Share this page
yaje gun da ije masa breakfast bayan su zauna ta dauko plate ta dibi arish da kwai ta zuba a plate snn ta h'ada masa tea har zhrdee ya dauki spoon zaifara ci' da sauri ta dakatar dashi' amsa spoon d'in tai snn ta diba h'ade da cewa b'ude makinka". "me zangani h'aka?". "kae dai b'ude". "ke wlh bazan b'ude ba' banason rainin wayo' kodan kinga ina wasa dake shine zaki kawomi raini' da karfi ya fisge spoon d'in snn yafara ci da kansa' ido kawai zainab ta zuba masa h'ade da mmkin zhrdee' shiko ko'a jikinsa yana gama ci ya mike itama mikewa tai ta dauko masa jakarsa zainab mikomi mana". "muje na rakaka bakin mota snn na baka jakar". "tana mgnr ne h'ade da tafiyarta har takai bakin kofa da sauri zahradee ya bita zai amsa' rike jakar tai da karfi suka kamayi kamar suna wasan kokuwa' da h'aka ta jasa har parlour daidai lkcn Aisha na fitowa daga dakinta' shikuma zahradee yana rike da zainab ta baya' idan ba kagane ba zakace rungumarta yai' yana f'adin Dan Allah zainab kibari mana". " Aisha na ganisu da sauri takoma daki sbd b'akin ciki' gani h'aka yasa zhrdee binta d'akin' duk da itam zainab taji haushi sbd yadda yai kamar yana tsoron Aishan amma sai ta dan ne bata nuna komai ba" "zahradee yana shiga da cewa Aisha meyasa kika koma ciki k'uma? inace abune zakije dauka?". " kamar bazata tanka masa ko me tagani k'uma ohoo tace a'a nafasa" "duk da shima yasan rantane ta baci amma ya matse' yace toni zanfita kasuwa saina dawo". "saika dawo kawai tace ta juya baya". "ko kina bukatar wani abu". "bana bukatar komai". "to shi ke natafi' yana fita zainab dake b'akin kofa tana jiransa da sauri ta rungumesa ta gefe ta rakasa har bakin mota saida yashiga snn ta mika masa jakar' h'ade da daga masa hannu tana masa bye bye' shiko gogan bemasa tanayiba' itama zainab d'in bata nuna ya dametaba sbd tasan ba mmki Aisha na kallonsu" "saida yafice yabar g'idan snn takoma ciki'ashe kuwa Aisha nanan na lekarsu duk abinda sukeyi" "zainab na shiga d'akin ta shiga taje ta dauko kayan abincin da zhrdee yaci ta kai kitchen daga nan ta tsaya parlour sbd ta gyara duk da tai ba dattine yai ba sakamakon babu wanka yake shiga gun kam kakkabewa kawai tai h'ade da goge su TV' Aisha najin motsin zainab a parlour ta fito zainab aikine akeyi h'aka?' " wlh kuwa Aisha' kintsshi lfy?" "klau lefa" "klau wlh". " zainab kinga wayar da zhrdee ya siyemi ko". "Aisha tai mgnr ne h'ade da nunawa zainab wayar". " Allah sarki ashe har ya siyo dama cewa yai saiya samu kudi zaisiye mana tare sbd yanzu duk ya kwashe kudinsa yai order kaya da naga h'aka sai nace ya siye maki kawai tunda ni inashi yace a'a saidai ya siye mana mu biyu ko k'uma dukkanmu mu hakura da kar wlh na shawo kansa yace zai siye maki". "faskewa Aisha tai tace da gske ayya ai nagode" "Aisha tai mgnr ne kawai amma a zcyrta ba h'aka yake ba" "juyawa tai ta koma daki' tana shiga tai hurgi da wayar kasa screen d'in yafashe' zama tai b'akin gado tana namfarfaki" "itama zainab d'akin ta ta shige bakin mirrow ta zauna tana ajiyar zcy' h'ade da mmki zhrdee" "da yamma zhrdee yana dawowa daga kasuwa Aisha ya fara shiga lkcn tana zaune akan sallaya gani sallah takeyi yasashi fita zuwa d'akin zainab' duk da abinda yake damuta a zcy amma ta dan ne ta amsheshi hannu