Share this page
ya nufi wajen kofar Iman da ita, ba dan komai ba sai dan kar ya yi magana a gaban Saudat wace take kasa da shi ma'aikaciyarsa Jikin bangon kofar Iman din ya turata kadan hakan ya sa ta hadu da Bangon tana rintse idannuwanta domin har ga Allah ita idan yana cikin halin nan tsoronta daya kar a samu matsala ya dankareta, fada da namiji ba riba gashi namiji mai aljanu idan ya riketa bata san yaya zata yi da ranta ba hakan ya sa a rikice ta yi gagawar rufe ido tana kuma kai hannayenta dan kare fuskar tata Huci yake tamkar kububuwa Gaba daya ya gama hargitsa yannayinsa Fuskar nan tasa a hade take ta yi jajajir kamar wanda aka tsoma a ruwan zafi ya silgeta Lebensa kuwa sai shan tauna yake dan tsabar balakin dake kan harshensa A dake ya ce da ita" Me kike so da ni ne? Me yasa ban isa na saka ki ko na hanna ki ba?" Munnerath jin yana mata tambayoyi a hankali ta buda idannuwanta Gabanta ne ya fadi sakamakon idannuwansa da ta kalla cikin ido, haka kawai ta ji kirjinta na dokawa kafin ta cire da sauri, sai dai bata idasa cirewar ba ta dawo da duban nata wannan karron a hankali tana mai son rintse idannuwan tana kuma shakar kamshin jikinsa A sanyaye ta ce" Me na yi kuma?" Hanja ya lumshe idannuwansa dan a yanzun da ya tsatsareta sai yake jin fushin nasa na yin kasa kasa a hankali Hajan ya sa amon muryarsa ya sasauta a lokacin da shi kansa bai fahimci haka ba ya ce" Me yasa ku yan africa bakwa bada amsa idan akai maku tambaya sai dai ku mayar da wata tambayar ne?" A hankali Muneerath ta dora dubanta a kan damtsen hannunsa da ya cika ya tumbatsa a hankali ta dan yi murmushi ta ce" Kai fa yaya Hanja, to kaima yanzun ba tambayar bace ka maido da ita ba? " Gefen kunnenta mai dauke da dan saje kwontace a kusa da kunnenta wanda bashi da tsayi sosai aman ya kai rabin kunnen nata kuma bakinsa sosai ne gashin nata hakan ya sa kalar fatarta ta fi shi haskawa, ya kurawa ido yama rasa me zai ce mata Gannin zata juyo dubansa ya saka shi sauke ajiyar zuciya a hankali ya ce" Me ya ce maki?, Dama so yake ya lalata maki tarbiya ko? Ko kuma kema irin mai biye biye kowani shara ne?" Munnerath ta kwashashabe fuska a hankali ta ce" Wane? " "Ya Rab" shine abinda ya fada a sanyaye kafin ya ce" Attahir " Da ba dan ta san waye attahir ba da ba zata iya cenkowa ba, a hankali ta ce" Cewa ya yi yana so na fa, kuma shi din ai ba lalatace bane" Dole Muneerath ta ringa tunanin ko dai aljannu ne da HANJA, domin yanzun suke magana ta laluma aman daga fadin haka ya shiga fada har yana rintse ido yana hade magana biyu , a fusace ya ce" In ji wa yace ba lalatace bane? Ya rasa wa zai ce yana so sai ke?, To zan kore shi na ga a inda zai ganki! Walahi ki kiyayeni Muneerah bana son shirmen yayume yayumen nan, ki bari idan na maida ke garinku ki kula maza dari ke ta gano ! Aman ba zaki bata mana sunnan gidanmu ba!" Haushi ne ya shiga turnuketa, idonta ya fara rufewa dan fa ta tsani fa ya ringa nuna wani in ta je garinsu ta bude baja kolin iskanci, hala bai ga yaya tarbiyar nasu garin yake bane ko meye? Bakinta ta tunzuro ta bi ta kasan hannunsa ta juyo ta ce" wollah ka ji tsoron Allah, wajen cin abincinutun dan ka raba shi da shi ribar me zaka samu? Koma lalatacen ne ina rayuwarsa ce? Kai dai sai dai ka ringa korar mutane kana masu fada ba gaira babu dalili? To ai kaima da Allahn ya baka ba dan ya fi