zainab mugun bccn ta kwashi kafa ta zuba masa' wasu lokutan k'uma da gangan takeyi sbd ya sauka ya bar mata gadon".
" gashi zhrdee ya tsani kwanan cushion ko kasa' a duk ranar daya kwana a cushion a takure yake sbd baya samun bcc kirki' ranar da k'uma yaga bazai iya ba dole a cushion zai kwana".
"gani h'aka yasashi yanke sharawa sbd yagaji da abinda take masa cikin dare' shiyasa yakekai 12AM a parlour a cewarsa yai kallon yakeyi' itama Amatullah d'in da take tambyarsa shigewa takeyi ta barsa a gun".
"yau ko da abu ya isheta allura ya samo ya ije saidai kansa ya coka a katifa ta kasa ya kwanta kamar me bcc' duk a tunanin zainab bcc ne yai sbd taga yadda ya barbaje ya b'ude kafa' saida ta kare kasa kallon snn a zcyrta tana f'adin dan so banza a tunaninka kaga gadon banza bari ka kashe ko to wlh mata kika zanyi".
"hayawa gadon tai saida tabashi mini goma zuwa ashirin a hankali ta b'ude ido ta lekesa ta gadai kamar bcc yakeyi' shima a lkcn rufe ido yai yana kiran ta zuba masa kafa".
" gani idonsa rufe yasa zainab murmushi keta a hankali ta fara birgima snn kwashi kafa dukka biyu ta zuba masa a fuska' shima zhrdee dake kwance murmushi yai snn yasa hannu ya hankali ya zaro allurana ya coka mata a saidai cinyarta da karfi ya danna".
"ihu zainab tasa tana kiran wayyo Allah na' nashiga uku' kunama wlh Akwai kunama a gadon nan'ihu da takeyi ne yasa zhrdee kuna light d'in d'akin' zani da zainab ke daure dashi babu arziki ta kwance ta f'adi kasa tana birgiman kunama".
" kallo daya zhrdee yaiwa zainab shi kansa besan lkcn daya kwashe da dariya ba' dariya sosae yakeyi harda kwalla' zainab dake kuka tsayawa tai tana kallonsa".
"saida yai dariya sosae snn ya matse h'ade da cewa muguwa kawai mutum najin bcc kihanashi sbd zalinci kihanashi' babu wani kulana a d'akin ga nine nan na soka maki allura' wlh gobema idan kika sake sainayi maki wanda yafi h'aka".
" cikin kuka zainab tace Allah ya'isa mugu aszalumi kawai ma cici wlh ban yafe makaba sai Allah ya sakemi".
"yimi shiru ke Allah kika sani muguwa kawai sbd ke inaji ina gani aka hanani zuwa gano masoyiyata abin kauna ta abin alfaharina farin cikina".
" himm zhrdee kenan aini ban yarda Aisha na sokaba' tunda har tagujeka duk da irin hanlincin da kai mata amma dayake butulune ita ta gujeka taje ta auri wani' saida yagaji da'ita ya korota tuku ta dawo gareka' koba komai a ragowa kasameta' amma shine har kake da bakin kiranta masoyiyarka".
"eh dai wai kema tuku na tambyeki".
" ina sauraranka".
"kinsan me ake kira soyayya kuwa".
" bansani saikai".
"shiyasa inda kinsan abinda ake kira soyayya wlh bazaki f'ada h'aka ba".
" oho dai a banza".
"kece kigaka oho tunda akai maki auren cushe".
"kae kae kae lallama zhrdee nice kake kira da cushe".
"an kiraki d'in' ko kaeyane? wlh zainab idan banda darajan su Abbana babu abinda zaisa na zauna dake wawiya kawai".
"Allah sarki rayuwa wlh zhrdee idan banda darajan iyaye wlh nima kaina babu abinda zanyi dakai' sbd a cikin tsarin samarina wlh babu wawa dolo da kiki marajan mgnr iyayensa irinka".
" ke zainab wlh idan baki iyawa bakinkiba wlh saina fasashi".
"wawiya kawai banza kucaka' wlh shiyasa tun farko banso aurena dake ba"...