bibbiyu kamar yadda tasaba yau dai beci abincin sosae ba' yana gama ci ya kwanta yace zainab tai masa tausa sbd jikinsa yai tsami". " zainab bata musaba h'aka taci gaba dayi masa' tana ciki yine tace zhrdee" "na'am lfy?" "dama jira nake kadawo na sanar dakai wlh kwana biyun nan banajin dadin jikina' gaba daya sainaji jikina yaimi nawi" "cikin naki zaikai wata nawa?" "kamar zaikai wata gudu fa" "abu a jikinki kice bakisan watan nisaba" "to Ai ba asibiti naje ba banle nasan watan nisa' nidai Dan Allah idan ma bakada lkcn da zaka kaini da kanka toni kabani kudin taxi naje da kaina" "zainab kenan kiyi hkr zuwa wani lkc sbd a yanzu banida kudi' amma idan nasamu da kaina zankaiki kinji" "shiru zainab tai bata tankasaba sbd tasan ba rasa kudi yai ba" "zhrdee dake rigigine yace kici gaba mana" "batare da ta tanka kasa ba sauka tai tabar masa gadon" "zainab ba dake nakeyi ba? " bazan yiba zhrdee" "what???? " Eh' nace bazan yiba" "why??? zainab" "ni asibiti zanje ka hanani kudi amma ka'iya kwasan kudi sama da fifty thousand ka siyewa Aisha waya" "waya ce maki na siye mata waye?" "ita ko karya ne?" "ni ban siye mata waya ba' amma bari naje na sameta" "mikawa yai ya nufi d'akin Aisha' da sallama ya shiga tana b'akin gado zaune shima zama yai kusa da'ita' na shigo dazu kina sallah" "eh' kadawo lfy' " lfy klau' ya kasuwa?" "alhamdllh' ke k'uma Aisha h'aka akeyi sbd Allah daga na siye maki waya saiki fadiwa zainab?" "wayar banza' wayar wofi' Ashe a rayuwa bazaka iyasiyemi wani abu ba sai ansaka'ashe duk soyayya da kake cewa kanami karyane" "h'aba Aisha wacce irin mgn kikeyi h'aka? waya ce f'adi maki h'aka?" "zainab" "itace ta f'adi maki h'aka?" "eh" "ina zuwa'yana fita suka hadu da zainab a parlour zata shige kitchen da kayan abinci a hannu' ke zainab zonan" "gani ta tsaya masa a gaba' waya f'adi maki na siyewa Aisha waya? " ita " "kowa dawa Aisha kira yai tafito parlour itama tace gani' Aisha waye ya siye maki waya?" wacce waya kake mgn akai? " "ke zainab me kikace" "wayake maki karya zainab?" "kece karyaciyar banza'iji kamar zainab kenan" "tsawa zhrdee ya daka masu h'ade da cewa ya'isa haka" "Aisha taci cewe nice makaryaciya zainab?" "ance d'in banza kawai".. 'kafin zainab ta rufe baki tuni Aisha ta dauketa da mari'itako Zainab kofin da zhrdee yasha ruwa dashi ta dauka ta kwadawa Aisha' Aisha na gani h'aka ta dauki kofin zata kwadawa zainab a ciki' da sauri zhrdee ya shiga tsakiyarsu kofin ya sauka akan zhrdee' duk da h'aka be'ishi Aisha ba saida tasake dauke Zainab da kari' Zainab bata damu da cikin dake jikinta ba' tsalle tai ta haye Aisha suka kama danbe" "zhrdee yayi iya kokarin Zainab ta daga Aisha sakamakon Dan neta da tai' amma Zainab taki' duk da dan neta da tai bata daina nushinta ba' gani h'aka yasa zhrdee ya ciro igiyar radio ya h'au Zainab da duka jin zafin dukan yasa Zainab ihu tana kuka babu arziki Zainab ta daga daga kan Aisha" "daidai lkcn su yya Shamsudee sun shigo gani abinda sukeyi kai kawai suka kada snn suka karisa cikin g'idan" "Aisha na mikewa tace saita rama' zhrdee ya shiga tsakiyarsu Zainab na bayan zhrdee tana kukan dukan da zhrdee yai mata' gani Aisha ta nace yasa zhrdee yace zainab tazo ta duka tabawa Aisha hkr'". "me kace zhrdee? "zokibata hkr" "wlh bazan bayar