sonka a kan sauran bayinsa bane! Idan ka kore shi ai Allah zai bashi wajen da ya fi wannan, kuma da kake cewa ka maida ni garinmu na yi maza dari ai ni ba yar iska bace ba kuma yan garinmu basa yawo da bingilin sket basa lalata a bayane dai ehe! Kuma Allah na gannin mutun, ni a maidanima na koma gaban Oga !" Ido da baki da hanci gaba daya ya bude yana kallonta hakama Iman dake tsaye jikin kofarta ta leko ta ya kofar nan ta saki baki da hanci tana saurare Da ido ya rakata har ta kusa shiga kafin ya zarro ido da ihu ya ce" Muneerath dawo min nan, zo min nan yanzu yanzu!" Muneerath da ta saka kafarta daya a dakinta ta makale kafadarta tare da turo baki ta shige dakin ta turo kofar tare da murza ky tana fada a bayane cewar" Haka kawai ka ringa wani cewa zaka kori mutun ka kore shin mana, kaima ai sai a kore kan malan!" Saudat da ta gama saka takalminta a tsorace kar zata fashe da kuka ta ce" Muneerath ni dai ki raka ni na koma dakinmu na hostess na fasa kwanan a nan, yanzu Muneerath bakya tausayin kanki kika yiwa Hanja haka? Zai hada har ni ya kora saboda wannan abin da kika yi, yanzun so kike ya kashe mu ?" Munnerath ta yi turus tana kallonta, tsakani da Allah saudat kuka take hakan ya sa ta fara tunanin to wai meye na tsoro a jikin Hanja?, Ita walahi hargaginsa da daure fuskarsa du basa ce mata komai, a gidansu meye babu? Akoy mafadatan da asubar fari suke farawa basa dainawa sai duhun dare, akoy kuma wanda idan mutun zaku kashe ba zai kale ku ba dan bakin hali, au dai bambancinsu ba shiga sabgarka zasu yi ba idan suka shiga kuma a fito a caskale ne a ba hamata iska!, Shi kuma sai yana nuna ya mayar da ita kasarta ta je ta aikata abubuwa kamar wata yar iska? Gwuiwa a sage ta ce" Saudat kali fa, to ba shine ya fara jana ba?" Daudat ta dafe kunci ta ce" Baki da hankali?, Ko me ya maki ai daidai shine ko?" Munnerath ta tabe baki ta ce" Ba inda zaki je, idan dan ina gidansu ne za yana wulakantani ai zan samu Mah na ce a maida ni ni na gaji ya ringa min fada dan ya ga kato ne shi !" Hanja kam abin gaba daya fin karfin tunaninsa ya yi hakan ya sa tana kulewa ganninsa a haukace ya nufi matatakalar gidan da rabonsa da hawa ta nan har ya manta ya shiga tatakawa da gudu gudu yana bale boturan rigarsa domin ji yake kamar ana zuba masa ruwan zafi, gaba daya ji yake kamar zai summa, bai san meye wannan ba, bai san me ke damunsa ba, abinfa dai ya sani shi da Attahir Allah ne kawai zai raba su, baya gannin laifin Muneerath dan ita yarinya ce yana iya koya mata yadda zata wulakanta shi, aman shi malamin shi zai samu ya koyawa hankali, ba zai lamunci wannan haukan ba ba zai iya ba Nan da na ya sauko daga sama wanda hakan sai da ya tsorata Mah dake zaune rike da result dinsa wanda basu samu komai da ya shafi zazabi ko wani ciwo a cikin jinninsa ba, jira dai sule su auna bp dinsa da matsalar zuciya dan su ga abinda ke saka shi bugun zuciyar nan Gaba daya suka mika Banda Pah da ya kuma tsura masa ido Wajen t茅l茅phone ya karasa ya dafa wayar ya shiga dadana number office din PDG na a茅roport Nan da nan aka daga Hanja da ya murza gaban goshinsa ransa bace ya ce" Ka duba sunnan Attahir lawan ka ga me kampani ke binsa ko yake bi" Da sauro mutumen ya shiga dubawa, daidai Pah ya taso ya karaso wajen wayar ana fadawa Hanja A hankali ya saka hannunsa ya janye wayar ya kanga a kunnensa ya ce" 