"Allah sarki zhrdee wlh bazan taba gani laifinkaba sbd nasan bakomai ke damuka ba face dakikanci da toshewar basira' kai yaune kafara nadamar aure' ni k'uma tun ranar da na daga ido naga Kaine a matsayin mijina nake nadama".
"wohohoo Allah sarki Aliyu masoyina abinda kaunata abin alfaharina mejin mgnr iyayensa' nasan inda Aliyu masoyinane bazaimi h'aka ba".
"Aliyu banza Aliyu wofi ke uban uban Aliyu ma na rantse da Allah zainab koda wasa nasake jin suna wani Aliyu anan g'idan wlh saina karyaki snn naje naci ubansa shege mai nima matan mutuni".
" oho kai dai kasani domin babu wanda zai hanani kiran suna rabin raina"...
"kafin ta karisa kiran Aliyu tsalle zhrdee yai zaikamota".
"da sauri zainab ta kauce" duk da h'aka binta yaci gaba dayi' gani h'aka yasa zainab gudu suna zagaje d'akin' dakar yasamu ya kamata saidai ya danneta snn yasa hannu ya matse mata baki" jin zafin h'akan yasa zainab kuka' dakar ya saketa h'ade da cewa wlh koda wasa idan nasakejin suna banza kazamin nan wlh saina maki wanda yafi h'aka".
"koda ta mike bata tankasa ba kowa yaje yai kwanciyarsa".
"tun daga lkcn kowa ya kami kansa babu ruwan wani da wani' amma a zcyr zhrdee kuddun yatuna da mgnr Aliyu da zainab take f'adi saidai yai d'an karami tsaki kawai' shida kansa mafi yawanci lokaci yakan zainab ya tambyi kansa meyasa yake damu kansa akan wani banza wanda bemasan dashi ba".
" me nene hadinsa da zainab ma tuku banle har wani mgnr Aliyu ya damesa' tsaki kawai yai h'ade da juya mata baya".
"gani yau tsawon kwana bakwai kenan zhrdee bezo guntaba ranta yai mummunar baci tun safe take daki yau ko lekowa da takeyi ta shiga bangaren su Hjy bataje ba kwanciya kawai tai tana f'adin juyi a gado".
" shima zhrdee yake yawan kiranta ko char ya rage ba kamar da' ba".
"shima zhrdee ya rage kiran Aisha ne ba d'an komai ba sbd idan yanadaina jin muryanta maybe sha'awarta zai ragu masa' a nasa tunanin h'akan shine mafi saukin a garesa".
~~~ ~~~~ ~~~~
"Nasir ya samu sauki garau gani saukin daya samune yasashi daukar Fatima zuwa sauran kasashen duniya hutawa' Fatima da Nasir suyi yawo sosae' Nasir gani yasamu sauki yacewa Fatima yanaso yadawo g'ida sbd yana bukatar gani su Khadijat da Jabeer' Fatima bata musa masaba h'akan ne yasa sukasa ranar dawowa g'ida Nigeria amma sai sun koma eygip Nasir ya amshi maganinsa".
"sbd uzirawa da Nasir yai yana bukatar gani yaransa a ranar sukabar India zuwa Egypt bayan su isa Nasir besamu gani doct d'an sa a narar ba dole yasa suka kwana badan Nasir yasoba' sbd a yadda yaso komai dare yau yaransa yakeson gani".
"amma tunda yaji cewa bazasu samu komawa a lkcn dayaso ba cewa kawai yai Allah yasa h'aka yafi alkairi' amma saida yakira g'ida sukai mgn dasu Khadijat da Jabeer h'ade da cewa gobe yananan zuwa".
"su Khadijat da Jabeer sunata murnar zuwan bbnsu' Fatima da Nasir sun kwanta lfy klau amma da safe Nasir babu kafa babu hannu gashi yanason mgn babu hali".
"da sauri Fatima tai rushing d'in zuwa hospital' doct duk sukai kansa suyi iya kokarinsu akan Nasir amma ina kafin wani lkcn Nasir ya cika".
"Fatima tai kuka kamar zatai hauka har riketa akeyi bayan tasamu d'an natsowane snn takira g'ida Nigeria ta sanar' a ranar yayin Nasir suka tafi Egypt duk cuku-cukun da zasuyi suyi amma basu samu fitowa da gawan Nasir ba sai da yai kwana biyu snn suka iso g'ida Nigeria' ba'a bata lkc ba aka shiryashi yadda addini ta umarcemu da muyi aka kaisa ma kwancinsa".
