Share this page
sani ke diamant ce kuma burin kowani namiji, kar ki saka ni hawaye dan Allah, domin kin ga walahi ba wanda zai iya ja da shi sai dai Allah ya kama shi, ke kece ya fi dacewa da ki kame kanki kin ji?" Tsakani da Allah bata gane me yake nufi ba, sam batagane inda ya dosa ba, hakan ya sa take binsa da madaukakin kallo sanann Allah ya haneta cewa me yake nufi har ya fita ya rufe mata dakin Dan tsuru ta yi kafin ta yi murmushi , ita dai bata san da wa yake nufi ba, abinda ta sani shine ya mata nasiha ne kuma ko yaya yake nufi ta ji ta dauka in sha Allah koma waye ba zai cin mata ba Hanja na shiga dakinsa ya kira likitarshi wace ya kasance du garin da suka dira akoy likitocin da suke basu kula Ba bata lokaci ta taho tana isa kofar dakin ta kwankwasa kofar ta dan dakata har ya bata ixinin shigowa Tana shiga a ladabce ta karasa gunshi farawa tayi da auna bp dinshi ya dan hau kadan shine ma ya haddasa karuwar ciwon kan nashi sai kuma ciwon jarabar tashi da bata rabuwa dashi dagowa tayi ta dube shi xatayi magana ya daga mata hannu nuni ya yi mata da tayi aikin ta kawai ta tashi ta bashi guri dan yana bukatar hutawa kan lokacin tafiyarsu ya kusa nan da nan ko likitar ta shiga ta kama aikin ta ta farane da daidaita bp din nashi sannan tayi kokarin ganin ciwon kan ma ya ragu sai yanayin jikin shi ne da bai sauya ba har yanzu to shima dai ta bashi magani sannan ta mishi sallama ta fita tana ta tunanin sauyawar ogan nasu, da da ne zai ce ta zo da su ne ta dauko masa kuwa tsala tsala ya hau kai, bata san ko bashi da karfin hakan bane oho Bangaren yan matan hottest kuwa kowace tana dakinta cikin farin ciki sun san indai suka zo hawai to oga hanja yana basu dama sosai sukanje gurare daban daban na shakatawa da sauransu shiyasa suke matukar jin dadin kasancewar su a karkashin wannan kamfanin sabida ogansu yana bawa kowa hakkin shi shidin mai alkhairi ne, sosai yasan darajar mutum Suna tsaka da wannan ne sukaji sanarwar kowacce taxama cikin shiri dan nan da yan mintunan zasu juya kuma nan da nan farin cikinsu ya gushe domin basu so haka ba , amma yaya zasu yi ? tuni suka hau shiri murnar ta koma ciki ita dai muneerath dataji ma murna tayi zata koma gun mah dan nan duk a takure take ta bude pizza ta zuba mata ido cike da jin haushinta, ita bata san a kan me suke son abin nan ba, ita yaukima take mata a bakinta , gashi a cikin jirginma abinda suka ci du na cikin leda ne ba zazafawa ba komai malan ita fa kar a rikita mata ciki salon ta samu gudawa a samu na fada! Ta ga haza, aikinsu ashe ba na hutawa bane? Sai da suka kuma daukan doguwar hanya doguwar tafia sunna tsaye kan kafafuwansu , tun tana gane rabon kayan da kulawa da bukatar Hostess da sun nemi hakan da kwari kwari irin abin nan na farkon shiga har ta dawo yi da salo salo ga tarin gajiya na ciciyarta Sun samu kusan wuni kafin suke sauka, wannan karronma sai da akai masu su test na cutar nan Corona kafin a barsu su fito Cike da mamaki take kallon dogarinta kafin ta tafa hannu ta ce" Wai dan girman Allah zuwa ka yi ka dawo ko dama kana nan?" Shi dai kikam ya kasa bata amsa, to shi me zai ce mata dan Allah su da ba magana suke da iyayen gidansu ba ita kuma sai ta ringa masa tambayoyi dab Allah bayan ana sauraronsu kuma ana kallonsu ta camerar dake jikin rigarsa daga cen Palas ? Bude mata motar ya yi ta shiga tana sinsina hamatarta ta