11/14/21, 12:52 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 4锔忊儯7锔忊儯 "s ok" kawai ya fada ya ajiye wayar yana mai tsatsare Hanja da kallo Shi da kansa yanzun kuma sai tausayi da kaunar yaron nasa ke neman hanna masa kwashewa da daria, Mah har ta fara sharar hawaye dan yannayin nasa baya mata dadi gata dama mai kuka a kusa A hankali Pah ya ce" Me zaka yi?" Hanja da ya cije lebensa yana kallin Pah a kan me yasa ya kashe masa kira ya buda bakinsa da kyar ya ce" Korarsa zan yi!" Pah ya mika hannunsa a hankali ya kami na hanja ya nufi wajen kujera da shi bayan ya yi alamu kan a basu waje hakan ya sa kowa ya yi gagawar kama gabansa Zama ya yi yana kallonsa a hankali ya ce" Cire rigar" Hanja ya Kali rigar jikinsa ya ga har zufa ce ta wanke masa rigar fa, a hankali ya cireta yana jin kansa na sara masa ya lumshe idannuwansa a hankali ya kuma sada kansa Pah ya sauke ajiyar zuciya a sanyaye ya ce" Ba'a yi masu garaje su, baban damuwar idan suka yi niyar rike wuyan mutun komai tsufansa, kudinsa, mulkinsa, takamarsa, gatansa sai ka ga ya dawo yana walagigi kamar mai shan giya bayan shi din ba dan maye bane, dayar matsalar kuma itace ba kowace mace ihu ke tafia da itaba, ba kowace kyau, kudinka, ko isarka zai sa ta yi flln a soyayarka ba, Watan kamar da wasa sai ka ga kaine sarkin an kuma sai ka mata fadanci, watan ta fi lu'u lu'u daraja , irinsu ne idan ka kilace su ka gama samun nutsuwar duniya ka mutu kuma ka tarda alkhairi domin sune masu kaika ga aikata alkairin da zaka shiga aljana gibe kiyama, matar kwarai itace abar alfahari ga namijin kwarai" Hanja kallon Pah yake, gaba daya zai iya cewa a baibai yake daukan maganarsa baima gane ina ta dosa ba dan haka yake dan murza hannunsa so yake a gama masa nasihar ya tashi shidu gani yake idan ba balbalin balaki suka yi da yarinyar cen da wancen ciki caka din ba ba wani sauki da zai samu na rainin wayon da take masa Pah ya ce" da yawa na rasa abinda suke so dan sun kasa gane meye suke ciki da zuciyarsu, da yawa na afkawa da fada da kokawa har su bata rawarsu da tsale, Hanja shin ka kuwa ga abinda kake zama a gabanta? Famanka ka kai mata duka bayan idan ta jigata kaine zaka fara hakacewa, so kake ka mata ihu maganarka ta girmami tata karfi da yaji bayan a ruwan sanyi take soyeka tsaf a tanda, kali fa yarinyar nan jikinta ne ya debeta domin ko kiriniyar masu shekarunta bata da ita dan a milieu din da ta mike bata san haka ba, me yasa kake neman nesa bayan ga amsa a kusa da kai?, Sai an maka ruftawar da kudinka ko mulkinka ba zai hanna ka kwonta a gadon asibiti jinya ba sannan zaka ankara ka farka ka farga?" Hanja ya sauke ajiyar zuciya a hankali yana kallon hannayensa , sannu sannu ya shiga tariyo abubuwan da yake yi a gaban Muneerath, walahi sai wata kunya ta nemi hanna masa hada ido da pah, sai dai ba zai yi haka ba zai hada ido da shi ko dan ya nuna masa cewar bafa abinda yake tunani bane ba fa, haba meye yake damunsa haka ne? Dole ne iyayensa su yi tuninin da ba shi ba a kansa, yanzun tsakani da Allah meye hadinsa da yar nan da har zasu ringa yi masa irin tunanin nan? , A nutse bayan ya mayar da bacin ransa a lokacin da ya gama gannin a kan mema zai wani damu wai? Ya ce da pah yana kokarin mikewa ya dan dafe gefen cikinsa rike da rigarsa ya ce" Na rasa macen so sai wannan? Ban taba yin facing din fitsarariya irinta