ba" "bazan bayar ba" "ban'isa dake bako?" "ka'isa amma wlh ko kasheni ne bazan bata hkr ba" "kagani ko dan Allah kabari nai mata dukar tsiya na nuna mata niba sa'arta bane" "a'a Aisha kibarni da'ita kawai' " Zainab duka ki bata hkr' kut Allah ya wasake na rasa wanda zanbawa hkr sai kishiya' kishiyarma kucaka irin Aisha wawiwa dabba".. "sake dauketa Zainab da mari' tana kaiwa zhrdee shims yana kaiwa Zainab' Zainab na gani zasuyi mata taron dangi a guje tana nimar abinda zata kwadawa Aisha' can ta hango CD da sauri taje ta fisgo ta halbawa Aisha' Aisha na gani h'aka a guje ta ruga Zainab ta sake binta da guje' zhrdee shima binta yai tuni zainba tasake kama Aisha da danbe' duk duka da Aisha kewa zainab besa ta karaya ba' saidai a wnn karo bataci nasara akan Aisha ba' sakamakon ciwon da cikinta keyi' zhrdee yana zuwa yasake hawan Zainab da duka' duk dukan da yake mata akan Aisha take ramawa'duk da itama aishan ba kyaleta tai ba' Zainab na kuka tana ramawa gani abin zaimata yawan gashi batada matayi ihu tasa da karfi takaiwa Aisha cizo' jin ihu ne yasa Hjy cewa lfy nake jiyo ihu a bangaren yarannan?" "a lkcn ne su yya Shamsudee yace au wlh mancewa nayi surukanki sunanan suka f'ada" "dafe karjinta tai h'ade da cewa f'ada fa kace?" "eh wlh" "da sauri Hjy ta mike zuwa gun' zhrdee yayi2 Zainab ta sakarwa Aisha hannu amma Zainab taki' idonu Aisha suka cika da kwalla' jikinta har rawa yakeyi" gani h'aka yasa zhrdee yaiwa Zainab mara a baki wanda H'akan yasa b'akin Zainab ya fashe' a gigice Zainab ta saki Aisha' zhrdee zai sake kaiwa kenan saiga Hjy' da sauri ta kariso gun tana tambyar lfy?" "kuka Zainab masa h'ade da barin gun tashige d'akin ta' itama Aisha d'akin ta ta shige yarage zhrdee kawai' kai zhrdee garin yaya h'akan yafaru? nima kaina bansan abinda yahasu ba amma?.. " kamar yaya zakace bakasan abinda ya hadasu ba? shine gani kana dukan Zainab? " '"eh itace ta fata hayewa Aisha k'uma nace ta bari taki shiyasa". "to Dan Allah a kiyaye k'uma banaso na sake gani h'aka" "insha Allahu" "juyawa tai ta koma ciki' tana shiga zhrdee yabi Aisha daki' yana shiga yasami Aisha zaune rike da hannunta tana numfarfaki' da sauri ya karisa gabanta ya duka h'ade da riko hannu yana f'adin hannu ne ko?" "duk da ba ciwo taji a hannu ba sai dan zafin da yake yimata sbd jan da yai amma Aisha tace eh zafi yakemi" "to tashi muje asibiti" "a'a ka barshi kawai.. " Aisha banaso musu tashi kawai muje" "mikewa tai ya dauki key mota suka fita". " Zainab na daki tana faman kuka sbd ciwon da cikinta keyi' ji takeyi kamar zaifita' sai faman juyi takeyi a tsakar daki tana kuka" "wani prvt hospital zhrdee yakai Aisha sukaga doct maguguna aka basu' zhrdee basu dawo g'ida ba saida yabiya da'ita ya siye mata yoghurt da gasashiyar kaza snn suka dawo g'ida' kai tsaye dakinta suka shiga bayan ya tube itama ya tubeta ya daura mata zani har da kamata yai snn ta zauna da kansa yake bata namar abaki h'ade da yoghurt tana ci tana shagwaba' sai faman sannu yake cetama' bayan ta ko shine ya dauko ledar magani ya cire ya bata tasha' ta nasha tace bcc takeji' da kansa ya kamata ya kwantar da'ita' shima kwanciya yai kusa da'ita yana rungume da'ita'. juyi kadan tai saiyace sannu" "shiru2 Zainab nasa idon zuwan zhrdee amma shiru' ji takeyi