yi murmushi a bayane ta ce" ashe warima dan zahi ya mana yawa muke yi, ka ga na wuni na kwana a hanya da kaya daya kwalin kwal ban cenza ba , ban yi wanka ba aman kuma kanshin turaran da Mah ta fesa min bai fita ba ka ganshi yana nan, koda yake na san turaran ya sayi tanadin oga aman kuma ai ya ci ace na yi dan tsami tsami kadanma kau? Wannan karron ya so ya juyo ya kali wannan budurwa, aman tsoro ya hanna shi sai ya dake yana kallon titi shi kuwa direban yana tuka su shima tamkar wani status aikinsa kawai yake.................(Sauka lafia yar Mah) Idannuwansa har nema suke su rufe dan abinda yake damunsa, a wannan lokacin ya manta jawaban mamansa da na abansa, a irin wannan lokacin ya manta komai da kowa domin da sauri magannin nan ya sake shi hakan ya sa tun yana hanya ya bada damar a turo masa mace biyu wa'inda zasu iya daukan lalurarsa kafin yake shiga motar da ta je daukansa ya bada umarnin a kaishi gidansa A haka suka nufi gidansa duda Mah ta bada umarnin a kawo mata shi gida ne, Da kyar ya iya bude idannuwansa yana mai bale botiran rigarsa tun daga cikin motar kafin ya sako kafarsa waje ya fito yana dan son bude idannuwan nasa ya hango su tsaye dan sunna gannin shigowar motocinsa suka fito daga cikin motar da ta kawo su itama wuleliya da ita cikin shiga ta dogayen wandunna dan ya hanna dan za'a kawo masa abin cikin pant a kawo masa shi a bude, fita yake a ransa............................................. A hankali yake takawa bai yiwa kowa magana ba ya nufi ............. 11/14/21, 12:51 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 3锔忊儯3锔忊儯 ADU'A Alhamdulilahi lazi ahyana ba'adama amatana wa ilaika nushur asbahnaa wa 'asbahal-mulkulillahi walhamdu lillahi, laailaha 'illallahu wahdahu laa shareka lahu, lahul-mulku wa lahul-humdu wa huwa 'alaa kulli shay'in qadeer. Rabbi 'as'aluka khayra maa fee haazal-yawmi wa khayra maa ba'dahu wa'a'oozu bika min sharri maa fee haazal-yawmi wa sharri maa ba'dahu, Rabbi 'a'oozu bika-minal kasali, wa soo'il kibari,Rabbi 'a'oozu bika min 'aazabi fin naari wa 'azaabin fil qabri. Wannann itace addu ar tanada muhimmanci sosai da sosai dumin kuwa kanemi alkhairin dake cikin yau dama kuma gaba sannan kanemi kariya da sharrin dake cikinta dama kuma gaba kanemi tsari daga azabar wuta sannan kuma daga axabar kabri kasani duk wanda ya karanta wannan addu ar yayin da ya tashi daga bacci to tabbas baxai wuni cikin kasala ba xakaga da akwai dayawanmu da idan muntashi daga bacci da zarar munyi sallahr asuba sai mukoma bacci wannan ba daidai bane dan yin hakan yakan haifarwa da mutum ciwon kai da kuma ya danga jin laziness ma ana kasala a jikin sa adukkan wuni ranar wasu ma xaku dinga jin suna cewa duniyar yau ta dai na yimusu dadi dama makamanta su to wannan duk aikin shaidan ne to amma in mutum ya lixamci yin wannan addu ar a kuma ya dage da yinta kullum to tabbas xai rage jin dukkan wani kalasa da yake yawanji kullum sannan Allah xai kare shi da dukkan sharrin dake cikin wannna ranar.....TUNATARWA CE YAN Uwa Tabas abin nasa ciwo ne, baban balaki ne , ko nace abu ne da ya ba gaskiya Watau Hanja haka ya sadaki yan matan nan daya bayan daya aman ba a tare ba , kafin yake mikewa kan kafafuwansa ya daina jin juwa Lale sun zo sun sadu da baban gayen da ya zamo burin yan matan garin matasa da manya, sun caji kudi na mamaki, aman kuma sun sha bakar