shi yasa nake samun kaina a irin wannan yannayin, aman gabanan zai kasance tsakanina da ita relation ce ta yaya da kanwa a cikin gidan nan kamar yadda tsakanina da Iman yake, idan mun fita wajen aiki kuwa zan kasance uban gidanta a abinda ya shafi aikinmu ,ba sai na kawo maku karar ku mata maganar bane har zaku yi wani tunanin a kaina ba? " Pah ya rakashi da kallo kafin ya yi murmushi a ransa yana ayana 'Allah ya takaita maka wahala a game da makauniyar soyaya, ban san ko zan ga karshen wasanka kai da Muneerath ba? Ko sai dai na gani a gobe kiyama?'............tunanin mutuwa bai taba barin tunaninsa ba koda kuwa likita ya fada masa da sauki jikinsa da waye waye, ahi ya tabata saukin a wajen Allah yake, kuma idan mutuwar cema saukin *Alhamdulilah* . Kamar da awa daya tsakani sunna hade a falon Mah gaba daya yan matan inda a zaman hirar ta Muneerath ce kawai sai saudat da bata gama sakin jikinta ba da take yar dariya, sai Iman dake kwonce tace kanta ke ciwo bayan ta gama shan maganin da ba ciwon kan bane sai cinkushewar tunani, sai Mah dake biye da hirar tasu, kira ya shigo t茅l茅phone din a nan ne ake shaidama Mah likita ce ta zo wai an ce ta zo ta duba jikin Muneerath dake da zafi Da dan Mamaki Mah ta tambayi bata da lafia ne? Wa ya ce? Amsar da aka bata ne wani tausayin yaron nata ya karra tsarga mata, shin yaya zata yi da gardamamen yaronta da Halayan Muneerath mai wuyar fasara da abansa da ya nuna ba zai takura yaran ba? Yaya zata yi ta taimaki y'ayan nata?......................bata san yaya suka kare da Pah ba hakan ya sa ta mike dan nufar bangaren Pah domin ta san yanzun ya koma dan ya huta kafin yama su hadu su yi yar kwrya kwryar birthday din yaron nasu wanda du yadda zasu kai da kin son gayatar mutane sai manyan kusoshin kasar sun halarta.....( Biki na manya kennan馃槀 ) A wannan rana sai hakura familly din masarautar suka yi da son yi masa dan clbrt din zagayowar ranar haihuwarsa domin a lokacin da suka kuma waiwayarsa dan yin hajan gaba daya baya gidan ....................................... Bangaren Hanja kuwa yana gama abubuwan da zai yi a gidansu ya zauna da computersa a gabansa ya gama latse latsensa duda gaba daya yana yi ne kawai irin basarwar nan dan kar ka afka cikin tunani har kira daga wajen likitan da ya turawa mesage dan irin yadda jikin yarinyar nan koda yaushe da dumi ya same shi cewar lafiyarta kalau haka yannayin jikinta yake sako daga Mah dinsa sai kawai ya kure waje daya da kallo Cike da takaicin kansa da gannin kamar mema ya kaishi aikata hakan ya saka shi dafe gaban goshinsa yana mai tunanin shin me yake damun tunaninsa ne? A hankali ya girgiza kai shi kadai yake ba kansa amsar shin so yake Pah da ya gama dora masa abinda ba haka ba ya yarda da hakan harma ya yi convncng din Mah a kan tatsuniyarsu? Yanzu fisabililahi yau yake yin yan mata su yi soyaya? Ana so ace du soyayar da ya yi bai yi ta cikin zuciya ba irin bai yi soyaya ba shirme yake yi sai yanzu ya hadu da abin sonsa tamkar shirin film?, Idan ya kula iyayensa sun hau kan maganar da suka gama yankewa cewar shi Hanja wai yana son yarinyar nan? Dan murmushi ya yi yana Girgiza kansa cike da takaicin kansa da kansa, shin sun manta waye shi?, Ya rasa ina zai harbi sai afrika kasar Niger?, Ya rasa wace zai kyalo sai Hostess masu rabon abinci da murmushi wa ppsnger?, Ya rasa wa zai