bari na shiga gun su"
"fita tai taje kitchen ta dauko ruwa da lemo ta dawo parlour' bayan ta ijene tacewa umma"
"na'am menene Aisha"
"inaso mgn da kenan"
"ni k'uma?"
"eh kenan"
"to f'adi ina jinki"
"muje daki"
"a'a f'adi kawai anan duk daya ne ai"
"uhmmm"""""
"uhmmm""
"kiyi mgn mana Aisha"
"dama zhrdee ne yace na sanar damu"..
"kin k'uma yi shiru karisa mana"
"dama wai"" wai ""!!.
" wai " me? "
"dama cewa yai Dan Allah bayaso Ku nuna cewa""".
" cewa' me?"
"cewa' me?"
"cewa bansan komai ba akan konewar yaronsa"
"salati umma tasa h'ade da cewa yanzu boye masu kukayi?" lalla Aisha"...
"sallamar su Abba da Hjy ne ya katsasu' abban zhrdee yaje sukeyi musa baha h'ade da gaisawa' su hjy suma suka gaisa h'ade da yimasu Allah ya kyauta"
"daukan yaron umma tai tana kallon yadda jikinsa yai h'ade da tosaya masa' k'uma har cikin zcyrta taji babu dadi"
"Abba dake gefe kallo daya yaiwa *Akbar* be kara na biyu ba"
"Zainab da ba'a sanar da'ita ba' fitowa tai sanye da hijab suka gaisa ta koma dakinta"
"basu jima sosae ba sukai sallama h'ade da fatan samu sauki"
"Hjy da Abba suka rakasu har b'akin mota' saida su kaga tafiyarsu snn suka koma ciki"
*AFTER TWO WEEKS*
tun dare Aisha ke amai har asuba' ga zazzabi jikinta har rawa yakeyi' ko sallar asuba ba'ayi ba zhrdee ya dauketa zuwa hospital dayake prvt hospital ne ya kaita suna zuwa aka tallafa masu' wani doct dayazo ya dubeta h'ade da tambayoyi tana bashi amsa' snn ya amshi fitsrinta yaje aka gwada yadawowa zhrdee da good news"
"zhrdee kamar betaba samu wani da' a duniya ba' tsalle yai h'ade da rungumar Aisha dake kwance da drip a hannu a take ya dauki waya ya kira Mmn Aisha ya sanar da'ita Aisha na hospital"
"Allah ya kara sauki tace h'ade da cewa tananan zuwa' snn zhrdee ya sanarwa Hjy Aisha na hospital batada lfy doct yace cikine da'ita"
"murnar Hjy tai h'ade da cewa sai tazo"
"mikewa tai ta dauki hijab tasa har ta kai b'akin kofa *Akbar* yasa kukan zaibita' gani h'aka yasata daukarsa ta kaisa gun Zainab h'ade da sanar mata Aisha na hospital babu lfy"
"Allah ya sauwake"
"amin Hjy tace snn ta fita"
"tana isa hospital umma Aisha itama tana isa' haduwa sukai suka karisa cikin d'akin' zhrdee yana ganisu da sauri ya dauka daga kan gadon inda yake zaune gefen Aisha yaje ya amshi Mmn Aisha kayan dake hannunta"
"bayan ta zauna ne suka gaisa a ladabce tai masa sannu da me jiki' lkcn Aisha na bcc' dukkansu basu tafi g'ida ba sai da yamma umman Aisha ta koma g'ida' ita k'uma Hjy saida su Abba sukazo snn suka koma tare"
"bayan su koma ne aka turo Amatullah ta kwana da Aisha' ko kafin Amatullah ta iso fita zhrdee yai yaje ya siyo masu abinci a restaurant h'ade da yoghurt da nama snn yadawo' yana dawowa lkcn Aisha ta tashi drip da aka samata k'uma ya kare hannu yasa ya zare mata alluran snn ya dagota ta tashi zaune toilet ya shiga ya dauko kwanu silver ya dawo b'ude ruwan swan yai yasa mata a baki ta kuskure bakinta snn ya meda kwanu toilet ya dawo shims hawa kan gadon yai ya dauko ledar nama ya b'ude da kansa yake mata har ta koshi snn yaci nasa"
"har Amatullah tazo zahradee be tafita zama tai sukai ta hira harda aishan' gani 11MP yai yasa Amatullah cewa yya tashi kaje g'ida kaga dare yai"
"eh zan tafi amma sai anjima' bata tanka masa ba' sukaci gaba da hiran har 2-30 nan ma tasake mgn' duk da h'aka be tashi ba sai kwata after 1AM ya zari key d'in mota sukai sallama da Aisha h'ade dayi mata kis snn yatafi"
"tsaki kawai Amatullah tai ko kallo basu ishetaba"