wahalar da ta basu mugun mamaki harma suke tunanin kai du infa Princ dinsu yake yana hadiyar magannin karfi, sun yarda da karfin nada sun kuma yi saranda , danma harka ce ta aikinsu da ba zasu kuma yin fatan haduwa da irin wannan soldier din Hanja kam bayan tafiyarsu wanka ya yi ya tsaftace jikinsa , abinda yake bashi haushi da zina yana yinta gabansa na faduwa, a cikin tarawa da mata da yake yi abu daya ne yake cin ribarsa shine rage nauyin mara Haushin kansa yake ji idan yana yi iyayensa na fado masa a ransa Gaba daya a yanzun da ya gama eh lale ya ji ya daku da mugun ciwon dake damunsa na tsayin kwanaki , aman kuma zuciyarsa ta cinkushe Da sauri sauri ya fito ya koma dayan dakin nasa ya dauko wayar dake saman table dinsa warau telephone ya zauna ya shiga bugawa bangaren mahaifinsa domin ya tabata du inda take yanzun tana tare da Abih dinsa, so yake ya ji muryarsu , so yake kawai su daga ya ji koda iya salamar tsaftatacen bakinsu ne Ta yi ringin har ta gama ba'a dafa ba, hakan ya saka shi yin tsai da ransa tare da tunanin yanda zai yi Mah dake zaune saman bed kusa da Pah bayan an yi kira daga dakin tatar kiran dake shigo masu an shaida mata Hanja ne ke kira sai ta kife kiran ta koma kusa da Pah ta tsura mada ido Pah ya yi murmushi yana dan girgiza kansa ya ce" Bana so kina saka damuwar nan a Ranki, to wai meye shaidarki cewar ga abinda zai je ya yi a gidan?" Mah ta sada kanta a hankali hawaye ya tarun mata a cikin idannuwanta kafin ta ce" Na san a yanzu ta rigaya ta zama gama gari, ba garin musulmai ba na kafurai, a kasashen musulmai nema ake dan boyewa aman a kasar nan da ya zamana wa'inda ba musulman ba sun fi yawa gashi a bayane ake aikata ta, da zarar yarinya ta kai shekara goma sha takwas ta samu yancin da zata tsarawa kanta irin rayuwar da zata yi , wa'inda babu daya da zaka gani ace maka wai ba zaune take da saurayinta ba, domin tun a kananun shekarun nan suke raba gida da iyayen nasu, da yawa su tare da saurayin nasu.....kuma wannan nrml ne? Habiby kaina ke daukan zafi idan na tuna tsayuwa bayan dogon kwoncin kabari a gaban Allah, Habiby ta yaya kake so hankali ya kwonta da wannan lamari na yarona? Na san a wajenku wannan din ba wani baban matsala bane, namiji ne shi ya yi bukatar hakan ya sauke...... Aman kuma idan ba ga musulmai kuke fa sai abin ya zo min wani kala, Habiby dan Allah fada min a haka kake so na kwontar da hankalina? Ya ki ya yi auren kwata kwata, kuma ka ga yanzun kiran da yake ko na meye? Na tabata ya gama ne yana so ya ji ko na gane!" Murmushi ya kuma yi mai daci yana girgiza kansa ya ce" Bama kamar auren nan, Gamu a kasa ta daurin aure gaban alkali, shin idan na daura masa na nan cikin gida ta yaya zan tisa keyarsa ya sakawa matar zobe?, ..... Yaron nan sai ya laluba ta ji bana nan na san zai yi hankali!" Shiru ta yi na dan lokaci jin abinda ya fada kafin ta girgiza kanta ta juyar da kan nata gefe , sai kuma ta juyo da dan sauri tana kallon kansa Da sauri ta mike ta kara matsawa kusa da shi sosai ta zauna a bayansa ta dira hannayenta tana kallon kan nasa da kyau kafin da mamaki ta ce" Habiby gashi ne ke fitowa a kanka?" Idannuwansa ya lumshe jin tana shafa kan nasa ya yi murmushi a hankali ya ce" haka nake ji idan na zo shafa ruwan alwallah, aman ban duba ba na san kalar jan nan ne marar kyau ko?" Da sauri ta sauko kasa ta je ta dauko madubi karami ta