so sai wannan mai rainin wayon?, Shin sun manta a irin kasar da suka daukota su da kansu burinsu su mayar da ita lafia?, Dan kyaci ya yi yana murza hannayensa tare da kuma girgiza kansa, sai ya ba kansa amsa cewar ai koma me za'a yi tunani da kai Hanja kai ka janyowa kanka, duba ka ga yadda kake daga murya da kwonji kana zakalkalewa a kan maganar yarinyar? Yana cire dogon wandonsa na pilot yana jin yadda ya ba kansa amsa ya girgiza kai tare da hade rai sosai yana mai ayana' tabas laifina ne, dole a min gurguwar fasara, basu san cewar aiki da jirgi bai haukatani ba, ina haka ne dan na kareta daga irin namu mazajen masu dukan du macen da ta wangale kafa su tsalake su manta da ita tamkar sun shiga injin sauke nauyinsu sun sauke sun biya an wuce wajen ne, yana gudun kar a bata tsoron da idan ta yi wata sumar ba zata farfado ba, aman ya yi haka daga yau ba zai taba daga dan yatsansa dan yin wanni abin a kan hakan ba, zai karyata tunanin dukan wani mai tunanin wai wai shi Hanja ........' sai kuma ya danne lebensa na kasa yana girgiza kai da dan alamun abin shi yanzu nema ma yake ya bashi dariya Sai kawai ya yi wankansa ya saka sasaukan kayansa ya amsa a gagarumar shirin birthday dinsa da yarinyar yar gidan ministern kasar kuma dan kasuwa ta shirya masa duka a kan idasa nufinta na ta ganar da shi cewa baban goro sai magogin karfe, du wata mai rawar kan son ta nuna kanta a lamarinsa takan motsa dan yatsarta ne ta bata shawarar kaucewa ko ta kawar da ita ta kowace hanya domin ita a ganninta ita ta fi cencenta amsa kiran sunnan matar sarkin garinsu duba da cewar idan kyan ne ta samu, nasaba tana da kyakyawa, dukiyar ta wanke kafa a ciki ta yi asuwaki da kafar kaza, iyayenta sun bata goyon baya to fa bata tunanin akoy wai shamaki da ya dara nasa wanda a kadan a yanzu ta kusa shekara tana kara yada masa manufarta aman cikin ikon Allah tamkar kurma kuma bebe a yarenta, dan ko hannunsa ta rike sai ya bata umarnin saki bayan ta san cewa a yana musulminma su musulman da basa harkar mara shi yana taba abinsa, domin tsaf ta san waye shi kafin ta ji cewar du duniya babu namijin da zai iya da ita face shi Tabas ya ga shagali, shagali irin na yayan gata irin na yan gayu, shagali wanda ya amsa sunnan shagali , an cushe hanyar yan jarida dan yanuna baya so, haka kuma an lamarin kida domin ya kwatanta idan ya yi karfi kansa na iya ciwo hakan ya sa jarumarsa mai begensa ta soke maganar kida duda ta ci burin taka rawar salsa da shi tare da shi a jikinsa ko dan ta shaki kamshin turaran nan nasa dake haukata tunaninta Mutanen da aka gayata manya ne, girmansu bai hanna masu shagalta da kallonsa ba , Yar budurwar kyakyawa ce, kyawunta bai hanna mata shagalta da kallonsa ba Shi kuwa a zaune yake yana mai bin mutanen da kallo fuskarsa ba annuri, yakan so ya yi mamakin lamuransu sai dai yana turewa duba da kowa da irin yannayin rayuwarsa Abinda ya so ya gani a cikin taron duban yan matan wajen nan shine dan tudu kafin a kawo gangare, Ba zaku gane ba, kowani dan adam da irin nasa bukatar wace da ace zai wuni ya kwana yana cikinta ba zai gajiya ba, wani zaka ga a duniya idan ya ga kalolin gidaje yana iya bata dogon lokaci yana aprct koda kuwa ba zai leka ciki ba, wani burinsa ya wayi gari ya ga manyan motoci, wani shi a barshi a bangaren cin abinci, wani kuwa abin sha'awarsa ya gayara kanana na