"bilyaminu da Fatima suyi kuka kamar ba gobe' bayan addu'ar uku bilyaminu yace zai koma binni kebbi yadawo sbd Akwai abubuwan da yakeso ya h'ade su snn yadawo".
" Fatima tace babu damuwa Allah ya kaika lfy' da yamma Bbn Fatima yace takoma g'ida tai takaba Bbn Nasir yace a'a d'an Allah ina rokon arziki kabatar ta zauna a d'akin ta idan yaso bayan tafita takaba saita koma g'ida ".
" Bbn Fatima yace shibazaice komai ba sai abinda tace' koda aka kira Fatima abbanta da kansa ya tambyeta tazabi inda zata zauna' Fatima tace abazarta anan kawai zuwa wani lkc".
"abban Nasir yaji dadin h'akan sosae' abban Fatima yace to shikenan Allah ya jikan Nasir' anan g'ida Fatima ta zauna daya daga cikin dakuna na g'idan two bedroom plat aka bata ita da yara suka zaune".
~~~ ~~~~ ~~~~
"bayan wata daya Dan bikin su zainab da zhrdee' tun cikin dare zainab take amai' ko rintsawa batai ba' shikuma zahradee beyi tunani kaita hospital ba h'aka ya tsirya ya tafi kasuwa' bayan fitarsa ne jikin zainab yaki dole yasa ta rarrafo ta fito parlour gun Amatullah ganita h'aka yasa Amatullah tsorata kuka kawai zainab keyi a take Amatullah ta kira yyanta' koda ya dauka ta sanar dashi tsaki kawai yai yaci gaba da harkokinsa'".
"gani beda niyar zuwa yasata kiran Hjy ta sanar da'ita' batare da bata lkc ba Hjy ta kira zhrdee ta sanar masa' yana guguni ya dauki key d'in mota ya shiga zuwa g'ida' yana shiga a parlour ya samesu daure fuska yai h'ade da cewa Dan Allah kitashi muje' Amatullah ne ta dauko mata mayafi koda ta mike kara jirine ya dibeta zata f'adi da sauri zhrdee ya tarota suka fita zuwa mota' zhrdee yana driving yana mata masifa har suka kai' suna isa kallo daya doct yai mata yace aje a gwadata nurse na gwada zainab ciki tagani na satika".
"koda doct ya sanarwa zhrdee' zhrdee yai mmki sosae dajin wnn labarin' a gani yadda zainab takeji yasa doct rikesu aka basu gado' ana sa mata drip kenan saiga Hjy ta shigo d'akin' a ladabce zhrdee ya gaidata sbd yau ba a g'idan ya kwana ba".
" bayan su gaisa ne Hjy take tambyar jikin zainab' mika mata result d'an yai kawai da sauri yafita yabar d'akin".
"Hjy na karantawa murna sosae tai h'ade da kiran Abba ta sanar masa' shima Abba yai murna h'ade da cewa yana zuwa' lekawa Hjy tai tacewa zhrdee yaje g'ida ya dauko masu ruwan zafi da kayan tea'".
"to kawai yace yanufi g'ida' ko kafin ya'isa g'ida Hjy tai kira amatulrahman tace tasa masu ruwan zafi kafin zhrdee ys'iso g'ida".
"amatulrahman tace Hjy ya mai jiki amma da sauki ko?"
"cikin murna Hjy tace da sauri Ashe cikine da'ita".
" cikin murna tace ciki?".
"eh wlh".
" lalla kam Ashe mukusa samu yaro'.
"Ashe duk mgnr da sukeyi a kuni Aisha ne' da sauri ta koma d'akin ta tasa kuka tana f'adin nashiga uku"..saiga zhrdee ya shigo da sallama gani Aisha na kuka yasa zhrdee karisa wa da sauri h'ade da tambyar lfy?"
"Aisha tai banza dashi gani h'ade yasa zhrdee sa hannu zai rungumeta cikin fushi Aisha ta ingijeshi h'ade da cewa mana fiki algugumi ma yau dari mai baki biyu kawai' abinda zai hana ganika a wuta saidai guma gumai makanashinsa amma ana tonewa Kaine a can karkashi kanaci da wuta"..