"ko kafin ya'isa g'ida Zainab tai bcc be tada ita ba tubewa yai yai wanka snn ya kwanta' da asuba kuwa koda yafita masallaci bedawo g'ida ba saida ya yaje hospital yaga kwana Aisha misalin goma snn ya dawo g'ida"
"ko kafin yadawo ta h'ada masa abin breakfast yana dawowa yai breakfast snn yai wanka ya shirya yafice"
"ido kawai Zainab ta zuba masa bece mata kala akan Aisha ba itama bata tambya ba' yau ma h'aka ne zahradee bedawo g'ida ba sai daya saura' washe gari akayi sallama' da kansa ya daukota ya dawo da'ita g'ida' yau ko babu inda ya leka sunanan leke da juna duk da ba'itace keda girki ba"
"da dare har Zainab ta kwanta zhrdee ya tada ita' ta mike h'ade da tambyar lfy"
"Dan Allah kifito parlour inaso muyi mgn ne"
"mikewa tai suka fita' yana gaba tana baya' bayan su zauna snn itama Aisha tana zaune a gefe' shima ya zauna a tsakiyarsu' snn yace Zainab"
"tace na'am"
"ba komai bane yasa nace kifito nan muyi mgn sbd Aisha ne"..
"wani abune ya sameta?"
"eh batada lfy ne"
"shine bansani ba' kodai akwai abinda kuka kullane yasa za'a sanar daniba"
"Dan Allah kiyi hkr ba niman masifa nakeyi ba"
"ina jinka".
" dama akan mgnr girki ne' gani nayi tunda yanzu tanada ciki be kamata tarinka aikin wahala ba shine nace daga yau kece zakici gaba da girki har zuwa wani lkcn"
"ciki!!! ciki fa kace?"!!
" eh' ciki "!!
" niba cikine dani ba?".
"ai naki ya girma' ita k'uma nata yarone kamata yai abashi kyakkyawar kulawa sbd kada wani abu ya sameshi"!!!!!!
"h'aka nefa' dama mancewa nayi' tunda a yaune aka fara yimaka ciki a g'idan nan' koda yake ba laifinka bane matar so ce"
"Zainab ni kike fadiwa mgnr banza?"
"kayi hkr ni ba mgnr banza NA f'adi maka ba' Allah ya iganta' mikewa tai tashige d'akin ta"
"mikewa zhrdee ya ya kama Aisha suka shige dakinta"
"Zainab na shiga daki tasa kuka' tai kuka har tagaji babu me rarrashinta' Dan kanta ta hakura"
"tun daga lkcn ita ke girki rana da yamma wanke wanke shara gyara parlour duk wani aikin g'ida yadawo akan Zainab' itako Aisha tana zaune a daki' koda Zainab tai akinci ba lalla bane Aisha taci' mafi yawanci lkc saida abawa almajirai ko a zubar' gobe be hana Zainab yin wani abinci' duk da itama yanzu manaji takeyi da jikinta sbd hawan jikin da take dashi tun cikin Abba amma be hanata yi"
"ita kanta Hjy taga csnji wajan yadda da yake kulawa da Abba yanzu bayayi' koda magani ko madararsa ya kare sai Hjy tai ta fama dashi snn yake siye wasu"
"bata kawo tunani komai a zcyrta ba sbd ta dauka yanayin kasuwa ne' shiyasa wani lkc idan be siyeba saidai tasa su yya Shamsudee su siye masa"
"shiko zhrdee koda ranar girki Zainab saiya raba dare a d'akin Aisha snn yake dawowa daki Zainab' itama yanzu ta saba shiyasa bata nuna h'akan yana damuta'
" tunda doct yace Aisha tafara zuwa awo (intinatel) wani lkc rana daya yake fito masu amma zhrdee baya tsayawa jiran Zainab saidai ya dauki Aisha sutafi' idan Zainab tai mgn sai yace mancewa yai' shiyasa yanzu idan ba shine yace ta shirya ya kaitaba bata masa mgn zuwa' saidai bayan ya tafi kasuwa taje tabi napep taje ta dawo"
"duk da h'aka bata bari Hjy tasan halin da take ciki ba' daga ita sai ita sai k'uma shi zhrdee d'in dayake mata"
"da yake yau ta tashi jiki babu dadi ko girki batai ba tana kwance a daki har dare' koda zhrdee ya dawo yaje kitchen daukar abinci yaga babu komai k'uma gashi Aisha tace masa tun safe bataci abinci ba sbd Zainab batai ba"
"d'akin Zainab ya shiga ya ganta a duke a gefen gado kanta a sunkuye' Zainab meyasa bakiyi abinci ba kikabar Aisha da yunwa?"
