Share this page
abinda ke faruwa har aka gama sannan ya mike tsaye Sarki ne da kansa ya fara furta" MASHA ALLAH, ALLAH YA JA DA RAN SARKI HANJA MUHAMAD, ALLAH YA TAIMAKI SARKI YA KARE" ai kam du suka shiga maimaitawa hakan ya saka Pah kuma sakin wani murmushin cike da shauki ya bada damar a karaso da akwatin dake hannaun baban mai bada tsaro wa Palas ya duka har kasa ya bude ya dago abin sama Da ido HANJA ke kallon Pah, yana son nuna masa kar ya masa haka Pah ya tsare shi da idannuwansa shima a nutse sannan a sanyaye ya ce" Da bakinka ka furta cewar zaka hau kujerarka idan na tashi sauka ko?" HANJA ya rintse idannuwansa yana jin wani irin yam yam yam tun daga tsinin kafarsa har zuwa kansa, a hankali ya furta" Ya Allah ", a kasan zuciyarsa kuwa ta cika da fargabar wannan ranar harma ya fara tunanin ko dai ranar karshensa yake ganni haka da aka hado masa dukan fargabarsa a lokaci daya? Pah ya karra fuskantarsa a sanyaye ya ce" Ka bani amsa " HANJA ya kalli camerar da aka bude wace ya tabata a yanzu kowani lungu da sako na kasarsa ana haska su ne, kuma tabas ko a dokar daji yana da damar amsar sarautar nan, domin ba siyasa bace bale ace sai an yi zabe, kuma ba yau ba yan kasarsa ke korafin ya hau kan kujera ya ja kasarsu , shine ya tirje kan gaskiya sarauta ba tasa bace, shi ya fi son rayuwa irin ta inci, ya fita lokacin da ya ga dama, ya dawo lokacin da ya ga dama, ya yi barci awannin da ya ga dama ya kwonta da macen da ya ga dama Sai gashi lokaci daya komai na son tsaya masa? Jikin sarki har rawa yake na wannan baban al'amari dake faruwa a masarautarsa a baban dakin taronsa Ai kam masarautarsa ta kuma kafa tarihi an nada sarkin ingila a cikinta, sannan za'a daura auren sarkin a cikinta? Kai abin alfahari ne "HANJA, ka san talakawanka na kallonka, kuma sunna jira su ga shin zaka jagorance su ko zaka ki jagorantarsu? Ka sani idan baka hau ba dole zan maida sarauta hannun Johnny domin na ajiye sarautar kasata a yau, dan na kai gajiya, shekaruna sun ja zan rungumi matata ne mu huta" Idannuwansa da suka yi mugun ja ya sauke a kan fuskar PAH, Ya maida sarauta hannun mutanen da suke da burin korar musulunci a kasar?, Ya maida sarautar hannun mutanen da basu tanadar mata kyakyawan abu ba? Baban budget din Johny shine fara gina gidan giyar da du wanda baya saka albashinsa ciki zai fuskanci mumunan hukunci a gidan horon masarautar, eh lalle ya yarda Pah ya gaji ta yadda gajiyar ta kai shi a yanzu baya tunanin sakamakon dake iya haifar masa Idannuwansa ya lumshe a kasan zuciyarsa ya furta" TAWAKALTU ALLALAH" YAna gama fada ya kai gwuiwoyinsa kasa sannan ya dukar da kansa Kabara aka kwasa, musulmai kennan, inda masu kiran abinsu na coci suma suka fada da dukan karfinsu, wa'inda basu da adini kuwa suka gyada kai cike da ihun murnar ya amsa PAH hawaye na fito masa ya dauki kourone din ta zinari ya dora saman kan Hanja bayan ya yi masa adu'a sannan ya kama hannayensa ya mikar da shi tsaye ya kuma amshi sandar zinarin da aka miko mai kauri daidai misali da kan Zaki jikinta mai kyan gaske sai walwali take kamar ta dauki ido ya kamo hannunsa na dama ya saka masa kafin ya nemi zubewa a gabansa dan hakan kowa zai yi a gabansa Da wani irin hanzari Hanja ya tare shi yana jimke hannayensa a kausashe ya furta" Kar ka kafa wani laifin Abui" Pah ya saki murmushi ga kuma hawaye a fuskarsa shabe shabe ya juya yana fadin" Allah