Share this page
kyau danfa ta gane namiji ne a gabanta ya ce" Ba abinda kika yi, ko kin yi kina tunanin akoy wanda ya isa ya tanka ki a gabana ne? Ina so ne dan ina son kiran ki domin ina son sannin ina ne gidanku dan kin min" Sakalau ta yi da bakinta cike da mamaki, gana shirin kankance ido ta zuba masa hauka daidai da cinikin nasa haukan Amina ta shigo da sauri cike da farin ciki Hannun Muneerath ta damka da sauri ta jata wahe sai da suka fito tsakiyar asibitin suka kwala ihun murna suka aniyar dane junna Da kuka kuka Muneerath ke fadin" Kema kin samu ko? Wayo Allahna dadi kema kin samu? Alhamdulilah " Amina kanta hawaye take na farin ciki tana fadin" Kece kika lashe kowa wayo kawata ra zama Cele, baki ga yadda ake nemanki a maki tambayoyi ba, kina da damar zuwa ki amshi kyaututukanki zo mu je harda kudi fa " Farin ciki ya hannata musa mata da gudu suka fice kamar ba ita bace aka kawo a talabe , da sauri Moise ya laluba ky din motarsa shima da gudun ya fita a emergency din ya nufi motarsa yana waiwayen lambar adaidata sahun da suka shiga ya tayar ya bi bayansu, ya fa yi niya ya ga mata , shi kam ya yi mata............................ ............. *艁脴艆膼R茝* ........... a saman keken motsa jiki yake yana ta motsawa da wani irin sauri ga wani irin zufa dake tsatsafowa daga jikinsa ta kowani lungu Bashi da riga a jikinsa hakan ya sa du idan ya dan daga daga zaunen dan kara gudun tukin nasa sai gaba daya manyan damatsunnansa sun wani irin bayana jibga jibga da su da yannayi na karfi kafin ya mayar da su, Fatar jikinsa ta yi ja duda sanyin da dakin motsa jikin yake da shi sakamakon yin da yake tun karfinsa kai da fata yana ta hada zufa Sai da agogon ya yi karra kafin ya dakatar da motsa jikin da yake Wata dira dira ya yi daga saman abin ya nufi tawul ya dauka yana goge jikinsa ya yi cikin dakinsa Ruwa ya sakarwa kansa daga tsayen da yake a cikin bayi ya dauro tawul a kugunsa ya fito A gaban wawakeken mirror dinsa ya ja ya tsaya a lokacin da ya dauko turaran ruwa marar karfi mai sansanyan kanshi yana dan shafawa a lungu da sako na jikinsa kuma idonsa na dan kallon bayanta a lokacin da ta juya ta idasa cire dan pant din da ya rage mata Idannuwansa ya lumshe yana tunanin 'to ita wannan haka kirjinta yake ba mamora ga wasu duwawa kasa kasa kamar na kura?' Karasowa ta yi inda yake tsaye cike da zumudin son ta fara taba jikinsa ta shiga shafa shi a sanyaye tana kara shafar kirjinsa Bai hannata ba sai dan dakatawa da ya yi dan yana so kwarai ya sauke kafin ya dauki doguwar hanyar nan Hannunta ya damka lokaci daya ya yi kasa kasa da ita, daga tsayen da yake kikam ya wara kafafuwansa kafin ya cire tawul din dake kugunsa ya yar Idannuwanta ta zarro haka nima na juyo a guje na bar wahen cike da mamakin wannan dan ta'adan馃檮 Sosai ya daki abin anfaninta, sosai ya kwakuleta har sai da ta kai da sana'arta yana son kureta, ita dai wannan din sana'arta ce, kuma ko a kampaninsu sun yarda da kwarewarta da juriyarta, da tsaftarta, da iya haukata mazanta, sai gata ta yi wuri wuri ta amshi kaya a lokacin dake son ture kaya a lokacin kaya ke karra lume mata, har sai da ta ji gaba da baya tana neman sumewa ta yi narai narai ta nemi ajiye aiki gaba daya Sai da ya jijigata iya jijigawa kafin ya cire ya juye zufar tasa a saman tawul din da ya cire idannuwansa a rintse A lokacin da ya tashi dan komawa bayi ya tsaftace jikinsa ya tuna cewar