"Zainab na duke tace banida lfy ne"
"karya kikeyi manafuka yar'bakin ciki' wato kinaso yunwa ya kashe ya kashe abinda yake cikinta ko?" to ta Allah ba takiba' yanzu zantafi na siye mata abinci"
"a fusace yafita kai tsaye restaurant yanufa"
"yana fita Zainab ta fasa da kuka' tayi kokarin ta mike amma takasa sbd duk kafafuwanta su rike' zama tai firshan a gefen gado har cikin ya f'adi mata"
"yana fadawa ta mike taje tai wanka snn tai sallah taso shan koda ruwan Lipton ne amma takasa sbd bakinta babu dadi' haka ta kwanta"
"tana cikin bcc misalin 12AM wani sabo ciwon mara yatashi babu ji babu gani tun Zainab na dauriya har yakai ta kasa' tana duke a gaban mirrow gani asabar yai yawa tasa kuka lalabawa tai ta dauko wayarta number zhrdee tai dllng' tayi kira yafi ten Miss call zhrdee be dauka ba' bemasan tana yiba sbd yasa wayar a silent' da Zainab taga ba'a daga ba k'uma da shi tafara gani abu ta gabanta rarrafawa tai taje b'akin kofa ihu tasa tana kwadawa Hjy kira"
"a birkice Hjy ta ta tashi daga bcc tana tunani ko mafarkine' jin ansake wani ihu yasata fitowa taga wake ihu' ashe su yya Shamsudee suma duk su tashi sbd ihu da sukaji' amma bada su zhrdee da Aisha' a lkcn ne ma Aisha taka lafewa a jikin zhrdee ta kankamesa"
"tare suka iso gun Hjy da su yya harda Abba gani Zainab da tai h'aka yasata salati a rude tace su yya su tayata kamata duk cikinsu babu wanda yasa hannu' kinkimarta Hjy tai zuwa cikin daki"
"gani duk hayaniyar da akeyi besa zhrdee da Aisha su fito ba kyale Zainab tai taje tasa kafa ta tokare kofar da karfi kofa ta b'ude' dama ba key sukasa ba' turawa kawai sukeyi' su yya suna gani kofa ya b'ude da sauri suka kauce a gun harda Abba"
"a gigice zhrdee suka tashi' da sauri ya dauki riga yasa snn yafito' itama Aisha zani ta daura h'ade dasa hijab tafito' zhrdee yana fitowa Hjy ta daga hannu zata kai masa mari da sauri ya kauce'
" shida Hjy suka kama zahradee akasata a mota zuwa hospital yya Shamsudee ke tuki' suna isa ko minti goma basukai ba Zainab ta haihu baby girl"
"Hjy tai murna shima zhrdee d'in babu laifi duk da yaji dadi a zcyrsa amma a fuska be nuna ba' bayan Zainab ta shirya aka bata bedrest' bayan sallar asuba aka sanarwa g'idan su Zainab' ba ai minti gomaba saiga inna *Hulaira* tazo' Zainab na gani innarta tasa kuka"
"bayan Hjy ta fitane inna ke tambyar Zainab meke damuta?"
"Zainab tace babu komai"
"inna tace to ta daina kuka h'aka tayi hkr komai yai zafi zaiyi sanyi"
"tunda zhrdee yabar hospital be dawo ba har yamma gashi anyi sallama' bayan anbasu sallama ne inna da Hjy suka kwashe kaya zuwa mota"
"inna tasa hannu ta kamo Zainab h'ade da mika mata hijab tasa' saida Zainab tasa ta gyara tsaf inna tace kawo hannunki muje ko"
"inna babu inda zanje"
"me kikace Zainab?"