ya ja da kwanakin sarkin kasata" Wata irin busa aka saki tare da doka wata uwar ganga da suka zo da ita ta karfe wace ta bada wani kuka mai karfin gaske dukan wanda yake dan kasarsu ya gane me hakan yake nufi tun dag gida africa gar zuwa kasarsu kowa da yake haifafen kasar ya san me hakan yake nufi dan haka dy suka zubar da gwuiwarsu daya kasa dayar kuwa a tankwashe kusan a tatare sunna masu sada kawunnansu da maimaita abinda Pah ya fada Hanja dake kallon live din da ake haskowa na kasarsa ya samu kansa da lumshe idannuwansa lokaci daya yana jin dukan lamura na sarauta na hawa kansa na ratsa jinnin jikinsa da bargonsa harma shi HANJA iza ta sarauta ta shige shi lokaci daya furucin bakinsa suka yi masa nauyi a nutse ya iya daga hannunsa na hagu kawai ya yi nuni da sunna iya tashi , wanda hakan ya tabatar masu ya amsa ya kuma hau Ai kam daga nan shagali ya kaure a kasashe Da yawan sarakuna suka fara aniyar zuwa kasata dan taya murna sannan su halarci daurin auren HANJA MUHAMAD tare da gannin wannan amarya mai kashin arzikin da ta janyowa kasartama arziki ba gidansu kadai ba馃グ 11/14/21, 12:54 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 6锔忊儯7锔忊儯 Ba EDDITING Kafin kiran sallar magariba DUBAN al'uma suka shaida daurin Auren MUNEERATH yar gidan Oga da HANJA MUHAMAD Sarkin kasar ingila, bisa sadaki mai albarka da kyautar uwa da uba mai gigita tunanin bawa Ana daurin aure a waje ne a cen cikin gida Gimbiya da jakadiya da yan rakiya sun gama shirin zuwa dauko amarya a kawota masarautar kafin a daga da ita, domin a yanzu HANJA ya fi karfin ya kuma zuwa da kansa ko dan nauyin da ya hau kansa da irin bakin dake tare da shi Ana gama daurin Aure Oga ya fashe da kuka yana talabe haba cike da tsoron Allahn da ya darsun masa ya shiga kallon Salihu ya ce" Salihu gaskiya ne dare daya Allah kan yi bature, yau gani ni Oga nine sirikin sarki? Yarinyar nan da ta tashi da maganar sarauta munai mata gani gani ashe itace sarautar gaba daya? Ka ga yau Salihu ni ogo nine ka kawowa kujera na zauna bayan a da gware muke da kai? Kai jama'a wayo duniya" Salihu ya ce" Oga ai daukakar kennan, Allah ya baka kai dai ka gode kawai, yaya maganar boyewar yanzun mu je da makadan su shaida mijinta ta runguma dazu?" Oga ya harare shi ya ce" Ai talaka yake gudun a fadi ba Muneerath ba, dan uban mai cewa ta rungumi kato ya gwada mana ya ga ikon Allah, makadan nan ce masu su shiga gaban motocin nan da aka ce a ciki za'a maida ni gida ni oga su kada min Kun gani Kun gani a kwalelen ku, oga ne wannan, kun gani kun gani a kwalelen ku, yar oga ce wannan!" Salihu kam jirgi daya ya kawo su dan haka ya juya hankali kwonce yana baza babar riga da rawaninsa ya tafi dan isar da sakon abokinsa washagale wale dinsa ______________________________________ Tartsatsin ihun da ta saka a lokacin da gidansu ya dauki shiru domin duk masu hayaniyar nan har matar oga fitar da su aka yi waje kwata kwata cewar kar su dami sarauniya Muneerath, daga mama sai matar yayanta da ta saka aka shigo mata da ita sun saka redio gaba sai zarar ido suke, ga saudat gefe rike da waya ta buda data ta saka duka amon wayar ta zauna a kusa da Muneerath din ta ajiye tana fasarawa su Mama da suka cika da matsanancin mamakin abubuwan dake faruwa , inda Muneerath ta yi likimo tana saurare domin ba fa haukacewa ta yi ba, ba kuma a shok take ba, tana dai tsoron buda ido a