" h'aba Aisha kinsan dawa kikeyi kuwa? ' ninefa zhrdee d'an ki...
"kwarai da gske kaine fa zhrdee d'an akuya..kafin ta karisa ya dauketa da mari' jin zafin marin yasa Aisha cewa Allah ya'isa mugu d'an tunkiya..
" daga nan fa zhrdee ya h'au dukan Aisha inda yashiga banan yake fita ba' tayi kokarin gudu amma ina sbd yariga ya rufe kofa' saida yai mata duka Iya son ransa snn yafita ya barta kwance tana kuka".
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳impacing valuable knowledge and entertaiment is our concern🌳
story written by Mmn uswan
★kae kae kae lalla a gskya Aisha kinada masoya da yawa,sbd naga kowa a bayan ki yake amma k'uma fa🙄.. Akwai lauje cikin nadi, sbd zhrdee bayason bacin ran Aisha h'akan yasa ya kasa sanar Aisha mgnr auren sa snn km ya f'adin mata betaba saduwa da zainab ba, meyasa Aisha ta auri Nasir? tajuyawa zhrdee baya a lkcn da yake mararinta, km meyasa iyayen Aisha suka boyewa iyayen zhrdee matsalar rashin haihuwan Aisha, meyasa iyayen zhrdee suke nunawa Aisha halin ko ikula?★
★fans masoya littafin aure ibada ne a gskya naji dadin comment diku wann page din rankacakal nakune danku nayisa Allah yabar kauna da zumuci😅🤝 sai mu hadu a page na gaba dan gani yadda zata kaya tsakani zainab, aishan da k'uma zhrdee including their parents tnx alot fans😋.
3⃣6⃣
"zhrdee yana fita kitchen ya shiga ya dauki plast zuwa hospital' da Aisha ta gaji da kukanta ta tashi da shiga toilet tai wanka h'ade da alwala sbd lkcn nafara kiraye kirayen sallah' tana idarwa hawa gado tai ta kwanta h'ade da tunanin makomanta a gun iyayen zhrdee".
"zhrdee yana komawa hospital daidai lkcn Abba ya'iso suka shiga d'akin da zainab lkcn tana bcc, Hjy na gani Abba ya shiga ta mike h'ade da tura masa kujera Abba ya zauna snn ya tambyi mai jiki".
"Hjy ce ke amsawa snn ta mika masa result' zhrdee na gani Abba ya amshi result d'in da sauri yabar d'akin ya fita' Abba ya karantawa murna ya kamashi baki har kunni yana f'adin kinga ikon Allah ko Hjy".
"wlh kuwa Alhj rabo kenan".
" b'ude ido zainab ne yasashi shiru".
"da sauri Hjy ta karisa gun gadon h'ade da cewa sannu zainab' yana jikin?"
"naji sauri".
" Allah ya kara sauki' ko kina bukatar wani abu?"
"a'a"
"to shikenan".
"Ina..
" shigowar su Amatullah d'akin NE ya hanata karisawa'.
"madam din mu kenan mmn twins' ya jiki?".
" zainab na mmki Mmn twins da Amatullah tace mata' a zcyt tana tambyar kanta kardai ace ciki ne dani? amma da zhrdee ya cucrni idan ciki ne dani".
"Abba dake zaune yace zainab yaya jikin".
"da sauki Abba".
"Allah ya kara sauki".
"min ngd".
" mikewa Abba yai yaje gunda son ke zaune' zhrdee na gani Abba da sauri ya mike tsaye h'ade da cewa har kafito Abba?"
"na fito son".
" son ya maijikin?".
"jiki da sauki Abba' son meyasa tunda kaga batada lfy baka kawota hospital ba har saida Amatullah ta kira Hjy Hjy tazo ta dauketa zuwa hospital?" sbd Allah inda yar'uwanta suka shigo suka ganta a wnn hali kasan bazasu dadi bako?".
"nifa bansan batada lfy ba Abba".
"wani irin mgn kakeyi h'aka son' kodai ba'a g'idan ka kwana ba?".
"a g'idan na kwana mana Abba".