zo tana ta kokarin daidaita masa ya ga kansa, dan shi fa ya daina kallon madubi kwata kwata tana fadin" Kalli, bakin gashi ne mai laushi, aman doctern nan ba cewa ya yi ba zaka kuma samun gashin kai ba da zarar ya fara zubewa da kansa shikenan ? Yaya aka yi yanzun yake fitowa?" Fuskarta ya tsurawa ido yanda take neman amsa ido rufe kafin ya saka hannunsa ya janyota jikinsa gaba dayanta ya rungumeta yana shafa bayanta a hankali ya ce" Baki da wani aikin da ya fi wannan mahinmanci ne?" Kanta ta dago a hankali tana kallonsa, idan har da gaske abinda take kokarin ganewa kamar yannayi ne na bukatuwa ke nuna kansa a kan mijinta,wani irin farin cikin da ta jima bata nuna irinsa bane ke daukaka a kyakyawar fuskarta Tabas tana gannin cenji, rabonsa da ya samu bukata irin ta kowani namiji har ta manta, yakan yi kokari dan karantawa sai dai ya sada kansa cike da dacin zuciya ya furta cewa kamar yadda dukan kwayoyin jikinsa masu karfi suka mutu hakama wannan lamarii A hankali ta ringa dadage har ta hade bakinta da nasa, wanda ya amsheta da hannu bibiyu kafin cikin raunin zuciya ya shiga furta mata" So kike a maimaita abinda ake yi?" Yana nufin so take sai ta kai wajen da take da bukatarsa shi kuwa ya gaza?, Ko ba komai shekarunsa sun ja, itanema da dan sauranta domin bata cike hamsin ba arba'in da kai ne, shi yasa yake cike da tausayinta, ya yi yinkurin sama mata mafita sau uku tana yi masa hauka tuburan da ihun ita zai ce ya salamawa wani dan sex?, Yakan ji kunyarta ya nuna mata akoy shiga haki mace take mai rai da lafia, bata da matsakar dake hanna mata jin bukatar namiji, ba zai so ta gajiya ba..............sai da ta masa fushi na mamaki domin bai san fitarta ba sai dai jin labarinta a saudiya ya rikita masa lisafi ya so ya ringa barin zance da tsufansa da kyar Hanja ya dawo da ita ya saka su gaba ya masu fada tas kamar shine aban su kuwa y'ayan A takaice, lamari na samun sauki ya bayana kansa a wannan rana, hakan ya saka Mah zubar da hawaye tana rike da mijinta, Shima hawayen yake a kasan zuciyarsa ya ajiye hakan a matsayin sauki ne Allah ya bashi na lokacin da ya rage masa dan ya samu ya mora rayuwa da iyalinsa cikin farin ciki, hakan ya saka shi godewa Allah a kasan zuciyarsa bai yi a bayane ba dan kar ta hau kukan nata, shi kam yana gannin shagwaba a wajen maman Hanja kamar ba ita ce mamansa ba idan tana gabansa zata ringa zuba shagwabarta ne ............................................ Barci mai rai da lafia ta yi, tana farkawa kuwa ta kimtsa kanta ta saka warta jar riga mai dan kwali fari domin tana da wani sharrr fari kal har kasa Dan yana dan kwalin ta yi kafin ta dauko wayarta da Mah ta bata ta fito ta rufe dakin nata tana baza sansanyan kanshin nan ta nufi wajen accenceur dan ta sada kanta da bangaren wajen Mah domin ta san Iman na cen Gannin kamar mutun ne ya shiga zai rufe da gudu ta karasa ta saka hannunta ta rike hakan ya sa ya kara budewa abin Gabanta ne ya tsinke ya fadi haka shima a lokacin da sukai ido hudu A hankali take kara takawa dan shiga domin ta rigaya ra rike ba zafa juya ba, shi kuwa a haka ta samu kansa da dan jimke hannunsa na hagu ya cire dubansa a kanta ya matsa gefe yana jira ya ga iya shege irin na yar nan A gabansa ra rsata tana tura bakinta, sosai ta samu zuciyarta da aiko mata da tambayoyin da suke iya sakata daria, irin tambayar nan da kai zaka yiwa kanka