mata caaaaa ne ya sakat yin likimo din nan dan ta kula idan ta nuna a hayacinta take sai mama ta fara wanka mata marin yarda kato ya rungumota ya shigo da ita daki a gaban al'uma ba kunya ba tsoron Allah, ita kanta takan rasa me yake damunta da zarar ta yarda ya tabata an kare yanzu zata yi mukus da baki Sunna sauraron ne har aka kawo inda aka kwashi maganar shaidar daurin aurenta da shi, wannan ya sakata fadowa daga kan kujerar ta saka masu ihun da ya saka Saudat sakin wayar hannunta ta mike a zabure, hakama mama ta saki redion ta fadi kasa itama ta mike tana toshe kunnayenta sunna kallon ikon Allah inda Muneerath sai da ta karasa wajen kafet sannan ta fadi kasa ta shiga shure Shure da birgima a kasa tana ihun ta mutu ta lalace ta ce" bana so, walahi bana so, kasheni zai yi, zaki ne da shi, sai son rike min hannu da rungumeni, walahi ba zan iya zuwa wani garin zaman aure ba, aikina fa? Iyayena fa? Walahi Oga da baya sona? Du cikin y'ayan nan ya rasa wa zai yiwa auren dole sai ni? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une na shiga ukuna , tsoronsa nake, tsoronsu nake yo su dukansu, kuma Iman fa da take sonsa dan ubanta? Wayo na mutu ni Muneerath kennan na cuci Freind ko? Na ci amanarsa?" Mama ta nufi wajen waya tana fadin" Aa bari dai ki shiga uku yanzu ina zuwa" Da sauri matar yayanta ta ce" Kar mu yi haka da ke Nana, kina gani fa a halin da take ciki fa, dan Allah kar ki dauko abin dukan nan, yanzu fa Muneerath ta fi karfin ko ihu ne bare duka" Mama ta zarro idannuwanta tana fadin" A kan wani dalili ta girmi duka? Dukanta zan yi na zaune yar banza na huta da sangarta da lalaci da iya shege, to kar ki so shin mana kema ubanki ba aureni ya yi bana sonsa ba? Gwarama shi ai , Muneerath ba sarkin ingila ba ko ke suka nada sarkin kece a gabana ni kuma uwarki, walahi ki mike a burgimar nan ko na fasa maki jiki yanzun nan !" Kanta ta dan dago dan gannin an dai rike maman ko? Dan walahi bata son duka a rayuwarta sai in ta kama dole, aure ne dan tace bata so sai a daketa? In ba mamanta ba harda gori? Ina ita ina Hanja fisabililahi? Saudat ta karaso da sauri tana kamata tana fadin" Ba kuka bane mafita MUNEERATH dan Allah ki tashi haka mana, Hanja ne fa, ke da kanki kin san yana son ki, ki duba ki ga irin matan dake bibiyarsa du ya saka kafa ya shure ya tardo ki har anguwar nan ya nemi soyayarki? Muneerath Hanja ne fa da muke barin jiki idan yana waje, dan kawai kina jin haushin abinda ya aikata ne wannan kuma ba ke kika isa ki hukunta shi ba, ya nemi yafiyar ubangijinsa a wuce wajen aman ki daina maganar wai bakya sonsa Cikin muryar kuka ta ce" Ai damuwar kennan saudat, damuwar kennan, a kasarsu ne ake labewa da bindiga a harbe mutun, a kasarsu ne ake tareka a kashe banza, baka yi laifi bama an kasheka bale ka yi? Na tabata daya daga cikin tsinanun yan matan nasa zata sa bindiga ta kasheni kuma ta kashe banza dan ba yanda oga zai yi da ita!" Ka zo na zo aka yi da gimbiya da makarabanta da su oga dake baza babar riga yana turo hula gaba Fitowa ya yi ya yi tsaye a anguwa ya juya ya kuma juyawa ya bada damar a fadi abinda ya faru Ai kuwa aka fada da babar murya inda dunma wanda bai ji ba ya ji, kafin ya nufi wajen jakadiya dake daria tana jiran ya iso Yana zuwa ya shaida mata cewar yana zuwa bara ya fara shiga gidan Ai kam haka ya tardo ana balin nan, dan haka ya ja ya tsaya yana karewa fuskar