kamar tatashi taje ta kirashi ko tasanar dashi halin da take ciki amma gudu kada Aisha taga gazawarta yasa ta dan ne' taci gaba da nakudar da bana haihuwaba' tubewa tai tarage daga ita sai zani ko pan bata bari ba' kuka kuwa ba'a mgn" "da yaudara Aisha tai ta jan zhrdee har suka kusan kwana tare'dan zhrdee bekoma dakin Zainab ba sai asuba lkcn anfara kiran sallah snn yakoma d'akin' ko kafin snn ma ciwon ya f'ada mata' yana shiga yaganta kwance a kasa kamar me bcc amma ba bcc takeyi ba" "be tanka mata ba gado ya h'au y kwanta yana jiran lkcn tafiya masallaci yai' kama katakwan gado Zainab tai ta mike Zainab h'ade da cewa sai yanzu kaga damar dawowa?" "eh yanzu gani damar dawowa" "amma kasan a nan kakek?" "sai me idan anan nake" "nidai ba wnn ba wlh zhrdee banida lfy ko bcc ban'iya ba sbd ciwon ciki kamar wanda zan haihu" "to meya hanaki haihuwar idan da gske ne' " da gske fa" "ke kinga alamar wasa a idona?' " zhrdee ". " meye ne?" "to wlh da safe babu abinda zai hanani fadiwa Hjy' k'uma Allah ya'isa kwanar dakai a dakinta" "dama Allah isashene ai' ni wlh baki birgejiba tunda bazakije yanzu ki f'ada mata ba" "Allah ya'isa mugu alzalumi kawai' kuka Zainab tasa" "sbd kada ta damesa pilo yasa ya tushe kunninsa" "zahradee yana fita masallaci Zainab ta sabi hijab d'in ta zuwa g'idan su". 📖🖊 ☘☘ ☘ AURE IBADA NE FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.☘. 🌳impacting valuable knowledge and entertainment is our concern🌳 story written by Mmn uswan 4⃣0⃣ "Zainab na fita takami hanyar g'idan su' tayi tafiya sosae dan tai nisa da g'ida' yawanci masallatai su idar da sallah' zhrdee ma yadawo g'ida d'akin Aisha ya shiga ya sameta ta idar da sallah' tana tafe a hankali sbd ta gaji da tafiya gashi gari be wayeba banle ta h'au napep k'uma kodama tasamu napep d'in batada ko sisi a hannunta" "tsayuwa tai tai shiru tana tunani kala2 a zcyrta wata zcyr tace jeki kawai wata k'uma tace a'a Zainab idan har kikabar g'idan sbd Aisha shikenan zata rainaki' zatace kin tsorata da'ita gara ki koma kawai' kuma idan ma kikaje g'ida Abba bazai bari ki zauna ba' dawowa dake za'ayi kinga koba komai Aisha tasamu na gari' tsayuwa tai tai shiru' a pili k'uma tace kaeeee Aisha wlh kinyi kadan nabar g'idan sbd ke a fusace ta juya takami hanyar g'ida" "kafin Zainab ta'isa g'ida gari ya waye tangaran'tana shiga zhrdee yana fita daga d'akin Aisha'gani Zainab ta shigo da sauri yace daga ina? banza tai dashi ta shige' da sauri ya bita Zainab badake nakeyi ba? tana shiga d'akin shima ya shiga h'ade da rike mata hannu yana f'adin ba dake nakeyi ba Zainab" Zainab ta fisge hannunta' shigewa tai zata kwanta fisgota yai yana f'adin badake nakeyi ba Zainab' fita nayi" "kika fita zuwa ina? k'uma da iziniwa? " bansani ba" "a fusace zhrdee ya shakota da iziniwa kika fita Zainab' Zainab tai shiru' ba dake nakeyi ba' Zainab babu amsa sbd irin shakan da tai mata k'uma ga dukani alama yanzu yai fushiga koma menene zai iya yimata na rantse da Allah idan kika kara fita koda nai da kofar g'ida ne duk abinda nayi maki ke kikaja' zhrdee ya karisa mgnr ne h'ade da igijeta gefe f'adi tai a kasa tasa kuka' toilet yashiga yai wanka be tsaya breakfast ba ya shirya ya fita kasuwa" da Zainab tai kukanta ta gaji' da taga kukan bazai