Mamansa zata zo fa, dan haka ya dubeta irin yadda take ta maida numfashi wai kuma a nan kwarariyar ce ya dan girgiza kansa kamar wanda zai yiwa kashi magana ya ce" Ki tafi " Daga haka ya juya ya yi bayi yana dan lumshe idannuwansa A dan gagauce ya yi wanka na sabulu ya dora da na tsarki kafin ya fito Da dan sauri ya shiga shiryawa cikin shigarsa ta GENERAL DIREBAN JIRGI馃槍, farar riga mai dogon hannu ya saka a ciki kafin ya fito da dayar a hannunsa ya ga bata falonma ya idasa fita cen baban falonsa a ransa yana tunanin yaronsa ya salameta ta tafin Yana fitowa ya ga mamansa, Matar da ta raine shi, matar da ta saka shi a adini mai sanyayar da zuciyar, matar da mahaifinsa ya aura a wara tafia da ya yi aiki saudiya, wace ta kasance jinni ce ga gidan sarautar SAUDIYA, mata mai daraja, mai hakuri, mai kawar da kai, wace ta fada masa cewa mahaifiyarsa ta karbi kalmatu shahada a lokacin da ta haife shi take kan gadon asibiti kafin ta yi kaura wahen da ba'a dawowa, ita din dai mai hakuri da munanan halayansa wace ta iya zama da shi a kowani yannayi na halin dan adam , wannan dayar tak da ya rantse a kanta yana iya yin komai kuma ya jure komai watau *ALEESA* idannuwansa suka sauka a kan fuskarta, tana sanye ne da abaya fara kal ta dafe nikaf dinta saman kanta, ita daya yake gani duda a gefenta yar zumunta ce dake kwana tana tashi da shi a zuciyarta ta dauki wanka bayan kyan da gareta ta haske wajen ga kanshi tana bazawa sai dai kasancewar ba a kanta ya fara gannin kyau din ba kuma zata nuna masa haske waje ba kai gaba dayama hankalinsa ya raja'a ne a kan babarsa da yake yiwa murmushi yana kuma karantar fuskarta da fatan Allah ya sa bata ga wace ta fita yanzu a dakin nasa ba Murmushi ta fadada fuskarta tana kallonsa kafin ta dan mike tsaye ta wara hannayenta ta kamo nasa da suka girme nata sosai da girman da tsayin a sanyaye ta ce" Khalb, zan je" Murmushi ya sakar mata yana kallon fuskarta muryarsa cen ciki ya ce" 11/14/21, 12:43 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 8 Muryarsa cen ciki ya ce" Mam, ba zan jima ba fa " Kamar wata mai kannanun shekaru ta make kafadarta tana dan jujuya kanta zata yi magana daya daga cikin masu kula da gidan nasa ta zo ta ja ta tsaya kanta kasa cike da ladabi ta ce" Mai kula da Tigre ya ce ya fito da ita ne ko ya barta?" Bai juyo inda take tsayen ba, gaba daya hankalinsa a kan datijuwar dake gabansa mai cike da annurin fuska, kamar ba zai yi magana ba cen kasa da yaren turancin ya ce" Ku bamu waje " Yana fada mai aikin ta fara ficewa kafin kyakyawar budurwar nan ta mike tana kallon fuskarsa ta yi murmushi ta fice ta tsaya jikin kofar ta jingina tana lumshe idannuwanta Ita dinma sai da ta ga du sun fice ta ringa dan matsa hannunsa ta shiga fadin" ALLAH shi ya haliceka, ya baka damar numfashi, ya ara maka daula dan ka sarafata ta hanyar da ta dace, Yarona baban tashin hankalin babu inda bawa zai shiga ya labe kida a tandun kwali ne bazai boyewa mahalicinsa abinda yake aikatawa a aikace da wanda yake cikin zuciyarsa ba, Khalb shin baka tsoron haduwarka da Allah?" Idannuwansa ya lumshe a sanyaye ya dora gefen fuskarsa a hannunta, bayan hannunta, cen ciki ya ce" Ina jin kunyar mahalincina, ina jin tsoron haduwata da shi, Mam, ko ni dan wuta ne shi yasa na kasa rabuwa da aikata alfasha? Kin ga Jirgi zan hau na ja na tsayin awa bakwai ban san yaya zata kaya da ni ba a cikin tafiata , aman sai na zabi aikata zina kafin na shiga......na tsani wannan halaya nawa, kuma ina matukar jin tsoron kar a je ko dan wuta ne ni, ko Allah ba zai yafe min ba, ko ba zan shiryu ba?" Da sauri take dan girgiza kanta a sanyaye ta ce" Abinda Allah baya so shine bawa na neman yafiya kuma yana kara dulmiya " Idannuwansa da suke da launin ja ya dora a saman kanta ya ce" Shi yasa ai nake jin kunyar na kuma zuwa da kokon barata da neman yafiyata" "Gaban wanda ya haliceka? HANJA wanda ya ce da kai rokeni ni kuwa zan baka? Shi din shi kadai ya isa ya shiryar da bawansa, HANJA ina so ka ringa kokarin hanna kanka aikata zinar na tabata zaka fasa zan wayi gari HANJA dina ya fasa wannan mumunan aikin? Da na fi kowa farin cikin haka domin zina bashi ce My Son" ta karasa fada cike da yannayi na rarashi tana kara fuskantarsa Idannuwansa ya lumshe yana sauke ajiyar zuciya, dama ya san du saurinsa a kadan mamansa na daukan minti arba'in tana nasiha shi yasa yake gagawa dan kar ya shiga lokacinta kafin ya tafi, a nutse ya ce" Ta yaya? " Bata gajiya ba ko yanzun , ba zata taba gajiyawa da maimaita masa ba hakan ya sa yanzunma ta bashi amsa cike da fatan samun nasara ta ce" Ta hanyar yin aure, ta hanyar kyamatar taba wata macen da ba taka ba, ta hanyar kwadaituwa da son samun ladan aikatawa idan da igiyar aure a kanka" Murmushi ya yi ya tsurawa fuskarta ido, yakan ji baban muradin son budar bakinsa ya kaleta ya ce da ita' Ta yaya zan iya auren wace ta gama rabawa? Ba dan ina jin zan ji haushin hakan ba, a tunanina da tunanin samawa y'ayana uwa mai mutunci wace zata basu tarbiya, tabas a zamanin nan da ya kazamce ko a garin da musulmai suka fi yawa ana aikata alfasha, bale garin INGLA, bai san ta yaya zai kwatanta mata cewar a tsarin rayuwarsa bai tsara tara mace sama da daya tak ba, domin sunna da yawan tafiye tafiyen da suke yi da matayensu, baya son ya zamana yana yawo da wannan yau gobe da wancen, kai bama zai iya wai wani tsayawa shirmen mata ba, tsakani da Allah ko mace ya aura idan tana bashi ciwon kai zai saketa ya dauki wata dan ba zai iya wahala ba, babar damuwar ita ce shin wacece zata iya da shi?, wacece zata iya hakuri da lalurarsa? Shi ya san wannan abin lalura ce, wada sai wace ta jajirce, ta jure, ta zama jarababiya fiye da shi zata iya da shi, ba wai shi kadai ba haka yannayinsu ke dawowa koda kuwa halitarka yar karama ce' Ajiyar zuciya ya kuma saukewa a sanyaye ya ce" Ki ci gaba da yi min adu'a, Allah ya bani wace zata iya zama da ni" Murmushi ta yi har cikin ranta, ta tabata sannu sannu bata hanna zuwa, a da ba nasiha ba ko kuka ta masa zai fada mata kiri kiri cewar bai shiryawa hakan ba ba zai yi ba, yau har ya ce ta masa adu'a kuma ya nuna mata shima yana son dainawa? Ita kuwa zata yi ta yi masa da dukan karfinta da lokacinta zata fadawa danginsu su kama mata sosai a yi ta masa adu'a a saudiya Mikewa ya yi da hannunta a cikin nasa suka nufi hanyar wajen da Zakanyarsa ke ajiye Da sauri ta ja ta tsaya tana turo bakinta , shi kuwa ya yi murmushi ya shige ciki abinsa kasa kasa ya ce" Na sha fada maki ba zata iya yi maki ila ba, domin tana anfani da bugun zuciyata ne, ba zata iya ilata abinda yake saka zuciyata gudu ba komai kankantarsa" Ita dai kin binsa ta yi daga tsayen da take tana kallonsa du irin motsin da zasu yi shi da zakanyar sai ta ji tsoro, irin yadda yake yiwa zakanyar murmushi kuwa sai abin ya birgeta