"to kace bakasan batada lfy ba?".
"eh' ina nufin bayan fitanane cuwon ya sameta".
"OK to amma yanzu kasan tanada juna biyu ko?".
" shiru zhrdee yai be tanka ba' son kana jina kuwa?" himm Abba ya mgnr kayan da mukai' k'uma yaushe sukace kayan zai iso?".
"murmushi kawai Abba yai sbd yagano son kaucewa kawai yai' amma idan mgnr kayane ai suriga da suyi".
"gani h'aka yasa Abba besake mgnr ba snn yace son zankoma kasuwa".
" to Abba sainazo".
"har wajan mota zhrdee ya raka Abba' bayan tafiyar Abba ne zhrdee ya samu gun ya zauna yana tunanin abinda yasa ya duki Aisha' to amma k'uma mezaisa bazan dauketa ba? iyayena fa ta zaga' wanda ko'a mafarki bantaba tunanin zatai mi h'aka ba' kash dana sanima da banduketa ba' kodai nakoma g'ida yanzu na bata h'aka ne? k'uma wani harzari ba gudu kada naje yanzu tasan bata huce garin bata hakuri muzo musake wani f'adan".
"nasan ma ba lalla bane ta sairareni' kash nima nayi saurin hannu wlh da nasani banyiba' gashi nabar key d'in mota a dakin nasan yanzu idan naje dauka sai Hjy ta tambayi ina zani' kodai nace mata kasuwa ne zanje? k'uma idan nace nabari har sai gobe girkinta bansan hali da take ciki".
"zhrdee ya karisa mgnr ne h'ade da mikewa zuwa d'akin'' Hjy na zaune kusa da zainab ya shigo h'ade da cewa ya jikin nata?"
"jiki da sauri".
" har yanzu bcc takeyi ne? ".
"eh" wlh".
"amma doct yazo ya sake dubata yace babu komai ko?".
"eh suce babu komai' allurai da akai matane yasata bcc h'aka".
" OK ni Hjy zanje na dawo?".
"inda k'uma zaka bayan kanada mara lfy?"
"wlh Hjy duwowar da nake zuba kudine a kasuwa na mance na barsa a b'ude k'uma duk cinikin da akai suna ciki ba'akai bank ba shine zanje na ciro key d'in".
" ahh!! lalla kam hanzarta dauko key motarsa tai ta mika masa' idan kafita ka turomi kannika".
"Hjy duk subibun fa suke nan meyasa daya bazata koma g'ida ba?".
"a'a babu komai Akwai Aisha ai' kai dai hanzarta kaje' k'uma dan Allah kasanarwa Aisha koda ta waya ne zainab na hospital".
" naji kawai yace ya sakai yafice da sauri".
"a zcyrsa yana cewa dama nayi h'aka ne d'an kada wani yasan naje g'idan tunda ba'anan nake ba".
"bayan ya sanarwa su Amatullah snn yaje yashiga mota zuwa kasuwa parking yai a inda yake parking motarsa batare daya shiga shagoba ya nimi napep ya h'au zuwa g'ida".
"yana shiga daki Aisha ganita yai jigine da allon gado ta zabga uban tagumi jikin zhrdee yai sanyi bakin kofa yaja ya tsaya h'ade da zuba mata ido".
" Aisha na daga kai suka h'ada ido tsaki tai h'ade da juya masa baya".
"a sanyaye zhrdee ya karisa gunta a gabanta ya duka snn ya kamo hannunta bibbiyu cikin sanyi murya yake kiran sunata da sauri Aisha fisge hannunta' zhrdee yasake rikewa' Aisha na fisgewa taja da baya' gani h'aka yasa zhrdee hayewa kan gado' ita k'uma Aisha ta sauka ta barmasa gadon' still zhrdee yasake binta inda take yana kokarin riketa".
" igijesa tai ya f'adi a kasa snn takami hanyan fita daga d'akin' a guje ya mike yasha gabanta duk inda ta kauce saiya bita zahradee kabani hanya".
"Aisha bazan baki hanya kifita ba".
" zhrdee kabani hanya ko natureka".
"wlh Aisha babu inda zafi".
"wlh zan tureka".
"Aisha ko kasheni zakiyi bazaki fita ba".