fisheta ba sbd yunwa da takeji' mikewa tai tanufi kitchen taje h'ada abin karyawa arish ta dauko tana ferewa saiga Aisha ta shigo kitchen d'in' itama dibawa tai tana ferewa kowa na aikinsane babu wanda ya tankawa d'an uwansa Zainab ce tariga Aisha gamawa sai ta kunna gas ta dora mai' itama aisha mikewa tai ta kuna dayan gas d'in ta dora mai snn taje taci gaba da yayyankawa kananu mai yai zafi sosae snn tazuba a wuta' mai ya dunga tsalle yana dallan Zainab a hannu' Zainab ba hkr tace kiga gani ko?" "banza da'ita Aisha tai' daga snn Zainab bata sake tanka mata ba' dauko abinda take juya arish dashi ta tsuma a cikin mai snn ta yarfewa Aisha a hannu' a gigice tace h'aba Zainab baki ganine?" "Ashe kina mgn? na dauka da kurma nake tare" "a'a tsaya nema" "ke zakiga tsaya' tsaya k'uma yabiki" "wlh Zainab kyaleki nakeyi fa" "idan baki kyaleniba me zakimin?" "koda yake be kamata na biyeki ba' ko bakin cikin dana barki dashi na jiyama kawai ya'isheki' kinaji kina gani na hanasa kwana a d'akin ki sbd na isa" "duk da mgnr yaiwa Zainab zafi amma ta matse tai dariya h'ade da shewa snn tana Allah sarki Aisha d'an bakisan mgnr da zhrdee yakeyi akanki bane yasa h'aka ni wlh har tausayi ma kike bani" "cikin kosawa h'ade da faskewa tace sai me? banle ma nasan duk abinda zhrdee zai f'adi akaina saidai yabo' ba irin su oh oh ba wanda ba'asan darajansu ba" "ni wlh Aisha ma mmki kike bani idan banda rashin kangado irin naki ni har zanyi fariya da tuniya dan miji ya kwana a dakina' mutumi dayace yana dai tarawa dake ne kawai amma badan dadi ba'idan zaki lura duk ranar girkina har dawowa yakeyi da rana amma kefa idan yaje yaje kenan" "Aisha taji zafin mgnr sosae amma matsewa tai tace sae me? wlh sbd rashin dadina ko yana kuka ne sai yayi" dariya Zainab tai h'ade da cewa tana f'adin Allah sarki Aisha" "Zainab ai kece abin Allah sarki' kije ki tambyi kowa irin soyayyar da zhrdee yakemi' sbd ni har kwanciya hospital saida yai' ba kamar ke da'aka cusa masa ba" "shi zhrdee d'in ne ya f'adi maki h'aka" "ohh! ho!" nidai nasan ba karya nayiba " "da haushi yakama Zainab cewa da h'aka dai gashi zan bashi abinda kika gagara" "me kenan" "baby' ko karya nayi banza kwanko kawai' juya".. "kafin Zainab ta karisa Aisha ta dauketa da mari h'ade da ihu" "daidai lkcn Hjy na fitowa jin ihu Zainab yasa ta kariso da sauri h'ade da tambyar lfy?" "gani Hjy yasa Zainab cewa dama santsine nayi zan f'adi shine nayi ihu". " garin yaya? "h'aka kawai Aisha ta taimakami ta rikeni" "a'a to Dan Allah kirinka ki yayewa' kinga bake kadaice bako" "Dan Allah ki kiyaye banason abinda zaije ya dawo" "to zan kiyaye" "Aisha na tsaye tana kallonsu' Hjy na fita Zainab ta kwashe da dariya". "da yamma zhrdee yana dawowa ya siyewa Aisha wata sabuwar waya wacce tafi nada tsada da'kyau" "Aisha bajewa tai tai murna sosae hade da nunawa zhrdee soyayya' yau ko leka Zainab beyiba yananan like da Aisha tana kwance yana zaune a batanta suna hira yana matse mata jiki a hankali Aisha tace my baby" "na'am you a lone, " Dan Allah gobe inaso naje uguwa" "uguwa kuma"s sweedy?" "OK zakije dubomi ummata ne?" "a'a gun ubaida zaki" "ubaida k'uma?" "ubaida tafi umma kenan?" "a'a ba haka bane" "to menene" "just" himmm" "just what dear?" "idan bazakije gun umma ba babu inda