amsa kuwar ta ajiye
A nutse ya yi salama, inda oga ya amsa cike da ladabi ya ringa gaishe da sarki da su tambayar ya iyali ya waye waye har sai da sarkin ya gaji da amsawa kafin ya ce" Dangane da maganar dawo da Gimbiya Muneerath ne"
Sai da gaban Oga ya fadi da karfi ya ce" Ina? Na shiga uku me ta yi za'a dawo da ita tun yanzu? Kar dai ku ce min har ya saketa Innalilahi wa inna ilaihi raj'une"
Sarki ya yi sakayau da wayar a hannunsa yana kallon Pah da bai san me Oga ke fadi ba aman gaba daya hankalinsa a kan wayar so yake ya fahimta sai dai ba hali shi dai kuwar muryar Oga kadai yake ji a kunnensa
A nutse Sarki ya ce" Subahannalah, me ya kawo saki ana abin farin ciki?, Al'adun sarautar garinmu ne idan aka daurawa sarki mace sai ya kwontata sannan a maidata gidan iyayenta a mata gyara da kitso da kunshi, dalilin da ya saka aka daukota a jiyan nan kennan, yanzun maganar dawo da itan ne ake"
Oga ya shiga kifta ido a sanyaye ya ce" walahi gaba daya sai da na ji zan haukace, to yanzu Allah taimaki mai martaba idan aka dawo da yar Oga na mata me?, Dan Allah ka rufan asiri ku gyarata a cen ina al'adun na niger ne ba na ingila ba, ni yanzun haka maganar da nake maka gidan nawa ne na saka a kasuwa ake ta ciniki ana karawa domin ginanan nan na anguwar plateau ne na taya harma na biya kudin so nake kowace na siya mata motar hawa sai su ringa jana muna zuwa anguwa, to abindama ya dan kawo tangarda ita abokiyar zaman nata ne ta ce ina ita ina jan mota tsoro take ji, wai saboda haka ba za'a siyawa uwar Allah ja da ranta ba, ta manta ita ta nakudo abinta ta haifo, to mafanar ce ake yi ana karawa ka san mai kudi ba son hayaniya yake yi ba shine kaina ya fara ciwo, walahi ina son fitowa fadarma abin ya gagara sai nana ta yarda tukunnan, to yanzu mu da muke cikin wannan harlallar kar ku hada mu da Allah ja fa ranta dan Allah na roke ka Mai martaba"
Tunda ya kama zubar sarki yake karra mamaki da lamarin bawan Allahn har ya dasa aya kafin ya samu kansa da yin murmushi yana girgiza kai cike da mangarin rayuwar oga, watau shi bai biyo ta hanyar damuwa ba, idanma ka damun kanka
Gashi dai cikin ruwan sanyi sun samu mafita, sai dai duda haka sai ya ce" To ita mahaifiyar yarinyar ta yarda da hakan ne?"
Oga ya ce" Ai abinda na ce shine Allah kara maka lafia, ama bara mu ji ta bakinta ai tana jinmu a amsa kuwa muke....,"
Ya kuwa karkata ya ce" Nanata wai a kawo maki yar gidan oga gidan nan? Ai gwara su gyarata idan zasu tafi ma je mu ganta kin san yanzu fa ba koda yaushe ake iya bari a ga Allah ja da ranta ba"
Murmushi ta yi ta mike ta yi ciki dan walahi kasheta yake son yi da ranta, wai yanzun Muneerath din ce da yake lukawa ashar idan ta ki masa biyaya a wani abin ya maida Allah ja fa ranta?