"tsaki tai h'ade dasa hannu bibbiyu tatureshi' gani h'aka yasa shi igijeta gefe ta f'adi snn yajuya yasama kofa key' yarufe ya k'uma cire key' bayan ya cire key d'in ne ya juya gun Aisha daukarta yai tsaf Aisha na wultsil2 zhrdee be ijeta a ko'ina ba sai kan gado da sauri ya haye kanta".
" h'aka Aisha d'an Allah ki saurareni dan Allah Aisha".
"na saurareka name? bayan day kaimi karya yanzu so kakeyi kenan nasake saurarenka ka rangadomin wata karyan kasakeyi ko?..
"h'aba Aisha meyasa kikemi h'aka sbd Allah?.
" me nayi maka zhrdee? kai bakaga abinda kayi ba"..
"me nayi k'uma aisha?"
"dan Allah katashimi a jiki tunkafin..
" kafin me? wlh Aisha duk abinda kike tunani ba h'aka bane"..
"ba h'aka ba kamar yaya' kaifa da bakinka kace baka kwanan dakinta k'uma idan har naganta da ciki to a ruwa tasha? ko kanaso kacemi yanzu d'in ma a ruwan tasha?".
"a'a' ba'a ruwa tasha ba amma wlh3 Aisha sau dayane kawai' sau dayan ma bansan yadda akai ba".
" wani zancen banza zancen rainin wayo...
"h'aba Aisha wani irin mgn ne kikeyi h'aka sbd Allah' wlh idan sbd zainab tasamu cikine kike tunani zan sauyaki maki wlh na rantse da Allan daya halliceni bazaki taba samu h'aka a guna ba' Aisha karfa ki mance ina sonki sota har abada Aisha' wlh Aisha har gobe da jibi banga macce da takaiki ba a guna".
" himm dadin baki dai irin naka' baga zainab harma cikin kane da'ita".
"Ohooo my God' zainab d'in me daga ita har abinda yake cikin wlh basu gabana' idan fa kin yarda Aisha ke nakeso kece zabina tauraruwan dake haskaka birni zcyta".
"A lkcn ne Aisha ta sakar masa murmushi h'ade da cewa himm Allah yasa har zucine".
"Au baki yarda ba?"
"ni bance ba".
"kimace kigani' daga nan yajata da wasa ya more lfyrsa' bayan ya sauka ne har Aisha ta mike da sauri ya medata ta kwanta snn yafara yimata tausa a cewarsa ya gajiyar da'ita duk kanni gababinta yakebi yana jan snn ya danna a hankali sbd kada taji zafi' yanayi yana tsikaranta h'ade da wasa da kirjinta' Aisha sai faman dariya takeyi".
" suna cikin h'aka kenan sai sukaji knocking d'in Hjy h'ade da kiran aisha' da sauri zhrdee ya sauka a kanta snn ya hurga mata rigan jallabiyanta tasa' shikum ya sauka ya koma gefe ya labe".
"saida Aisha tasa rigan tuku taje ta b'ude kofar h'ade da yinmata sannu da dawowa".
" yawwa sannu ya g'ida? lfy klau ya mejikin? jiki da sauki ashe ya sanar dake?' wlh dazu ne ya kirani yake sanar dani".
"Allah sarki Ai jikin ma da sauki' nima nadawo dorawa abbanku abinci ne sbd naga lkcn dawowarsa yakusa k'uma gashi yamma yayi".
" h'aka ne to kodae nazo na tayaki aikin ne?"
"a'a barshi kawai inada miya tuwon kawai zanyi' to shikenan".
" amma Aisha so dayawa nasha f'adi maku keda yan'uwanki banaso kuna zama kai ba dankwali sbd Allah idan su sunyi ace dan basuyi aure ba amma harda ke daya kamata kiringa yimasu f'ada shine kikeyi".
"Hjy kiyi hkr za'a gyara".
" Allah yasa' snn tashige ciki'".
"Hjy na shigewa Aisha ta meda kofa ta rufe zhrdee ya jawota suka koma suka dora daga inda suka tsaya".