zaki" "to naji zanje" "Zainab zama tai tana jiran zhrdee ya shigo amma shiru' ita kenan har shabiyun dare tana zaman jiransa amma be shigoba' ga yadda takeji a jikinta babu dadi kwanta2 zama tai taci kukanta sosae" "shiko zhrdee suna can suna holarwarsu da Aisha' kwata2 yamance da mgnr Zainab harda guje guje sukeyi suna zagaje daki ita dashi" "da asuba suna tashi zhrdee yatada Aisha yana rungume da'ita suka shiga toilet sukai wanka snn sukai sallar asuba' suna idarwa yaje ya gaida Hjy da Abba" "yana fita yaje d'akin zainab lkcn tana kwance takasa tashi dan ko sallar asuba batai ba' yana shiga a b'akin gado ya tsaya h'ada da cewa kintashi lfy?" "lfy klau" "iya kacin abinda yace kenan ya juya zai fita" "Zainab tace zhrdee" "meye ne?" "tsayuwa yai a tsakiyar daki yace ina jinki" "rarrafawa tai ta sauko sako daga gadon gabansa tazo ta duka har kasa gwiwa bibbiyu tana dafe da kafarsa hawaye ne kawai ke zuba tace Dan Allah Dan annabi ka taimakeni ka kaini hospital wlh banida lfy" "Zainab kenan aini bance bazan kaiki hospital ba' amma idan kinaso na kaiki sai kinje kinbawa Aisha hkr akan abinda kikai mata" "cikin kuka Zainab tace h'aba zhrdee kasan abinda kake f'adi kuwa? Aisha fa kace?" "kwanta da gske" "a gskya bazan iyaba naje nabawa kishiya hkr" "OK ban'isa dake ba kenan?" "ka'isa amma kasan ba abinda yakamata kayi ba kenan ko' idan har sukai laifi kamata yai kahadamu dukkanmu mu biyu kai mana f'ada idan ma na hukunci ne kai mana amma ba kazabi daya daga ciki karinka fifitawa bako?" "wah!! na fifita a tsakaniku?" "kafin kowa sani" "zhrdee nasan duk wnn abubuwan kanayimine sbd kana gadaran iyayenka ne suka haadamu badan kaine kagani kace kanasoba kamar Aisha shiyasa duk kakemi wnn abubuwa' amma abu daya da nakeso ka gane shiga koda h'akan be faruba idan har Allah ya rubuta saika aureni wlh baka'isa ka kaucewa tsarin ubangiji ba' nima k'uma kaina da nasan basona kakeyi ba wlh da ban'amice ba'amma babu komai h'aka Allah ya kaddaromi" "a lkcn jikin zhrdee yai sanyi sosae' yace Zainab waya f'adi maki bani soki?" "cikin kuka tace h'aka ne mana' bagashi har f'adi wa Aisha kakeyi ba" "shiru yai sbd yasan mgnrta gskya ne" "nidai dan Allah Dan soyayyar da kakewa iyayenka Dan albarkaci d'an ka dake cikina ka taimakeni ka kaini hospital" "to naji amma gskya ba yau ba sbd inada wani uziri a kasuwa k'uma kinga banaso kibi motar haya' kibari duk lkcn da nake free zankaiki da kaina" "h'aba zhrdee kodan ba jikinka bane" "matsalata dake kenan Zainab' rashin jin mgn" "Dan nayi mgn saikace inada matsala zhrdee babu komai jeka kawai" "kamar yana jira da sauri yafita zuwa d'akin Aisha' yana shiga d'akin Aisha ita k'uma snn tana kitchen tana h'ada masa breakfast gani h'aka yasashi shiga wanka' saida yai wanka snn ya karya itama tai wanka suka shirya cikin shadda iri daya suka fita zhrdee na rungume da Aisha har su kusa da mota Aisha tace tayi mantuwa mikewa" "inda zhrdee yabar Zainab anan take tai shiru tana kwalla' wuf taji an fado mata akai' da sauri tajuya Aisha tace dama fita zamuyi da baby shine nace bari na sanar dake SBD kada kiji shiru" "banza Zainab tai da'ita" "Aisha na fita da kwashe da dariya snn tafita gun zhrdee' tana fita ya b'ude mata mota tashiga ya rufe" "Zainab zama. tai dirshan taci