"Zainab tai shiru"
"Zainab ba dake nakeyi ba"
"Zainab tasa kuka tana f'adin babu inda zani inna"
"Zainab kanki daya kuwa Zainab?" idan baki koma g'idan mijinki ba ina zaki?"
"gidan mu zani"
g'idan ku fa kikace Zainab?"
"murmushi takaici Hjy tai snn tazo ta dafa kafadar Zainab' Zainab kiyi hkr ki koma d'akin ki kinji Zainab' idan ma wani abu yake maki inaso ki sanar dani da kaina zan dauki mata ki akai"
"Zainab tasa kuka batare da tace kalaba"
" babu irin mgnr da Hjy da inna basuyiwa Zainab ba amma taki yarda"
"duk da ran Hjy ya baci amma h'aka ta dan ne fushinta tacewa Inna tunda abin yazama h'aka babu damuwa ta dauketa sutafi g'idan kawai idan yaso daga baya lkcn ta huce sai lallabeta ta dawo d'akin ta"
"inna tace ita wlh bazata iya daukar Zainab ta medata g'ida ba' amma tunda abin yazama h'aka bari ta kira Alhj kila idan yasa baki zata koma g'idan ta"
"waya inna ta dauka ta kira Alhj ta sanar dashi abinda ake ciki' Abba yace abawa Zainab wayar suyi mgn' koda inna ta mikawa Zainab wayar Zainab taki amsa"
"gani h'aka yasa inna kashe wayar' shims Abba dake g'ida mikewa yai ya dauki key d'in mota ya kamo hanya' ko kafin yazo inna tana tabawa Zainab baki amma Zainab takafa ta tsare' Abba na isowa Zainab na ganisa ta fashe da kuka murmushi kawai Abba yai snn ya kariso gunta"
"gani irin kukan da takeyi ne yasa Abba zuwa kusa da'ita snn yace Zainab naji wani mgn ne a gun innarki Zainab kiyi hkr ki koma d'akin ki mana Zainab"
"cikin kuka Zainab tace Abba kayi hkr bazan koma ba"
"h'aba Zainab kodan darajan yaranga kiyi hkr ki koma kinji Zainab"
"Abba Dan Allah kayi hkr kawai"
"nayi hkr dame Zainab"
"Abba nagaji da aure' banayi k'uma"
"Zainab3 idan har nine na haifeki umurni nake baki kibisu kawai kutafi"
"dukawa Zainab tai har kasa gwiwa bibbiyu tana rike da kafar abbanta tace Dan Allah Abba kayi hkr ka yafemi amma wlh bazan koma g'ida zhrdee koda shikadai ne yarage a duniya na hakura dashi"
"wani irin kuka tasa har jikinta na rawa"
"Hjy dake tsaye jikinta yai sanyi sosae h'ade da kunya' zcyrta tana tambyar kanta wani irin abune zhrdee yakewa Zainab h'aka da har tace bata sonsa?"