"gani karfe shidda yasa Abba tashi daga kasuwa' yabari yaran shigo su meda kaya ciki' gashi har lkcn tashinsu yayi bega son yadawo ba k'uma su rabu dashi yace zaidawo kasuwa' daukar wayarsa yai yakira son har five miss call amma son be daga ba' gani ba'a dagaba yasashi zuwa shagonsa ya dubashi tun kafin ya'isa ya hango motarsa a parke a gefe inda yasaba pakawa duk da h'aka dai saida ya karisa har ciki yashiga da yaga bashi a ciki yasashi tambyar yaran shago ina ogansu?".
"da farko zaifita yace zaije gun matarsa a hospital bayan ya dawo ya paka motar ko shago be shigo ba ya h'au napep daga snn besake dawowa ba".
"to kilan dai yana can hospital d'in".
" zhrdee yana g'ida yana kiran Hjy tazo tafita snn shima yafita' Hjy bata fita ba saida takare aikinta tsaf snn tasake wanka tafita' Hjy na fita saida tadanyi nisa snn shima yafita a gurguje yaje ya dauki motarsa saida yabiya ya siyewa zainab su ice cream chocolate gasasshen namar rago da kaza snn yakarisa hospital d'in".
"daidai lkcn drip d'in da aka sa mata ya kare zhrdee yana shigowa ya cire alluran snn yasa hannu ya dagota ya jinhineta da bango motsi kadan saiyace sannu' dama shigowar Abba kenan gani h'aka yafita Hjy tace ga abinci a zubo'..
" a'a Hjy kibari kawai ga wani nan nakawo mata' jawo ledar yai ya b'ude namar kazan ya dauko ya diba har yakai mata baki da sauri ta kauda kanta' Hjy tace a'a zainab kici mana' sake kai mata yai zainab sai amai har jikin zhrdee' zhrdee ya nuna bedamu ba".
"bayan ta gama kamata yai zuwa toilet ya wanke mata jiki tas snn ya sake kamota tadawo gado yaje ya wanke nasa yana fitowa doct yashigo dubata' yai dube duben da zaiyi snn yai sallama h'ade da dokoki kada tai aiki me karfi. inda so samune ko ruwa kada ta diba banle mgnr abinci' Hjy tace to za'a kiyaye"
"snn ya rubuta masu maguguna yafita' yana fita Hjy ta sanarwa Abba' Abba yace tunda abin yazama h'aka su dauketa zuwa g'ida kawai idan ciki yai karfi sai takoma g'idan ta".
" Hjy tace to shikenan kaga dama ga extra room na kusa da Aisha sai su zauna tare kawai' eh h'akan ma yafi.
"zhrdee da kansa ya dauketa bema bari ta takafa sbd jirin dake dibanta yakaita motarsa a gaba ya'ije ta su Amatullah k'uma suna baya Hjy da Abba motarsu daban' suka nufi g'ida".
" suna shiga Abba ya mikawa Amatullah key tai sauri ta b'ude masu dayan d'akin kusa da Aisha' da sallama Amatullah ta shiga' Aisha najin sallama da sauri tafito h'ade da tambyar mai jiki".
"jiki da sauki anmayi sallama' Allah sar.......
" Aisha ta kasa karisa mgnr tane sbd yadda sukai ido biyu da zhrdee yana dauke da zainab tamkar jijira.....
★tofa jama'a yau ake yinta★ 😋.
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.☘.
🌳Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern🌳
story written by mm uswan.
★kae jama'a lalla Aisha ke yar' gata ce bcoz majority suna bayanki, karkuji komai masoyan Aisha makkan nest year daku ciki★ 😘.
★Allah sarki zainab kada ki damu share hawayenki😭zhrdee na tare da Aisha ke k'uma yar' gatan Hjy da Abba ga k'uma baby d'in ki, su Aisha saiga sai hango★ 😘😉
3⃣7⃣
"suna shiga d'akin zhrdee ya dauka a kan gado ya shinfidata h'ade da rufeta da bargon dake gefe' Amatullah tana ije ledar ta fice a d'akin".
"snn su Hjy da Abba suka shigo kara dubata snn suka fita' bayan su fita ne zhrdee yasamu b'akin katifa ya zauna, zainab dake kwance tace zansha ruwa, zansha ruwa".
" karki tashi kije ki badai ki zauna na dauko
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 18 Chapter of 38