Shima yar dariya ya yi yana talabe habarsa da fadin" Mace mai kunya duniya ce, kai jama'a"
Shi dai sarki gannin abin na Oga ba mai karewa bane sai ya masa salama sannan ya fuskanci Pah ya shaida masa ba za'a fitar da ita ba, aman dole su basu dama su mata gyara a nan koda na kwana biyu ne kafin su tafi da ita
A kan Dole Pah ya aminta da hakan shi ya shiga kokarin juyawa ya je ya yi sharar fage a gyara komai kafin Hanja din ya dawo domin ya kula ba fa zai bishi ba, dan haka ya daga masa kafa ya tabata Abinda bai taba samu bane ya samu
Da kyar ya iya ganar da Hanja cewar ya basu dama su gyaratan, saboda haka ya nemi alfarmar Sarki ya basu damar su ringa fita wajen gonakinsa da sauransu dan ya ga garin su matarsa da al'adunsu na yau da kulun a boye ba tare da an san fitarsa ba
Ai kam hakan ce ta faru, kusan karfe goma ya fita tare da su Sir Attahir dan tafia gannin gari da shiga lungu lungu sako sako na garin dan ya ga menene kasar Niger da al'adunsu
Sunna tafia babar matar sarki tare da masu gyara suka dira dakin Muneerath, tare da Saudat da matar uncle dinta
Da saudat aka fara barinta dan zuwa kai zannun gadonta baban daki, SANNAN a zo da dukan abubuwan shirinta , inda ta riki hannun saudat tana hawaye ta ce" Saudat yada kika san zan bar duniya"
Saudat ta ringa bubuga bayanta ta ce" Haba Muneerath ban sanki da ragwonci ba fa, dan Allah ki yi hakuri ba komai kin ji?, Babu abinda zai faru ki yi hakuri kin ji?"
Muneerath ta ce" Dole ki bani hakuri, dole ki bani tunda da saninki cewa dan gidan Mah bashi da wayau kika kyaleni baki fada min zuwarma mutun na daidai da kashe mutun ne"
Da sauri Saudat ta ce" Kar ki bayana sirrin mijinki, kin fa je islamiya kin san ba kyau, ki kiyaye furucinki a kan wannan lamarin, ki rike harshenki, kin ga ban taba yin aure ba , kuma Allah yana ganni ban taba sannin meye abin ba, ni dai a karatuna an fayace mana komai, sannan a makaranta an hanemu da bayana irin haka idan ta same mu da mazajen aurenmu, so dan Allah kar ki ringa fadin haka kin ji?"
Rai bace ta dago da kanta ta ce" To a maida ni gidanmu mana, na tabata Oga ya kasa barci dan bana kusa, ke ai kin san irin son da yake min"
Saudat kam dariya ce ta kubce mata, sai dai bata ce mata ga dalilin dariyarta ba cewar Oga ya hanna a kaita gidan, sai ce mata ta yi" Baki san Oga yana so ki zauna a dakinki ba?, Ai farin cikinsa ne ace kina dakinki kina kula da mijinki, dan Allah kar ki saka damuwa a ranki kin ji? Haba jarumar Mama"
Muneerath ta ringa gyada kai tana tunanin kawai Saudat dan bata ji abinda ta ji bane take mata wannan maganar, aman ba komai zata mata adu'ar itama ta ji idan ya so sai su jajantawa junna, aman ita kam ba ita ba d'a namiji ko a lahira ta yafe!
A lokacin da suka dawo dole Saudat ta koma falo aka bar masu gyara da Muneerath
Ai kam ta ga gyara, ta ji gyara, ta kuma tabata gyara
Dirzar fatarta ake kamar ba gobe
Ruwan dumin da aka sakata kuma ko na mai jego albarka
Tun tana dan jin zafin abinda ta dandana har ya bace bat ta dawo murmushi da jin yannayinta ya koma da sauki sosai
A haka suka zuba hade hadensu na itatuwa na gyara mai karawa amarya dandano a cikin wani sabon ruwan turaren suka bata damar zama a ciki ta kuwa shige ta zauna tana jin wani irin ni'imtacen kanshi na taso mata
Ita fa ba abinda yakr kasheta sai idan zasu cirota tumbur da suke saka alkyaba su kareta ana mata dan kirari, wollah sai ta ji wani irin dadi da daga kai na hawa kanta tana jin wani iri kamar wata sarauniya
A haka aka shigo da kujerar zama ta turare ana fitar da ita daga wannan aka bata damar zama sannan aka luluba mata bargo aka bar fuskarta da gashinta kadai a waje
A nan aka labtawa gashinta hadin lalen hausa wanda aka hada shi da sinadaren gyaran gashi aka kawo leda aka saka a kan ta daure gashi sanann aka kawo hadin gyaran lebe nanma aka shafa mata , aka ringa budewa ana lumda mata mayuka irin na gyaran jikin da suke hadawa da kayan hade hade irin namu na gida ana kara dumama jikinta wanda ita da kanta sai da ta ringa jin wani iri, gashi ana yi ana kawo hadin tsumi da danyen tatsa na nonon rakumi ana didirka mata wanda da farko wani irin fitsari yelow ta yi kafin ta samu lafiyayen fitsari sannan ta ringa jin wani irin filing hade da tunanin irin tsotsan mangwaron da ya yiwa mamanta , nan da nan ta saki lafiyayiyar mika a ranta ta ayana' inama wancen kadai za yana min banda dayan?, Innalilahi to in ba bakin ciki irin na dan gidan Mah ba me ya hadani da sanda a nan?'