sosai, idan ta dan daga bakinta hakoranta suka fito a kusa da kansa kuwa sai ta ji kamar gudun jinninta zai tsaya da sauri ta rintse ido da rufe baki, sai kuma ta ga sun kara gaisawa, a kadan ya dauki minti ashirin a wajen nan bayan ya gama gaisawa da ita ya kuma kara gargadin mai kula da ita kan tsaftar wajen kwonciyarta, abincinta, lafiyarta, ya shaida masa cewa ko yatsarta ke ciwo a sanar masa kafin ya fito Rakiya suka yi masa har airport kamar wanda zai yi tafiar kwanaki masu yawa, a lokacin da ya fitar da ita daga babar motar ma'aikatar da ya sakata ya rakota har kusa da mitar masarautarsu bayan an bude ya kamata ta shiga ta zauna da kyau sannan ya shiga ya zauna yana mata murmushin da kowa ke son gannin yana yinsa ba dan komai ba sai dan shi din ba ma'abocin yin murmushi bane Hannunta ya rike kamar yadda suka saba, a yanzun kuma bai kori yaringar ba ta kuma zuba maasu ido tana kallonsu A sanyaye ta ce" Yau kwana goma sha daya baka je ka gaishe da mahaifinka ba, ba zaka daina yin fushi da shi ba ko?" Kansa ya sada, bai bata amsar wannan maganar ba ya dago hannunta na dama ya dora saman kansa a hankali ya ce" Ki min adu'a" Ajiyar zuciya ta sauke ta shiga jero masa adu'o'in tsari idannuwansa lumshe hakama nata, har sai da ata gama sannan ta dago habarsa tana kallonsa ta ce" *yarona DUTSE ne, DUTSE AJIYAR ALLAH KA FI KARFIN GARA, DUTSE A DAKA A BARI*, in sha Allahu rabih zaka je lafia ka dawo lafia, kar ka manta mutun bai haliceka ba ba abinda ya isa ya yi maka, aman Allahn da ya haliceka yana kallonka a dukan motsinka" Murmushi ya yi ya manawa bayan hannunta kiss sannan ya fita Yana nan tsaye har motocinsu suka wuce kafin ya saki ajiyar zuciya ya juya lokaci daya masu tsaronsa suka mara masa baya Bai zame ko'ina ba sai tankamemen ofice dinsa, saman kujera ya zauna likitar dake sanye da shiga ta likitoci ta shiga auna shi , kama daga zafin jikinsa, matsalar ciwon ciki, matsalar ciwon kai, matsakar kafa ko hannaye, irin yannayin mood dinsa, komai da komai sai da suka tabatar normal ne kafin ya mike ya yi dakin da kayan aikinsu suke Cikin nutsuwa ya dauki yar karamar bindiga bak'a ya kara dubata ya duba alburushinta da securit茅 dinta kafin ya soketa a jikinsa ta baya ya rufeta ta yarda idan ba sannin akoyta a jikinsa ka yi ba ba zaka taba tunanin akoyta ba, sauran galarsa da ba zai iya shiga gari da su ba ya ciro ya sakala ya dauki dan abin kunnen ya saka sannan ya fito Yana fitowa ya ga HOTTEST din a laye kowace ta kama kanta ta nutsu irin nutsuwar da baka son a ga laifinka ko a kamata da wani laifin dake iya janyowa a koreka, HANJA mai gidansu ne, kuma duda kasancewarsa mutun mai harkar mata ba dai na wajen aikinsa ba, ya kasance mutunmen da ko magana bata hada shi da su idan har ba dile ta kama ba, sunna iya yin doguwar tafia sosai su dawo komai bai hada su ba ciki har gaisuwa domin ba amsawa zai yi ba A yanzunma a tare suka gaishe shi cike da ladabi da biyaya ta yada ba zasu rasa aiyukansu a wannan baban kampanin da kaf fadin duniya suke son kasancewa ma'aikata a karkashinsa domin kampani ne mai biyan albashi mai tsoka ga mutunta ma'aikata Bai amsa su ba daga tsayen da yake fuskarsa tamkar an ce da shi babarsa(馃槍) ya kara gimtsewa sosai ya ce" A cikin tafiyarmu du wace ta yi wasa da oasinger a bakin aikinta, du wace ta ga abin fada irin ta ga alamun miyagun kwaya ta rufe ko ta amshi cin hanci da gangan