matarsa da furucinta fahimta, har ya gane cewar koda tana fushi da maganar daurin auren to fa bata kai wajen da zata jigatashi ba, dan haka da kwarin gwuiwa ya je ya nemi da matar yayan maman su Muneerath kan ta kau daga rike mama da take ta barta ta karasa wajen Yar ogan dan Allah Ai kuwa rana kaucewa MUNEERATH ta dago kai, Gannin da gaske an saki mama ta mike tsaye zurbat daga borin da take tana zarro ido da gudu ta zagaya bayan oga ta labe tana leken maman dake huci ta ce" Kai kuma a kan me ka daurawa y'ata aure kai tsaye haka? A kan kudi ne ko Oga?" Oga ya girgiza kai da sauri ya ce" In a kan kudi ne na zama buta nana kowa ya shiga bayi da ji a tsarta min dati!, Gani na yi abin ya yi yawa, ana rungume a gabanmu tsakani da Allah , a gabanmu an yi a cen, an kuma maimaita a nan, a matsayina na uba mai kiyaye darajar y'ayansa na ga gwara na san da fatiha ake haka ko?" Da sauri Muneerath dake bayansa ta ce" Oga Allah daya ba da wata manufa ba yake yin haka fa, asalima su gaisuwarsu ce haka walahi Oga shine dama tun a cen kake ce min haka na zama dama yar iska ce ni baka sani ba? Walahi ni ba yar iska bace Allah".....ta karashe tana fashewa da kuka tana kara labewa a bayan Oga Oga ya ce" Yanzu dai ai du gardama ta kare da tonon asiri du ya kare, inma wanene dan iskan cikin ke da shi ba shikenan ba an yi an gama, kin ga motocin gidan sarki ne suka zo daukarta, dan Allah ku rufa min asiri ku shirya ku tafi, ni kam banki zan je na zuba dukiyar cen kar a biyo dare a kashe ni, domin idan muka zauna na fada maki abinda aka kawo dukiyar auren yar nan sai kin ji kamar ki haukace walahi" Da kyar dai ya iya samu ya lalabasu da shi da su Saudat har akaiwa bakin iso suka shigo Su da kansu sunna jiran shigowa su tardo wata aljana dan kyau suka yi kicibus da Muneerath, ba wai dan tana da muni bane, no, ya kasance ne idan aka ce ga matar sarki dole ka kala kuma ka yaba Wanka kawai mama ta tsareta ta yi kafin ta saka abayar da suka zo mata da ita su luluba mata alkyaba mai masifar kyau tana walwali sannan suka aniya yi mata wanka da ruwan turare suka tarkata suka tafi aman banda mamansu domin sam ta ki binsu ta ce gaskiya ita kunya take ji ba ga matar yayarta ba, ta tafi kawai Allah ya kiyaye hanya Sosai suka rungume junna da Muneerath tana ta faman fadin dan Allah ta nutsu ta bar magana sam sai a gaban idon sani, ta yi hakuri ta karbi tata salon rayuwar a haka zata ci riba A nan ne Gombiya ta fadi maganar da ta sanyayar da gwuiwar mama ta saka mata madaukakin tsoro domin ta fada mata cewar" Bafa salama bace Hajia, kin san ba'a daura auren sarki bai kwonta shi ba, wannan ne kadai ya sa zamu mikata turaka daga nanma domin ko shirin amarya bamu yi ba tukunnan , har sai ta fito a turaka zamu dawo da ita gabanki da masu gyaranta ki shirya abinki fa kanki ku yi kyakyawar salama sannan a rakata kasar mijinta domin ko shi a yanzu ba zai so zuwa da ita kai tsaye ba tare da ya san me zai tarar a kasar tasa na tarbarsa ba, kin san rayuwarmu mudin ta sarkinmu ce, haka ta sarkinmu mudin tamu ce" Sosai kwallah ta saukowa mama, tana kallo aka tafi da Muneerath wace ke ta kumbure kumburen an saka mata hannu a riga wai za'a shafa mata humura mai mayotte, ko a me suka dauketa? Ita bata iya shafa turare bane ko me? Kyale su ne take yo su dukansu, so take ta je ta same shi ya bata takarda! A tsakiyar Gimbiya da Gimbiya mai dakin