a kasan zuciyarka ka ji wata mahaukaciyar daria na son kubce maka a lokacin da baka shirya ba A hankali ta samu marar jin kanta na karkatawa dan kallon hannun nasa, Kwal uba to wai shi hala ba jijiyoyi ne irin na mutanr a jikinsa ba, mesa ce a jikinsa? .............hoton wani wada ne ya fado mata a rai wanda suke wajen babar kasuwa, yaron dan nasu ne yake daga karfe dan rasin jin magana dama gashi gajere bashi da tsayi ga kuma daga karfe sai hannayensa suka yi wani irin jijiyoyi a tsaitsaye Tashin hankali irin na dan adam da baya gudun ta kife gaba daya sai Muneerath ta juyo ta sauke dubanta a kan fuskarsa dan baban abinda tas tantancewa shine idan bayan kansu iri daya ne da wadan gashi ne ke rufa masa asiri ko me,a daidai lokacin ne kuma abin ya tsaya ya bude .......a lokacin ne kuma ta sauke dubanta a kan sajensa da lebensa mai ja sosai..........haka kawai shari irin na zuciya sai ta kawo mata magana kama haka 'ji leben uwa na bakuwar karuwa'............. Daria ce ta kubce mata marar sauti aman kuma wace take daria domin dai du wanda ya kale ta dole zai ga daria ne take kafin lokaci daya ta gumtse dariar da take yi ta juya da sauri da nufin tafiarta kafin ya ci yan garinsu Bata san ta yaya ba, du irin saurin da ta kwasa sai ji ra yi ya damki hannunta a karrona biyu kennan ya juyata a lokacin da bata shiryawa hakan ba ya hade bayanta da jikin garun kofar dakin Mah kafin ya matsota matsewa irin ta gak da gak din nan yana mai bin color din dake cikin idonta dake yawo dan tsoro da firgici ya kasa tsayawa waje daya sai wulwulwul take kafin ta zarro ido sakamakon hannun nata da ya riko ya dago shi sama ya jinginar da shi a jikin kirjinta.....watau yau ita Muneerath yar gidan oga ce hannunta cikin na kato sannan a jingine a saman kirjinta wajen da mamanta suke, harma rabin hannun nasa na gigar cikinta........'Ta faru ta kare.............' a yanzu ta san babu mai rabata da abin kunya sai Allah, firgicin wannan ya sakata takarkarewa ta kwala ihun da ya saka Mah zabura ita da Iman suka yo waje domin ta dawo tana dakinta tare da Iman so take ta shiryasu tafi wajen likita duda Pah yace shi ba zai je ba Sunna fitowa basu ganta ba sai da Mah da sauri ta leka ta ganta kafin ta ga bayan Hanja , Muneerath a haukace take fadin" Wayo na shiga uku na lalace dama a hawai ya taba min hannu yanzu kuma ya rike min hannu a kusa da abin nan nawa Mah walahi shine, kur'ani shine innalilahi wa ina ilaihi raj'une dama idan ka ce kai zuwa zaka yi ka yi gaban kanka sai ka hadu da ikon Allah, yanzun idan oga ya gannni da katon ciki ina zan shiga da raina da gorinsu? Wayo Mah ki raba mu walahi daria ce ta kubce mini dan hannun nasa kamar ba na mutun ba shine ya ji haushi ya murde min hannuna haka ya shake ni a makarantarmu kuma ya shuna min zaki" ......Ikon Allah,walahi tunda mamansa ta haife shi kukan jirgi kawai ke masa ihu a kai kafin a saka yannayi na rashin ihu sai wannan yarinyar mai kama da mahaukata, Yanzu in ba rashin hankali ba shi zata kalla ta dare? To uban me ta gani a jikinsa?, Wai ta ganshi a accenseur ta shiga bata ko dar dar da shi? Kuma shine ta juyo ta fashe masa da daria, yanzun kuma tana cewa shine shine ya yi me? Shi fa yana ta kira kamar da wasa Mah ta ki daga masa waya ya saka shi zuwa gidan nan yau, idan ba dan wannan ba shi da ba wanda zai ganshi walahi shine wannan Bukekiyar ke neman