sai na rufeta!, du wace ta yi prostitution a tafiarmu hukunci zai hau kanta domin HOTESTE ba karuwa bace!, ba yar amsar cin hanci bace!, ba kuma shagaltaciya! INA FATAN KUN FAHIMTA?" Ya karashe maganarsa sama sama kamar wanda yake bawa sojoji horo a filin daga, Dama sun san hali hakan ya sa gaba dayansu suka amsa masa cike da nutsuwa A haka ya amshi litafin da aka rubuta irin shirin da suka yi, irin turaran da zasu yi anfani da shi ba mai karfi ba dan kar su takurawa pasinger, irin tsaftar da ta dace da su har dawowarsu ya mikawa banasariar dake jira ta amsa da sauri ta ja gabansu du suka yi cen ciki suka shiga dogon coridor din nan ya kaisu wajen da zasu yi yar tafia kafin su isa inda jirgin da zai tashi nan da minti arba'in suka shiga Shima ya gama daidaita komai sannan ya tafi ya shige wajensa ya rufe ya shiga kara duduba komai na jirgin cikin nutsuwa dan tafiar ta shi kadai ne, watau matukin shi kadai ne kasancewar tafiar ba mai daukan lokaci da yawa bace kuma idan an je sai an kwana za'a juyo zai huta iya hutun da yake so ....................MUNEERATH 11/14/21, 12:43 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 *DUTSE* 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍 RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10* 馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃 鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔 https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 9锔忊儯 Kamar tana gaban bakin halitun da bata taba gani ba haka ta ja ta tsaya , irin togewar nan tana zarar ido tana kallon yadda suke iyo abinsu ba tare da tsoro ba, uwa uba idan sun juya da dan karfin da take iya hangen tsayin suturun jikinsu ya sakata karra sakin baki, aa, yaya aka yi irin kayan shiga ruwansu du masu dan pant ne? Ita da ta tashi nema ta sha wahala da kyar ta iya samun mai dan gajeran wandon da ya sauko mata har kusa da gwuiwarta kadan, duda haka daure take da zani a sama so take ta ji idan da halin ta shiga da zanninta abinta A gabansa ta tsaya bayan ta yi salamar da bai amsa mata ba, a nutse ta ce" Maitre, dama na ce dan Allah ko zan iya shiga da zanina ne?" Bakin gilas din dake idannuwansa ya dago ya sauke a kan fuskarta, a hankali ya karewa jikinta kallo har kasa kafin ya maido wajen kugunta ya zubawa kugun ido, shi din kansa bai san ya sauke ajiyar zuciya ba sai kara kallon fuskarta ya yi ya ce" Dan me? " Muneerath ta kara gyara tsayuwarta ta ce" Ba zan iya koyon komai a yayin da gaban jikina ke shan iska ko idannuwa ke kansu ba" "To aman in kin kula duka kaf mata ne a wajen nan, sai kun tashi maza ke hawa, meye a ciki dan kin fito koda tsirara ne? " ya fada yana karra sauke dubansa a Kan kugunta Mubeerath ta dan cije lebenta na kasa ta girgiza kanta a hanakali ta ce" Babu maganar iya mata, a matan kansu yanzun ana samu bata gari bale koda mu millions ne mata ai gaka kai namiji ne, idan da hali dan Allah a barni na shiga da suturata da hijab dina" Dan karamin hijab din dake kanta ya kuma kalla, kai inama ya ganta a haka dinta ba suturar komai? Dan haka ya dan gimshe fuskarsa ya ce" Ai dokar kaf duniya kennan, ko a kasar Paris da musulmai ke yakar hakan dan neman magana ne a taba su kadan su ce ana masu bambancin kabila, ki sauko daga inda kika hau mu a nan mun ga dubu naki ba zai daga mana hankalo ba, kin san ai yadda ake koyawar kika nace a haka kike son koya" Ranta ya fara baci