tsakiya take Sunna rike da ita sosai har suka iya ratsa dogon coridor din da zai sada su da kofar turakar da aka yi gagagwar zuba dukan abin bukata a lokacin da Pah yake shaida dole su kwana dan ba zasu shiga kasar a yau yau ba, bama sa so a san tafiyarsu domin akoy hatsari mai girman gaske Hakan ya sa bayan sun dawo daga sallah aka masa rakiya dakin da bai san me zai yi a cikinsa ba Tunda ya shiga ya ja ya tsaya a gaban katon windows din ya harde hannunsa daya a bayansa ya kurawa wajen ido, har yanzu da rawaninsa a jikinsa da shadarsa domin ko alwallah da ya yi yana gamawa aka maida masa nadinsa, ga wata jaraba da aka bashi a jus Pah da kansa ya bashi wada bai san ita ce ta hargitsa yanayinsa ko kuma dan ya jima bai sadu da abin bane ya saka abinsa ya tashi ya mike masa sambal har yake neman hanna masa sukuni bayan zuciyarsa cike take da tunani, da baban alhinin irin abinda ya tunkaro rayuwarsa ba shiri ba tare da ya shiryawa hakan ba, a yau shine SARKIN kasarsa, sarautar da yake gujewa ta same shi, sannan a yau shine ya yi aure da macen da bata bashi amsar tana sonsa ko akasin hakan ba, haka kuma a yau shine tsaye a kasar da ba tashi ba ya ga duka wadinnan abubuwan ba tare da Mah dinsa a gefensa ba, watau Pah ya samu lagonsa ya daka son ransa babu mai rarashins, baima isa ya nuna yana da bukatar rarashin ba domin ya hau wajen da babu mai rarashinsa sai ko matarsa wace baya tunanin in yana gabanta, ya cika da tunanin shin a ina take? Me take? Yaya ta dauki maganar cewa shine mijinta? Yaya take tunanin rayuwa da shi har karshen rayuwarsu? Dan bubugawar da aka yi ya saka shi dakatawa da tunaninsa aman kuma bai juyo ba Daga bugawar nan shiru ne ya biyo baya ba'a kuma yin wani bugawar ba sai kamawa da aka yi aka bude kofar aka shigo Ido ya rintse cike da mamakin wannan kuma wata irin dabi'a ce ta shigowa ba tare da an baka izinin hakan ba? Shin shima yana cikin al'adunsu ne ko me? "Asalamu alaikum" ta fada muryarta na rawa gannin sun juya sun barta sun ce ta shigo nan gashi ta shigo ta ga mutun da rawani kar dai dakin sarki aka kawota ya mata nasiha? Wayo Allah da sai ta maka Selfi da Shi koda a wayarsa ne dan ta tanadar a wajen ajiye hotunnanta na tarihi A hankali ya juyo yana jin yadda zuciyarsa ta buga sakamakon jin muryarta cike da mamakin anya ita ce kuwa? Waye wannan ya masa wannan gift din mai girma da daraja? Alkyabar dake jikinta har tana sharar kasa ya fara saukewa dubansa, kafin ya sauke kan dan kululun abin alkyabar dake ta rawa a gaban goshin nata dan ta sada kanta ne ba'a gani Idannuwansa ya lumshe yanna jin yadda zuciyarsa ke fama da luguden kida , wannan dokawar da zuciyarsa ke yi anya ko dora masa couronne din nan da aka yi ya saka masa haka kuwa? A hankali ya ringa takowa da takun kasaitar da ya hau kan takun bijimin namiji ya bada kala wajen haska taurarun sarki HANJA har ya karaso kusa da ita kadan kafin ya saka hannunsa na dama wanda baya rike da sandar ya dago habarta a hankali yana kallon kwayar idannuwanta da ta zazaro waje gaba daya a sanyaye ya furta" MY WIFE " Wani irin abu ya kuma tsirga mata wanda nan take ta ji tamkar fitsari zai kubce mata hakan ya sa ta matse kafarta da kyar , muryarta na rawa cike da mamakin dama suma sarautarsu ana nada rawani tana kallonsa da madaukakin mamaki ta ce" You? " Hanja ya lumshe idannuwansa yana kallonsa muryarsa cen ciki yana kallon