"gani irin kukan da Zainab keyi yasa Abba sa hannu ya dagota ya rungumeta' itama rungumesa tai taci gaba da kuka"
📖🖊
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
_~*A GSKYA NAJI DADIN CONMMENT D'IN KI SOSAE SBD TUNDA NAFARA WNN NOVEL BABU ABINDA SANCEWA UBANGIJI SAI GODIYA' SBD DAUKAKAR H'ADE DA FARIN JINI' WASU CONMMENT D'IN MA HAR NAKAN KASA KARANTAWA SBD YAWANSU' SHIYASA A KULLUM NAKE KARAWA UBANGIJI NAGODE' K'UMA MASOYANA NAGODE NAGODE SOSAI ALLAH YABAR ZUMUCI*_
_*SADIYA LONG LIFE HAUSA NOVEL GRP' A GSKYA TUNDA TAFARA WNN NOVEL NAKE GANI CONMMENT AMMA BANTABA GANI CONMMENT DAYA BIRGENI BA IRIN NAKI NAJI DADI SOSAI ALLAH YASAKA DA ALKAIRI' IDAN HAR KINADA AURE ALLAH UBANGIJI YA BAKI ZAMAN LAFIYA DA MIJINKI' IDAN K'UMA BAKIDA AURE ALLAH UBANGIJI YABAKI NAGARI NAGODE*_
4⃣7⃣
"Abba yace dan Allah idan bazaki damuba ki d'an bamu waje"
"Hjy Mmn zhrdee kenan' batare da tanuna damuwa ba tace babu komai Alhj snn ta fice' ita da inna *Hulaira* bayan su fita ne *Alhj Musa* ya kama Zainab ta zauna a b'akin gado' shima ya jawo kujeran dake gefe ya zauna kusa da'ita suna fuskantar juna"
"snn yace Zainab"
"na'am Abba"
"banaso kiboyemi komai a tsakani zamanki da zhrdee' inason sani abinda yake maki sbd na dauki dan ba baiwa na bashi ba"
"cikin kuka Zainab tace babu komai Abba nidai kawai nagaji da zama dashine"
"a'a Zainab ruwa baya tsami banza"
"shiru Zainab tai tana share hawaye batare da tace komai ba"
"himmm Zainab kenan naji dadin h'akan sosae' da kika zamo mace mai sirri' k'uma ina alfahari dake a matsayin *yan* a gareni"
"yanzu kinga abinda za'ayi kiyi hkr ki koma d'akin mijinki' kinga duk uban na gari bazaiso ace shine sanadiyar mutuwar auren yar'sa ba"
"ni kaina nasan kina zaune a g'idan dan nine' h'aka shima zhrdee albarkacin mahaifinsa yakeci' sbd *Alhj Kailani* idan da ana daukar mutum ayi kyauta dashi gaba daya dana bashi dan yafi h'aka a gareni' *Alhj Kailani* mutum ne mai matukar mutunci da sani darajan dan'adam a dai irin zaman da mukayi tun kafin mu auri iyayenku dashi komai nayi masa ban yarba"
"Dan h'aka ina mai bafi hkr da ki koma d'akin ki' k'uma banaso kimi wani fahimta banayi h'aka da wata manufa ne ba a'a sai dan duk wata mace da kike gani batada inda yafi dacewa da'ita face d'akin mijinta' dan h'aka dan Allah kiyi hkr kinji"
"naji Abba"
"wlh Zainab inda ace yau zhrdee d'in ne da kansa ya b'ude baki koda da wasane yace baya sonki da tuni kin Dade da barin g'idan' amma tunda bashi bane kiyi hkr dan Allah' sbd idan har na biyeki muka kashe wann aure dole wani zaki aura kinga shikuma bamusan irin nasa hali ba"
"h'aka ne Abba"
"to kin gani kenan' k'uma banaso yarinya dake azo ana kirga maki aure' dan h'aka kiyi kinji' dama ita rayuwa tagaji h'aka' shikuma *AURE* kanshi da kike gani *IBADA NE* dole sai kinga abubuwa kala kala a ciki' k'uma banaso ki teallaka kibar yaran nan sbd idon *Uwa* ba karami abu bane' shiyasa nakeso kije ki rike yaranki sbd kada su walakanta"
"jikin Zainab yai sanyi sosae' tana kwalla tace to Abba babu komai na hakura"
"yawwa Zainab ngd' Allah yai maki Albarka yadda kikaimi Allah yabaki masu saka maki"
"amin Abba"
"sbd kiyayyar da k'uma jin mgn ta da kikaiyi ki f'adi duk wani abu da kikeso idan har befi karfin arzikina na maki alkawarin zanyi maki shi ko menene"
"shiru Zainab tai tana kwalla"
"kiyi mgn mana Zainab"
"still shiru tai takasa mgn sai hawaye kawai"
"to kinga karki damu tunda ga innarki nan zata rakaki har g'ida idan kunje sai ki f'adi mata kawai"
"kai kawai Zainab ta daga masa"
"snn ya mike h'ade da cewa ni zantafi g'ida kinga nadawo kasuwa kenan ban hutaba na sake fitawa"
"hawaye kawai Zainab kenan' Abba ya shafe mata kai h'ade da cewa Allah yai maki Albark' ya kara lfy snn yafice"
"yana fita suka hadu dasu Hjy' inna ce ta tareshi da yaya dai Alhj?"