haukata masa dodon kunne? Mah ta dora hannunta saman damtsen hannunsa zuciyarta cike da adu'ar Allah ya sa ra iya sasauta fushinsa dan har wata jijiya ta tsaya masa a gaban goshi a sanyaye ta ce" Khalb menene haka zaka ji mata ciwo fa kanwarka ce" Da sauri ya cika jikinta ransa a bace ya ce" Mah du kece,, du kece kika sa muka zo da ita gashi tana so ta hana min kwonciyar hankali, ni ban taba kai hannuna kan mace da nufin haka ba sai a kan yarinyar nan,ta bi ta adabeni sai da zuba min ido.....maida ita zan yi, ba zan iya ba idan ba haka ba kuwa karya mata wuya zan yi!" A tsorace ta yi bayan Mah gabanta na dukan tara tara a kasan zuciyarta tana alkawarin gabanan ba ita ba shi ko gaisuwa ba zasu kuma yi ba! Yana gama fada rai bace ya yi dakin Mah Daga Mah har Iman wani irin mamaki ne ke neman kashe su, kai ikon Allah bama iman da ta yi mutuwar tsaye cike da mamakin wannan lamarin, wai HANJA ne ke wannan fadan da haki dan wannan yar yarinyar ta tsankwale shi? Wai dama yana doguwar magana haka da rikicewa? Wai dama Hanja din da ta sani yana irin haka? Mah, Mah, Mah tama rasa me zara yi tunani, a hankali ta janyo hannun Muneerath tana kallonta da wani irin yannayi a hankali ta shafa gefen fuskarta a sanyaye ta ce" Ke tarihi ce, baba, Muneerath......ni na san ba banza ba kika shigo duniyata, Muneerath fada mini ta yaya hannunsa ya kai kan naki na farko da kuma na yanzu? Dan Allah daughterna ki fada min a nutse ta yadda zan gane komai kin ji?" Fiki fiki take da ido cike da tsoro tana kallon Mah da Iman kafin ta janye dan kwalinta daga kanta dan ji rake wani kaikayin eahala kamar mai kwarkwata ta shiga fadin " .................. Baban abin takaicin wasu gigitatun mazan shine ......basa son masu rarashinsu........su fa mataye masu haye masu ke kashe su, watau wasu mazan infa suke shan wahala a nan wahalarsu ke taruwa ta tsaya, da yawan wasu mazan sun fi so ki ja su a kada, ku kada aljihunsu, ki hauda masu hawan jinninsu, domin gani suke idan ba haka ba kikai masu gaskiya yawa ne, a tunaninsu a gaskiya mace bata mace sai idan ta ja su a kasa......a nan suke yarda cewar yes ke din wata hamshakiyarsu ce, giyarsu ce, lalumin zuciyarsu ce ........................ 11/14/21, 12:51 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 3锔忊儯4锔忊儯 Muneerath ta ce" Mah kin ga daga Allah ba wani ni ban ce ya taban hannu ba, daga maida masa wayarsa da ya ara min na yi kiranki shine ina mika masa na ga ya taban hannu kuma ina gannima na warce hannuna...." Da sauri iman ta matso ta ce" Wayarsa ya ara maki?" Muneerath ta dan kaleta sakalau gannin yau ta mata magana da kanta ta kebe baki ta ce" to da da wata waya kike so na kiri Mah ni da na bar wayar a daki?" Wata irin ajiyar zuciya ta sauke tana gyada kai cike da mamaki Muneerath ta dora da fadin" tun a nan na shiga tunanin kin ce min idan na ga ko hannuna za'a taba na kiya dan ta haka suke fin karfin mutun har ya samu ciki sai na shiga tunani, kuma sai na yanzun da ya min walahi daga shi babu wani taba min hannun kuma" Mah kawai kallonta take , daga bisani ta ce" Muneerath, je ki ci abinci kin ji, ga imanma yanxun take ce min yinwa take ji ku tafi ku ci abinci" Iman ce ta girgiza kanta da sauri ta juya ta shige accenseur tana fadin" Aa na koshi" ta dana hankalinta tashe cike da rudani, tabas fada ta ga sunna yi, aman darajar yarinyar nan

Chapter 19 of 42