Lokaci suka bata mai tsayin gaske
Sun saba , aikinsu ne, ita din da bata saba ba kuwa sai aka ringa yi ana bata damar hutawa da cika cikinta
A nan an dirka mata su kaza, da jinjirayen tamtabaru, an bata lafiyayen magani haka an bata na feeling wanda ta kasa gane a kan me take so ya dan kara tsotsar abin nan? Sai dai ta tatara komai ta ajiye kan ziga ce irin ta shedan da yake kawata mata abin ya kaita ya barota a bata wahala yana gefe
Ba'a taba gashinta ba sai da suka gama gamsuwa da gyaran pp da kuma na jikinta sannan aka warware aka wanke lalen nan da ruwan dumi, hakan ya sa gashin ya fauki wata color shi ba baki sidik ba shi ba ja mai duhu ba, ya yi wani irin laushi da kyali tun basu kai ga saka shi a na'umar dumama gashi da busar da shi ba, aka saka masa abin nanadewar gashi aka saka shi a na'urar sannan aka shiga kunsa mata kunshin hausa a tafukan kaffafuwanta wanda wannan kuwa da saudat a gefenta sunna labarin aikinsu da manyansu da abokannan aikinsu sunna raha da wasa da daria hakan ya saka ta saki jikinta sosai gyara na ratsata sosai sannan akai mata na zane a hannayenta aka gyara akifunta sosai suma suke ta kyali, dama Muneerath ba baya ba wajen tsafta domin ita din mai tsafta ce sosai
Sai bayan magariba suka gama kimtsata, wannan shiri da akai mata aka saka mata wata sabuwar alkyaba ja mai hasken fararen duwatsu ta dauki turaran wuta aka dora mata farin dan kwali tas a saman ni'imtacen gashin kanta aka fitar da ita ta sha kyau har ta gaji furkarta dauke da simple mak'up an saka mata gashin ido a kan nata an diga mata abin nan mai kara hasken idannuwa sai kwayar cikin ta kara haska launinta
Saudat bakinta ya kasa rufuwa, kallonta kawai take har sai da ta ce" Ke wai hala na maki kama da aljanu ne?"
Saudat ta yi daria tana girgiza kai ta ce" Ba zaki gane bane, Muneerath kalarki kalar gimbiyar ne, ashe ke din kece asalin fasarar gimbiya a bayane, ba zan ce maki komai ba dan ba zaki gane ba, aman zan kara ce da ke Masha Allah, Allah ya kara gyara halitarki a gefen Oga Hanja"
Muneerath ta yi murmushi tana lumshe ido a lokacin da ta hango fuskarsa lokacin da yake tambayar ya yi?, Gaba daya yannayinsa yanayin kosashen zakin da ya fito ya yi kuwa ya saki gashinsa, saima da girar goshinsa suka hade waje daya lebensa ya karra cizawa a hasken pink a lokacin da jaraba ta ciyo shi
Da sauri ta kauda zancen sakamakon tsammmmm din da tsigar jikinta ta kwasa nan da nan ta ji tana son ta kara ganninsa a yannayin cen, har sai da Saudat ta daga wayar mamanta ta mike ta fice tana yiwa Muneerath alama da hannu dan zasu tatauna kan sunna ingila ita suke jira idan ta je suka ganta sai su dawo Niger
Murmushi Muneerath ta yi tana rungume jikinta, sai kuma ta daure fuska tana jin kamar wace take jin haushin tunawa cewar a haka fa ya tsotsi wata irin yadda ya tsotseta ko? Ya salam wannan wani irin abu ne sai ta ji kamar ta bara masu, sai kuma ta ji in dai zai dawo yada badalarsa a kanta ita daya kawai zata yi hakuri ya yi ta yi nata ita dayan
A wannan daren da ya dawo bayan rakiyar Pah da jin dadadan labarin da Pah ya bashi cewar Mah ta motsa har an cire mata abin numfashi ya tardo Muneerath a haka, gaba daya sai ya rasa inda zai tsoma kansa