gaba da kuka" "suna hanyane zhrdee ya dauki kudi yabawa Aisha wai taba umma tasiye goro snn yabiya kasuwa ya sire mata zannuwa ya siye sabulai ya h'ada mata dashi suka karisa g'ida" "bayan ya'ijeta ne ya koma kasuwa' Aisha bata wani zauna a g'idan suba taje g'idan ubaida' ubaida na gani Aisha ta shigo a guje taje suka rungume juna zuwa daki' Aisha kenan ashe talakawa na ganiku?" "kinjiki dai ubaida" "da gske" "himm ubaida kenan'ina Bbn Abba?" "Bbn Abba yatafi kasuwa kinsan abinka ga talaka" "dariya sukai h'ade da shan hannu' kwana biyu' ya k'uma fushi da miji" "h'aba ubaida Ai tunda kikaimi f'ada nadaina" "karma ki daina kina zaune a kwace maki zhrdee" "habadai badai zahradee ba" "Allah ko?" "da gske" "Allah sarki namance ban tambayi abokiyar zamanki ba? wlh yarinyar tayimi sbd kirkinta" "" Allah ko? dan bakisan waye Zainab ba shiyasa " "koma menene dai wlh Aisha kema kinada naki laifin" "ko zansan dalili dayasa kikace h'akan?" "kwarai da gske sbd kace babba akanta nasan zama da yara kananu a matsayin kishiya dole saikai hkr sbd masu yawancisu basuda kunya gani suke kaiku daya sbd abinda kika sani suma susani amma idan kikeyi hkr kika dauka ba komai bane wlh duk rashin kunyarta saita saurara maki yau da gobe bebar komai ba' amma idan kika biyeta h'aka zaku zama kaman mahaukata" "wlh ubaida kina f'adin h'aka dan bake bace" "kamar yaya Aisha?" "h'aba sbd Allah kamar Zainab tarinka zagina ina kallonta?" "kinji kenan' wlh duk rashin kinyarta idan baki biyeta dole ta saurara' ki duba lkcn da Bbn Abba yai aure babu irin cin kashin da batamiba a g'idan nan amma be dameniba sbd Bbn Abba yana taka mata birki mafi yawanci lkc nice ke hanashi idan tsiyarsa ta taso akanta yake saukewa' itama da taga h'aka dole ta sauko daga dokin da ta h'au nakoma tamkar wata uwarta' da lkcn yai nima kaina bansan lkcn daya bata takardaba' ina daki kukanta kawai naji" "to kinga inda a lkcn da suke amarci na biyeta na tabbata da nice nabar g'idan ba'ita ba' banle ma nasan yadda zhrdee yake matukar son ki bazai bari Zainab ta rainaki ba' ke kuma sai kiji tsoron Allah duk lkcn da kikaga zaiyi wani abu wanda ba daidai ba kiyi kokarin hanasa' ki nusar dashi kyakkyawar hanya idan ba hakaba kika biyeshi kuka zalumci Zainab wlh Allah bazai barkuba" "kamar yaya ubaida?" "sbd nasan halin namiji sarai idan yana sonka babu abinda bazaiyiba Dan yaga ya faranta maka rai' amma k'uma duk da h'aka ita kanta da kike gani ya aureta badan yana sonta ba' a duk lkcn da bukatarsa ya kaisa gunta bazai hanashi f'adin wani abu nakiba a gunta sbd yaga yasamu biyan bukatarsa' sbd mafi yawanci maza idan sunada mata biyu tofa makinsu biyu ne' h'aka ma idan Ku uku ne bakinsa zaizama uku' idan ban manceba kafin Bbn Abba yarabu da amaryansa akwai lkcn data cemi yace mata be taba sani f'adin mace ba saida ya aureta' ni k'uma dayazo dakina cemi yai dolene yasa yake saduwa da'ita' to kinga a lkcn dabadan Allah ya fahimtar dani ba kisan ba karami tsiya zamuyi" "to ke kinyarda da gske kenan?" "kwarai da gske sbd a lkcn kusan kullin saitami goro akan h'aka' nikuma da abin yaimi zafi har nayanke shawarar bari mata g'idan' amma k'uma danazo nayi wani tunani sai bafasa tafiya sbd nasan idan naje g'ida ba lalla bane abarni nadawo

Chapter 21 of 38