"kije kije dauketa kawai ku tafi g'ida' amma kada ki zauna"
"murmushi kawai inna tai snn ta koma taje Zainab tafito suka shiga mota Hjy ce ke drive sbd su yya duk su riga su koma g'ida'. k'uma shi zhrdee d'in ma ba kasafai yake zuwa hospital ba banle tasa ran zaizo ya daukesu"
"suna shiga g'ida Zainab da inna sukai d'akin Zainab' ita k'uma Hjy tai tana bangaren' sufi minti goma da shiga snn Aisha ta shige yiwa Zainab baraka' babu yabo babu fallasa a fuskan Zainab inna ce ta mika mata baby"
"bata jima ba tafita' bayan ta fitane inna take tambyar Zainab' babu abinda Zainab ta boyewa inna komai ta kwashe ta fadiwa inna harda kukanta"
"hakuri kawai inna tabata snn ta tafi g'ida sbd Abba yace kada ta dade"
"da yamma lkcn zhrdee ya dawo Hjy da kanta tazo ta kira zhrdee zuwa bangaren ta' bayan su shiga a ladabce zhrdee ya gaidata snn ya zauna a kasa kusa da kafafuwanta snn yace Hjy gani"
"yanzu sbd Allah zhrdee abinda kayi ka kyauta kenan"
"cikin taushin murya yace menayi kuma Hjy?"
"abinda kakewa Zainab mana"
"wani abune tace nayi mata?"
"koda batace ba halamu ya nuna zhrdee"
"wani irin halimu k'uma Hjy' idan mgnr rashin zuwa hospital ne wlh yanayi ne yasa h'aka"
"wani irin yanayine da zai hanaka zuwa hospital' haihuwa fa sukutun akai maka zhrdee' wlh shiyasa koda Zainab tace bazata dawo g'idan nan ba banga laifinta ba' sbd duk macce da takejin dadi a gun mijinta bazata gujeshi"
"h'aka ne amma nidai nasa babu wani abinda nakewa Zainab na kuntatawa' k'uma ko cikin dare da take labour wlh duk ihun da takeyi wlh Hjy na rantse da Allah banji bane"
"h'aba zhrdee ace bakaji ba' har nida nake nan naji"
"wlh nace Hjy"
"shikenan na yarda' amma dan Allah karinka kiyayewa"
"insha Allahu"
"yanzu Zainab d'in tana ina?"
"tana d'akin ta"
"wlh Hjy nidai nasan tsakanina da Zainab babu wata matsala a tsakanina da Zainab' nasha f'adi masu idan nayi masu wani abinda bemasu su sanar dani na gyara sbd gaba' amma meye amfanin taje hospital tana f'adi sbd Allah"...
"a'a zhrdee a daiji tsoron Allah' yanzu fa kai ba yaro bane tunda kafara tara iyali' yanzu sbd Allah inda bbnta besa bakiba nasan da bata bimu mu dawo g'idan nan ba' dakar saida *Alhj Musa* yasa baki snn Zainab tabimu muka tadawo g'idan"
" himm Hjy kenan' to meyasa da take kukan baki tambyeta dalilin kukan ba"
"wlh babu irin tambyar da bamuyi mata ba amma taki f'adi' harda innarta' iba kuka ba babu abinda takeyi"
"amma ina zargin ko ta fadiwa *Alhj Musa*' dan Allah zhrdee duk abinda zakayi a tsakani matanka kasa tsoron Allah a ciki' idan bamu gankaba Allah yana ganika' kana gani kenan dai yanzu kasamu mace duk wani abu da zakayi na rashin kyautatawa a gun matanka kaima za'ayi naka".
" h'aka ne Hjy"
"to Dan Allah ka kiyaye"
"insha Allahu Hjy"
"mikewa yai zai fita' *Akbar* dake kwance ya rike masa riga yana kuka"
" *Abbana* yaya akai ne?' ka daukesa mana"
"a'a Hjy bari dai nadawo tuku"
"to shikenan' kamasa tai snn zhrdee yasa ya fice ihu Abba yasa yanabin bbnsa da ido"
"d'akin Zainab zhrdee ya shiga tana zaune a b'akin gado rike da baby a hannunta' gani zhrdee ya shigo tace sannu da shigowa"
"kema sannu' ciwo nakeyi da kike cemi sannu?"
"au!!! sannu ma da nace yazama laifi?"