Ka kazar amarcin da suka siya shi da Attahir cewar ana shigowa mata da shi maimakun flower a kasarmu da jus sai ya samu kansa da sakin ledar yana tunkarota domin dama sun yi salarsu ta isha'i a waje, haka itama sun yi ita da Saudat sai ta samu kanta da tsayawa tana kallonsa har ya karaso sannan ta dan ja baya ya nemi binta hakan ya sa ta ja tunga ta jimke hannunta tana zarro idannuwanta ta ce" Walahi yau ba zaka min kwace ba malan dakata ko na sakar maka naushi"
Murmushi ya saki yana kallon kunshin hannunta da ya haska a kan milk color din fatarta
Suit din rigarsa ya cire ya yar a nan ya ki dakatawan hakan ya sa ta kai masa naushin a saman kirjinsa da dukan karfinta tare da fadin" Tunaninka ba zan daka ba hala....." Sai kuma ta rike hannun nata da karfi ta ce" Wayo Allahna ya karya min hannu, wayo na mutu na lalace"
Hannun nata ya riko a hankali ya zagaye bayansa da su sannan ya kawo lebensa kusa da kunnenta muryarsa cen kasa kasa ya ce" I miss u so much matata, i love u my MUNARAH"
Muneerath ta lumshe idannuwanta a hankali tana kasa kasa da hannun nata har ya karasa wahen duwawunsa bata sani ba ta dan jimka da hannunta cikin wani mahaukacin shaukin goga mata sajensa da yake a wajen kunnenta
Har ga Allah bata taba cen da wata manufa ba sai ga Hanja yana neman fasarata da yar iska ce ita a lokacin da ya nuna alamun ta taba masa duwawu
Ita ina ita ina taba wajen nan fisabililahi kamar wace oga ya cewa jeki kya gani? Shine ya kara damko hannun nata ya maida saman duwawun nasa ya jimka da dan karfi sannan ya kai bakinsa wajen kunnenta a hankali ya furta" Aushhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh touch me Khalb"
Tabas auren nasara ko kai na dan iska bane zaka iya ko ka aikata a lokacin da baka sani ba
A karro na biyu a dare na biyu dan rashin sannin ciwon kai ita Muneerath ta kuma sakin jiki ya rudeta da kalamansa masu sakata jin anai mata rawa a wajen fitsarinta , domin da kanta ta samu kanta da kangwabe kai ta ja zif din rigar da aka saka mata mai mutunci ta keta da kanta ta bashi damar kama yan bana bakwai din abubuwan dake kirjinta ya ringa saka masu albarka yana karawa
Tun sunna gane yaren junna a tsayen da suke har suka idasa zubewa kasa daga ita har shi din suka haukace inda ya ringa sinsinarta cike da zakuwa yana mamakin kanshin dake fita a dukan wani lungu da sako na jikinta har ya kai ga babar hajar inda a yauma ta ringa yarda da batun da yake gabatar mata har suka zo fannin anfani da sanda ta so ta ce a hakura hakanan , aman sai ya nuna mata komai na iya faruwa, ciki harda rasa rai domin ji yake idan bai yi yana iya mutuwa
Ita dama Allah ya yita mai tausayi, ta cika tausayin wanima bale dan gidan Mah?
Mah fa mamanta ce
Allah ta tuna ba wannan ba ko sama da wannan ya ce yana so ai ita mai hakura ta bashi ce ko dan Mah
Ai kam ta dage, ta tataro dukan jarumtarta ta sakar masa jikinta, inda shima ya yi iya yinsa dan saduwa da wajen cikin aminci da kula har dai ya idasa , nan fa zance ya cenza salo
Sam kasa tuna alkhairin da ta masa ya yi ya ringa hakarta yana kimarta tamkar ya samu rafkeken gida
Tun yana iya rike gurnaninsa har ya bayana ya ringa magiya da maimaita soyayarsa a kanta
Tambayarta yake wai me take mamana masa ne?
Ita kuma kuka take tana fadin ya sasauta mata kar ya kuma farkata shi bai san halaci bane?