fuskarta ba digon komai na shafar kwaliya ko wani abu, sai sansanyan kamshin da bai san me yasa yake son ya ji shi irin mugun jin nan ba domin sai wani irin sanyayar masa da gabai yake yana ta saka shi rawar zuciya, ya kure lubunnanta da kallo da irin yadda take dan son janye habarta daga hannunsa a sanyaye ya kuma furta" Can i?" Ifannuwan nan nata masu ruwan na mage , watau masu color da suke karra yin lumlumlum din ni'ima da hasken farin cikinsu ta yiwa luuuuiii kafin a hankali ta budi bakinta da jiyar furta masa tambayar me yake tambayarta idan har zai iya yi? Sai ta samu kanta da hadiye maganar gaba daya a cikin cikinta a lokacin da ta ji wani irin abu mai shegen laushi, bayan shi ba auduga ba, batama san da me zara kwatantashi ba, yana fitar da dadadan kanshi da dumi dumi ya hade da nata leben da ko man lebe bata da shi ya yiwa rikon alewar zaki mai sunna Manta uwa A hankali ya shiga tsotsar lebunanta idannuwansa lumshe har ya samu ta bude bakin nata dan tsabar kaduwa da zarro ido tana kallon girarakinsa , ya samu damar riko harshenta a bakinsa yana tsotsa hakan ya bata damar kuma zarro ido tana kallonsa kafin ta ji ya janye alkyabar dake jikinta ta fadi kasa gaba daya a hankali ya shiga yin baya baya da ita har ya danganata da jikin kofar da ta rufe, du bai bata damar fahimtar me suke ciki ba ya yar da sandar dake hannunsa ya saka hannun yana tatare diguwar abayarta kafin yake dora lalausan hannun nasa a kan cinyarta a hankali ya shiga shafawa ya shiga kokarin hawa sama da hannun nasa har ya kai wajen lafafen cikinta , nanma ya dan shafa a hankali wanda hakan ya saka Muneerath sadakarwa ta fara son tataro dukan ihun dake cikinta dan kurma masa shi ko zai saketa kar ta masa fitsari a jiki, inda shi kuma gaba dayansa kansa ya tsoshe a hankali ya kara yin sama da hannunsa har ya kai wajen mamanta da ko bra basu bari ta saka ba ya dora a sanyaye a saman maman nata ya shafa, ya kara shafa kafin ya riko dan kan a hankali ya dan mulmula kan wanda hakan ya saka MUNEERATH sakin..... ............ Iskanci ya tabata a gare ki yau dai yar gidan Oga bayan oga yana cen banki yana faman irge鈽癸笍鈽癸笍鈽癸笍鈽癸笍鈽癸笍 Ku ji su, sun dage sai na kai karshe ko? To ba da ji ba jifan tsohuwa馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀 11/15/21, 12:54 PM - Ummi Tandama馃槆: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 6锔忊儯8锔忊儯 Saura kiris馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎 Mulmulan kan da ya yi dan ya gane me yasa bashi da tsini ya saka Muneerath zarro ido tare da sauke wata munafukar kasalaliyar ajiyar zuciya ta yi raf da hannun nasa dake cikin rigar, ya ja , ta ja tana tana ta son ta ankarar da shi ya fa saketa me yake mata haka ne, dan Allah ya barta kar ya ilatata, kwakwaluwarta da zuciyarta na mata bugawar da take jin zuciyar tata zata kuma kokarin balowa ta fito daga kirjinta Rigar tata ya kama da hannayensa biyu stil ya danne kirjinta da nasa dan kar ta kwace lebenta da yake yiwa tsotsan diban albarka, ya shiga daga rigar har sai da ya mata shamata ta arziki kafin ya cire bakinsa da sauri ya zare rigar gaba dayanta sannan ya zuba mata narkakun idannuwansa a jikinta Daga ita har shi ido suka zarro,, lokaci daya ta kurma ihu ta duke tana rufe mamanta da basu da wata girma sosai dan kiwa Muneerath a wajen da ta fi auki duwawu ne dima dima, maman basu da wani girman

Chapter 39 of 42