun h'ade da fashewa da kuka " "hannu zhrdee yasa ya dauke Aisha da mari" "duk da h'aka b'akin Aisha be mutuba taci gaba da cewa Allah ya rabani da auren cushe' mutum dashi da kashi daya yake a gun miji'... " sake dauketa da mari zhrdee yayi " "gani h'aka yasa Rukky kwashewa da dariya' juyawar da Aisha zatayi ta haye Rukky da danbe' zhrdee yayi iya kokarinsa wajan gani ya rabasu amma ina" "kusan ance danbe sa'ane ba karfi bane' da Allah yabawa Aisha sa'a tahaye Rukky babu abinda take hari sai biraziliya kulu da aka cuko dashi' tunda tasamu ta camkoshi bata sakeba saida ta tugeshi kan Rukky yadawo kwankwarankwa saidan abinda baza'arasa" "a lkcn zhrdee yasamu ya babbaro Aisha daga Rukky' Aisha taci gaba da cewa karuwa mai kan kwakwa" "gani h'aka yasata shiga kitchen ta dauko wuka knife a guje tayo Aisha' gani h'aka yasa Aisha sa gudu' shima zhrdee a guje ya bita itama Rukky a guje take bin Aisha" "shan gabansu zhrdee yai ya tsare b'akin kofar Aisha' Rukky tana zuwa tokari ya kaimata' wukar ya f'adi duk da h'aka kokarin shiga d'akin takeyi' zhrdee ya dauketa da mari snn yaci gaba da tokarinta" "duk da h'aka bata daddara ba kokarin kutsa kai takeyi" "gani h'aka yasa zhrdee rufeta da duka kamar Allah ya aikoshi gareta' a guje Rukky ta nufi dakinta h'ade da cewa wlh sai nayi ajalinta" 📖✍ ☘☘ ☘ *AURE IBADA NE* FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘. 🌳 *impacting valuable knowledge is our concern* 🌳 *story written by Mmn uswan* 5⃣7⃣ "gani ta shaga daki yasa zhrdee shigewa d'akin Aisha' h'ade da rufe kofar da key' ko kallon inda take beyiba amma ya shige toilet yai alwala sbd anriga an idar da sallar isha' duk yana g'ida gun rabon f'adi" "yana gama alwala fitowa yai ya fara sallah' itama mikewa tai taje tayo alwala tazo ta fara sallah' suna idar da sallah zhrdee yace Dan Allah ki tashi ki kawomi abinci' masi fanfiyar bazan kawai" "batare da ta tanka ba ta mike taje ta dauko masa ta kawo" "yanaci yana hararanta'gani h'aka yasa taje ta kwanta ita da yara' shima yana gamawa kwanciya yai' a rigingine tunani kala kala yakeyi' gani yai shiru ko motsi bayayi saidai yayi Dan karami tsaki kawai" "Aisha tace zhrdee lfy?" "banza da'ita yai" "zhrdee da kaifa nakeyi" "kinfi kowa sani' yanzu sbd Allah Aisha irin sakaiyar da zakimi kenan?" "na me k'uma?' me k'uma nayikallo duk wani masifa idan ya tashi a g'idan nan kece' sbd da Allah meye Rukky tai maki h'aka da har kika tsaneta?" "wani irin kallo tai masa h'ade da murguda baki tana cewa na dauka wata mgnr arziki ne Ashe mgnr wann banzan ne ma".. " Rukky yan ne banza Aisha?" "wlh banza ma yafita a guna' banza kawai karuwa me kan kwakwa". "wai ke Aisha meyasa kike kiranta da muguwar sunanga h'ak?" "wlh na rantse da Allah karuwa ce' da aurenta fa takebin maza' ba abin mmki bane ma idan aka ganta da HIV" "kai Aisha abin har ya kai ga h'ak?" "nidai Dan Allah Aisha nafiso kiyi hkr Ku zauna lfy"... " dawa?!!! Allah ya sauwake' wlh idan har kaga gidanka ya zauna lfy to wlh tabar gidan nan". "🤥 Aisha!!!! " meye ne? "to wlh baki isaba daga ke har ita zamana kukeyi' babu wanda ta isa ta kori wata tunda duk kana karkashi nane Dan h'aka wlh bazan lamunci wani iskancin a g'ida naba". "aham saifa kayi' nidai abu daya nasani wlh sai tabar g'idan tunda ba g'idan ubanta bane' shegiya karuwa kawai" "Dan Allah kimi shiru me shegen b'akin tsiya' inda ba barta dan daba sai waniki k'uma ba keba ba" "Allah ya sauwake Ai ko danzu sbd tazomi ba shiri ne amma wlh yanzu a shirye nake a kowani lkc ina jiranta" "shiru zhrdee yai yana kallon b'akin Aisha' gani ta nace yasashi cewa Aishata kinga zo kiji wata mgn' jayota yai jikinsa sbd a lkcn yara duk suyi bcc' a hankali yake bugun cikinta" "aishata kenan Dan Allah a ina kika samo irin wnn labarin h'aka aishata?" "bazan f'adi ba' sbd koda na f'adi maka nasan ba yarda zakai ba" "h'aba matata ta kaina me zai