Da wannan suka sasaba, suka yayada manufarsu suka aminta da lamarinsu suka kwana cikin farin ciki inda kazar bata samu ciyuwa ba sai da dare ya raba sosai ciki ya fara kiran masu ciroma
................. saura waya daya馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀.......... In sha Allah馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ馃グ
11/22/21, 5:04 PM - Allah Akbar: 鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍
*DUTSE*
鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍鉀帮笍
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*
馃挮鉁 *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃
鈽 *[ T.M.N.A]* 鈽 馃摉馃枈锔
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
7锔忊儯0锔忊儯
*ALHAMDULILAH, ALHAMDULILAH, ALHAMDULILAH, ALHAMDULILAH, ALHAMDULILAH*
A washe garima wunnin gyara akaiwa Muneerath, a wannan rana kuma mahaifiyarta da kanwarta na gefenta, haka kuma aminiyarta Amina da ta dawo daga bautar kasar da ta tafi ta samu labari ta zo kuma an bata damar shiga, hakan ya sa anai mata gyara bakinta ya ki ya rufu da ita da aminiyarta da kuma Saudat
Murmushi Amina ta yi tana girgiza kai ta ce" Tabas idan ka ji maraya rago, haka kuma lamari na ubangiji babu yadda baya kasancewa, idan Allah ya tsaya maka zaka hadu da alkhairin rayuwar da baka taba tunanin cewar kai din jan zaka samu kanka a ciki ba"
Muneerath dake zaune cikin rufa ta bargo mai nauyin gaske anai mata hayaki marar yawa yana ratsata ta lumshe idannuwanta ta yi murmushi ta ce" Allah , shi ke gyara tuwon makaho, nakan yi tunanin ko barci nake na ringa mafarki irin wanda na saba?, Sai dai sensation din dake fito da kanta a zahiri kan sakani karra buda idannuwana, Amina HANJA ne mijina....kuma baya minti biyar idan muna tare bai ce min yana so na ba, na rasa ni me zan ce masa ya faranta masa, Allah ya wanke sarkin dogari ya bani"
Amina ta yi yar dariya tana kallon Saudat dake murmushin hirar tasu ta ce" Babu irin abinda ba'a cewa a kanta a kan dogari da son zama HOSTESS, ni kaina mun sha yin baran baran a hanyar makaranta idan ta tsayar da tafiyarmu ta dauko magangannun nan, sai na ga ta yaya? Ta ina?, Muna aji muna daukan darasi ta ce zata je gida kanta na ciwo, daga nan ban kuma ganninta ba, Oga ya ce wai ya samu waya wai ko za'a dauketa aikin masu raba abinci a cikin jirgi ko me?, Tun ina sa ran ta bilo har na zubawa sarautar Allah ido, har na yi tafia harkar bautar kasana a shekarata ta biyu, kin ga MUNEERATH ta cinma burinta a saukake"
" Ke ba a saukake ba kam, da adu'a ba dare ba rana, da naci, da kafiya, Amina na ga abubuwa ciki harda gani ga zaki.......kin san Hanja kiwon zaki yake yi, a ranar na fara dane jikin namiji da kaina " ta fada tana kauda kai
Amina ta girgiza kanta ta kalli saudat ta ce" Halin na nan "
Saudat ta ce" Ba zai kau ba kam har abada"
Dariya sukai su dukansu
A tare suka wuni, sai wajen yama aka ce ga Oga ya zo tafia da mama
Ai kam ta sha mamaki a lokacin da ta fita ta ga wani dan uban shada da Oga ya sha da wani gilas baki da hula harda agogo
Ido ta zuba masa da mamaki ta ce" Oga a ina ka samu kudaden nan na shiga uku"
Oga ta ce" To Allah ja da ranki hala ji kike na sadakin naki ne nake kashewa? To bari ki ji kyautar uwa da ta uba da aka bamu sai mu siye kaf anguwar nan da ita, bale kin ga mijinki da yake cen waje yana hawaye wai ko mamansa ta farka har sun yi vido cull ko me na ji sunna fada, ya tashi ya mike ya zaro takarda ya bani fara, kur'ani juwa da ta dibeni na kusa summa na zata ya karki ne, sai da aka duba min aka ce ai ba wannan bane, kudade ne ya zuba wai na godiyar na bashi y'a, walahi Yar oga sai gani ina so su barni na kai gwuiwoyina kasa na yo godiya sunna rikeni sunna hannani, kai na ci kuka na sha hawaye kamar ba gobe"