wasa......................hakan ta kasance da HANJA wanda yake da nasa son bukatar...................shima mutun ne tamkar kowa shi yasa yake tsintar kansa da zabi irin na cikin zuciya, sam sam sam ba maganar kawo bakuwar gidansu mai hali irin na yan taure bane, ko da cen a zuciyarsa yakan so ace idan zai yi hayar abin hawan nan ya samu mai kosashen tudu kafin a zo gangare, sai dai abin mamaki sai yake gannin wasu yan tsatso tamjar na saurayin kare mai yinwa, sai da ya sauke dubansa a kan nata tsatson ita mai shirya masa yar kwarya kwaryar birthday din nasa, wace ya gama gane me take nufi da lamuranta cewa soyaya ta aure take masa ba wai ta a yi na dan lokaci a watse ba, a lokacin ya afka wani tunani daban, sosai ya ringa aunawa a ma'auni kafin ya samu kansa da dan girgiza kai yana tunanin duda abin baiwa ne, kuma masana sun ce ramamiyar mace mai dan kwonkwaso ta fi daukan abin du girmansa baya tunanin idan wannan dan tsatson da ya tabata abin nasa ya kai shi girma zai wani iya da shi, To shi tsakani da Allah me take so ya mora a zamantakewar? Saman tamkar sabon fitowar lemun yami irin kananun nan ba masu girman nan ba,, gashi kuma shekaru sun rigaya da sun ja bale ya yi tunanin yanzu aka fara girma zuwa gaba zasu iya fitowa Gashi shi da Allah ya haliceshima baya son irin na gyaran docter ya fa fi son na ubangiji, Bayan ne ya nuna alamun kamar akoy sai dai a yanzu da suka fi kunacewa junna waje a wajen zaman sai ya kula da irin gyara zaman rigar da take, kai da alama wando mai ciko ne a ciki A gaskiya, yana da burin aure, aure yake nema kamar yadda iyayensa suke so ya yi, zai yi a kwana kusa , sai dai dalilin da ya saka shi zama a wajen nan har ya jima sai dan ya ga wata mai tafia daidai da nasa ra'ayin, dan ya tabata yan matan garin masu ji da kansu kawayenta ne , kuma zasu halarta, idan ya ga matar aure yar ingila sai a gama komai kawai a shafa fatiha Dukan wannan lamari yana dan hira da zuciyasa ne A bayane kuma gashinan zaune ne a saman hakimtaciyar kujerar da aka tanada domin shi sarkin kasarsu ttb, aka kawata da kawatacen cake da manya manyan jus na kasa da kasa, aka gabatar masa da mutanen kasarsa masu fada a ji da y'ayansu Ya kuwa gimtse ya hade ya ja zarensa na baba ya ki sakin baki dan yi masu daria kamar sabon kamu, ya kuma bada kala ta baban yaron da yake, yana mai hankalce da takun kowa inda dogaren masarautarsa watau Bodyguard sun cika wajen sunna ta kukutsawa a cikin shiga ta bada kama domin suit ne a jikinsu tamkar ba aikin da suka fito yi kennan ba kakarfa da su sunna aikinsu na baiwa uban gidansu tsaro ya manta da yan gidansu da suka shaka karshe dai ska baje tafkeken cake din a tsakar falo inda yan matan sukai masa barin mahaukaciya suka yanka abinsu Mah na daria tana daukan vidio dinsu irin shirmen da suka ringa yi sunna tikar rawa da daria abinsu , da dan fadace fadacensu da shiri a nan take har sai da ta gama vidion inda ta fi daukan Munnerath bisa nata niyar da take yin abinta ita kadai tana gamawa ta zauna ta tura masa tare da mesage din Happy birthday tana dan murmushi a kasan zuciyarta tana ayana 'Son, in ka san wata, baka san wata ba' ,.. Mah馃ズ ........ 11/14/21, 12:52 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 4锔忊儯8锔忊儯 Sai da suka gama, suka gaji dan radin kansu sannan sukai mata salama bayan ta kara tunatar

Chapter 27 of 42