hana" "himm kasanine?' ina ramlat dina class mate dinmu?" "wacce kenan fa?" "wacce ranar candy dinmu tace saidai ta shiga tsakiya muyi Pict da'ita" "OK yanzu na tunota" "kasan itama tayi aure Ai" "eh h'aka dai naji" "yawwa to kanwar iwar mijinta take kishiya mmn Rukky ai" "to sai k'uma akayi yaya" "a nan ne naji labarin duk abinda Rukky ta aikatawa mijinta" "kae fa Aisha kinsan yadda duniya take' banaso kananar mgn" "wlh na rantse da Allah' k'uma idan kace karyane kaje ka binciko gskya kaji" "himm Aisha kenan" "Allah da gske k'uma har yanzu tsohon maigidanta nimanta yakeyi' be gantaba k'uma wlh har yanzu ba hkr yayi ba' inda yasan tananan da yazo ya kamata" "kaifa Aisha sbd me?" "ance sata tai masa' a lkcn da asirinta ya tonu suna cikin shari'a cikin dare daje da wasu maza wanda besan suba suka daure Mijin suka kwashe masa dukiyarsa' k'uma fa bakasan wani abuba da makwabcinsu take kwartanci".... " ke Dan Allah nagaji dajin tatsuniyar gizo da koki" "au h'aka kace?' to shikenan Ai ba'awa me rai karya" "eh naji dai' tashimi a jiki haka k'uma" "Zainab dake daki taci kuka har tagaji' amma a ganita zhrdee ne yake f'adi masu irin wnn mgnr" "da safe kuwa koda da zhrdee ya shiga gaisawa da'ita fuska a daure take amsawa ko kallensa batai ba" "yana fita d'aki Rukky ya shiga zama yai a b'akin gado snn suka gaisa' har Rukky ta mike yace dawo ki zauna' dawowa tai ta zauna snn yace Rukky" "na'am" "meyasa kikaimi karya?" "karyan me k'uma?' inace mgn yaringa ya wuce" "ki saurari mgn da zanmaki' k'uma inaso ki fadimi gskya" "to' ina sauraranka" "meye hadinki da makwabcin tsohon mijinki" "wane k'uma" "kifi kowa sani" "rau'rau' tai da ido snn a take tai creating karya" "eh'to kasan mijina dan siyasane to shine wata rana baya gari yaje yawaon siyasarsa cikin dare barayi suka shigo g'idan" "ido kawai ya zuba mata' gani tayi shiru yasashi cewa ina sauraranki" "shine inajin motsin shigowarsu a guje nabi ta kofar baya na f'adi g'idan makwabta shine nasamu nayi shine na samu na tsira" "Rukky inaso kiji tsoron Allah" "kuka tasa tana cewa wlh na rantse da Allah idan ma gani kake kamar karya nakeyi to bari nakira mmta ka tambyeta" "cikin kuka ta mike ta dauko wayarta har tafara dealing number".. "da sauri zhrdee ya amshi wayar yana f'adi daga mgn k'uma sai kice zaki kira Hjy?" "tana sheikshekar kuka tace gani nayi kamar baka yarda daniba". "" a'a ba h'aka bane' nidai abinda nakeso dake shine Dan Allah duk abinda zakiyi kiji tsoron Allah" "insha Allahu" "yawwa k'uma Dan Allah Rukky kiyi hkr akan abinda ya faru jiya tsakaniki da Aisha kinji" "himm kawai tace" "Dan Allah Ai nace' ki bita Ku zauna lfy pls".. " nabitafa kace? " "eh mana" "sbd zamanta nakeyi a g'idan ko me" "ba zamanta kikeyi ba' amma kinsan itace babbanku ko" "Allah ya saukake wlh' ni da ita Ai yanzu muka fara shege ka fasa' k'uma wlh dub abinda taimi saina rama" "ban'isa dake ba kenan?" "ka'isa amma fa saina rama". " to shikenan wanda ya fasa' fita yai zuwa d'akin Hjy" "yana fita zama Rukky tai a b'akin gado a zcyrta tana cewa itanane bakar shegiyar ga take samu cikakken labarina h'aka' kodai wani take sawa yake mata bincike a kaina?' amma ba komai zanyi maganita na gwammace sanadiyar haka nabar g'idan' Dan naga kamar bayason laifinta" "Aisha fitowa daga dakinta zuwa kitchen zata h'adawa zhrdee breakfast' tana shiga Rukky tajin motsi a kitchen itama ta fito ta tsare b'akin kofar kitchen d'in batare da tai mgn ba' duk da Aisha ta ganta da gefen ido' banza tai da'ita kamar bata ganta ba' bari tai saida tazo fita snn tasa hannu ta igijeta snn tasa kai" "mikewar da Rukky fisgo Aisha tai sukaci gaba da danben su" "Abba yana fitawa daga d'akin Zainab Aisha ta ture Rukky kadan yarage ta f'adawa Abba' Allah yasa Zainab tana biye dashi itama turesu tai suka f'ada can gefe snn yaja d'anta suka koma d'aki' zhrdee yana d'akin Hjy amma

Chapter 31 of 38