Muneerath ta girgiza kanta kawai , inda mamanta ta karra jadada mata abubuwan da ta fada mata a ciki na dangin su nasiha da kula da miji da sauransu, ita kuma ta ringa gyada kanta tana murmushi ta raka su baban filin wajen tanai masu byby abinta kan cewar ai ko gobe ta so ganninsu zata dawo ita da Hostesss ce kulun sunna cikin tafia
Ita dai Amina bata ce mata komai ba, hakama Saudat, suka koma ciki har lokacin da Hanja ya dawo ba a yadda akai zai dawo ba
Da farin ciki mai tsanani yake fada mata cewar Mah , Mah ce ta farka, Mah har sun yi vidio calll, Mah ta rikice da farin cikin jin ya aureta, haka kuma ya amshi sarauta, gaba daya ya nemi rikice mata da son rukunkumeta a gaban au Saudat salon a yi gaba da ita a ce itama ta fara raba hali ta dauki halayan da ba nata ba watau
Inda suma suke kakawar da kai domin su dai a kasarsu ba'a sakin jiki a yi haka a gaban wani koda kuwa matarka ce
Gannin ya kasa samun kanta ya dauketa cidak ya yi ciki da ita, a guje suka fito sunna zarro ido kafin su bushe da daria Saudat na fadin" Kalarta irinta Allah ya bata abinta "
Amina ta yi murmushi tana girgiza kai ta ce" Tabas Allah na aiki da zuciyar bawa, Allah ya basu zaman lafia ya sa su kasance har a gidan aljanna cikin dankon soyaya da kula da junna"
Dukan wani masoyi ya kasance a cikin yan rakiya, Rungumarsu take tana fada masu cewar zata dawo a gobema idan tafia ta kama su, shi dai yana biye da ita sai ya yi murmushi a ransa yana ayana' haka fa '
A cikin yar tafiyar da suka yi, wada a cikin jirgin da a tunaninta iya su ne sai masu masu hidima , aka kara shirya shi kafin ya bude wata akwati da kansa ya sake ciro wata alkyaba mai ruwan zeba mai kyalkyali sasauka ya rufa mata a kan shigarta ta duguwar rigar lesh mai ruwan duhu da dan haske hasken fari kadan a jiki
Fuskarta ya karra kurewa da kallo yana jin ko a yanzu yana iya maimaita abinda ya yi jiya da dare da ita
Kanshin da take fitarwa na saka masa nutsuwa hakama kalar nutsatsiyar kwaliyar da akiwa fuskarta na saka masa jin nishadi idan yana kallonta
Daurin dan kwalinta ya karra shafawa yana ji a ransa sun masa adalci , sai dai baban burinsa ya saka kafarsa a gidansu ne, zai ce da Mah dan Allah ta saka matarsa a irin suturar da take sakawa, shi kam yana ga wannan shiga ta Mah dinsa itace shigar da ta fi dacewa ga kowace mace, rufe suturar jikinta zai sama masa nutsuwa
A hankali ya mana mata kiss a goshinta sannan ya dan lankwashe hannunsa kusa da cikinsa ya sanyo nata a ciki ya juya ya fara tafia da ita a hankali
Gaba daya idannuwanta ta wara, hakama dukan wani tunaninta ya nemi iyakancewa a lokacin da ta ga duban al'uma a laye a tsare, haka kuma manya manyan dakarun sojoji da bindigunsu wasun shigarsuma ba'a gannin fuskarsu sai iya lebensu da idannuwansu sun zagaye ko'ina sun rufe ko'ina
A hankali ta karra matse masa waje ta dan dago dan kallonsa
Sai dai yannayin fuskarsa sai da ya saka gabanta faduwa
Girma, daraja, ni'ima, duka ta ganni a fuskar mutumen dake dawainiya da yi mata hira ba dare ba rana, mutumen da ya bita har anguwar su oga ya bayana mata sirrin zuciyarsa, gaba daya sai ya so rikide mata ya cenza mata har ya kai daidai wani waje da zasu hau ita bata sani ba har sai da ya dan sasauta rikon da ya mata ya taimaka mata ta ankara cewar wani wajen ne zasu hau
Ajiyar zuciya ta sauke ta
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 41 Chapter of 42