fa da irin magangannunsa, ya kuwa san ko ita wacece? Mace ce ita mai daraja da nan gaba kadan ko ganninta sai an dage, to ka zama matar Dogari ai ganninka sai an dage, aman shine yake son ta banzatar da jikin da Allah ya ce ra rufe? Mtsssss uban kuturuma ya yi kadan alkur'an! Juyawa ta yi ta koma ta dauki doguwar rigarta ta shige wajen saka kayansu, ta saka dogon wandon na ciki sannan ta dora abayarta ta yane kanta ta fito Yana tsaye ta ganshi har ta tsargu ko dai lekata ya yi?, tsayawa ta yi a gabansa ta ce" Na dubu ka gani, ba na Muneerath ba, in sha Allahu na muneerath ko a gawarta ne ya fi karfin ganninka na hakura!" Da mamaki yake kallonta, saboda saka kayan ne ta hakura? Da yawa a wajen nan har fata suke a ce su tube su shiga ruwa nan zasu tube da rawar jiki su fada a guje su yi ruwa iya ruwa a hakan suke mamatse y'ayan mutane wa'inda suka nuna jin dadin hakan kuwa shikenan sun kula alaka da shi "WAI ba kece Oga ya rubuta ba?, ko ba yarsa bace har da zaki ringa wasu abubuwan Oga fa namu ne" ya fada da wani sigar da kamar wanda yake son nuna mata tsohontama na aikin hakan ya kara tunzurata ta ja wani uban tsaki ta kai dubanta wajen ruwan ta kare masa kallo shi dinma, itafa bata son abinda zai taba lafiyarta sannan idan ta tura shi suka fada ruwan tare itace gajiyaya koma a ce marigayiya dan bata tunanin wani zai ceceta daga shan ruwan nan sai dai a jefo banza a wuce wajen Kanta ta gyada ta kara kallon kamaninsa, ta yi alkawarin idan ta auri Dogari sai ta kawo masa matsalar wajen nan an dauki mataki a kansa da kan wajen baki daya munafukan Allah kawai Juyawarta ta yi ta ringa tafiyarta shi kuwa harda wani fito fito yana kallonta har ta bacewa ganninsa da jakarta a bayanta zuciyarta na mata tukiki Tafia take cike da tunanin yanzun yaya kuma zata yi? Ina zata je? Me zata yi? Yaya ta yarda bacin rai ya sakata barin wajen da zata fara taka mataki dan samun cikar burinta ? Anya tana tunanin sakamakon bacin rai kuwa? A kafarta take tafe kamar yadda ta saba, ita din ba ma'abociyar kwaliya bace, Muneerath ko kwali bata da shi a dakinta ba zaka taba ganninta da shi ba bale maganar kayan kwaliya, idan ta ga fuskar mace da hoda sai ta ji fuskarta na mata nauyi kamar ita aka shafawa sai ta hau mamakin ta yaya suke iya jure zama da irin wannan abin a fuskarsu haka Doguwar tafiya ta yi a irin wannan lokacin har ta wuce kostan din bakin KANYA A nutse ta juya ta shige wajen tankamemen tafkin dake wajen, wanda ke buso iska sansanya yana zagaye da shukoki cikinsa kuwa kainuwa ta masa yabanya A hankali ta ringa kallon ruwan, gayanan ruwan Allah wanda ido ba zai hangi karshensa ba Yamyamyan jikinta ke mata a hankali ta zauna ta hade hannayenta tana ta adu'a tana kallon yadda ruwan ke kai kawo Wannan ruwa shine baban ruwan da du shekara sai ya ci mutun mut har lahira, ruwan ya kasance mai karfin gaske da idan ka san kai din ba kwararan wanda ya iya ruwa bane kar ka rabe shi, mutanenmu na gida ke shigarsa su din kasancewar yayan gado ne A kadan ta dauki minti goma tana kallon ruwan ita kadai tana murmushi dan gannin motsin kifaye kasancewar damuna ta wuce ruwa ya taru kifaye na fitowa su wataya abinsu ta ko'ina Wani irin alamu na baban motsi ne ya sakata jin gabanta ya fadi, a hankali ta kurawa wajen da ta tabata ko kifi ne ba fa karamin kifi ba tana kallonsa A hankali take dan kokarin tashi dan ta tsorata da

Chapter 5 of 42