"ke kika sani yar' niman gindin zama' ance kina kuka kince bazaki dawoba yanzu me yadawo dake g'idan"
"bansani ba"
"kada Allah yasa kisani bazan mara zcy"
"nidai ba nine banza ba"
"saiwa?"
"wanda ya tanka".
"ni kenan?"
"kafi kowa sani"
"na rantse da Allah Zainab idan kika zageni sai maki shegen duba"
"kae kasani' mugu azalimi wanda ranar lahira zai tashi da barin jikinsa shanyayye kawai' wlh Allah ya'isa duk abinda kai mi ban yafe maka ba"
"wlh Zainab kina bani mmki' nidai a rayuwa nasan sai mutum ya nimi a yafe masa snn za'ace anyafe ko ba'a yafeba' to nifa babu ko daya da har kike bata b'akin ki da baki yafe ba"
"nasa ai k'uma dan kafadi h'aka bazanyi mmki ba sbd jahilci yariga yai maka katutuwa a rayuwa h'ade da bazar matarka banle ta nuna maka hanyar gskya"
"kaeee Zainab duk abinda zakiyi da rashin mutunci da zakiyi wlh ya tsaya kaina' koda wasa kada kisake sa Aisha a mgnr ga"
"kace h'aka mana tunda na tabi matar so' to wlh baka isa ba koda itace a tsaye a gabana idan har tai ba daidai ba saina f'adi mata"...
" ashe ko kinada aiki' bazan mara zcy kawai wlh har ga Allah banso nadawo g'idan nan na gankiba' so nayi daga hospital kiyi g'idan ku"
"ai badan kai na dawo g'idan ba' darajan Abbana ne"
"ke kika sani wawiya kawai"
"ni ba wawiya bace Kaine wawa marajin mgnr iyayensa kawai"....
" kafin Zainab ta karisa zhrdee ya dauketa da mari".
"kuka Zainab tasa taci gaba da f'adi masa bakaken maganganu"
"dariya zhrdee yasa ya fita yabar d'akin"
"tun daga rana besake shiga d'akin Zainab ba' h'aka ma Aisha idan tashiga su gaisa da safe bata kara lekawa sai wani safen k'uma' amma Hjy tana iya kokarin ta duk wani abu da tasan maijego zata bukata Hjy ta siyewa Zainab' innarta itama ba'a barta a baya ba' kusan kullum take zuwa duba Zainab' sauran aiki kuwa Amatullah da amatulrahaman sukeyi' ita kanta Aisha ta tsargi kanta shiyasa bata iya leka ko b'akin kofa' idan har tasake to zhrdee yadawo ne shidinma a daki ne"
"kwana uku yarage suna lkcn Hjy na d'akin Zainab kamar daga sama zhrdee ya shiga' bayan su gaisa ne Hjy tace to zhrdee yau dai saura kwana uku suna me aka shirya ne?"
"wani suna k'uma Hjy?"
"wani suna kake dashi?"
"nifa gskya Hjy babu wani suna da za'ayi' dan wlh banida kudi"
"h'aba zhrdee wani irin mgn kakeyi h'aka sbd Allah' suna farko ba'ayi mata ba h'aka ma na biyu' to wlh baka isa ba' wai ma zhrdee dan Allah na tambayeka mana"
"shiru yai be tanka ba"
"wani irin yaro kakeso kazama sbd Allah' anya kanaso ka gama da duniya lfy kuwa?"
"nifa ba wani mgn nayi ba' wlh duk kudin da suke hannuna nariga na siye kaya dasu' k'uma yanzu babu kasuwa kamar dah idan kina gani kamar karya nakeyi ki tambyi Abba ma"
"himm zhrdee kenan' nidai nariga na f'adi suna babu fashi' kuje kasamo koda babu yawane kabata"
"wlh Hjy banida kudi' tayi hkr kawai wani karon tayi amma banda wann karo' zhrdee ya karisa mgnr ne da fita daga d'akin"
"lalla zhrdee Allah ya shirya' itama mikewa tai tafita a d'akin"
"da rana da inna tazo take tambyar Zainab mgnr suna"
"yace bazayi suna ba sbd beda kudi"
"beda kudi?"
"eh h'aka yace"
"Hjy tasani?"
"eh tasani"
"koda tai masa mgn bema saurareta ba".
"fita har kansa kawai dan rainin hankali suna k'uma babu fashi"
"ni zantafi tunda
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 26 Chapter of 38